More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
(9 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
==Verb== | |||
# [[walking]], moving, [[flow]]ing, [[going]] {{syn|gudana}} | |||
##''but when he '''[[walked]]''' naked from John o'Groats to Lands' End in the UK in 2003, he caused outcries around the country. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes] <> amma '''tafiyar da yake''' zigidir daga John o'Groats zuwa Lands End a Birtaniya cikin shekara ta 2003, ya haifar da rudani a kasar. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]'' | |||
##''The sun '''[[travels]]''' for its fixed [[term]].'' <> Kuma rana '''tana [[tafiya]]''' zuwa zangonta. <small>--[[Quran/36/38#Quran.2F36.2F38|Qur'an 36:38]]</small> | |||
==Noun== | |||
{{suna|tafiya|tafiye-tafiye}} | |||
{{noun|walk}} | |||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# [[ | # a [[trip]], [[journey]], [[walk]], [[travel]]. | ||
#: '' | # motsawa daga wani wuri zuwa wani. <> moving from one place to another. | ||
# | # soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> [[walking]]. | ||
#: ''Audu ya fara '''tafiya'''. <> Audu has started '''walking'''. | |||
# [[tafiyar ƙaguwa|'''tafiya'''r ƙaguwa]]: tafiya a karkace. <> walking [[crookedly]] or walking on hands with the feet in the air. | |||
# [[tafiyar kura|'''tafiya'''r kura]]: kwan gaba kwam baya. | |||
# [[tafiyar amare|'''tafiya'''r amare]]: tafiya a hankali <> slow walking. | |||
# [[tafiyar ruwa|'''tafiya'''r ruwa]]: | |||
## wani irin ciwo da yara ke yi da damina. <> child illness that occurs during the raining season. {{syn|danshi|damuna}} | |||
## kwashe ƙafafun mutum ba zato a kayar da shi. <> a low roundhouse kick or tackle. | |||
# [[tafiyar tsutsa|'''tafiya'''r tsutsa]]: | |||
## wani irin rubutu na boko. | |||
## yi wa mutum wasa da yatsu a tafin ƙafa ko a kwarin baya. | |||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[tafiya]] == | |||
[[Walk]], [[travel]]. | |||
# {{cx|noun}} [[walk]] <> [[tafiya]], [[yawo]]; [[cap]] <> [[hula]], [[tafiya]], [[murfi]]; [[journey]] <> [[tafiya]]; [[ride]] <> [[tafiya]], [[sukuwa]], [[kilishi]]; [[voyage]] <> [[tafiya]]; | |||
# {{cx|verb}} [[travel]] <> [[tafiya]], [[yawon]] [[duniya]]; | |||
<!--end google translation--> | |||
<html> | |||
<blockquote class="twitter-tweet" data-partner="tweetdeck"><p lang="in" dir="ltr">Tafiya a harshen Hausa:<br>Mene banbancinsu?<br><br>- Balaguro<br>- Yawo<br>- Gararamba<br>- Yawon-duniya<br>- Zagaye<br>- Zirga-zirga<br>- Garari<br>- Gantali<br>- Kai-komo<br>- Safara<br>- Rangadi<br>- Safa da marwa<br>- Karaɗewa<br>- Sintiri<br>- Shawagi<br>- Je-ka-ka-dawo<br>-:Ganin-gida<br>- Ziyara<br>- Gewaya<br>- Ƙaura<br>- Sheƙa<br>- Ratse</p>— Hausa Language Hub (@HausaTranslator) <a href="https://twitter.com/HausaTranslator/status/1048878535207804929?ref_src=twsrc%5Etfw">October 7, 2018</a></blockquote> | |||
<script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script> | |||
</html> | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |