More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
(5 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
==Verb== | ==Verb== | ||
# [[walking]], moving, [[flow]]ing {{syn|gudana}} | # [[walking]], moving, [[flow]]ing, [[going]] {{syn|gudana}} | ||
# | ##''but when he '''[[walked]]''' naked from John o'Groats to Lands' End in the UK in 2003, he caused outcries around the country. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes] <> amma '''tafiyar da yake''' zigidir daga John o'Groats zuwa Lands End a Birtaniya cikin shekara ta 2003, ya haifar da rudani a kasar. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]'' | ||
##''The sun '''[[travels]]''' for its fixed [[term]].'' <> Kuma rana '''tana [[tafiya]]''' zuwa zangonta. <small>--[[Quran/36/38#Quran.2F36.2F38|Qur'an 36:38]]</small> | |||
==Noun== | ==Noun== | ||
Line 7: | Line 8: | ||
{{noun|walk}} | {{noun|walk}} | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# a [[trip]], [[journey]], [[walk]] | # a [[trip]], [[journey]], [[walk]], [[travel]]. | ||
# motsawa daga wani wuri zuwa wani. <> moving from one place to another. | |||
# soma takawa ga ƙaramin yaro bayan iya rarrafe (crawling) da miƙewa. <> [[walking]]. | |||
#: ''Audu ya fara '''tafiya'''. <> Audu has started '''walking'''. | |||
# [[tafiyar ƙaguwa|'''tafiya'''r ƙaguwa]]: tafiya a karkace. <> walking [[crookedly]] or walking on hands with the feet in the air. | |||
# [[tafiyar kura|'''tafiya'''r kura]]: kwan gaba kwam baya. | |||
# [[tafiyar amare|'''tafiya'''r amare]]: tafiya a hankali <> slow walking. | |||
# [[tafiyar ruwa|'''tafiya'''r ruwa]]: | |||
## wani irin ciwo da yara ke yi da damina. <> child illness that occurs during the raining season. {{syn|danshi|damuna}} | |||
## kwashe ƙafafun mutum ba zato a kayar da shi. <> a low roundhouse kick or tackle. | |||
# [[tafiyar tsutsa|'''tafiya'''r tsutsa]]: | |||
## wani irin rubutu na boko. | |||
## yi wa mutum wasa da yatsu a tafin ƙafa ko a kwarin baya. | |||
<!--begin google translation--> | <!--begin google translation--> | ||
Line 22: | Line 35: | ||
<script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script> | <script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script> | ||
</html> | </html> | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |