No edit summary |
No edit summary Tags: Mobile edit Mobile web edit |
||
(4 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
# ''KMDMC [[press release|Press Release]]'' [https://twitter.com/KadunaMarkets/status/1517575997964574720] <> KMDMC [[sanarwa|SANARWA]] [https://twitter.com/KadunaMarkets/status/1517786923493957632/photo/1] | |||
# ''[[deadline|Deadline]] for [[execution|Execution]] of Shop Offers at Sheik Abubakar Gumi Market'' <> Ranar Karshe na [[zarta|Zartar da]] Tsarin Kasafi da Saida Shaguna a Kasuwar Sheik Abubakar Gumi Market | |||
# ''The Kaduna Markets [[development|Development]] and Management Company (KMDMC)'' <> Hukumar Kula da [[bunkasa|Bunkasa]] Kasuwanni Ta Jihar Kaduna | |||
# ''wishes to announce'' <> na sanar da cewa | |||
# ''that the deadline for collection and execution of offers for shop allocations to successful applicants during the Sale of Shops at Sheik Abubakar Gumi Market is Friday, 13th May 2022.'' <> za'a rufe ansan takardar shedar samun shago na Kasuwan Sheik Abubakar Gumi a ranan Juma'a 13 ga watan Mayu, 2022. | |||
# ''KMDMC has insisted on utmost fairness and equality of opportunity by allowing sufficient time for all traders to participate in the process,'' <> Hukumar ta tabbatar da adalci da daidaito wurin bada isasshen lokaci don ko wani dan kasuwa ya ci moriyar wannan tsari. | |||
# ''which was scheduled to run from September 2020 February 2021'' <> Tun farko dai Hukumar ta bada tsawon lokaci daga Satumba 2020 zuwa Fabrairu 2021 | |||
# ''and had continued to extend the deadline until now.'' <> amma tayi ta daga kulle wannan tsari har izuwa wannan lokaci. | |||
# | # ''Accordingly, on 13th May, 2022, all unclaimed allocations will be revoked'' <> Saboda haka, daga 13 ga watan Mayu, duk wani wanda aka bama shago kuma bai zo ya anshi takardan sheda ba zai rasa damar mallakan wannan shago. | ||
# ''and the shops will be reallocated to interested and eligible persons.'' <> Rashin bin wannan umarni zai sa Hukumar ta anshe kasafin shaguna don ta bama sauran jama'a wanda suka cancanta. | |||
# ''Also, all allocations to traders who opted for mortgages and are yet to execute their loan offers will also be revoked.'' <> Wannan sanarwa na kara jan hankalin yan kasuwa wanda suke tsarin biya kadan-kadan (mortgage) da su gaggauta su tabbatar da kasafin shaguna da akayi musu. | |||
# ''We urge all traders who have successfully applied for shops and whose names are on the allocation list collated by PricewaterHouseCoopers and published by KMDMC'' <> Har ila yau, muna kira ga dukkan yan kasuwa wanda sunayen su suka fita a kasafin shaguna da aka fitar | |||
# ''to collect their offers at our satellite office located in Sheik Abubakar Gumi Market'' <> da su garzaya ofishin mu dake Kasuwan Sheik Abubakar Gumi | |||
# ''and execute them within the given time frame.'' <> don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022. | |||
# ''Signed Management'' <> Sa Hannu, Sashin Gudanarwa | |||
[https://twitter.com/HausaDictionary/status/1517858357708787717] | |||
# KMDMC has insisted on utmost fairness and equality of opportunity by allowing sufficient time for all traders to participate in the process, | |||
# Tun farko dai Hukumar ta bada tsawon lokaci daga Satumba 2020 zuwa Fabrairu 2021 | |||
# amma tayi ta daga kulle wannan tsari har izuwa wannan lokaci. | |||
# Accordingly, on 13th May, 2022, all unclaimed allocations will be revoked | |||
# Rashin bin wannan umarni zai sa Hukumar ta anshe kasafin shaguna don ta bama sauran jama'a wanda suka | |||
# Wannan sanarwa na kara jan hankalin yan kasuwa wanda suke tsarin biya kadan-kadan (mortgage) da su gaggauta su tabbatar da kasafin shaguna da akayi musu. | |||
# We urge all traders who have successfully applied for shops and whose names are on the allocation list collated by PricewaterHouseCoopers and published by KMDMC | |||
# da su garzaya ofishin mu dake Kasuwan Sheik Abubakar Gumi | |||
# don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022. | |||
# Sa Hannu, Sashin Gudanarwa | |||
[[Category:Parallel Text]] | [[Category:Parallel Text]] |