(5 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 32: | Line 32: | ||
# Haƙiƙa, waɗanda suka ba da gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari, Mu, ba ma tozarta sakamakon waɗanda suka kyautata aiki. | # Haƙiƙa, waɗanda suka ba da gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari, Mu, ba ma tozarta sakamakon waɗanda suka kyautata aiki. | ||
# Waɗannan suna da Lambuna na Dauwama. Koramu na gudana ƙarƙashinsu. A ciki za a yi masu ado da mundaye na zinari, kuma za su saka tufafi koraye, na siliki na ainihi da karam miski, suna kishingiɗe a kan kujeru. Wannan sakamako ya yi kyau, kuma wannan mazauni ya dace! | # Waɗannan suna da Lambuna na Dauwama. Koramu na gudana ƙarƙashinsu. A ciki za a yi masu ado da mundaye na zinari, kuma za su saka tufafi koraye, na siliki na ainihi da karam miski, suna kishingiɗe a kan kujeru. Wannan sakamako ya yi kyau, kuma wannan mazauni ya dace! | ||
# Kuma ba su misali na mutum biyu; Mun ba ɗayansu lanbuna biyu na inabai, kuma Mun kewaye su da bishiyoyin dabino, kuma a tsakaninsu mun saka gonakin hatsi. | # Kuma ba su misali na mutum biyu; Mun ba ɗayansu lanbuna biyu na inabai, kuma Mun kewaye su da bishiyoyin dabino, kuma a tsakaninsu mun saka gonakin hatsi. | ||
# Dukkan lambunan biyu sun yi ‘ya’ya (birjik), kuma ba su tauye komai ba. Kuma Mun sa ƙorama na 6ul6ulowa a tsakiyarsu. | |||
# (Don haka) ‘ya’yan itatuwa (masu yawa) sun samu gare shi. Sai ya ce wa abokinsa, yana jayayya da shi, ‘Na fi ka yawan dukiya kuma na fi ka ƙarfin jama’a.’ | |||
# Kuma ya shiga lambunsa yana mai zaluntar kansa. Ya ce, “Ba na zato wannan gonar za ta ƙare har abada. | |||
# Kuma ba na zato Ranar Kiyama mai wanzuwa ce, kuma idan ma aka mai da ni gurin Ubangijina, zan sami makomar da ta fi wannan kyau.” | |||
yawa) sun samu gare shi. Sai ya ce wa | # Abokinsa yana jayayya da shi, ya ce masa. “Shin ka kafirce wa Wanda ya halicce ka daga turɓaya, sa’annan daga digon maniyyi. Sa’annan ya baka sura ka zama (cikakken ) mutum | ||
# Amma (ni), Allah, Shi ne Ubangijina, kuma ba zan yi wa Ubangijina tarayya da kowa ba. | |||
abokinsa, yana jayayya da shi, ‘Na fi | # Lokacin da ka shiga lambunka me ya hana ka ce Abin da Allah ya so ne kawai zai faru. Babu wani mai ƙarfi sai Allah, idan kana ganin na fi ƙarancin dukiya da ‘ya’ya. | ||
# Mai yiwuwa ne, Ubangijina ya ba ni abin da ya fi gonarka. Ko kuma ya sako mata tsawa daga sama, sai ta wayi gari taɓo mai santsi. | |||
ka yawan dukiya kuma na fi ka ƙarfin | # Ko kuma ruwan ya ƙafe kuma ba za ka iya tono shi ba.” | ||
# Sai aka halakar da ‘ya’yan itatuwan nasa, sai ya wayi gari yana juya tafukansa, don baƙin cikin abin da ya ɓatar a kanta, ita kuwa ta rushe, runfiinanta akwance, ya riƙa cewa, ‘Kaicona, ina ma ban yi wa Ubangijina tarayya da wani ba! ’ | |||
jama’a.’ | # Kuma ba shi da jama’ar da za ta taimake shi, banda Allah, kuma ba zai iya taimakon kansa ba. | ||
# A irin haka, taimako yana gurin Allah ne kawai, Ubangiji na Gaskiya. Shi ne mafificin ba da sakamako, kuma shi ne mafificin kawo ƙarshe nagari. | |||
# Kuma ba su misalin rayuwar duniya: Ita kamar ruwa ne da muka saukar daga sama, sai shuke-shuken ƙasa suka cuɗanya da shi, daga baya ya zama ciyayi wanda iska ke watsarwa. Kuma Allah Mai iko ne bisa komai. | |||
# Dukiya da ‘ya’ya, su ne adon rayuwar duniya. Ayyuka nagari kuwa, su ne mafifita a gurin Ubangijinka, don biyan buƙatan yanzu, kuma su ne mafifita , don biyan buƙatan nan gaba. | |||
# Kuma (tuna) ranar da za Mu kawar da duwatsu, kuma zaka ga mutanen ban ƙasa suna tunkuɗar juna, kuma za Mu tara su gaba ɗaya, ba za Mu bar kowa ba daga cikinsu. | |||
# Kuma za a kawo su gaban Ubangijinka, safu-safu; (Zai ce musu), ‘Ga ku kun zo gurinMu yadda Muka halicce ku tun farko. Da can kuwa kun zaci ba za Mu cika alƙawarin da Muka yi muku ba.’ | |||
# Kuma za a ajiye Littafin (ayyuka gabansu), sai ka ga masu laifi suna tsoron abin da lce cikinsa, kuma za su ce, ‘Kaiconmu, me ya sa wannan Littafi, ba ya barin ƙaramin aiki ko babba, sai ya rubuce shi. ’ Kuma za su sami abin da suka aikata na jiran su, kuma Ubangijinka ba zai cuci kowa ba. | |||
# Kuma (tuna lokacin ) da Muka ce wa mala’iku, ‘Ku miƙa wuya ga Adama.’ Sai suka miƙa wuya, banda Iblis. Wanda ke cikin aljanu, shi ya ƙi bin umamin Ubangijinsa. To, kwa riƙe shi, da zuriyarsa masoya maimakoNa, alhali su maƙiyanku ne? Canjin masu laifi ya munana. | |||
zaluntar kansa. Ya ce, “Ba na zato | # Kuma Ban maida su shaidun halittar sammai da ƙasa ba,ko halittar kansu, kuma ba na riƙon masu taimako daga masu ɓatarwa. | ||
# Kuma tuna ranar da zai ce, ‘Kira abokan tarayya nawa.’ Sai su kira su, amma ba za su amsa ba, kuma sai Mu saka kariya a tsakaninsu. | |||
wannan gonar za ta ƙare har abada. | # Kuma masu laifi za su ga wuta, su kuma san cikinta za su faɗa, kuma ba mafita daga gareta. | ||
# Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta hanya daban-daban da misali iri-iri ga mutane a cikin wannan Kur’ani, amma mutun ya fi kowane abu yawan gardama. | |||
# Kuma ba wani abu ya hana mutane su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta zo kuma su nemi gafara gurin ubangijinSu, sai don jiran sakamakon mutanen farko ta zo musu, ko kuma azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru. | |||
# Kuma ba Ma aiko Manzanni sai don su yi bushara da gargadi. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya, don su karya gaskiya da ita. Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili. | |||
# Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya. | |||
# Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne, Ma’abucin rahama. In da Zai kama su bisa abin da suka aikata, sai Ya gaggauta musu da azaba. Amma suna da lokaci ƙayyadadde da ba za su sami mafaka daga gare shi ba. | |||
mai da ni gurin Ubangijina, zan sami | # Kuma waɗannan garuruwa Mun halakar da su, yayin da suka yi laifi, amma Mun ƙayyade lokacin halakar da su. | ||
# Kuma (tuna) lokacin da Musa ya ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya shekaru aru-aru.’ | |||
makomar da ta fi wannan kyau.” | # Amma yayin da suka isa mahaɗar tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa yana gudu a cikin teku. | ||
# Kuma bayan sun tsallake wannan gurin,sai yace wa abokinsa saurayi, ‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun haɗu da wahala a wannan tafiyar tamu.’ | |||
# Ya ce, baka gani ba, lokacin da muke hutawa kan dutse, na manto kifm, kuma Shaiɗan ne kawai ya mantar da ni in ambata maka, sai ya yi wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani mamaki.’ | |||
# Ya ce, ‘Abin da muke nema ke nan.’ Sai suka juya baya, suna bin sawun ƙafafuwansu. | |||
# Sai suka tarar da wani bawa daga cikin bayinMu da Muka ba wa rahama daga wajenMu, kuma Muka sanar da shi sani daga wajenMu. | |||
# Musa ya ce masa, ‘Zan iya bin ka,don ka koya mini shiriya daga abin da aka sanar da kai?’ | |||
# Ya ce, ‘ Ba za ka iya haƙuri da ni ba.’ | |||
# ‘Yaya kuwa za ka iya haƙuri, a kan abin da ba ka fahimce shi ba?’ | |||
# Ya ce, ‘In Allah ya so za ka same ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa umaminka ba. ’ | |||
# Ya ce, ‘To, idan za ka bi ni, kada ka tambaye ni game da wani abu, sai na yi maka bayani game da shi.’ | |||
# Sai suka tafi, sai can suka shiga jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka huda shi don ka sa mutanen cikinsa su nitse? Gaskiya ka yi abu mai haɗari.’ | |||
# Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba za ka iya haƙuri da ni ba?’ | |||
ce masa. “Shin ka kafirce wa Wanda | # Ya ce, ‘Kada ka riƙe ni bisa abin da na manta,kuma kada ka kyare ni da tsanani bisa mantuwa da na yi.’ | ||
# Sai suka ci gaba dai,sai can suka haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi laifin komai ba, ba tare da ya kashe mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai muni.’ | |||
ya halicce ka daga turɓaya, sa’annan | # Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba za ka yi haƙuri da ni ba?’ | ||
# Ya ce, ‘Idan na sake tambayar ka game da wani abu, kada ka abuce ni, haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar hanzari daga gare ni.’ | |||
daga digon maniyyi. Sa’annan ya | # Sai suka tafi dai, har suka isa gun mutanen wani gari, suka nemi abinci gurin mutanen garin, sai suka ƙi karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar da wani garu yana neman faɗuwa, sai ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai ka karɓi lada a kan wannan aikin.’ | ||
# Ya ce, “Wannan ne maraba tsakanina da kai. Zan faɗa maka ma’anar abin da ka kasa haƙuri game da shi. | |||
baka sura ka zama (cikakken ) mutum | # Jirgin nan, na wasu talakawa ne da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar ɓata shi, don akwai sarki a bayan su, da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau. | ||
# Yaro kuwa, iyayensa su biyu muminai ne. Sai muka tsoraci ya masife su da shishshigi da kafirci. | |||
# Sai muka yi fatar Ubangijinsu ya canja masu wanda ya fi shi tsarki da kusancin jinƙai. | |||
# Garu kuwa na wasu yara ne marayu su biyu a bimin, kuma a ƙarƙashinsa akwai taskar dukiya mallakinsu, ubansu kuma ya kasance managarci. Sai Ubangijinka ya nufi sukai ƙarfmsu, kuma su fitar da taskar dukiyarsu, don jinƙai daga Ubangijinka. Ban yi dukkan wannan bisa ra’ayina ba. Wannan ne ma’anar abin da ka kasa haƙuri game da shi.” | |||
# Kuma suna tambayarka game da Zulƙamaini. Ce, ‘Zan faɗa maku tarihi game da shi.’ | |||
# Mu, Muka gina shi a ƙasa, kuma Mun ba shi hanyar samun kowane abu. | |||
Ubangijina tarayya da kowa ba. | # Sai ya bi wata hanyar. | ||
# Har ya isa mafaɗar rana ya same ta kamar tana faɗuwar cikin idon mwa mai taɓo. Kuma ya tarar da mutane a gurin. Muka ce, ‘Ya Zulƙamaini, ko dai ka azabtar da su, ko kuma ka yi masu nasiha.’ | |||
# Ya ce, ‘Wanda ya yi laifi, za mu azabtar da shi, sa’annan za a mai da shi gurin Ubangijinsa, Wanda zai yi masa horo da azaba mai tsanani.’ | |||
# Amma wanda ya bada gaskiya kuma yayi aiki na gari zai sami sakamako mai kyau, kuma za Mu yi masa magana mai sauƙi da furucinMu. | |||
# Sa’annan ya bi wata hanyar. | |||
# Har ya isa mafitar rana, ya same ta tana fitowa kan wasu mutane, da ba Mu yi musu kariya daga gare ta ba. | |||
# Haka abin ya faru. Kuma Muna da cikakken sanin abin da ke tare da shi. | |||
# Sa’annan ya bi wata hanyar. | |||
# Har ya isa fili fayau tsakanin tsaunuka biyu. Ya tarar da wasu mutane ƙarƙashinsu, ba sa iya fahimtar maganarsa sosai. | |||
# Suka ce, ‘Ya kai Zulƙamaini, haƙiƙa, Yajuju da Majuju maɓamata ne a ƙasa. Ko mu ba ka lada, don ka kafa mana kariya tsakaninmu da su?’ | |||
# Ya ce, ‘Karfin da Ubangijina ya ba ni ya fi (ladar da za ku bani). Amma ku taimake ni da leburori masu ƙarfi, zan yi bango tsakaninku da su.’ | |||
# Ku kawo mini tubalai na ƙarfe. Sai da ya cike filin da ke tsakanin gefen tsaunukan biyu, ya ce, ‘Ku hura (da zuga-zugai). Sai da ya mai da shi ja kamar wuta, ya ce, ku kawo mini narkakken tagulla don in zuba a kansa’. | |||
# Daga nan, Yajuju da Majuju ba su iya tsallaka shi ba, kuma ba su iya huda shi ba. | |||
# Ya ce, ‘Wannan rahama ce daga Ubangijina. Amma idan alƙawarin Ubangijina ya zo, Zai mai da shi msashshe, alƙawarin Ubangijina kuwa gaskiya ne.’ | |||
# A wannan rana za Mu bar sashinsu su kara da sashi. Kuma za a busa ƙaho. Sa’annan Mu tara su gaba ɗaya. | |||
# Kuma a wannan rana, za Mu kawo wa kafirai Jahannama suna ganinta. | |||
ya hana ka ce | # Waɗanda idanuwansu suka rufe basa sauraran tunatarwaNa, kuma ba ma za su iya jin zancen gaskiya ba. | ||
# Shin waɗanda suka kafirta suna zato, za su riƙi bayiNa abin dogara maimakoNa? Haƙiƙa, Mun tanadar wa kafirai Jahannama ta zama masaukinsu. | |||
kawai zai faru. Babu wani mai ƙarfi | # Ce, ‘Ba Ma ba ku labarin waɗanda suka fi taɓewa game da ^ ayyukansu ba?’ 105. Su ne waɗanda suka ɓace, sun duƙufa kan rayuwar duniya kawai, kuma suna zato kyakkyawan aiki suke. | ||
# Waɗannan su ne suka kafirce wa Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su bakin komai ba. | |||
sai Allah, idan kana ganin na fi | # Haka ne sakamakonsu- Jahannama, don sun kafirce, kuma sun ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin yi wa izgili. | ||
# Haƙiƙa, waɗanda suka ba da gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari, | |||
ƙarancin dukiya da ‘ya’ya. | # Gidajen Aljanna na Firdausi ne masaukin su. | ||
# Za su dauwama a cikinta, ba za su nemi a fidda su daga ita ba. | |||
# Ce, ‘Idan dukkan mwan teku ya zama tawada don mbuta kalmomin Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun kawo wani tekun kamarsa, ƙari.’ | |||
# Ce, ‘Ni mutum ne kamarku. Amrna anyi mini wahayi cewa, Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To, wanda ke ƙaunar saduwa da Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma kada ya tara wani cikin bautar Ubangijinsa.’ | |||
ni abin da ya fi gonarka. Ko kuma ya | |||
sako mata tsawa daga sama, sai ta | |||
wayi gari taɓo mai santsi. | |||
za ka iya tono shi ba.” | |||
itatuwan nasa, sai ya wayi gari yana | |||
juya tafukansa, don baƙin cikin abin | |||
da ya ɓatar a kanta, ita kuwa ta rushe, | |||
runfiinanta akwance, ya riƙa cewa, | |||
‘Kaicona, ina ma ban yi wa | |||
Ubangijina tarayya da wani ba! ’ | |||
taimake shi, banda Allah, kuma ba zai | |||
iya taimakon kansa ba. | |||
Allah ne kawai, Ubangiji na Gaskiya. | |||
Shi ne mafificin ba da sakamako, | |||
kuma shi ne mafificin kawo ƙarshe | |||
nagari. | |||
duniya: Ita kamar ruwa ne da muka | |||
saukar daga sama, sai shuke-shuken | |||
ƙasa suka cuɗanya da shi, daga baya | |||
ya zama ciyayi wanda iska ke | |||
komai. | |||
rayuwar duniya. Ayyuka nagari kuwa, | |||
su ne mafifita a gurin Ubangijinka, | |||
don biyan buƙatan yanzu, kuma su ne | |||
mafifita , don biyan buƙatan nan gaba. | |||
kawar da duwatsu, kuma zaka ga | |||
mutanen ban ƙasa suna tunkuɗar juna, | |||
kuma za Mu tara su gaba ɗaya, ba za | |||
Mu bar kowa ba daga cikinsu. | |||
Ubangijinka, safu-safu; (Zai ce musu), | |||
‘Ga ku kun zo gurinMu yadda Muka | |||
halicce ku tun farko. Da can kuwa | |||
kun zaci ba za Mu cika alƙawarin da | |||
Muka yi muku ba.’ | |||
gabansu), sai ka ga masu laifi suna | |||
tsoron abin da lce cikinsa, kuma za su | |||
ce, ‘Kaiconmu, me ya sa wannan | |||
Littafi, ba ya barin ƙaramin aiki ko | |||
babba, sai ya rubuce shi. ’ Kuma za su | |||
sami abin da suka aikata na jiran su, | |||
ba. | |||
wa mala’iku, ‘Ku miƙa wuya ga | |||
Adama.’ Sai suka miƙa wuya, banda | |||
bin umamin Ubangijinsa. To, kwa riƙe | |||
shi, da zuriyarsa masoya maimakoNa, | |||
alhali su maƙiyanku ne? Canjin masu | |||
laifi ya munana. | |||
halittar sammai da ƙasa ba,ko halittar | |||
kansu, kuma ba na riƙon masu | |||
taimako daga masu ɓatarwa. | |||
abokan tarayya nawa.’ Sai su kira su, | |||
amma ba za su amsa ba, kuma sai Mu | |||
saka kariya a tsakaninsu. | |||
kuma san cikinta za su faɗa,kuma ba | |||
mafita daga gareta. | |||
su | |||
) | |||
Kuma | |||
cikin | |||
da | |||
ce | |||
da | |||
da | |||
tsanani | |||
haƙiƙa ka | |||
da | |||
ya | |||
da | |||
Amrna anyi mini wahayi cewa, | |||
Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To, | |||
wanda ke ƙaunar saduwa da | |||
Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma | |||
kada ya tara wani cikin bautar | |||
Ubangijinsa.’ |