Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/archive: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
 
(4 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 42: Line 42:
# Mai yiwuwa ne, Ubangijina ya ba ni abin da ya fi gonarka. Ko kuma ya sako mata tsawa daga sama, sai ta wayi gari taɓo mai santsi.
# Mai yiwuwa ne, Ubangijina ya ba ni abin da ya fi gonarka. Ko kuma ya sako mata tsawa daga sama, sai ta wayi gari taɓo mai santsi.
# Ko kuma ruwan ya ƙafe kuma ba za ka iya tono shi ba.”
# Ko kuma ruwan ya ƙafe kuma ba za ka iya tono shi ba.”
 
# Sai aka halakar da ‘ya’yan itatuwan nasa, sai ya wayi gari yana juya tafukansa, don baƙin cikin abin da ya ɓatar a kanta, ita kuwa ta rushe, runfiinanta akwance, ya riƙa cewa, ‘Kaicona, ina ma ban yi wa Ubangijina tarayya da wani ba! ’
== 2. Sura ta 18 ==
# Kuma ba shi da jama’ar da za ta taimake shi, banda Allah, kuma ba zai iya taimakon kansa ba.
43. Sai aka halakar da ‘ya’yan  
# A irin haka, taimako yana gurin Allah ne kawai, Ubangiji na Gaskiya. Shi ne mafificin ba da sakamako, kuma shi ne mafificin kawo ƙarshe nagari.
 
# Kuma ba su misalin rayuwar duniya: Ita kamar ruwa ne da muka saukar daga sama, sai shuke-shuken ƙasa suka cuɗanya da shi, daga baya ya zama ciyayi wanda iska ke watsarwa. Kuma Allah Mai iko ne bisa komai.
itatuwan nasa, sai ya wayi gari yana  
# Dukiya da ‘ya’ya, su ne adon rayuwar duniya. Ayyuka nagari kuwa, su ne mafifita a gurin Ubangijinka, don biyan buƙatan yanzu, kuma su ne mafifita , don biyan buƙatan nan gaba.
 
# Kuma (tuna) ranar da za Mu kawar da duwatsu, kuma zaka ga mutanen ban ƙasa suna tunkuɗar juna, kuma za Mu tara su gaba ɗaya, ba za Mu bar kowa ba daga cikinsu.
juya tafukansa, don baƙin cikin abin  
# Kuma za a kawo su gaban Ubangijinka, safu-safu; (Zai ce musu), ‘Ga ku kun zo gurinMu yadda Muka halicce ku tun farko. Da can kuwa kun zaci ba za Mu cika alƙawarin da Muka yi muku ba.’
 
# Kuma za a ajiye Littafin (ayyuka gabansu), sai ka ga masu laifi suna tsoron abin da lce cikinsa, kuma za su ce, ‘Kaiconmu, me ya sa wannan Littafi, ba ya barin ƙaramin aiki ko babba, sai ya rubuce shi. ’ Kuma za su sami abin da suka aikata na jiran su, kuma Ubangijinka ba zai cuci kowa ba.
da ya ɓatar a kanta, ita kuwa ta rushe,  
# Kuma (tuna lokacin ) da Muka ce wa mala’iku, ‘Ku miƙa wuya ga Adama.’ Sai suka miƙa wuya, banda Iblis. Wanda ke cikin aljanu, shi ya ƙi bin umamin Ubangijinsa. To, kwa riƙe shi, da zuriyarsa masoya maimakoNa, alhali su maƙiyanku ne? Canjin masu laifi ya munana.
 
# Kuma Ban maida su shaidun halittar sammai da ƙasa ba,ko halittar kansu, kuma ba na riƙon masu taimako daga masu ɓatarwa.
runfiinanta akwance, ya riƙa cewa,  
# Kuma tuna ranar da zai ce, ‘Kira abokan tarayya nawa.’ Sai su kira su, amma ba za su amsa ba, kuma sai Mu saka kariya a tsakaninsu.
 
# Kuma masu laifi za su ga wuta, su kuma san cikinta za su faɗa, kuma ba mafita daga gareta.
‘Kaicona, ina ma ban yi wa  
# Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta hanya daban-daban da misali iri-iri ga mutane a cikin wannan Kur’ani, amma mutun ya fi kowane abu yawan gardama.
 
# Kuma ba wani abu ya hana mutane su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta zo kuma su nemi gafara gurin ubangijinSu, sai don jiran sakamakon mutanen farko ta zo musu, ko kuma azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru.
Ubangijina tarayya da wani ba! ’  
# Kuma ba Ma aiko Manzanni sai don su yi bushara da gargadi. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya, don su karya gaskiya da ita. Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili.
 
# Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya.
C
# Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne, Ma’abucin rahama. In da Zai kama su bisa abin da suka aikata, sai Ya gaggauta musu da azaba. Amma suna da lokaci ƙayyadadde da ba za su sami mafaka daga gare shi ba.
 
# Kuma waɗannan garuruwa Mun halakar da su, yayin da suka yi laifi, amma Mun ƙayyade lokacin halakar da su.
je 2 -j 0%. 5 <3x1 ' bs
# Kuma (tuna) lokacin da Musa ya ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya shekaru aru-aru.’
 
# Amma yayin da suka isa mahaɗar tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa yana gudu a cikin teku.
3^1 1 3 uj4J4 $ CX4)4
# Kuma bayan sun tsallake wannan gurin,sai yace wa abokinsa saurayi, ‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun haɗu da wahala a wannan tafiyar tamu.’
 
# Ya ce, baka gani ba, lokacin da muke hutawa kan dutse, na manto kifm, kuma Shaiɗan ne kawai ya mantar da ni in ambata maka, sai ya yi wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani mamaki.
©iUT^h,
# Ya ce, ‘Abin da muke nema ke nan.’ Sai suka juya baya, suna bin sawun ƙafafuwansu.
 
# Sai suka tarar da wani bawa daga cikin bayinMu da Muka ba wa rahama daga wajenMu, kuma Muka sanar da shi sani daga wajenMu.
Sura ta 18
# Musa ya ce masa, ‘Zan iya bin ka,don ka koya mini shiriya daga abin da aka sanar da kai?
 
# Ya ce, ‘ Ba za ka iya haƙuri da ni ba.’
SURATUL KAHF
# ‘Yaya kuwa za ka iya haƙuri, a kan abin da ba ka fahimce shi ba?’
 
# Ya ce, ‘In Allah ya so za ka same ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa umaminka ba.
Juzu’i na 15
# Ya ce, ‘To, idan za ka bi ni, kada ka tambaye ni game da wani abu, sai na yi maka bayani game da shi.’
 
# Sai suka tafi, sai can suka shiga jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka huda shi don ka sa mutanen cikinsa su nitse? Gaskiya ka yi abu mai haɗari.
44. Kuma ba shi da jama’ar da za ta
# Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba za ka iya haƙuri da ni ba?
 
# Ya ce, ‘Kada ka riƙe ni bisa abin da na manta,kuma kada ka kyare ni da tsanani bisa mantuwa da na yi.
taimake shi, banda Allah, kuma ba zai  
# Sai suka ci gaba dai,sai can suka haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi laifin komai ba, ba tare da ya kashe mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai muni.’
 
# Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba za ka yi haƙuri da ni ba?’
iya taimakon kansa ba.  
# Ya ce, ‘Idan na sake tambayar ka game da wani abu, kada ka abuce ni, haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar hanzari daga gare ni.’
 
# Sai suka tafi dai, har suka isa gun mutanen wani gari, suka nemi abinci gurin mutanen garin, sai suka ƙi karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar da wani garu yana neman faɗuwa, sai ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai ka karɓi lada a kan wannan aikin.’
tj! i > L5 j 2JLj LJ j
# Ya ce, “Wannan ne maraba tsakanina da kai. Zan faɗa maka ma’anar abin da ka kasa haƙuri game da shi.
 
# Jirgin nan, na wasu talakawa ne da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar ɓata shi, don akwai sarki a bayan su, da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau.
©I^^LLSjtfGS? Jui
# Yaro kuwa, iyayensa su biyu muminai ne. Sai muka tsoraci ya masife su da shishshigi da kafirci.
 
# Sai muka yi fatar Ubangijinsu ya canja masu wanda ya fi shi tsarki da kusancin jinƙai.
45. A irin haka, taimako yana gurin  
# Garu kuwa na wasu yara ne marayu su biyu a bimin, kuma a ƙarƙashinsa akwai taskar dukiya mallakinsu, ubansu kuma ya kasance managarci. Sai Ubangijinka ya nufi sukai ƙarfmsu, kuma su fitar da taskar dukiyarsu, don jinƙai daga Ubangijinka. Ban yi dukkan wannan bisa ra’ayina ba. Wannan ne ma’anar abin da ka kasa haƙuri game da shi.”
 
# Kuma suna tambayarka game da Zulƙamaini. Ce, ‘Zan faɗa maku tarihi game da shi.’
Allah ne kawai, Ubangiji na Gaskiya.  
# Mu, Muka gina shi a ƙasa, kuma Mun ba shi hanyar samun kowane abu.
 
# Sai ya bi wata hanyar.
Shi ne mafificin ba da sakamako,  
# Har ya isa mafaɗar rana ya same ta kamar tana faɗuwar cikin idon mwa mai taɓo. Kuma ya tarar da mutane a gurin. Muka ce, ‘Ya Zulƙamaini, ko dai ka azabtar da su, ko kuma ka yi masu nasiha.’
 
# Ya ce, ‘Wanda ya yi laifi, za mu azabtar da shi, sa’annan za a mai da shi gurin Ubangijinsa, Wanda zai yi masa horo da azaba mai tsanani.’
kuma shi ne mafificin kawo ƙarshe  
# Amma wanda ya bada gaskiya kuma yayi aiki na gari zai sami sakamako mai kyau, kuma za Mu yi masa magana mai sauƙi da furucinMu.
 
# Sa’annan ya bi wata hanyar.
nagari.  
# Har ya isa mafitar rana, ya same ta tana fitowa kan wasu mutane, da ba Mu yi musu kariya daga gare ta ba.
 
# Haka abin ya faru. Kuma Muna da cikakken sanin abin da ke tare da shi.
R.6
# Sa’annan ya bi wata hanyar.
 
# Har ya isa fili fayau tsakanin tsaunuka biyu. Ya tarar da wasu mutane ƙarƙashinsu, ba sa iya fahimtar maganarsa sosai.
©S i c >^-4- 5 Lj I >5' §r
# Suka ce, ‘Ya kai Zulƙamaini, haƙiƙa, Yajuju da Majuju maɓamata ne a ƙasa. Ko mu ba ka lada, don ka kafa mana kariya tsakaninmu da su?’
 
# Ya ce, ‘Karfin da Ubangijina ya ba ni ya fi (ladar da za ku bani). Amma ku taimake ni da leburori masu ƙarfi, zan yi bango tsakaninku da su.’
46. Kuma ba su misalin rayuwar  
# Ku kawo mini tubalai na ƙarfe. Sai da ya cike filin da ke tsakanin gefen tsaunukan biyu, ya ce, ‘Ku hura (da zuga-zugai). Sai da ya mai da shi ja kamar wuta, ya ce, ku kawo mini narkakken tagulla don in zuba a kansa’.
 
# Daga nan, Yajuju da Majuju ba su iya tsallaka shi ba, kuma ba su iya huda shi ba.
duniya: Ita kamar ruwa ne da muka  
# Ya ce, ‘Wannan rahama ce daga Ubangijina. Amma idan alƙawarin Ubangijina ya zo, Zai mai da shi msashshe, alƙawarin Ubangijina kuwa gaskiya ne.
 
# A wannan rana za Mu bar sashinsu su kara da sashi. Kuma za a busa ƙaho. Sa’annan Mu tara su gaba ɗaya.
saukar daga sama, sai shuke-shuken  
# Kuma a wannan rana, za Mu kawo wa kafirai Jahannama suna ganinta.
 
# Waɗanda idanuwansu suka rufe basa sauraran tunatarwaNa, kuma ba ma za su iya jin zancen gaskiya ba.
ƙasa suka cuɗanya da shi, daga baya  
# Shin waɗanda suka kafirta suna zato, za su riƙi bayiNa abin dogara maimakoNa? Haƙiƙa, Mun tanadar wa kafirai Jahannama ta zama masaukinsu.
 
# Ce, ‘Ba Ma ba ku labarin waɗanda suka fi taɓewa game da ^ ayyukansu ba?’ 105. Su ne waɗanda suka ɓace, sun duƙufa kan rayuwar duniya kawai, kuma suna zato kyakkyawan aiki suke.
ya zama ciyayi wanda iska ke  
# Waɗannan su ne suka kafirce wa Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su bakin komai ba.
 
# Haka ne sakamakonsu- Jahannama, don sun kafirce, kuma sun ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin yi wa izgili.
watsarwa. Kuma Allah Mai iko ne bisa  
# Haƙiƙa, waɗanda suka ba da gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari,
 
# Gidajen Aljanna na Firdausi ne masaukin su.
komai.  
# Za su dauwama a cikinta, ba za su nemi a fidda su daga ita ba.
 
# Ce, ‘Idan dukkan mwan teku ya zama tawada don mbuta kalmomin Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun kawo wani tekun kamarsa, ƙari.
G> jLJ I ij jlat) I JJL« ‘-r' I )
# Ce, ‘Ni mutum ne kamarku. Amrna anyi mini wahayi cewa, Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To, wanda ke ƙaunar saduwa da Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma kada ya tara wani cikin bautar Ubangijinsa.’
 
47. Dukiya da ‘ya’ya, su ne adon  
 
rayuwar duniya. Ayyuka nagari kuwa,  
 
su ne mafifita a gurin Ubangijinka,  
 
don biyan buƙatan yanzu, kuma su ne  
 
mafifita , don biyan buƙatan nan gaba.  
 
48. Kuma (tuna) ranar da za Mu  
 
kawar da duwatsu, kuma zaka ga  
 
mutanen ban ƙasa suna tunkuɗar juna,  
 
kuma za Mu tara su gaba ɗaya, ba za  
 
Mu bar kowa ba daga cikinsu.  
 
r. 3J I ll 15 <3 CsST
 
v>»3^)i >>-* > cJGigJi >* J mJ *
 
49. Kuma za a kawo su gaban  
 
Ubangijinka, safu-safu; (Zai ce musu),  
 
‘Ga ku kun zo gurinMu yadda Muka  
 
halicce ku tun farko. Da can kuwa  
 
kun zaci ba za Mu cika alƙawarin da  
 
Muka yi muku ba.’  
 
50. Kuma za a ajiye Littafin (ayyuka  
 
gabansu), sai ka ga masu laifi suna  
 
tsoron abin da lce cikinsa, kuma za su  
 
ce, ‘Kaiconmu, me ya sa wannan  
 
Littafi, ba ya barin ƙaramin aiki ko  
 
babba, sai ya rubuce shi. ’ Kuma za su  
 
sami abin da suka aikata na jiran su,  
 
. 9 +
 
iU
 
b l>J» I I ) >— »■ ) ) r. C 4 • ■< •»'£ ■ I
 
i
 
Juzu’i na 15
 
SURATUL KAHF
 
Sura ta 18
 
kuma Ubangijinka ba zai cuci kowa  
 
ba.  
 
R.7
 
51. Kuma (tuna lokacin ) da Muka ce  
 
wa mala’iku, ‘Ku miƙa wuya ga  
 
Adama.’ Sai suka miƙa wuya, banda  
 
Iblis. Wanda ke cikin aljanu, shi ya ƙi  
 
bin umamin Ubangijinsa. To, kwa riƙe  
 
shi, da zuriyarsa masoya maimakoNa,  
 
alhali su maƙiyanku ne? Canjin masu  
 
laifi ya munana.  
 
52. Kuma Ban maida su shaidun  
 
halittar sammai da ƙasa ba,ko halittar  
 
kansu, kuma ba na riƙon masu  
 
taimako daga masu ɓatarwa.  
 
53. Kuma tuna ranar da zai ce, ‘Kira  
 
abokan tarayya nawa.’ Sai su kira su,  
 
amma ba za su amsa ba, kuma sai Mu  
 
saka kariya a tsakaninsu.  
 
54. ‘Kuma masu laifi za su ga wuta, su  
 
kuma san cikinta za su faɗa,kuma ba  
 
mafita daga gareta.  
 
tffcgLsi gL^xii, CUj 4 5
 
I c> I/, Uklk? l 1 5 >4^“-*
 
&#» ; i. <45 &
 
"55 * 5 lJJj jU - m I Lo
 
IjdLo cJLf' Co ) jU 'Jj 5
 
© I <j)gLLj»£i I
 
c^^ji '3>Ci
 
©CIj^
 
'yJ** 5^2 j' 5 v
 
R.8
 
55. Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta
 
hanya daban-daban da misali iri-iri ga
 
mutane a cikin wannan Kur’ani, amma
 
mutun ya fi kowane abu yawan ©5i»-
 
gardama.
 
>£/t jCHj-Sll c>l/
 
56. Kuma ba wani abu ya hana mutane
 
su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta  
 
zo kuma su nemi gafara gurin  
 
ubangijinSu, sai don jiran sakamakon  
 
mutanen farko ta zo musu, ko kuma  
 
azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru.  
 
i5-oJ 4. j' cr&l fc J
 
a * 4 • <
 
_«* _ . A „ 0 _ 'f * *
 
)l li>ri-i)VI JJL-i y o.- d rt i.Lli Jl Yj,  
 
©^4 i 4- liiiii-fe^
 
57. Kuma ba Ma aiko Manzanni sai
 
don su yi bushara da gargadi. Kuma  
 
waɗanda suka kafirta suna jayayya da  
 
ƙarya, don su karya gaskiya da ita.  
 
5 ■* ”lJj. '3-*J ' J— IS Co )
 
1 3>ji/ c>?. > JjCj, 5 )
 
<$>
 
Sura ta 18
 
SURATUL KAHF
 
Juzu’i na 15
 
Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin
 
da aka yi musu abin yi wa izgili.
 
58. Wanene mazalunci fiye da wanda
 
aka yi masa gargaɗi da Ayoyin
 
Ubangijinsa amma ya bijire musu,  
 
kuma ya manta abin da hannuwansa  
 
suka gabatar. Mu, Mun saka marufai  
 
(yana) kan zukatansu,don kada su  
 
fahimce shi, kuma Mun saka nauyi  
 
cikin kunnuwansu. Don haka ba za su  
 
karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa  
 
shiriya.  
 
59. Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne,  
 
Ma’abucin rahama. In da Zai kama su  
 
bisa abin da suka aikata, sai Ya  
 
gaggauta musu da azaba. Amma suna  
 
da lokaci ƙayyadadde da ba za su  
 
sami mafaka daga gare shi ba.  
 
60. Kuma waɗannan garuruwa Mun  
 
halakar da su, yayin da suka yi laifi,  
 
amma Mun ƙayyade lokacin halakar  
 
da su.  
 
R.9
 
61. Kuma (tuna) lokacin da Musa ya  
 
ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe  
 
ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku  
 
biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya  
 
shekaru aru-aru.’  
 
62. Amma yayin da suka isa mahaɗar  
 
tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka  
 
manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa  
 
yana gudu a cikin teku.  
 
63. Kuma bayan sun tsallake wannan  
 
gurin,sai yace wa abokinsa saurayi,  
 
‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun  
 
haɗu da wahala a wannan tafiyar  
 
tamu.’  
 
Ijfr lj <jL> J CUJ L»>i» > }
 
iliiLi j,j>8 >_? lzJc jLS 2 T
 
- •*' • ^ o o * * < - i\ .^i L
 
b ip3
 
©i>jj 1 1 >j,i$
 
y £<* ' j > ) 3 M i j J i
 
Jr JSJj Cs-
 
(v)l >Lc
 
c) >1.5
 
©(kii^Ooi l$l
 
©&jx ^ 1 4 IgglS
 
djri uii J2 'I;C5.2Ii
 
Juzu’i na 15
 
SURATUL KAHF
 
Sura ta 18
 
64 . Ya ce, baka gani ba, lokacin da  
 
muke hutawa kan dutse, na manto
 
kifm, kuma Shaiɗan ne kawai ya
 
mantar da ni in ambata maka, sai ya yi
 
wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani
 
mamaki.’  
 
\ liidJT l£ 5 j ^^4ji J^i-4
 
65 . Ya ce, ‘Abin da muke nema ke
 
nan.’ Sai suka juya baya, suna bin
 
sawun ƙafafuwansu.  
 
©C^ Lj t
 
66 . Sai suka tarar da wani bawa daga
 
cikin bayinMu da Muka ba wa
 
rahama daga wajenMu, kuma Muka
 
sanar da shi sani daga wajenMu.
 
67 . Musa ya ce masa, ‘Zan iya bin
 
ka,don ka koya mini shiriya daga abin
 
da aka sanar da kai?’  
 
jt jl L3 jls
 
68 . Ya ce, ‘ Ba za ka iya haƙuri da ni  
 
ba.’  
 
©'T-C^o^ j jj iSIj i,jS
 
69 . ‘Yaya kuwa za ka iya haƙuri, a
 
kan abin da ba ka fahimce shi ba?’  
 
©l>jj. Co
 
70 . Ya ce, ‘In Allah ya so za ka same
 
ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa
 
umaminka ba. ’  
 
5 1 j i JiS
 
©IjjT tSJ i
 
71 . Ya ce, ‘To, idan za ka bi ni, kada
 
ka tambaye ni game da wani abu, sai
 
na yi maka bayani game da shi.’  
 
R.IO
 
^ JrcJLtj 1 LS J LS
 
©l^j<JL,idil Jj^I.1 §L
 
72 . Sai suka tafi, sai can suka shiga
 
jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka
 
huda shi don ka sa mutanen cikinsa su
 
nitse? Gaskiya ka yi abu mai haɗari.’  
 
73 . Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba
 
za ka iya haƙuri da ni ba?’
 
jJ iljj, JsTU' JlS
 
©fc-S
 
c
 
Sura ta 18
 
SURATUL KAHF
 
Juzu’i na 16
 
74. Ya ce, ‘Kada ka riƙe ni bisa abin
 
da na manta,kuma kada ka kyare ni da  
 
tsanani bisa mantuwa da na yi.
 
75. Sai suka ci gaba dai,sai can suka
 
haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya
 
ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi
 
laifin komai ba, ba tare da ya kashe
 
mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai
 
muni.
 
JUZU’I NA 16
 
76. Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba  
 
za ka yi haƙuri da ni ba?’
 
77. Ya ce, ‘Idan na sake tambayar ka  
 
game da wani abu, kada ka abuce ni,
 
haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar
 
hanzari daga gare ni.’  
 
78. Sai suka tafi dai, har suka isa gun
 
mutanen wani gari, suka nemi abinci
 
gurin mutanen garin, sai suka ƙi
 
karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar
 
da wani garu yana neman faɗuwa, sai
 
ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai
 
ka karɓi lada a kan wannan aikin.’  
 
79. Ya ce, “Wannan ne maraba
 
tsakanina da kai. Zan faɗa maka
 
ma’anar abin da ka kasa haƙuri game
 
da shi.  
 
80. ‘Jirgin nan, na wasu talakawa ne
 
da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar
 
ɓata shi, don akwai sarki a bayan su,
 
da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau.  
 
81. ‘Yaro kuwa, iyayensa su biyu
 
muminai ne. Sai muka tsoraci ya
 
masife su da shishshigi da kafirci.
 
J£T\ l£d Udli
 
fe Jb 3 " X ‘l 1 I I Jjl J C&jjk I 1 fli \ b " M o
 
J-i H
 
o. cJL£ " 3 J J IS U li
 
©iU'
 
(J yLoju liaj I Lo I
 
JgiJ J (J jlo>;ti 4
 
Juzu’i na 16
 
SURATUL KAHF
 
Sura ta 18
 
82. ‘Sai muka yi fatar Ubangijinsu ya
 
canja masu wanda ya fi shi tsarki da  
 
kusancin jinƙai.
 
83. ‘Garu kuwa na wasu yara ne
 
marayu su biyu a bimin, kuma a
 
ƙarƙashinsa akwai taskar dukiya
 
mallakinsu, ubansu kuma ya kasance
 
managarci. Sai Ubangijinka ya nufi
 
sukai ƙarfmsu, kuma su fitar da taskar
 
dukiyarsu, don jinƙai daga
 
Ubangijinka. Ban yi dukkan wannan
 
bisa ra’ayina ba. Wannan ne ma’anar
 
abin da ka kasa haƙuri game da shi.
 
R.ll
 
84. Kuma suna tambayarka game da
 
Zulƙamaini. Ce, ‘Zan faɗa maku tarihi
 
game da shi.
 
85. Mu, Muka gina shi a ƙasa, kuma
 
Mun ba shi hanyar samun kowane abu.  
 
86. Sai ya bi wata hanyar.  
 
87. Har ya isa mafaɗar rana ya same ta
 
kamar tana faɗuwar cikin idon mwa
 
mai taɓo. Kuma ya tarar da mutane a
 
gurin. Muka ce, ‘Ya Zulƙamaini, ko
 
dai ka azabtar da su, ko kuma ka yi
 
masu nasiha.
 
88. Ya ce, ‘Wanda ya yi laifi, za mu
 
azabtar da shi, sa’annan za a mai da  
 
shi gurin Ubangijinsa, Wanda zai yi  
 
masa horo da azaba mai tsanani.
 
89. Amma wanda ya bada gaskiya
 
kuma yayi aiki na gari zai sami
 
sakamako mai kyau, kuma za Mu yi
 
masa magana mai sauƙi da furucinMu.
 
14
 
©Oaa.5 I ) B
 
) Co4d ‘yS
 
(J | iSLjj >1 y.lciCs*
 
[j 5 r. S0 ZJLLj f
 
Uisi ijtfi 1 4 ^ H2s Gi
 
©LUs^-Ii
 
jtiz I aj, Jki
 
ui ^Ju i L» i j, ckj 1 1 Gls * 0» jj'
 
© G„ jA kjfeij' (j i Lcj,)
 
ii kJpG js&iJIj
 
©I >6*3 G I >-^ U “jJj) (J i>>4
 
h.t.t J-^c ) tJ-" I J'® Cit )
 
e>ji 5 * Jluj iU
 
©w
 
Sura ta 18
 
SURATUL KAHF
 
Juzu’i na 16
 
90. Sa’annan ya bi wata hanyar.
 
^ ^ ++ £ I J
 
91. Har ya isa mafitar rana, ya same ta
 
tana fitowa kan wasu mutane, da ba
 
Mu yi musu kariya daga gare ta ba.
 
92. Haka abin ya faru. Kuma Muna da
 
cikakken sanin abin da ke tare da shi.
 
f>! JJL
 
Co-J Clkil >-J 5 i
 
©Ifti
 
93. Sa’annan ya bi wata hanyar.
 
©CliS
 
'1*5
 
94. Har ya isa fili fayau tsakanin
 
tsaunuka biyu. Ya tarar da wasu
 
mutane ƙarƙashinsu, ba sa iya
 
fahimtar maganarsa sosai.
 
5 yillj i^^fiijU
 
Co^,5>
 
©vp
 
95. Suka ce, ‘Ya kai Zulƙamaini,
 
haƙiƙa, Yajuju da Majuju maɓamata
 
ne a ƙasa. Ko mu ba ka lada, don ka
 
kafa mana kariya tsakaninmu da su?’
 
96. Ya ce, ‘Karfin da Ubangijina ya ba
 
ni ya fi (ladar da za ku bani). Amma
 
ku taimake ni da leburori masu ƙarfi,
 
zan yi bango tsakaninku da su.’
 
97. Ku kawo mini tubalai na ƙarfe.
 
Sai da ya cike filin da ke tsakanin
 
gefen tsaunukan biyu, ya ce, ‘Ku hura
 
(da zuga-zugai). Sai da ya mai da shi
 
ja kamar wuta, ya ce, ku kawo mini
 
narkakken tagulla don in zuba a
 
kansa’.
 
tSL) tUaU (M* u£j^)l <4 U ; >
 
©lli
 
^ Ls f>! 1 >;5
 
ilyLll JlS i^L»i_isJi ulA
 
> 1 av I j 6 » 'J Cj I>!
 
©f>J4
 
98. Daga nan, Yajuju da Majuju ba su
 
iya tsallaka shi ba, kuma ba su iya
 
huda shi ba.
 
Ul
 
<nowiki>;</nowiki> cJ I l^clkUil Lo-»
 
©Iti^ iJ' i^ UsIl i
 
99. Ya ce, ‘Wannan rahama ce daga
 
Ubangijina. Amma idan alƙawarin
 
Ubangijina ya zo, Zai mai da shi
 
msashshe, alƙawarin Ubangijina kuwa
 
gaskiya ne.’
 
<C@>
 
Juzu’i na 16
 
SURATUL KAHF
 
Sura ta 18
 
100. A wannan rana za Mu bar
 
sashinsu su kara da sashi. Kuma za a
 
busa ƙaho. Sa’annan Mu tara su gaba
 
ɗaya.
 
• S - 9 & • p * * * a ^ *
 
CJi, wJh 5
 
p i ^ v ^ a m 1 1 k • ^ *** • * k
 
4 r 6 ** i cf*<
 
r* « -
 
101. Kuma a wannan rana, za Mu
 
kawo wa kafirai Jahannama suna
 
ganinta.
 
>>£ 5
 
102. Waɗanda idanuwansu suka rufe
 
basa sauraran tunatarwaNa, kuma ba
 
ma za su iya jin zancen gaskiya ba.
 
R. 12
 
103. Shin waɗanda suka kafirta suna
 
zato, za su riƙi bayiNa abin dogara
 
maimakoNa? Haƙiƙa, Mun tanadar wa
 
kafirai Jahannama ta zama
 
masaukinsu.
 
5>oJ^ &£ I LiwHfei 1
 
I) >~ Oc7—i (J
 
104. Ce, ‘Ba Ma ba ku labarin
 
waɗanda suka fi taɓewa game da ^
 
ayyukansu ba?’
 
105. Su ne waɗanda suka ɓace, sun
 
duƙufa kan rayuwar duniya kawai,
 
kuma suna zato kyakkyawan aiki suke
 
yi-
 
Gl 5 jUi S
 
106. Waɗannan su ne suka kafirce wa
 
Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa
 
da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A
 
ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su
 
bakin komai ba.
 
Hj iS 0* Sipi S4J}T
 
i-rJ a Jv i }
 
jjj2i44Jijs^r>45
 
107. Haka ne sakamakonsu-
 
Jahannama, don sun kafirce, kuma sun
 
ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin
 
yi wa izgili.
 
108. Haƙiƙa, waɗanda suka ba da
 
gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari,
 
I I^JLgiS 5 I^JJel I clj,
 
<$>
 
Sura ta 18
 
SURATUL KAHF
 
Juzu’i na 16
 
Gidajen Aljanna na Firdausi ne
 
masaukin su.
 
U£i>>£)l o
 
109 . Za su dauwama a cikinta, ba za su A :f -jCg? :
 
nemi a fidda su daga ita ba.  
 
110 . Ce, ‘Idan dukkan mwan teku ya
 
zama tawada don mbuta kalmomin
 
Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin
 
kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun
 
kawo wani tekun kamarsa, ƙari.’
 
111. Ce, ‘Ni mutum ne kamarku.  
 
Amrna anyi mini wahayi cewa,  
 
Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To,  
 
wanda ke ƙaunar saduwa da  
 
Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma  
 
kada ya tara wani cikin bautar  
 
Ubangijinsa.’