(3 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 56: | Line 56: | ||
# Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta hanya daban-daban da misali iri-iri ga mutane a cikin wannan Kur’ani, amma mutun ya fi kowane abu yawan gardama. | # Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta hanya daban-daban da misali iri-iri ga mutane a cikin wannan Kur’ani, amma mutun ya fi kowane abu yawan gardama. | ||
# Kuma ba wani abu ya hana mutane su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta zo kuma su nemi gafara gurin ubangijinSu, sai don jiran sakamakon mutanen farko ta zo musu, ko kuma azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru. | # Kuma ba wani abu ya hana mutane su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta zo kuma su nemi gafara gurin ubangijinSu, sai don jiran sakamakon mutanen farko ta zo musu, ko kuma azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru. | ||
# Kuma ba Ma aiko Manzanni sai don su yi bushara da gargadi. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya, don su karya gaskiya da ita. | # Kuma ba Ma aiko Manzanni sai don su yi bushara da gargadi. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya, don su karya gaskiya da ita. Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili. | ||
# Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya. | # Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya. | ||
# Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne, Ma’abucin rahama. In da Zai kama su bisa abin da suka aikata, sai Ya gaggauta musu da azaba. Amma suna da lokaci ƙayyadadde da ba za su sami mafaka daga gare shi ba. | |||
# Kuma waɗannan garuruwa Mun halakar da su, yayin da suka yi laifi, amma Mun ƙayyade lokacin halakar da su. | |||
# Kuma (tuna) lokacin da Musa ya ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya shekaru aru-aru.’ | |||
# Amma yayin da suka isa mahaɗar tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa yana gudu a cikin teku. | |||
# Kuma bayan sun tsallake wannan gurin,sai yace wa abokinsa saurayi, ‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun haɗu da wahala a wannan tafiyar tamu.’ | |||
Ma’abucin rahama. In da Zai kama su | # Ya ce, baka gani ba, lokacin da muke hutawa kan dutse, na manto kifm, kuma Shaiɗan ne kawai ya mantar da ni in ambata maka, sai ya yi wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani mamaki.’ | ||
# Ya ce, ‘Abin da muke nema ke nan.’ Sai suka juya baya, suna bin sawun ƙafafuwansu. | |||
bisa abin da suka aikata, sai Ya | # Sai suka tarar da wani bawa daga cikin bayinMu da Muka ba wa rahama daga wajenMu, kuma Muka sanar da shi sani daga wajenMu. | ||
# Musa ya ce masa, ‘Zan iya bin ka,don ka koya mini shiriya daga abin da aka sanar da kai?’ | |||
gaggauta musu da azaba. Amma suna | # Ya ce, ‘ Ba za ka iya haƙuri da ni ba.’ | ||
# ‘Yaya kuwa za ka iya haƙuri, a kan abin da ba ka fahimce shi ba?’ | |||
da lokaci ƙayyadadde da ba za su | # Ya ce, ‘In Allah ya so za ka same ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa umaminka ba. ’ | ||
# Ya ce, ‘To, idan za ka bi ni, kada ka tambaye ni game da wani abu, sai na yi maka bayani game da shi.’ | |||
sami mafaka daga gare shi ba. | # Sai suka tafi, sai can suka shiga jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka huda shi don ka sa mutanen cikinsa su nitse? Gaskiya ka yi abu mai haɗari.’ | ||
# Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba za ka iya haƙuri da ni ba?’ | |||
# Ya ce, ‘Kada ka riƙe ni bisa abin da na manta,kuma kada ka kyare ni da tsanani bisa mantuwa da na yi.’ | |||
# Sai suka ci gaba dai,sai can suka haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi laifin komai ba, ba tare da ya kashe mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai muni.’ | |||
halakar da su, yayin da suka yi laifi, | # Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba za ka yi haƙuri da ni ba?’ | ||
# Ya ce, ‘Idan na sake tambayar ka game da wani abu, kada ka abuce ni, haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar hanzari daga gare ni.’ | |||
amma Mun ƙayyade lokacin halakar | # Sai suka tafi dai, har suka isa gun mutanen wani gari, suka nemi abinci gurin mutanen garin, sai suka ƙi karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar da wani garu yana neman faɗuwa, sai ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai ka karɓi lada a kan wannan aikin.’ | ||
# Ya ce, “Wannan ne maraba tsakanina da kai. Zan faɗa maka ma’anar abin da ka kasa haƙuri game da shi. | |||
da su. | # Jirgin nan, na wasu talakawa ne da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar ɓata shi, don akwai sarki a bayan su, da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau. | ||
# Yaro kuwa, iyayensa su biyu muminai ne. Sai muka tsoraci ya masife su da shishshigi da kafirci. | |||
# Sai muka yi fatar Ubangijinsu ya canja masu wanda ya fi shi tsarki da kusancin jinƙai. | |||
# Garu kuwa na wasu yara ne marayu su biyu a bimin, kuma a ƙarƙashinsa akwai taskar dukiya mallakinsu, ubansu kuma ya kasance managarci. Sai Ubangijinka ya nufi sukai ƙarfmsu, kuma su fitar da taskar dukiyarsu, don jinƙai daga Ubangijinka. Ban yi dukkan wannan bisa ra’ayina ba. Wannan ne ma’anar abin da ka kasa haƙuri game da shi.” | |||
# Kuma suna tambayarka game da Zulƙamaini. Ce, ‘Zan faɗa maku tarihi game da shi.’ | |||
# Mu, Muka gina shi a ƙasa, kuma Mun ba shi hanyar samun kowane abu. | |||
ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe | # Sai ya bi wata hanyar. | ||
# Har ya isa mafaɗar rana ya same ta kamar tana faɗuwar cikin idon mwa mai taɓo. Kuma ya tarar da mutane a gurin. Muka ce, ‘Ya Zulƙamaini, ko dai ka azabtar da su, ko kuma ka yi masu nasiha.’ | |||
ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku | # Ya ce, ‘Wanda ya yi laifi, za mu azabtar da shi, sa’annan za a mai da shi gurin Ubangijinsa, Wanda zai yi masa horo da azaba mai tsanani.’ | ||
# Amma wanda ya bada gaskiya kuma yayi aiki na gari zai sami sakamako mai kyau, kuma za Mu yi masa magana mai sauƙi da furucinMu. | |||
biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya | # Sa’annan ya bi wata hanyar. | ||
# Har ya isa mafitar rana, ya same ta tana fitowa kan wasu mutane, da ba Mu yi musu kariya daga gare ta ba. | |||
shekaru aru-aru.’ | # Haka abin ya faru. Kuma Muna da cikakken sanin abin da ke tare da shi. | ||
# Sa’annan ya bi wata hanyar. | |||
# Har ya isa fili fayau tsakanin tsaunuka biyu. Ya tarar da wasu mutane ƙarƙashinsu, ba sa iya fahimtar maganarsa sosai. | |||
# Suka ce, ‘Ya kai Zulƙamaini, haƙiƙa, Yajuju da Majuju maɓamata ne a ƙasa. Ko mu ba ka lada, don ka kafa mana kariya tsakaninmu da su?’ | |||
tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka | # Ya ce, ‘Karfin da Ubangijina ya ba ni ya fi (ladar da za ku bani). Amma ku taimake ni da leburori masu ƙarfi, zan yi bango tsakaninku da su.’ | ||
# Ku kawo mini tubalai na ƙarfe. Sai da ya cike filin da ke tsakanin gefen tsaunukan biyu, ya ce, ‘Ku hura (da zuga-zugai). Sai da ya mai da shi ja kamar wuta, ya ce, ku kawo mini narkakken tagulla don in zuba a kansa’. | |||
manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa | # Daga nan, Yajuju da Majuju ba su iya tsallaka shi ba, kuma ba su iya huda shi ba. | ||
# Ya ce, ‘Wannan rahama ce daga Ubangijina. Amma idan alƙawarin Ubangijina ya zo, Zai mai da shi msashshe, alƙawarin Ubangijina kuwa gaskiya ne.’ | |||
yana gudu a cikin teku. | # A wannan rana za Mu bar sashinsu su kara da sashi. Kuma za a busa ƙaho. Sa’annan Mu tara su gaba ɗaya. | ||
# Kuma a wannan rana, za Mu kawo wa kafirai Jahannama suna ganinta. | |||
# Waɗanda idanuwansu suka rufe basa sauraran tunatarwaNa, kuma ba ma za su iya jin zancen gaskiya ba. | |||
# Shin waɗanda suka kafirta suna zato, za su riƙi bayiNa abin dogara maimakoNa? Haƙiƙa, Mun tanadar wa kafirai Jahannama ta zama masaukinsu. | |||
gurin,sai yace wa abokinsa saurayi, | # Ce, ‘Ba Ma ba ku labarin waɗanda suka fi taɓewa game da ^ ayyukansu ba?’ 105. Su ne waɗanda suka ɓace, sun duƙufa kan rayuwar duniya kawai, kuma suna zato kyakkyawan aiki suke. | ||
# Waɗannan su ne suka kafirce wa Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su bakin komai ba. | |||
‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun | # Haka ne sakamakonsu- Jahannama, don sun kafirce, kuma sun ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin yi wa izgili. | ||
# Haƙiƙa, waɗanda suka ba da gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari, | |||
haɗu da wahala a wannan tafiyar | # Gidajen Aljanna na Firdausi ne masaukin su. | ||
# Za su dauwama a cikinta, ba za su nemi a fidda su daga ita ba. | |||
tamu.’ | # Ce, ‘Idan dukkan mwan teku ya zama tawada don mbuta kalmomin Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun kawo wani tekun kamarsa, ƙari.’ | ||
# Ce, ‘Ni mutum ne kamarku. Amrna anyi mini wahayi cewa, Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To, wanda ke ƙaunar saduwa da Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma kada ya tara wani cikin bautar Ubangijinsa.’ | |||
mantar da ni in ambata maka, sai ya yi | |||
wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani | |||
mamaki.’ | |||
nan.’ Sai suka juya baya, suna bin | |||
sawun ƙafafuwansu. | |||
cikin bayinMu da Muka ba wa | |||
rahama daga wajenMu, kuma Muka | |||
sanar da shi sani daga wajenMu. | |||
ka,don ka koya mini shiriya daga abin | |||
da aka sanar da kai?’ | |||
ba.’ | |||
kan abin da ba ka fahimce shi ba?’ | |||
ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa | |||
umaminka ba. ’ | |||
ka tambaye ni game da wani abu, sai | |||
na yi maka bayani game da shi.’ | |||
jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka | |||
huda shi don ka sa mutanen cikinsa su | |||
za ka iya haƙuri da ni ba?’ | |||
da na manta,kuma kada ka kyare ni da | |||
tsanani bisa mantuwa da na yi.’ | |||
haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya | |||
ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi | |||
laifin komai ba, ba tare da ya kashe | |||
mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai | |||
muni.’ | |||
za ka yi haƙuri da ni ba?’ | |||
game da wani abu, kada ka abuce ni, | |||
haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar | |||
hanzari daga gare ni.’ | |||
gurin mutanen garin, sai suka ƙi | |||
karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar | |||
da wani garu yana neman faɗuwa, sai | |||
ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai | |||
ka karɓi lada a kan wannan aikin.’ | |||
tsakanina da kai. Zan faɗa maka | |||
ma’anar abin da ka kasa haƙuri game | |||
da shi. | |||
da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar | |||
ɓata shi, don akwai sarki a bayan su, | |||
da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau. | |||
muminai ne. Sai muka tsoraci ya | |||
masife su da shishshigi da kafirci. | |||
Mu | |||
duƙufa kan rayuwar duniya kawai, | |||
kuma suna zato kyakkyawan aiki suke | |||
Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa | |||
da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A | |||
ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su | |||
bakin komai ba. | |||
Jahannama, don sun kafirce, kuma sun | |||
ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin | |||
yi wa izgili. | |||
gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari, | |||
Gidajen Aljanna na Firdausi ne | |||
masaukin su. | |||
nemi a fidda su daga ita ba. | |||
zama tawada don mbuta kalmomin | |||
Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin | |||
kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun | |||
kawo wani tekun kamarsa, ƙari.’ | |||
Amrna anyi mini wahayi cewa, | |||
Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To, | |||
wanda ke ƙaunar saduwa da | |||
Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma | |||
kada ya tara wani cikin bautar | |||
Ubangijinsa.’ |