Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/archive: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
 
(2 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 56: Line 56:
# Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta hanya daban-daban da misali iri-iri ga mutane a cikin wannan Kur’ani, amma mutun ya fi kowane abu yawan gardama.
# Kuma haƙiƙa Mun yi bayani ta hanya daban-daban da misali iri-iri ga mutane a cikin wannan Kur’ani, amma mutun ya fi kowane abu yawan gardama.
# Kuma ba wani abu ya hana mutane su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta zo kuma su nemi gafara gurin ubangijinSu, sai don jiran sakamakon mutanen farko ta zo musu, ko kuma azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru.
# Kuma ba wani abu ya hana mutane su ba da gaskiya ba, yayin da shiriya ta zo kuma su nemi gafara gurin ubangijinSu, sai don jiran sakamakon mutanen farko ta zo musu, ko kuma azaba ta zo musu ƙuru-ƙuru.
# Kuma ba Ma aiko Manzanni sai don su yi bushara da gargadi. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya, don su karya gaskiya da ita.
# Kuma ba Ma aiko Manzanni sai don su yi bushara da gargadi. Kuma waɗanda suka kafirta suna jayayya da ƙarya, don su karya gaskiya da ita. Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili.
# Kuma sun ɗauki AyoyiNa da gargaɗin da aka yi musu abin yi wa izgili.
# Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya.
# Wanene mazalunci fiye da wanda aka yi masa gargaɗi da Ayoyin Ubangijinsa amma ya bijire musu, kuma ya manta abin da hannuwansa suka gabatar. Mu, Mun saka marufai (yana) kan zukatansu,don kada su fahimce shi, kuma Mun saka nauyi cikin kunnuwansu. Don haka ba za su karɓa ba har abada ko ka kira su zuwa shiriya.
# Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne, Ma’abucin rahama. In da Zai kama su bisa abin da suka aikata, sai Ya gaggauta musu da azaba. Amma suna da lokaci ƙayyadadde da ba za su sami mafaka daga gare shi ba.
# Kuma Ubangijinka Mai gafara, ne, Ma’abucin rahama. In da Zai kama su bisa abin da suka aikata, sai Ya gaggauta musu da azaba. Amma suna da lokaci ƙayyadadde da ba za su sami mafaka daga gare shi ba.
# Kuma waɗannan garuruwa Mun halakar da su, yayin da suka yi laifi, amma Mun ƙayyade lokacin halakar da su.
# Kuma waɗannan garuruwa Mun halakar da su, yayin da suka yi laifi, amma Mun ƙayyade lokacin halakar da su.
# Kuma (tuna) lokacin da Musa ya ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya shekaru aru-aru.’
# Kuma (tuna) lokacin da Musa ya ce wa abokinsa saurayi. ‘Ba zan gushe ba ina tafiya, sai na isa mahaɗar teku biyu, ko kuma in ci gaba da tafiya shekaru aru-aru.’
 
# Amma yayin da suka isa mahaɗar tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa yana gudu a cikin teku.
== 2. Sura ta 18 == 
# Kuma bayan sun tsallake wannan gurin,sai yace wa abokinsa saurayi, ‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun haɗu da wahala a wannan tafiyar tamu.’
 
# Ya ce, baka gani ba, lokacin da muke hutawa kan dutse, na manto kifm, kuma Shaiɗan ne kawai ya mantar da ni in ambata maka, sai ya yi wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani mamaki.’
62. Amma yayin da suka isa mahaɗar  
# Ya ce, ‘Abin da muke nema ke nan.’ Sai suka juya baya, suna bin sawun ƙafafuwansu.
 
# Sai suka tarar da wani bawa daga cikin bayinMu da Muka ba wa rahama daga wajenMu, kuma Muka sanar da shi sani daga wajenMu.
tsakaninsu (tekuna biyu), sai suka  
# Musa ya ce masa, ‘Zan iya bin ka,don ka koya mini shiriya daga abin da aka sanar da kai?’
 
# Ya ce, ‘ Ba za ka iya haƙuri da ni ba.’
manta kifinsu, sai ya kama hanyarsa  
# ‘Yaya kuwa za ka iya haƙuri, a kan abin da ba ka fahimce shi ba?’
 
# Ya ce, ‘In Allah ya so za ka same ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa umaminka ba. ’
yana gudu a cikin teku.  
# Ya ce, ‘To, idan za ka bi ni, kada ka tambaye ni game da wani abu, sai na yi maka bayani game da shi.’
 
# Sai suka tafi, sai can suka shiga jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka huda shi don ka sa mutanen cikinsa su nitse? Gaskiya ka yi abu mai haɗari.’
63. Kuma bayan sun tsallake wannan  
# Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba za ka iya haƙuri da ni ba?’
 
# Ya ce, ‘Kada ka riƙe ni bisa abin da na manta,kuma kada ka kyare ni da tsanani bisa mantuwa da na yi.’
gurin,sai yace wa abokinsa saurayi,  
# Sai suka ci gaba dai,sai can suka haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi laifin komai ba, ba tare da ya kashe mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai muni.’
 
# Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba za ka yi haƙuri da ni ba?’
‘Kawo mana abincinmu, haƙiƙa, mun  
# Ya ce, ‘Idan na sake tambayar ka game da wani abu, kada ka abuce ni, haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar hanzari daga gare ni.’
 
# Sai suka tafi dai, har suka isa gun mutanen wani gari, suka nemi abinci gurin mutanen garin, sai suka ƙi karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar da wani garu yana neman faɗuwa, sai ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai ka karɓi lada a kan wannan aikin.’
haɗu da wahala a wannan tafiyar  
# Ya ce, “Wannan ne maraba tsakanina da kai. Zan faɗa maka ma’anar abin da ka kasa haƙuri game da shi.
 
# Jirgin nan, na wasu talakawa ne da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar ɓata shi, don akwai sarki a bayan su, da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau.
tamu.’  
# Yaro kuwa, iyayensa su biyu muminai ne. Sai muka tsoraci ya masife su da shishshigi da kafirci.
 
# Sai muka yi fatar Ubangijinsu ya canja masu wanda ya fi shi tsarki da kusancin jinƙai.
Ijfr lj <jL> J CUJ L»>i» > }
# Garu kuwa na wasu yara ne marayu su biyu a bimin, kuma a ƙarƙashinsa akwai taskar dukiya mallakinsu, ubansu kuma ya kasance managarci. Sai Ubangijinka ya nufi sukai ƙarfmsu, kuma su fitar da taskar dukiyarsu, don jinƙai daga Ubangijinka. Ban yi dukkan wannan bisa ra’ayina ba. Wannan ne ma’anar abin da ka kasa haƙuri game da shi.”
 
# Kuma suna tambayarka game da Zulƙamaini. Ce, ‘Zan faɗa maku tarihi game da shi.’
iliiLi j,j>8 >_? lzJc jLS 2 T
# Mu, Muka gina shi a ƙasa, kuma Mun ba shi hanyar samun kowane abu.
 
# Sai ya bi wata hanyar.
- •*' • ^ o o * * < - i\ .^i L
# Har ya isa mafaɗar rana ya same ta kamar tana faɗuwar cikin idon mwa mai taɓo. Kuma ya tarar da mutane a gurin. Muka ce, ‘Ya Zulƙamaini, ko dai ka azabtar da su, ko kuma ka yi masu nasiha.
 
# Ya ce, ‘Wanda ya yi laifi, za mu azabtar da shi, sa’annan za a mai da shi gurin Ubangijinsa, Wanda zai yi masa horo da azaba mai tsanani.
b ip3
# Amma wanda ya bada gaskiya kuma yayi aiki na gari zai sami sakamako mai kyau, kuma za Mu yi masa magana mai sauƙi da furucinMu.
 
# Sa’annan ya bi wata hanyar.
©i>jj 1 1 >j,i$
# Har ya isa mafitar rana, ya same ta tana fitowa kan wasu mutane, da ba Mu yi musu kariya daga gare ta ba.
 
# Haka abin ya faru. Kuma Muna da cikakken sanin abin da ke tare da shi.
y £<* ' j > ) 3 M i j J i
# Sa’annan ya bi wata hanyar.
 
# Har ya isa fili fayau tsakanin tsaunuka biyu. Ya tarar da wasu mutane ƙarƙashinsu, ba sa iya fahimtar maganarsa sosai.
Jr JSJj Cs-
# Suka ce, ‘Ya kai Zulƙamaini, haƙiƙa, Yajuju da Majuju maɓamata ne a ƙasa. Ko mu ba ka lada, don ka kafa mana kariya tsakaninmu da su?
 
# Ya ce, ‘Karfin da Ubangijina ya ba ni ya fi (ladar da za ku bani). Amma ku taimake ni da leburori masu ƙarfi, zan yi bango tsakaninku da su.’
(v)l >Lc
# Ku kawo mini tubalai na ƙarfe. Sai da ya cike filin da ke tsakanin gefen tsaunukan biyu, ya ce, ‘Ku hura (da zuga-zugai). Sai da ya mai da shi ja kamar wuta, ya ce, ku kawo mini narkakken tagulla don in zuba a kansa’.
 
# Daga nan, Yajuju da Majuju ba su iya tsallaka shi ba, kuma ba su iya huda shi ba.
c) >1.5
# Ya ce, ‘Wannan rahama ce daga Ubangijina. Amma idan alƙawarin Ubangijina ya zo, Zai mai da shi msashshe, alƙawarin Ubangijina kuwa gaskiya ne.’
 
# A wannan rana za Mu bar sashinsu su kara da sashi. Kuma za a busa ƙaho. Sa’annan Mu tara su gaba ɗaya.
©(kii^Ooi l$l
# Kuma a wannan rana, za Mu kawo wa kafirai Jahannama suna ganinta.
 
# Waɗanda idanuwansu suka rufe basa sauraran tunatarwaNa, kuma ba ma za su iya jin zancen gaskiya ba.
©&jx ^ 1 4 IgglS
# Shin waɗanda suka kafirta suna zato, za su riƙi bayiNa abin dogara maimakoNa? Haƙiƙa, Mun tanadar wa kafirai Jahannama ta zama masaukinsu.
 
# Ce, ‘Ba Ma ba ku labarin waɗanda suka fi taɓewa game da ^ ayyukansu ba?’ 105. Su ne waɗanda suka ɓace, sun duƙufa kan rayuwar duniya kawai, kuma suna zato kyakkyawan aiki suke.
djri uii J2 'I;C5.2Ii
# Waɗannan su ne suka kafirce wa Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su bakin komai ba.
 
# Haka ne sakamakonsu- Jahannama, don sun kafirce, kuma sun ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin yi wa izgili.
Juzu’i na 15
# Haƙiƙa, waɗanda suka ba da gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari,
 
# Gidajen Aljanna na Firdausi ne masaukin su.
SURATUL KAHF
# Za su dauwama a cikinta, ba za su nemi a fidda su daga ita ba.
 
# Ce, ‘Idan dukkan mwan teku ya zama tawada don mbuta kalmomin Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun kawo wani tekun kamarsa, ƙari.’
Sura ta 18
# Ce, ‘Ni mutum ne kamarku. Amrna anyi mini wahayi cewa, Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To, wanda ke ƙaunar saduwa da Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma kada ya tara wani cikin bautar Ubangijinsa.’
 
64 . Ya ce, baka gani ba, lokacin da
 
muke hutawa kan dutse, na manto
 
kifm, kuma Shaiɗan ne kawai ya  
 
mantar da ni in ambata maka, sai ya yi  
 
wuf, ya faɗa cikin teku, abu ya bani  
 
mamaki.’  
 
\ liidJT l£ 5 j ^^4ji J^i-4
 
65 . Ya ce, ‘Abin da muke nema ke  
 
nan.’ Sai suka juya baya, suna bin  
 
sawun ƙafafuwansu.  
 
©C^ Lj t
 
66 . Sai suka tarar da wani bawa daga  
 
cikin bayinMu da Muka ba wa  
 
rahama daga wajenMu, kuma Muka  
 
sanar da shi sani daga wajenMu.  
 
67 . Musa ya ce masa, ‘Zan iya bin  
 
ka,don ka koya mini shiriya daga abin  
 
da aka sanar da kai?’  
 
jt jl L3 jls
 
68 . Ya ce, ‘ Ba za ka iya haƙuri da ni  
 
ba.’  
 
©'T-C^o^ j jj iSIj i,jS
 
69 . ‘Yaya kuwa za ka iya haƙuri, a  
 
kan abin da ba ka fahimce shi ba?’  
 
©l>jj. Co
 
70 . Ya ce, ‘In Allah ya so za ka same  
 
ni mai haƙuri, kuma ba zan saɓa wa  
 
umaminka ba. ’  
 
5 1 j i JiS
 
©IjjT tSJ i
 
71 . Ya ce, ‘To, idan za ka bi ni, kada  
 
ka tambaye ni game da wani abu, sai  
 
na yi maka bayani game da shi.’  
 
R.IO
 
^ JrcJLtj 1 LS J LS
 
©l^j<JL,idil Jj^I.1 §L
 
72 . Sai suka tafi, sai can suka shiga  
 
jirgin mwa sai ya huda shi, ya ce, ‘Ka  
 
huda shi don ka sa mutanen cikinsa su  
 
nitse? Gaskiya ka yi abu mai haɗari.’  
 
73 . Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba  
 
za ka iya haƙuri da ni ba?’  
 
jJ iljj, JsTU' JlS
 
©fc-S
 
c
 
Sura ta 18
 
SURATUL KAHF
 
Juzu’i na 16
 
74. Ya ce, ‘Kada ka riƙe ni bisa abin  
 
da na manta,kuma kada ka kyare ni da  
 
tsanani bisa mantuwa da na yi.’  
 
75. Sai suka ci gaba dai,sai can suka  
 
haɗu da wani yaro,sai ya kashe shi. Ya  
 
ce, ‘Ka kashe mai rai wanda bai yi  
 
laifin komai ba, ba tare da ya kashe  
 
mai rai ba? Haƙiƙa, ka aikata abu mai  
 
muni.’  
 
JUZU’I NA 16
 
76. Ya ce, ‘Ban faɗa maka ba cewa,ba  
 
za ka yi haƙuri da ni ba?’  
 
77. Ya ce, ‘Idan na sake tambayar ka  
 
game da wani abu, kada ka abuce ni,  
 
haƙiƙa ka kai matuƙa game da karɓar  
 
hanzari daga gare ni.’  
 
78. Sai suka tafi dai, har suka isa gun  
 
mutanen wani gari, suka nemi abinci  
 
gurin mutanen garin, sai suka ƙi  
 
karbar baƙuncinsu. Sai suka tarar  
 
da wani garu yana neman faɗuwa, sai  
 
ya miƙar da shi. Ya ce, ‘Da ka so, sai  
 
ka karɓi lada a kan wannan aikin.’  
 
79. Ya ce, “Wannan ne maraba  
 
tsakanina da kai. Zan faɗa maka  
 
ma’anar abin da ka kasa haƙuri game  
 
da shi.  
 
80. ‘Jirgin nan, na wasu talakawa ne  
 
da ke aiki cikin teku. Sai na yi niyyar  
 
ɓata shi, don akwai sarki a bayan su,  
 
da ke ƙwace duk wani jirgi mai kyau.  
 
81. ‘Yaro kuwa, iyayensa su biyu  
 
muminai ne. Sai muka tsoraci ya  
 
masife su da shishshigi da kafirci.  
 
J£T\ l£d Udli
 
fe Jb 3 " X ‘l 1 I I Jjl J C&jjk I 1 fli \ b " M o
 
J-i H
 
o. cJL£ " 3 J J IS U li
 
©iU'
 
(J yLoju liaj I Lo I
 
JgiJ J (J jlo>;ti 4
 
Juzu’i na 16
 
SURATUL KAHF
 
Sura ta 18
 
82. ‘Sai muka yi fatar Ubangijinsu ya  
 
canja masu wanda ya fi shi tsarki da
 
kusancin jinƙai.  
 
83. ‘Garu kuwa na wasu yara ne  
 
marayu su biyu a bimin, kuma a  
 
ƙarƙashinsa akwai taskar dukiya
 
mallakinsu, ubansu kuma ya kasance
 
managarci. Sai Ubangijinka ya nufi
 
sukai ƙarfmsu, kuma su fitar da taskar
 
dukiyarsu, don jinƙai daga
 
Ubangijinka. Ban yi dukkan wannan
 
bisa ra’ayina ba. Wannan ne ma’anar
 
abin da ka kasa haƙuri game da shi.
 
R.ll
 
84. Kuma suna tambayarka game da  
 
Zulƙamaini. Ce, ‘Zan faɗa maku tarihi
 
game da shi.’
 
85. Mu, Muka gina shi a ƙasa, kuma
 
Mun ba shi hanyar samun kowane abu.  
 
86. Sai ya bi wata hanyar.  
 
87. Har ya isa mafaɗar rana ya same ta
 
kamar tana faɗuwar cikin idon mwa
 
mai taɓo. Kuma ya tarar da mutane a
 
gurin. Muka ce, ‘Ya Zulƙamaini, ko
 
dai ka azabtar da su, ko kuma ka yi
 
masu nasiha. ’  
 
88. Ya ce, ‘Wanda ya yi laifi, za mu
 
azabtar da shi, sa’annan za a mai da
 
shi gurin Ubangijinsa, Wanda zai yi  
 
masa horo da azaba mai tsanani.’  
 
89. Amma wanda ya bada gaskiya
 
kuma yayi aiki na gari zai sami
 
sakamako mai kyau, kuma za Mu yi
 
masa magana mai sauƙi da furucinMu.
 
14
 
©Oaa.5 I ) B
 
) Co4d ‘yS
 
(J | iSLjj >1 y.lciCs*
 
[j 5 r. S0 ZJLLj f
 
Uisi ijtfi 1 4 ^ H2s Gi
 
©LUs^-Ii
 
jtiz I aj, Jki
 
ui ^Ju i L» i j, ckj 1 1 Gls * 0» jj'
 
© G„ jA kjfeij' (j i Lcj,)
 
ii kJpG js&iJIj
 
©I >6*3 G I >-^ U “jJj) (J i>>4
 
h.t.t J-^c ) tJ-" I J'® Cit )
 
e>ji 5 * Jluj iU
 
©w
 
Sura ta 18
 
SURATUL KAHF
 
Juzu’i na 16
 
90. Sa’annan ya bi wata hanyar.
 
^ ^ ++ £ I J
 
91. Har ya isa mafitar rana, ya same ta
 
tana fitowa kan wasu mutane, da ba
 
Mu yi musu kariya daga gare ta ba.
 
92. Haka abin ya faru. Kuma Muna da
 
cikakken sanin abin da ke tare da shi.
 
f>! JJL
 
Co-J Clkil >-J 5 i
 
©Ifti
 
93. Sa’annan ya bi wata hanyar.
 
©CliS
 
'1*5
 
94. Har ya isa fili fayau tsakanin
 
tsaunuka biyu. Ya tarar da wasu
 
mutane ƙarƙashinsu, ba sa iya
 
fahimtar maganarsa sosai.
 
5 yillj i^^fiijU
 
Co^,5>
 
©vp
 
95. Suka ce, ‘Ya kai Zulƙamaini,
 
haƙiƙa, Yajuju da Majuju maɓamata
 
ne a ƙasa. Ko mu ba ka lada, don ka
 
kafa mana kariya tsakaninmu da su?’
 
96. Ya ce, ‘Karfin da Ubangijina ya ba
 
ni ya fi (ladar da za ku bani). Amma
 
ku taimake ni da leburori masu ƙarfi,
 
zan yi bango tsakaninku da su.’
 
97. Ku kawo mini tubalai na ƙarfe.
 
Sai da ya cike filin da ke tsakanin
 
gefen tsaunukan biyu, ya ce, ‘Ku hura
 
(da zuga-zugai). Sai da ya mai da shi
 
ja kamar wuta, ya ce, ku kawo mini
 
narkakken tagulla don in zuba a
 
kansa’.
 
tSL) tUaU (M* u£j^)l <4 U ; >
 
©lli
 
^ Ls f>! 1 >;5
 
ilyLll JlS i^L»i_isJi ulA
 
> 1 av I j 6 » 'J Cj I>!
 
©f>J4
 
98. Daga nan, Yajuju da Majuju ba su
 
iya tsallaka shi ba, kuma ba su iya
 
huda shi ba.
 
Ul
 
<nowiki>;</nowiki> cJ I l^clkUil Lo-»
 
©Iti^ iJ' i^ UsIl i
 
99. Ya ce, ‘Wannan rahama ce daga
 
Ubangijina. Amma idan alƙawarin
 
Ubangijina ya zo, Zai mai da shi
 
msashshe, alƙawarin Ubangijina kuwa
 
gaskiya ne.’
 
<C@>
 
Juzu’i na 16
 
SURATUL KAHF
 
Sura ta 18
 
100. A wannan rana za Mu bar
 
sashinsu su kara da sashi. Kuma za a
 
busa ƙaho. Sa’annan Mu tara su gaba
 
ɗaya.
 
• S - 9 & • p * * * a ^ *
 
CJi, wJh 5
 
p i ^ v ^ a m 1 1 k • ^ *** • * k
 
4 r 6 ** i cf*<
 
r* « -
 
101. Kuma a wannan rana, za Mu
 
kawo wa kafirai Jahannama suna
 
ganinta.
 
>>£ 5
 
102. Waɗanda idanuwansu suka rufe
 
basa sauraran tunatarwaNa, kuma ba
 
ma za su iya jin zancen gaskiya ba.
 
R. 12
 
103. Shin waɗanda suka kafirta suna
 
zato, za su riƙi bayiNa abin dogara
 
maimakoNa? Haƙiƙa, Mun tanadar wa
 
kafirai Jahannama ta zama
 
masaukinsu.
 
5>oJ^ &£ I LiwHfei 1
 
I) >~ Oc7—i (J
 
104. Ce, ‘Ba Ma ba ku labarin
 
waɗanda suka fi taɓewa game da ^
 
ayyukansu ba?’
 
105. Su ne waɗanda suka ɓace, sun  
 
duƙufa kan rayuwar duniya kawai,  
 
kuma suna zato kyakkyawan aiki suke  
 
yi-
 
Gl 5 jUi S
 
106. Waɗannan su ne suka kafirce wa  
 
Ayoyin Ubangijinsu, da kuma haɗuwa  
 
da Shi, sai ayyukansu suka ɓaci. A  
 
ranar Kiyama, ba za Mu ɗauke su  
 
bakin komai ba.  
 
Hj iS 0* Sipi S4J}T
 
i-rJ a Jv i }
 
jjj2i44Jijs^r>45
 
107. Haka ne sakamakonsu-  
 
Jahannama, don sun kafirce, kuma sun  
 
ɗauki AyoyiNa da ManzanniNa abin  
 
yi wa izgili.  
 
108. Haƙiƙa, waɗanda suka ba da  
 
gaskiya, kuma suka yi ayyuka nagari,  
 
I I^JLgiS 5 I^JJel I clj,
 
<$>
 
Sura ta 18
 
SURATUL KAHF
 
Juzu’i na 16
 
Gidajen Aljanna na Firdausi ne  
 
masaukin su.  
 
U£i>>£)l o
 
109 . Za su dauwama a cikinta, ba za su A :f -jCg? :
 
nemi a fidda su daga ita ba.  
 
110 . Ce, ‘Idan dukkan mwan teku ya  
 
zama tawada don mbuta kalmomin  
 
Ubangijina, sai tekun ya ƙare kafin  
 
kalmomin Ubangijina su ƙare, ko Mun  
 
kawo wani tekun kamarsa, ƙari.’  
 
111. Ce, ‘Ni mutum ne kamarku.  
 
Amrna anyi mini wahayi cewa,  
 
Ubangijinku, Ubangiji ne Daya. To,  
 
wanda ke ƙaunar saduwa da  
 
Ubangijinsa, ya yi aiki nagari, kuma  
 
kada ya tara wani cikin bautar  
 
Ubangijinsa.’