Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-06-02: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
 
(8 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 20: Line 20:


==BBC Hausa Safe [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/programmes/p030s4n1]==
==BBC Hausa Safe [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/programmes/p030s4n1]==
* Host: Badariya Tijjani Kalarawi
*[[File:Sheryl Sandberg Facebook Meta Impact Chart.jpg|thumb|When Sheryl Sandberg joined Facebook in 2008 she was often described as the "adult in the room", working alongside founder and CEO Mark Zuckerberg, who was just 24 at the time. During her tenure Facebook went from $153m in annual revenue, with a team of a few hundred, to the $100bn+ advertising behemoth Meta is today with more than 77,000 employees.]]Host: Badariya Tijjani Kalarawi
# A Birtaniya, za a fara bikin kwanaki hudu domin tayawa Sarauniya Elizabeth murnan shekaru 70 akan karagar mulki.
# A Birtaniya, za a fara bikin kwanaki hudu domin tayawa Sarauniya Elizabeth murnan shekaru 70 akan karagar mulki.
# Wani dan bindiga ya kashe akalla mutum hudu a wani asibiti da ke wata jami'a a kasar Amurka.
# Wani dan bindiga ya kashe akalla mutum hudu a wani asibiti da ke wata jami'a a kasar Amurka.
Line 28: Line 28:
#:''"Gaskiya... an takurawa mutane. An kori jama'a, an ba mu deadline. Duk wanda aka kama da mashin, da direban mashin da fasinja... kuma mashin d'in, bai sake ganinsa. Amma in kaga mashina yadda suke wucewa, abin sai Allah Sarki!"''
#:''"Gaskiya... an takurawa mutane. An kori jama'a, an ba mu deadline. Duk wanda aka kama da mashin, da direban mashin da fasinja... kuma mashin d'in, bai sake ganinsa. Amma in kaga mashina yadda suke wucewa, abin sai Allah Sarki!"''
# Za mu je jamhuriyar Niger, inda manoma ke shirye-shiryen noman wannan lokaci.
# Za mu je jamhuriyar Niger, inda manoma ke shirye-shiryen noman wannan lokaci.
# (3:57 - 4:33) Labarin murabus din ma'aikaciyar Facebook tun shekaru 14 da suka wuce, COO Sheryl Sandberg. Daya daga cikin manyan masu karfin fada a ji a duniya shafukan zumunta, Sheryl Sandberg, ta ajiye aikinta bayan shafe shekaru 14... <> Wednesday Meta COO Sheryl Sandberg posted on Facebook that after 14 years with the company, she will step down from her role but remain on Meta's board. She says she wants to focus on philanthropic work. And while she denied they played a part in her decision, Sandberg will avoid having to deal with declining ad revenues or and FTC antitrust lawsuit. --English by [https://email.mg2.substack.com/c/eJxVUdtqxCAQ_Zr41sVbYvLgQ6Hsb4iX2V1pokFHyv59TbaFFkT0MHMuM94i3HN56j1XJMdl8LmDTvBVV0CEQlqFYmLQbJwXqhQJWgY2jzOJ1dwKwGbjqrE0IHtza_QWY05HwyxGKil5aOecFcGxSSwOYKbSzU6pJQjmJWMWXrq2hQjJg85pfZrdxkB83jZIeJCRVT8Q9zqI94Ff-6nNVbT-89KL-t Tom Merrit]
# (3:57 - 4:33) Labarin murabus din ma'aikaciyar Facebook tun shekaru 14 da suka wuce, COO Sheryl Sandberg. Daya daga cikin manyan masu karfin fada a ji a duniya shafukan zumunta, Sheryl Sandberg, ta ajiye aikinta bayan shafe shekaru 14 tana rike da babban mukami a kamfanin Meta da Facebook ke cikinsa. A lokacin da ta fara aiki da kamfanin dai yana da [[kudaden shiga]] ([[revenue]]) na daruruwan miliyan daloli. Amma a yanzu kuma Meta na da sama da biliyan $4. Sheryl dai za ta cigaba da kasancewa cikin manyan shugabannin Facebook, wadanda za su kula da zamanantarwa da cigaban kamfanin. A baya dai ta fuskanci matsin lamba, lokacin da Facebook din ke fuskantar tuhuma kan batun kare bayanan sirri. <> Wednesday Meta COO Sheryl Sandberg posted on Facebook that after 14 years with the company, she will step down from her role but remain on Meta's board. She says she wants to focus on philanthropic work. And while she denied they played a part in her decision, Sandberg will avoid having to deal with declining ad revenues or and FTC antitrust lawsuit. --English blurb by [https://email.mg2.substack.com/c/eJxVUdtqxCAQ_Zr41sVbYvLgQ6Hsb4iX2V1pokFHyv59TbaFFkT0MHMuM94i3HN56j1XJMdl8LmDTvBVV0CEQlqFYmLQbJwXqhQJWgY2jzOJ1dwKwGbjqrE0IHtza_QWY05HwyxGKil5aOecFcGxSSwOYKbSzU6pJQjmJWMWXrq2hQjJg85pfZrdxkB83jZIeJCRVT8Q9zqI94Ff-6nNVbT-89KL-t Tom Merrit]
 
==Pars Hausa 2021-06-02 1900 GMT [https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-1.mp3][http://aod.parstoday.com/archive/mp3/]==
 
Summary of programme broadcast on Iranian state radio's external service on 2 June at 19:00 GMT. Possible news or headlines from http://aod.parstoday.com/archive/mp3/20220601/
==Pars Hausa 2021-06-02 1900 GMT [https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-1.mp3][https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-2.mp3][https://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20220601/20220601-Hausa-3.mp3]==
Summary of programme broadcast on Iranian state radio's external service on 2 June at 19:00 GMT
#Headlines.
#Headlines.
#🇹🇳 Powerful Tunisian UGTT trade union calling for a national strike on 16 June to demand increase in wages. The union said all staff in the 159 state institutions and public companies will join the strike, a statement revealed.
#🇹🇳 ''Powerful Tunisian UGTT trade union calling for a national strike on 16 June to demand increase in wages. The union said all staff in the 159 state institutions and public companies will join the strike, a statement revealed.'' <br> A Tunisia, babbar kungiyar kwadago za ta fara yajin aiki a cikin watan Yuli da muke ciki. Kungiyar, ta bada sanarwar cewa za ta shiga yajin aiki a ranar 16 ga  watan Yulin da ya shigo yau., saboda tilastawa gwamnatin kasar ta kara albashin ma'aikata. Jaridar Assharkur Ausad ta nak'alto UGTT, tana fadar haka a jiya Talata. Ta kara da cewa yajin aikin zai hada dukkanin kamfanonin gwamnati wa'yanda yawansu ya kai 159, wa'yanda kuma suka hada da kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kasar da kuma na jiragen ruwa. Kungiyar kwadagon UGTT tana da ma'aikata kimani miliyan guda, sannan ta bukaci shugaba Kais Saied ta kara albashi ba tare da saida kamfanonin gwamnati ba.  
#🇮🇷 Iranian President Ebrahim Raisi in a phone convo with his Senegalese counterpart Macky Sall on Tue (31 May) said Africa is one of the main priorities of Iranian foreign policy. President Raisi also congratulated President Sall on the African National Day.
#🇮🇷 Iranian President Ebrahim Raisi in a phone convo with his Senegalese counterpart Macky Sall on Tue (31 May) said Africa is one of the main priorities of Iranian foreign policy. President Raisi also congratulated President Sall on the African National Day.
#🇮🇱🇵🇸 Israeli forces have shot and killed a Palestinian woman at the Arroub refugee camp in the southern Israeli-occupied West Bank.
#🇮🇱🇵🇸 Israeli forces have shot and killed a Palestinian woman at the Arroub refugee camp in the southern Israeli-occupied West Bank. Palestinian Health Ministry identified the woman as 31-year-old Ghufran Hamed Warasneh, adding she had been shot in the chest. The Israeli military said the slain woman was armed with a knife.
#''Iranian chief nuclear negotiator Ali Bagheri Kani in a tweet on Tue May 31st, announced that he had arrived in Norway for serious and constructive talks, including among others, removing sanctions imposed on Iran by the US and developing bilateral ties.''<br>Babban mai tattaunawan kasar Iran a Vienna ya isa birnin Oslo na kasar Norway (headline timestamp 7:28, full story at 7:55). Ali Bagheri Kani, babban mai tattaunawa kan yarjejeniyar JCPOA na shirin nuclear kasar Iran a Vienna, ya isa birnin Oslo na kasar Norway a jiya Talata. Kamfanin dillancin labaran Iran Press (IP a takaice), ya nak'alto Bagheri Kani, yana fad'ar haka a shafinsa na Twitter. Ya kuma kara da cwa ya zo kasar Norway ne, don tattaunawa da gwamnatin kasar kan batutuwa da dama wadanda suka hada da dangantaka tsakanin kasashen biyu da kuma wasu al'amura na kasa-da-kasa. Banda haka, batun dagewa kasar Iran takunkuman da Amurka ta dora mata na daga cikin abubuwan da zai tattauna da jami'an gwamnatin kasar ta Norway. Tattaunawa dangane da dagewa kasar Iran takunkuman tattalin arzikin da Amurka ta d'ora mata, wanda aka bude a cikin watan Disemban da ya gabata, ya tsaya cik saboda wasu manya-manayan al'amura da kowane bangare ya cije akansu. Gwamnatin kasar Amurka dai ta bukaci kasar Iran ta amince da wasu bukatun ta idan tana so a d'age mata takunkuman da suka shafi yarjejeniyar JCPOA ta shekara 2015.
#''Nigerian President Muhammadu Buhari has appealed to the 22 governors of the ruling party All Progressives Congress (APC) to allow him to pic the person to succeed him ahead of the party's primary elections in preparation for the upcoming 2023 general elections.''  Shugaba Buhari ya bukaci jam'iyyarsa ta ba shi damar zaben wanda zai gaje shi. Jaridar PremiumTimes ta Najeriya ta baina cewa shugaban ya bukaci gwamnonin jam'yyar 22 da kuma shugaban jam'iyyar Abdullahi Adamu da su amince masa ya zabi wanda ya ga ya cancanta a matsayin dan takarar shugaban kasa karkashin tutar jam'iyyar.
#Grand Ethiopian Renaissance Dam General Manager Kifle Horo has confirmed fears of Egypt and Sudan about the absence of a legally binding agreement that regulates the filing of the reservoir in time of drought. Mr Horo noted that during droughts, the water flowing into the reservoir would remain in the dam.
#Russian forces have seized half of eastern Ukrainian city of Severodonetsk that is key to Russia's efforts to capture the eastern Donbas Region, which broke away from Ukraine in 2014.
#The UN High Commissioner for Human Rights Michelle Bachelet has hailed a decision by lawmakers in the Central African Republic to end capital punishment in the country.
#Russia and Bahrain have reiterated the need to solve the Syrian conflict through diplomatic means. This was disclosed by the Russian Foreign Minister Sergey Lavrov during a joint press conference with his counterpart from Bahrain, Abdullatif Bin Rashid Al-Zayan.  


==DW Shirin Safe [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-62006228]==
==DW Shirin Safe [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-62006228]==