(One intermediate revision by the same user not shown) | |||
Line 36: | Line 36: | ||
#🇮🇱🇵🇸 Israeli forces have shot and killed a Palestinian woman at the Arroub refugee camp in the southern Israeli-occupied West Bank. Palestinian Health Ministry identified the woman as 31-year-old Ghufran Hamed Warasneh, adding she had been shot in the chest. The Israeli military said the slain woman was armed with a knife. | #🇮🇱🇵🇸 Israeli forces have shot and killed a Palestinian woman at the Arroub refugee camp in the southern Israeli-occupied West Bank. Palestinian Health Ministry identified the woman as 31-year-old Ghufran Hamed Warasneh, adding she had been shot in the chest. The Israeli military said the slain woman was armed with a knife. | ||
#''Iranian chief nuclear negotiator Ali Bagheri Kani in a tweet on Tue May 31st, announced that he had arrived in Norway for serious and constructive talks, including among others, removing sanctions imposed on Iran by the US and developing bilateral ties.''<br>Babban mai tattaunawan kasar Iran a Vienna ya isa birnin Oslo na kasar Norway (headline timestamp 7:28, full story at 7:55). Ali Bagheri Kani, babban mai tattaunawa kan yarjejeniyar JCPOA na shirin nuclear kasar Iran a Vienna, ya isa birnin Oslo na kasar Norway a jiya Talata. Kamfanin dillancin labaran Iran Press (IP a takaice), ya nak'alto Bagheri Kani, yana fad'ar haka a shafinsa na Twitter. Ya kuma kara da cwa ya zo kasar Norway ne, don tattaunawa da gwamnatin kasar kan batutuwa da dama wadanda suka hada da dangantaka tsakanin kasashen biyu da kuma wasu al'amura na kasa-da-kasa. Banda haka, batun dagewa kasar Iran takunkuman da Amurka ta dora mata na daga cikin abubuwan da zai tattauna da jami'an gwamnatin kasar ta Norway. Tattaunawa dangane da dagewa kasar Iran takunkuman tattalin arzikin da Amurka ta d'ora mata, wanda aka bude a cikin watan Disemban da ya gabata, ya tsaya cik saboda wasu manya-manayan al'amura da kowane bangare ya cije akansu. Gwamnatin kasar Amurka dai ta bukaci kasar Iran ta amince da wasu bukatun ta idan tana so a d'age mata takunkuman da suka shafi yarjejeniyar JCPOA ta shekara 2015. | #''Iranian chief nuclear negotiator Ali Bagheri Kani in a tweet on Tue May 31st, announced that he had arrived in Norway for serious and constructive talks, including among others, removing sanctions imposed on Iran by the US and developing bilateral ties.''<br>Babban mai tattaunawan kasar Iran a Vienna ya isa birnin Oslo na kasar Norway (headline timestamp 7:28, full story at 7:55). Ali Bagheri Kani, babban mai tattaunawa kan yarjejeniyar JCPOA na shirin nuclear kasar Iran a Vienna, ya isa birnin Oslo na kasar Norway a jiya Talata. Kamfanin dillancin labaran Iran Press (IP a takaice), ya nak'alto Bagheri Kani, yana fad'ar haka a shafinsa na Twitter. Ya kuma kara da cwa ya zo kasar Norway ne, don tattaunawa da gwamnatin kasar kan batutuwa da dama wadanda suka hada da dangantaka tsakanin kasashen biyu da kuma wasu al'amura na kasa-da-kasa. Banda haka, batun dagewa kasar Iran takunkuman da Amurka ta dora mata na daga cikin abubuwan da zai tattauna da jami'an gwamnatin kasar ta Norway. Tattaunawa dangane da dagewa kasar Iran takunkuman tattalin arzikin da Amurka ta d'ora mata, wanda aka bude a cikin watan Disemban da ya gabata, ya tsaya cik saboda wasu manya-manayan al'amura da kowane bangare ya cije akansu. Gwamnatin kasar Amurka dai ta bukaci kasar Iran ta amince da wasu bukatun ta idan tana so a d'age mata takunkuman da suka shafi yarjejeniyar JCPOA ta shekara 2015. | ||
#''Nigerian President Muhammadu Buhari has appealed to the 22 governors of the ruling party All Progressives Congress (APC) to allow him to pic the person to succeed him ahead of the party's primary elections in preparation for the upcoming 2023 general elections.'' Shugaba Buhari ya bukaci jam'iyyarsa ta ba shi damar zaben wanda zai gaje shi. Jaridar PremiumTimes ta Najeriya ta baina cewa shugaban ya bukaci gwamnonin jam'yyar 22 da kuma shugaban jam'iyyar Abdullahi Adamu da su amince masa ya zabi wanda ya ga ya cancanta a matsayin dan takarar shugaban kasa karkashin tutar jam'iyyar. | |||
#Grand Ethiopian Renaissance Dam General Manager Kifle Horo has confirmed fears of Egypt and Sudan about the absence of a legally binding agreement that regulates the filing of the reservoir in time of drought. Mr Horo noted that during droughts, the water flowing into the reservoir would remain in the dam. | |||
#Russian forces have seized half of eastern Ukrainian city of Severodonetsk that is key to Russia's efforts to capture the eastern Donbas Region, which broke away from Ukraine in 2014. | |||
#The UN High Commissioner for Human Rights Michelle Bachelet has hailed a decision by lawmakers in the Central African Republic to end capital punishment in the country. | |||
#Russia and Bahrain have reiterated the need to solve the Syrian conflict through diplomatic means. This was disclosed by the Russian Foreign Minister Sergey Lavrov during a joint press conference with his counterpart from Bahrain, Abdullatif Bin Rashid Al-Zayan. | |||
==DW Shirin Safe [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-62006228]== | ==DW Shirin Safe [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-62006228]== |