Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gabani: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(10 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
== Suna / Preposition / Adjective  ==
== Suna / Preposition / Adjective  ==
{{suna|gabani|none}}
{{suna|gabani|none}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>
[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# [[kafin]] <> [[beforehand]], [[prior]], [[before]], in the [[past]], [[earlier]]
# [[kafin]] <> [[beforehand]], [[prior]], [[before]], in the [[past]], [[earlier]]
:# ''an yi ruwa '''gabanin''' zuwansu. <> it rained '''before''' their arrival.''
##''an yi ruwa '''gabanin''' zuwansu. <> it rained '''before''' their arrival.''
:# ''O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those '''before you''' that you may become righteous. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga '''gabãninku''', tsammãninku, zã ku yi taƙawa = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka '''[[gabace]] ku''', don ku kai ga tsira.'' --[http://hausadictionary.com/Quran/2/183 Qur'an 2:183]
##''O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those '''before you''' that you may become righteous. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga '''gabãninku''', tsammãninku, zã ku yi taƙawa = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka '''[[gabace]] ku''', don ku kai ga tsira.'' --[http://hausadictionary.com/Quran/2/183 Qur'an 2:183]
##''[[accepting|Accepting]] what their Lord has [[given]] them. Indeed, they were '''[[before]]''' that [[doers]] of [[good]]. <> Sunã [[acceptor|mãsu dĩbar]] abin da [[Ubangiji]]nsu Ya [[ba|bã]] su. [[certainly|Lalle]] [[they|sũ]], sun [[are|kasance]] [[righteous|mãsu kyautatãwa]] a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a [[gabani]]n haka.'' --[[Qur'an]] 51:16
# [[ahead]] [[of]] [https://en.wiktionary.org/wiki/ahead_of]
#:''On Saturday, these Ethiopian women [[sing]] [[ahead of|'''ahead of''']] the ceremony of the Holy Fire in Jerusalem, Israel, on the eve of the Orthodox Easter...''<br>A ranar Asabar, wadannan matan 'yan kasar Ethiopia na [[rera]] [[wakoki]] [[gabanin|'''gabanin''']] bikin addu'o'in kunna fitilu a birnin Kudu, kasar Isra'ila, a ranar jajiberin bikin Easter…<small style="font-size:smaller;">--[[bbchausa verticals/pics]]</small>
# [[instead of]], as oppose to, rather than. {{syn|maimako}}
#: ''he said, "o my people, why are you impatient for evil '''instead of''' good? why do you not seek forgiveness of allah that you may receive mercy?" <> ya ce: "ya mutanena! don me kuke neman gaggawa game da munanawa, '''a gabanin''' kyautatawa. don me ba ku neman allah gafara, tsammaninku, za a yi muku rahama?" = [ 27:46 ] ya ce, "ya mutanena, don me kuke saurin aikata mugunta ne '''maimakon''' ayyukan kyautatawa? idan da za ku roqi allah gafara, da za ku iya kaiwa ga rahamah." --[http://hausadictionary.com/Quran/27/46#Quran.2F27.2F46 Qur'an 27:46] [[Category:Hausa lemmas]]''