More actions
(36 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
__TOC__ | __TOC__ | ||
== Sunayen [[Allah]] == | == Sunayen [[Allah]] [[casa'in|Casa'in]] da [[tara|Tara]] <> [[ninety-nine|Ninety-nine]] names of Allah == | ||
[[File:99namesofAllah.jpeg|thumb|Allah has ninety-nine names. Whoever memorizes them will enter Paradise. -Bukhari 2736 [https://twitter.com/shahhtabish/status/1256148745252552705]]] | [[File:99namesofAllah.jpeg|thumb|Allah has ninety-nine names. Whoever memorizes them will enter Paradise. -Bukhari 2736 [https://twitter.com/shahhtabish/status/1256148745252552705]]] | ||
[[File:059 Hasr-Who is Allah.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah.mp3 [[Quran/59/22]], [[Quran/59/23]], [[Quran/59/24]] ]] | [[File:059 Hasr-Who is Allah.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah.mp3 [[Quran/59/22]], [[Quran/59/23]], [[Quran/59/24]] ]] | ||
[[File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu]] [[Category:TDL]] | [[File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu no translation.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu no translation.mp3]] | ||
<!--[[File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu]] --> | |||
[[Category:TDL]] | |||
[[File:059017-24_in_Hausa.mp3|thumb|File:059017-24_in_Hausa.mp3]] | [[File:059017-24_in_Hausa.mp3|thumb|File:059017-24_in_Hausa.mp3]] | ||
The '''99 Names of [[God]]''' (أسماء الله الحسنى), ʾasmāʾu llāhi lḥusnā) also known as The '''99 attributes of [[Allah]]''', according to [[Islam]]ic tradition, are the names of God revealed by the Creator(God) in the [[Qur'an]]. | The '''99 Names of [[God]]''' (أسماء الله الحسنى), ʾasmāʾu llāhi lḥusnā) also known as The '''99 attributes of [[Allah]]''', according to [[Islam]]ic tradition, are the names of God revealed by the Creator(God) in the [[Qur'an]]. | ||
The 99 Names of God (Allah) according to the tradition of [[Islam]] are: | The 99 Names of God (Allah) according to the tradition of [[Islam]] are: | ||
# '''Ar Rahman (الرحمن)''' The All [[merciful|Merciful]] ([[jin ƙai|mai jin ƙai]]); The [[Compassionate]] ([[mai tausayi]], mai [[juyayi]] – [[alhini]]), The [[Beneficent]] (Mai [[rahama]]) The Infinitely ([[rashin iyaka]], [[mai yawa]]) Good; Allah [[mai yalwa]]r [[Rahama]] ne [[wacce]] ta [[game]] [[bayi]] [[gaba ɗaya|gaba]] ɗayansu, [[Musulmi]] ko [[Kafiri]], Me [[biyayya]] ko me [[saɓo]]. Mai jin kan muminai da kafirai a duniya. | # '''Ar Rahman (الرحمن)''' The All [[merciful|Merciful]] ([[jin ƙai|mai jin ƙai]]); The [[Compassionate]] ([[mai tausayi]], mai [[juyayi]] – [[alhini]]), The [[Beneficent]] (Mai [[rahama]]) The Infinitely ([[rashin iyaka]], [[mai yawa]]) Good; Allah [[mai yalwa]]r [[Rahama]] ne [[wacce]] ta [[game]] [[bayi]] [[gaba ɗaya|gaba]] ɗayansu, [[Musulmi]] ko [[Kafiri]], Me [[biyayya]] ko me [[saɓo]]. Mai jin kan muminai da kafirai a duniya. | ||
# '''Ar Rahim(الرحيم)''' The Most [[merciful|Merciful]]; Mai [[jin ƙai]], Allah ne mai [[madauwamiya]]r [[Rahama]], wanda in ba a [[roƙe]] shi ba, [[sai]] yayi [[azaba]]. Wanda [[idan]] [[bala'i]] ya [[sami]] abin [[halitta]] sai ya [[bashi]] [[mafita]]. Mai jin kan muminai kadai a lahira. | # '''Ar Rahim(الرحيم)''' The Most [[merciful|Merciful]]; Mai [[jin ƙai]], Allah ne mai [[madauwamiya]]r [[Rahama]], wanda in ba a [[roƙe]] shi ba, [[sai]] yayi [[azaba]]. Wanda [[idan]] [[bala'i]] ya [[sami]] abin [[halitta]] sai ya [[bashi]] [[mafita]]. Mai jin kan muminai kadai a lahira. | ||
Line 15: | Line 17: | ||
# '''Al Mu'min (المؤمن)''' The [[guarantor|Guarantor]]; The [[Guardian]] ([[waliyi]], mai kula da, [[majiɓinci]], mutumin dake tsaran lafiyan wani mutum) of [[faith|Faith]] ([[addini]], [[amana]]/[[amanna]], [[bangaskiya]], tauhidi) The [[faithful|Faithful]] ([[amintacce]], na Imani); Wanda ya [[amintar da]] bayinSa daga dukkanin abin tsoro, babu kwanciyar hankali sai daga Ubangiji, me gasgata kansa da kansa. Duk mai neman goyon baya a wajen Ubangiji to ya rinƙa yawaita karanta ''Ya Mu'minu!'' Amintaccen sarki. | # '''Al Mu'min (المؤمن)''' The [[guarantor|Guarantor]]; The [[Guardian]] ([[waliyi]], mai kula da, [[majiɓinci]], mutumin dake tsaran lafiyan wani mutum) of [[faith|Faith]] ([[addini]], [[amana]]/[[amanna]], [[bangaskiya]], tauhidi) The [[faithful|Faithful]] ([[amintacce]], na Imani); Wanda ya [[amintar da]] bayinSa daga dukkanin abin tsoro, babu kwanciyar hankali sai daga Ubangiji, me gasgata kansa da kansa. Duk mai neman goyon baya a wajen Ubangiji to ya rinƙa yawaita karanta ''Ya Mu'minu!'' Amintaccen sarki. | ||
# '''Al Muhaymin''' (المهيمن) The Guardian, the Preserver; Allah shi ne mahalicci [[mai gani]] ga duk aikin bayinSa. Mai shaida aikin bayi. | # '''Al Muhaymin''' (المهيمن) The Guardian, the Preserver; Allah shi ne mahalicci [[mai gani]] ga duk aikin bayinSa. Mai shaida aikin bayi. | ||
# '''Al Aziz (العزيز)''' The Almighty, the Self Sufficient; Allah shi ne Buwayayye shi ne [[mai ƙarfi]]n da babu wanda zai iya [[tankwara]] shi, shi ne wanda ya kadaita da ɗaukakarsa. Mabuwayi. | # '''[[99_names_of_Allah/Al_Aziz_(The_Eminent)|Al Aziz (العزيز)]]''' The Almighty, the Self Sufficient; Allah shi ne Buwayayye shi ne [[mai ƙarfi]]n da babu wanda zai iya [[tankwara]] shi, shi ne wanda ya kadaita da ɗaukakarsa. Mabuwayi. | ||
# '''Al Jabbaar (الجبار)''' The Powerful, the Irresistible; Allah shi ne wanda komai dole ne ya ƙasƙanta a gabansa. Maɗaukaki akan dukkan halittarSa. Shi ne mai karya ƙashin bayan masu taurin kai. Shi ne wanda iradarSa ta ratsa komai. Amma Shi kuma ba wata Irada da take iya ratsa Shi. Komai mutum zai yi sai in ya dace da abin da yake so, in bai dace ba shi ke nan yayi asara. Mai gyara bayinsa. Mai gyara bayinsa. | # '''Al Jabbaar (الجبار)''' The Powerful, the Irresistible; Allah shi ne wanda komai dole ne ya ƙasƙanta a gabansa. Maɗaukaki akan dukkan halittarSa. Shi ne mai karya ƙashin bayan masu taurin kai. Shi ne wanda iradarSa ta ratsa komai. Amma Shi kuma ba wata Irada da take iya ratsa Shi. Komai mutum zai yi sai in ya dace da abin da yake so, in bai dace ba shi ke nan yayi asara. Mai gyara bayinsa. Mai gyara bayinsa. | ||
# '''Al Mutakabbir (المتكبر)''' The Tremendous; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kadaita da girma da ɗaukaka, ba wani girma ban da nasa. Mai girman girma. | # '''Al Mutakabbir (المتكبر)''' The Tremendous; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kadaita da girma da ɗaukaka, ba wani girma ban da nasa. Mai girman girma. | ||
# '''Al Khaaliq (الخالق)''' The Creator; Allah shi ne mai samar da komai daga babu. Abin da babu shi sai ya samar da shi ba tare da yaga samfu ba a gurin wani. Mahaliccin halitta. | # '''Al Khaaliq (الخالق)''' The Creator; Allah shi ne mai samar da komai daga babu. Abin da babu shi sai ya samar da shi ba tare da yaga samfu ba a gurin wani. Mahaliccin halitta. | ||
# '''Al Baari (البارئ)''' The Maker; Allah Albari'u mai kagen halitta, wanda bai gani a gurin kowa ba. Shi ne wanda yake ba kowane abin halitta siffarsa. Tsawo ko gajarta, kauri ko sirintaka, a tsaye ko a kife, dunƙulalle ko miƙaƙƙe, mai motsi ko sandararre. Mahalicci. | # '''Al Baari (البارئ)''' The Maker; Allah Albari'u mai kagen halitta, wanda bai gani a gurin kowa ba. Shi ne wanda yake ba kowane abin halitta siffarsa. Tsawo ko gajarta, kauri ko sirintaka, a tsaye ko a kife, dunƙulalle ko miƙaƙƙe, mai motsi ko sandararre. Mahalicci. | ||
# '''Al Musawwir (المصور)''' The Fashioner of Forms; Allah Maɗaukaki shi ne mai kayatar da siffar ababen halitta. Shi ne wanda zai suranta abu kuma ya kayatar da shi. Mai suranta mahaifa. | # '''Al Musawwir (المصور)''' The Fashioner of Forms; Allah Maɗaukaki shi ne mai kayatar da siffar ababen halitta. Shi ne wanda zai suranta abu kuma ya kayatar da shi. Mai suranta mahaifa. See: [[Quran/3/6]]. | ||
# '''Al Ghaffaar (الغفار)''' The Ever Forgiving; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake [[sutura]] [[zunubai]] na bayinSa. Kuma yake shafesu da tuba. Mai gafara. | # '''Al Ghaffaar (الغفار)''' The Ever Forgiving; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake [[sutura]] [[zunubai]] na bayinSa. Kuma yake shafesu da tuba. Mai gafara. | ||
# '''Al Qahhaar (القهار)''' The All Compelling Subduer; Allah Maɗaukaki shi ne mai rinjaye, wanda ba wanda zai iya jurewa ukubarsa. Duk wanda ya ɗorawa, bai isa yace yayi taurin kai ko yai jarunta ko dauriya akan abinda ya ɗora masa ba. Mai rinjaye. | # '''Al Qahhaar (القهار)''' The All Compelling Subduer; Allah Maɗaukaki shi ne mai rinjaye, wanda ba wanda zai iya jurewa ukubarsa. Duk wanda ya ɗorawa, bai isa yace yayi taurin kai ko yai jarunta ko dauriya akan abinda ya ɗora masa ba. Mai rinjaye. | ||
Line 26: | Line 28: | ||
# '''Ar Razzaaq (الرزاق)''' The Ever Providing; Allah Maɗaukaki shi ne mai [[arzurtawa]], kuma shi ne me halittar [[arziki]]n [[gaba ɗaya]], Shi ne mai arzurta jiki da abinci, Shi ne kuma yake arzurta rayuka ko ruhi da sani na Allah Subhanahu Wata'ala. Mai azurtawa. | # '''Ar Razzaaq (الرزاق)''' The Ever Providing; Allah Maɗaukaki shi ne mai [[arzurtawa]], kuma shi ne me halittar [[arziki]]n [[gaba ɗaya]], Shi ne mai arzurta jiki da abinci, Shi ne kuma yake arzurta rayuka ko ruhi da sani na Allah Subhanahu Wata'ala. Mai azurtawa. | ||
# '''Al Fattaah(الفتاح)''' The Opener, the Victory Giver; Allah Maɗaukaki shi ne '''mai buɗe''' [[taskoki]]n rahama ga halittarsa, kuma Shi ne wanda ya buɗe zukatan bayi muminai, da sani kuma ya buɗewa masu saɓo ƙofa ta gafara in sun nemi gafara zai gafarta musu. Mai budawa bayi. | # '''Al Fattaah(الفتاح)''' The Opener, the Victory Giver; Allah Maɗaukaki shi ne '''mai buɗe''' [[taskoki]]n rahama ga halittarsa, kuma Shi ne wanda ya buɗe zukatan bayi muminai, da sani kuma ya buɗewa masu saɓo ƙofa ta gafara in sun nemi gafara zai gafarta musu. Mai budawa bayi. | ||
# '''Al Alim (العليم)''' The All Knowing, the Omniscient; '''Masani''' wanda babu abin da yake ɓoye a gare shi, na nesa ko kusa. Shi ne wanda Ya san abin da ya kasance da abin da yake kasancewa da abin da ba zai kasance ba. | # '''Al Alim (العليم)''' The All Knowing, the [[omniscient|Omniscient]]; '''Masani''' wanda babu abin da yake ɓoye a gare shi, na nesa ko kusa. Shi ne wanda Ya san abin da ya kasance da abin da yake kasancewa da abin da ba zai kasance ba. See: [[dua/Al-Alim The Knower]] | ||
# '''Al Qaabid (القابض)''' The Restrainer, the Straightener; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake miƙa mulki hannun wanda yaso. Shi ne wanda yake karɓar rawuka yayin mutuwa, kuma shi yake tashinta gobe Alƙiyama. Mai damkewa. | # '''Al Qaabid (القابض)''' The Restrainer, the Straightener; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake miƙa mulki hannun wanda yaso. Shi ne wanda yake karɓar rawuka yayin mutuwa, kuma shi yake tashinta gobe Alƙiyama. Mai damkewa. | ||
# '''Al Baasit (الباسط)''' The Expander, the Munificent; Allah Maɗaukaki shi ne mai shimfiɗawa, wato wanda yake yalwata arziki ga wanda yaso daga cikin bayinSa. Mai shimfida arziki. | # '''Al Baasit (الباسط)''' The Expander, the Munificent; Allah Maɗaukaki shi ne mai shimfiɗawa, wato wanda yake yalwata arziki ga wanda yaso daga cikin bayinSa. Mai shimfida arziki. | ||
Line 35: | Line 37: | ||
# '''Al Sami' (السميع)''' The All Hearing; Allah Maɗaukaki shi ne mai riskar dukkan abin ji, sannan babu wani abu na ji da yake tsere masa. Jin roƙon wani ko tasbihin wani ko zikirin wani ba ya shagalar da shi ga barin jin kira ko zikiri ko tasbihin sauran bayinsa. Mai ji. | # '''Al Sami' (السميع)''' The All Hearing; Allah Maɗaukaki shi ne mai riskar dukkan abin ji, sannan babu wani abu na ji da yake tsere masa. Jin roƙon wani ko tasbihin wani ko zikirin wani ba ya shagalar da shi ga barin jin kira ko zikiri ko tasbihin sauran bayinsa. Mai ji. | ||
# '''Al Basir (البصير)''' The All Seeing; Allah Maɗaukaki shi ne yake Mahalicci, kuma yana ganin komai. Duka abin da suke cikin Sammai Maɗaukaka da abinda yake cikin Ƙasa da abinda yake tsakanin Sama da Kasa da abinda yake ƙarƙashin Ƙasa duk ba wanda yake ɓuya a gare shi. Mai gani. | # '''Al Basir (البصير)''' The All Seeing; Allah Maɗaukaki shi ne yake Mahalicci, kuma yana ganin komai. Duka abin da suke cikin Sammai Maɗaukaka da abinda yake cikin Ƙasa da abinda yake tsakanin Sama da Kasa da abinda yake ƙarƙashin Ƙasa duk ba wanda yake ɓuya a gare shi. Mai gani. | ||
# '''Al Hakam (الحكم)''' The Judge, the Arbitrator; Allah Maɗaukaki shi ne wanda hukuncinsa yake zarcewa kan komai, babu mai juyar da shi. Mai hukunci. | # '''Al Hakam (الحكم)''' The Judge, the Arbitrator; Allah Maɗaukaki shi ne wanda hukuncinsa yake zarcewa kan komai, babu mai juyar da shi. Mai hukunci. [https://www.facebook.com/161152733904794/videos/477980990077232] | ||
# '''Al 'Adl (العدل)''' The Utterly Just; Allah Maɗaukaki shi ne tsarkakakke ga barin zalunci ko danniya. Allah babu zalunci ko danniya a cikin lamarinSa. Mai adalci. | # '''Al 'Adl (العدل)''' The Utterly Just; Allah Maɗaukaki shi ne tsarkakakke ga barin zalunci ko danniya. Allah babu zalunci ko danniya a cikin lamarinSa. Mai adalci. | ||
# '''Al Latif (اللطيف)''' The Subtly Kind; Allah Maɗaukaki shi ne Masani da abin da dukkan abubuwan da suke ɓoye, kuma shi ne wanda yake tausasawa bayinSa ta inda ba su sani ba. Shi yake tsare musu abubuwan da zai taimakesu da mas'alarsu ta rayuwa ta inda basa zato, kuma basa tsammani, kuma Shi ne wanda yake ɓoye ƙarshen al'amura a cikin afkuwar kishiyoyinsu lokacin da suke afkuwa. Mai tausasawa. | # '''[[99 names of Allah/Al-Lateef (The Subtle)|Al Latif (اللطيف)]]''' The Subtly Kind; Allah Maɗaukaki shi ne Masani da abin da dukkan abubuwan da suke ɓoye, kuma shi ne wanda yake tausasawa bayinSa ta inda ba su sani ba. Shi yake tsare musu abubuwan da zai taimakesu da mas'alarsu ta rayuwa ta inda basa zato, kuma basa tsammani, kuma Shi ne wanda yake ɓoye ƙarshen al'amura a cikin afkuwar kishiyoyinsu lokacin da suke afkuwa. Mai tausasawa. | ||
# '''Al Khabir (الخبير)''' The All Aware; Allah Maɗaukaki shi ne wanda babu wani abu da yake iya ɓoye masa. Masanin halittarsa. | # '''Al Khabir (الخبير)''' The All Aware; Allah Maɗaukaki shi ne wanda babu wani abu da yake iya ɓoye masa. Masanin halittarsa. | ||
# '''Al Halim (الحليم)''' The Forbearing, the Indulgent; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake yin gafara, bayan kuma ya suturta. Kuma ba ya gaggawar kamu ga wanda ta saɓe shi, haka kuma baya gaggawar ukuba, sannan kuma yana kau da kai ga dukkanin kuskure da ɗan Adam zai yi, kuma yana yiwa mai yin saɓo jinkiri har sai lokacin da zai tuba. Mai juriya. | # '''Al Halim (الحليم)''' The Forbearing, the Indulgent; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake yin gafara, bayan kuma ya suturta. Kuma ba ya gaggawar kamu ga wanda ta saɓe shi, haka kuma baya gaggawar ukuba, sannan kuma yana kau da kai ga dukkanin kuskure da ɗan Adam zai yi, kuma yana yiwa mai yin saɓo jinkiri har sai lokacin da zai tuba. Mai juriya. | ||
# '''Al 'Azim (العظيم)''' The Magnificent, the Infinite; Allah Maɗaukaki shi ne mai girman da babu wanda ya kai shi, bare ya fi shi girma, sannan hankali bai isa ya siffanta shi ba. Haka ma gani ko basira ta ƙwaƙwalwa bata isa ta faɗi hakikaninsa ba. Mai girman daraja. | # '''Al 'Azim (العظيم)''' The Magnificent, the Infinite; Allah Maɗaukaki shi ne mai girman da babu wanda ya kai shi, bare ya fi shi girma, sannan hankali bai isa ya siffanta shi ba. Haka ma gani ko basira ta ƙwaƙwalwa bata isa ta faɗi hakikaninsa ba. Mai girman daraja. | ||
# '''Al Ghafur (الغفور)''' The All Forgiving; Allah Maɗaukaki mai yawan gafara ne, kuma mai karɓar hanzari ne. Mai gafartawa bayinsa. | # '''Al Ghafur (الغفور)''' The All Forgiving; Allah Maɗaukaki mai yawan gafara ne, kuma mai karɓar hanzari ne. Mai gafartawa bayinsa. | ||
# '''Ash Shakur (الشكور)''' The Grateful; Allah Maɗaukaki shi ne mai yiwa bayinsa muwafuka su godewa irin ni'imar da yayi musu, sannan kuma shi ne wanda yake sakamako akan 'yar ƙanƙanuwar ɗa'a, ya bada gwaggwaɓar daraja. Sannan kuma shi ne zaka yi ƙanƙanin aiki sai ya baka ni'imar da bata da iyaka. Sarki abin godewa. | # '''Ash Shakur (الشكور)''' The Grateful or The Ever-Thankful [https://www.muslim-library.com/dl/books/English_Dictionary_of_Islamic_Words__Expressions.pdf]; Allah Maɗaukaki shi ne mai yiwa bayinsa muwafuka su godewa irin ni'imar da yayi musu, sannan kuma shi ne wanda yake sakamako akan 'yar ƙanƙanuwar ɗa'a, ya bada gwaggwaɓar daraja. Sannan kuma shi ne zaka yi ƙanƙanin aiki sai ya baka ni'imar da bata da iyaka. Sarki abin godewa. | ||
# '''Al Ali (العلي)''' The Sublimely Exalted; Allah Maɗaukaki shi ne mai ɗaukaka daraja ta bayinsa. Shi ne Maɗaukaki a irin darajar da yake da ita, babu wani mai darajar da zai kai tasa. | # '''[[99 names of Allah/Al-Ali (The Most High)|Al Ali (العلي)]]''' The Most High, The Sublimely Exalted; Allah Maɗaukaki shi ne mai ɗaukaka daraja ta bayinsa. Shi ne Maɗaukaki a irin darajar da yake da ita, babu wani mai darajar da zai kai tasa. | ||
# '''Al Kabir (الكبير)''' The Great; Allah Maɗaukaki shi ne mai girma a cikin girman nasa. Yafi gaban wata gaba wacce take ji ko gani ko shaka ko dadado ko shafa ko hankali su riske shi. Mai girman lamari. | # '''[[99 names of Allah/Al-Kabir (The Great)|Al Kabir (الكبير)]]''' The Great; Allah Maɗaukaki shi ne mai girma a cikin girman nasa. Yafi gaban wata gaba wacce take ji ko gani ko shaka ko dadado ko shafa ko hankali su riske shi. Mai girman lamari. | ||
# '''Al Hafiz (الحفيظ)''' The Preserver; Allah Maɗaukaki shi ne mai kiyayewa, kuma mai sanin dukkan ayyukan bayi. Shi ne mai tantance dukkan ayyukan bayi, baya barin sa ya ɓata. Mai kiyayewa. | # '''Al Hafiz (الحفيظ)''' The Preserver; Allah Maɗaukaki shi ne mai kiyayewa, kuma mai sanin dukkan ayyukan bayi. Shi ne mai tantance dukkan ayyukan bayi, baya barin sa ya ɓata. Mai kiyayewa. | ||
# '''Al Muqit (المقيت)''' The Nourisher; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake bawa halitta gaba ɗayanta abinci. Mai ciyarwa. | # '''Al Muqit (المقيت)''' The Nourisher; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake bawa halitta gaba ɗayanta abinci. Mai ciyarwa. | ||
Line 50: | Line 52: | ||
# '''Al Jalil (الجليل)''' The Majestic; Allah Subhanahu wata'ala shi ne Maɗaukaki wanda yake da girma, ya ɗaukaka a bisa abin da bai dace da shi ba. Shi ne wanda yake cikakke a [[zati|zatinsa]] da [[siffa|siffarsa]] da [[ayyuka|ayyukansa]], babu [[tawaya]] a gare shi. Mai girman girma. | # '''Al Jalil (الجليل)''' The Majestic; Allah Subhanahu wata'ala shi ne Maɗaukaki wanda yake da girma, ya ɗaukaka a bisa abin da bai dace da shi ba. Shi ne wanda yake cikakke a [[zati|zatinsa]] da [[siffa|siffarsa]] da [[ayyuka|ayyukansa]], babu [[tawaya]] a gare shi. Mai girman girma. | ||
# '''Al Karim (الكريم)''' The Bountiful, the Generous; Allah Maɗaukaki shi ne mai yawan baiwa, me madauwamiyar kyautatawa. Mai madaukakin girma. | # '''Al Karim (الكريم)''' The Bountiful, the Generous; Allah Maɗaukaki shi ne mai yawan baiwa, me madauwamiyar kyautatawa. Mai madaukakin girma. | ||
# '''Ar Raqib (الرقيب)''' The Watchful; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake kiyaye ayyukan bayinsa gaba ɗaya, me rubuta aikin da ɗan Adam yayi kafin ya mutu da bayan ya mutu. Mai tsinkayarwa. | # '''Ar Raqib (الرقيب)''' The Watchful; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake kiyaye ayyukan bayinsa gaba ɗaya, me rubuta aikin da ɗan Adam yayi kafin ya mutu da bayan ya mutu. Mai tsinkayarwa. Allah SWT is not just the one who's always watching you, but he is always watching over you as well! Ya Raqeeb! [https://youtu.be/zMFtOp7VVIY?si=3z90_o-1blQLPnp7&t=189] | ||
# '''Al Mujib (المجيب)''' The Responsive, the Answerer; Allah Maɗaukaki shi ne me amsawa wanda ya roƙe shi. Mai amsawa. | # '''Al Mujib (المجيب)''' The Responsive, the Answerer; Allah Maɗaukaki shi ne me amsawa wanda ya roƙe shi. Mai amsawa. | ||
# '''Al Wasi' (الواسع)''' The Vast, the All Encompassing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ma'anoni da sunansa da siffofinsa suke ƙunshe basu da iyaka. Mai yalwatawa. | # '''Al Wasi' (الواسع)''' The Vast, the All Encompassing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ma'anoni da sunansa da siffofinsa suke ƙunshe basu da iyaka. Mai yalwatawa. | ||
# '''Al Hakim (الحكيم)''' The Wise; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake da adalci wajen ƙaddara abu da kuma gwada shi. Mai hikima. | # '''Al Hakim (الحكيم)''' The Wise; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake da adalci wajen ƙaddara abu da kuma gwada shi. Mai hikima. | ||
# '''Al Wadud (الودود)''' The Loving, the Kind One; Allah Maɗaukaki shi ne me [[tsanani|tsananin]] [[ƙauna]] ga bayaninsa. Masoyi. | # '''[[99 names of Allah/Al Wadud-The Most Loving|Al Wadud (الودود]])''' The Loving, the Kind One; Allah Maɗaukaki shi ne me [[tsanani|tsananin]] [[ƙauna]] ga bayaninsa. Masoyi. | ||
# '''Al Majid (المجيد)''' The All Glorious; Allah Maɗaukaki shi ne mai girma, wanda ya kaɗaita da maɗaukakiyar daraja, wadda take cikakkiya. Mai cikakkiyar siffa. | # '''Al Majid (المجيد)''' The All Glorious; Allah Maɗaukaki shi ne mai girma, wanda ya kaɗaita da maɗaukakiyar daraja, wadda take cikakkiya. Mai cikakkiyar siffa. | ||
# '''Al Ba'ith (الباعث)''' The Raiser of the Dead; Allah Maɗaukaki shi ne me aiko Manzanni da hukunce-hukunce, shi ne me tashin tayuka bayan an yi bacci, shi ne mai tashin halitta bayan an mutu kuma ya yiwa kowa hisabi. Mai aiko Manzanni. | # '''Al Ba'ith (الباعث)''' The Raiser of the Dead; Allah Maɗaukaki shi ne me aiko Manzanni da hukunce-hukunce, shi ne me tashin tayuka bayan an yi bacci, shi ne mai tashin halitta bayan an mutu kuma ya yiwa kowa hisabi. Mai aiko Manzanni. | ||
Line 62: | Line 64: | ||
# '''Al Qawiyy (القوي)''' The Strong; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya ke da cikakkiyar ƙudura iko da kuma cikakkiyar daraja, shi ne mai rinjaye ba'a rinjayarsa, shi yake bada mafaka, shi kuma babu wanda ya isa ya ba Shi. Mai karfi. | # '''Al Qawiyy (القوي)''' The Strong; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya ke da cikakkiyar ƙudura iko da kuma cikakkiyar daraja, shi ne mai rinjaye ba'a rinjayarsa, shi yake bada mafaka, shi kuma babu wanda ya isa ya ba Shi. Mai karfi. | ||
# '''Al Matin (المتين)''' The Firm, the Steadfast; Allah Maɗaukakin Sarki shi ne wanda ba abinda ya gagare shi a cikin mulkinsa gaba ɗaya. Sannan halittu gabaki ɗaya ba wanda yake da tasiri akan su in ban da Shi. Matabbaci. | # '''Al Matin (المتين)''' The Firm, the Steadfast; Allah Maɗaukakin Sarki shi ne wanda ba abinda ya gagare shi a cikin mulkinsa gaba ɗaya. Sannan halittu gabaki ɗaya ba wanda yake da tasiri akan su in ban da Shi. Matabbaci. | ||
# '''Al Wali (الولي)''' The Protecting Friend, Patron, and Helper; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa, ta hanyar kiyaye su da tattalinsu da kuma riritasu. Shi ne yake jiɓintar lamarin masoyansa ya dinga taimakonsu, kuma ya karya musu abokan gaba. Mai jibintarwa. | # '''[[99_names_of_Allah/Al_Wali_(The_Protective_Friend,_Helper)|Al Wali (الولي)]]''' The Protecting Friend, Patron, and Helper; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa, ta hanyar kiyaye su da tattalinsu da kuma riritasu. Shi ne yake jiɓintar lamarin masoyansa ya dinga taimakonsu, kuma ya karya musu abokan gaba. Mai jibintarwa. <small>''See [[tdl/2021-06-12]] for more.''</small> | ||
# '''Al Hamid (الحميد)''' The All Praiseworthy; Allah maɗaukaki shi ne '''abin yabo''' a kowane irin hali mutum ya kasance. Sannan shi ne wanda ya ke abin yabo ga kowa da kansa. Macancancin yabo | # '''[[99_names_of_Allah/Al-Hameed_(The_Praised)|Al Hameed]]/Hamid (الحميد)''' The All Praiseworthy; Allah maɗaukaki shi ne '''abin yabo''' a kowane irin hali mutum ya kasance. Sannan shi ne wanda ya ke abin yabo ga kowa da kansa. Macancancin yabo | ||
# '''Al Muhsi (المحصي)''' The Accounter, the Numberer of All, Knower of each and every separate thing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kewaye da sanin dukkan abinda ya ke samamme ne. Mai iyakancewa. | # '''Al Muhsi (المحصي)''' The Accounter, the Numberer of All, Knower of each and every separate thing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kewaye da sanin dukkan abinda ya ke samamme ne. Mai iyakancewa. | ||
# '''Al Mubdi (المبدئ)''' The Producer, Originator, and Initiator of all, The Beginner and Cause; Allah Maɗaukaki shi ne mai samar da kasantattu da kuma tabbatar da su bayan da ba su. Mai bayyanawa. | # '''Al Mubdi (المبدئ)''' The Producer, Originator, and Initiator of all, The Beginner and Cause; Allah Maɗaukaki shi ne mai samar da kasantattu da kuma tabbatar da su bayan da ba su. Mai bayyanawa. | ||
Line 85: | Line 87: | ||
# '''Al Baatin (الباطن)''' The Hidden; the All Encompassing; Boyayye. Allah Maɗaukaki shine wanda ba yanda za ayi hankali ko wata fahimta ta iya riskar zatinsa, don haka ya zama boyayye a gurin hankula da kuma fahimta, duk inda suka kai ba zasu iya fahimtar zatin Allah ba. | # '''Al Baatin (الباطن)''' The Hidden; the All Encompassing; Boyayye. Allah Maɗaukaki shine wanda ba yanda za ayi hankali ko wata fahimta ta iya riskar zatinsa, don haka ya zama boyayye a gurin hankula da kuma fahimta, duk inda suka kai ba zasu iya fahimtar zatin Allah ba. | ||
# '''Al Waali (الوالي)''' The Patron, The Ruler; Allah Maɗaukaki shine wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa ta hanyar riritasu da kuma tattalinsu da kuma gwargwadasu da kuma yin aiki a kansu. | # '''Al Waali (الوالي)''' The Patron, The Ruler; Allah Maɗaukaki shine wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa ta hanyar riritasu da kuma tattalinsu da kuma gwargwadasu da kuma yin aiki a kansu. | ||
# '''Al Muta'al (المتعالي)''' The Self Exalted; Madaukaki. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kai matuƙa a wajen ɗaukakar daraja da girma a wajen siffarsa da zatinsa da ayyujansa. | # '''Al Muta'al (المتعالي)''' The Self Exalted; Madaukaki. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kai matuƙa a wajen ɗaukakar daraja da girma a wajen siffarsa da zatinsa da ayyujansa. [https://www.facebook.com/161152733904794/videos/4082642151815463] | ||
# '''Al Barr (البر)''' The Most Kind and Righteous, The Doer of Good; Mai kyautatawa. Allah Maɗaukaki shine me yalwar kyautayi, kuma mai cika alƙawarinsa. | # '''Al Barr (البر)''' The Most Loyal [https://www.clubhouse.com/room/Pb4WbDyb], The Most Kind and Righteous, The Doer of Good; Mai kyautatawa. Allah Maɗaukaki shine me yalwar kyautayi, kuma mai cika alƙawarinsa. | ||
# '''At Tawwaab (التواب)''' The Ever Returning, Ever Relenting; Mai karbar tuba. Allah Maɗaukaki shine wanda yake samar da sababan tuba ga bayinsa. Mai in tausayi maimakon fushi. | # '''At Tawwaab (التواب)''' The Ever Returning, Ever Relenting; Mai karbar tuba. Allah Maɗaukaki shine wanda yake samar da sababan tuba ga bayinsa. Mai in tausayi maimakon fushi. | ||
# '''Al Muntaqim (المنتقم)''' The Avenger; Mai ukuba. Allah Maɗaukaki shine me karya ƙashin bayan azzalumi me kuma tsaurara ukuba ga masu sabonsa. | # '''Al Muntaqim (المنتقم)''' The Avenger; Mai ukuba. Allah Maɗaukaki shine me karya ƙashin bayan azzalumi me kuma tsaurara ukuba ga masu sabonsa. | ||
Line 92: | Line 94: | ||
# '''Ar Ra'uf (الرؤوف)''' The Compassionate, the All Pitying; Mai tausasawa. Allah Maɗaukaki shine yawan jinƙai me rangwame ga bayinsa. Me saurin fushi (high-tempered) a tsakaninsa da iyalinsa ko me saurin fushi a karkokin sana'o'insa ko me saurin fushi a kowane lokaci sai ya dinga karanta "YA ALLAHU YA RA'UFU" bayan sallar asuba kafin rana ta huɗo, Allah sai ya raba shi da saurin fushi. | # '''Ar Ra'uf (الرؤوف)''' The Compassionate, the All Pitying; Mai tausasawa. Allah Maɗaukaki shine yawan jinƙai me rangwame ga bayinsa. Me saurin fushi (high-tempered) a tsakaninsa da iyalinsa ko me saurin fushi a karkokin sana'o'insa ko me saurin fushi a kowane lokaci sai ya dinga karanta "YA ALLAHU YA RA'UFU" bayan sallar asuba kafin rana ta huɗo, Allah sai ya raba shi da saurin fushi. | ||
# '''Malik al Mulk (مالك الملك)''' The Owner of All Sovereignty, The King of Absolute Sovereignty ; Mamallakin mulki. Allah Maɗaukaki shine wanda yake da tasarrufi Mudliki, cikin masarautarsa gaba daya a duniya da lahira. Shi ne yake naɗa wanda yaso kuma ya tuɓe wanda yaso daga mulki. | # '''Malik al Mulk (مالك الملك)''' The Owner of All Sovereignty, The King of Absolute Sovereignty ; Mamallakin mulki. Allah Maɗaukaki shine wanda yake da tasarrufi Mudliki, cikin masarautarsa gaba daya a duniya da lahira. Shi ne yake naɗa wanda yaso kuma ya tuɓe wanda yaso daga mulki. | ||
# '''Dhu al Jalal wa al Ikram (ذو الجلال و الإكرام)''' The Lord of Majesty and Generosity; Ma'abocin girma da girmame-girmame. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kaɗaita da siffar girma da buwaya da kuma ɗaukaka. | # '''[[99 names of Allah/Dhu al Jalal wa al Ikram|Dhu al Jalal wa al Ikram]] (ذو الجلال و الإكرام)''' The Lord of Majesty and Generosity; Ma'abocin girma da girmame-girmame. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kaɗaita da siffar girma da buwaya da kuma ɗaukaka. | ||
# '''Al Muqsit (المقسط)''' The Equitable, the Requiter; Mai adalci. Allah Maɗaukaki shine wanda yake ɗ karwa wanda aka zalumta fansa, ya karɓar masa hakkinsa daga wajen azzalumi, sannan kuma yana taimakon wanda ake raunanawa akan wadanda suke raunana shi ɗin. | # '''Al Muqsit (المقسط)''' The Equitable, the Requiter; Mai adalci. Allah Maɗaukaki shine wanda yake ɗ karwa wanda aka zalumta fansa, ya karɓar masa hakkinsa daga wajen azzalumi, sannan kuma yana taimakon wanda ake raunanawa akan wadanda suke raunana shi ɗin. | ||
# '''Al Jaami' (الجامع)''' The Gatherer, the Unifier, the Uniter; Mai tara kowa. Allah Maɗaukaki shine wanda yake haɗa jiki da rai. Kuma shine wanda yake hada bayin Allah gabaki ɗaya a filin Alƙiyama. Shine wanda yake hada zukatan masoyansa guri daya a samesu da kaunar juna. | # '''Al Jaami' (الجامع)''' The Gatherer, the Unifier, the Uniter; Mai tara kowa. Allah Maɗaukaki shine wanda yake haɗa jiki da rai. Kuma shine wanda yake hada bayin Allah gabaki ɗaya a filin Alƙiyama. Shine wanda yake hada zukatan masoyansa guri daya a samesu da kaunar juna. | ||
Line 101: | Line 103: | ||
# '''An Nafi' (النافع)''' The Propitious, the Benefactor, He Who Benefits; Mai amfanarwa. Allah Maɗaukaki shine wanda alheri da amfani na Lahira da Duniya daga gurinsa yake bubbugowa. Shine mai bada alfarma da kuma daukaka, mai bada shiriya, mai bada tsoron Allah. | # '''An Nafi' (النافع)''' The Propitious, the Benefactor, He Who Benefits; Mai amfanarwa. Allah Maɗaukaki shine wanda alheri da amfani na Lahira da Duniya daga gurinsa yake bubbugowa. Shine mai bada alfarma da kuma daukaka, mai bada shiriya, mai bada tsoron Allah. | ||
# '''An Nur (النور)''' The Light; Mai haskakawa. Allah Maɗaukaki shine wanda haske yake mabayyani, wanda yake fitar da waninsa daga cikin duhu, babu izuwa hasken samuwa, ya fitar da wanda yaso daga cikin duhun jahilci izuwa hasken ilimi, ya fitar da wanda yaso daga cikin duhun jahilci izuwa hasken ilimi, ya fitar da wanda yaso daga cikin duhun kafirci zuwa hasken imani. | # '''An Nur (النور)''' The Light; Mai haskakawa. Allah Maɗaukaki shine wanda haske yake mabayyani, wanda yake fitar da waninsa daga cikin duhu, babu izuwa hasken samuwa, ya fitar da wanda yaso daga cikin duhun jahilci izuwa hasken ilimi, ya fitar da wanda yaso daga cikin duhun jahilci izuwa hasken ilimi, ya fitar da wanda yaso daga cikin duhun kafirci zuwa hasken imani. | ||
# '''Al Hadi (الهادي)''' The Guide, the One Who Gives Guidance; Mai shiryawa. Allah Maɗaukaki shine me shiryar da dukkanin halitta izuwa abinda yake shine mafi maslaha a gare su. Kuma mai shiryar da su ga barin abinda zai kauda su daga cutar rayuwa, shine mai shiryarwa izuwa tafarkin alheri baki ɗaya. | # '''[[99 names of Allah/Al Hadi (The Guide Who Gives Guidance)|Al Hadi (الهادي)]]''' The Guide, the One Who Gives Guidance; Mai shiryawa. Allah Maɗaukaki shine me shiryar da dukkanin halitta izuwa abinda yake shine mafi maslaha a gare su. Kuma mai shiryar da su ga barin abinda zai kauda su daga cutar rayuwa, shine mai shiryarwa izuwa tafarkin alheri baki ɗaya. | ||
# '''Al Badi (البديع)''' Incomparable, the Originator, the Absolute Cause; Makagi. Allah Maɗaukaki shine me kayatar da halitta ya yita kyakkyawa, wanda duk ya ganta sai ya yaba. | # '''Al Badi (البديع)''' Incomparable, the Originator, the Absolute Cause; Makagi. Allah Maɗaukaki shine me kayatar da halitta ya yita kyakkyawa, wanda duk ya ganta sai ya yaba. | ||
# '''Al Baaqi (الباقي)''' The Ever Enduring and Immutable, the Everlasting; Wanzajje. Allah Maɗaukaki shine wanzajje bayan karewar halitta, wanda ba zai kar rasuwa ba har abada. | # '''Al Baaqi (الباقي)''' The Ever Enduring and Immutable, the Everlasting; Wanzajje. Allah Maɗaukaki shine wanzajje bayan karewar halitta, wanda ba zai kar rasuwa ba har abada. | ||
Line 112: | Line 114: | ||
The [[English language|English]] translation of names may have a slightly different meaning than the original [[Arabic language|Arabic]] word due to the words available in each language. | The [[English language|English]] translation of names may have a slightly different meaning than the original [[Arabic language|Arabic]] word due to the words available in each language. | ||
[[Category:Hadiths]] | |||
==Hadith (Hadisi) on memorizing the 99 names of Allah== | |||
Al-Bukhari (2736) and Muslim (2677) narrated from Abu Hurayrah (RA) that the Prophet Muhammad (S) said: | Al-Bukhari (2736) and Muslim (2677) narrated from Abu Hurayrah (RA) that the Prophet Muhammad (S) said: | ||
''“Allah has ninety-nine names. Whoever memorizes them will enter Paradise.” [https://twitter.com/zaraasad_/status/1261044289217474566]'' <br> Allah Yana da sunaye guda 99. Duk wanda ya haddace su zai shiga Aljannah. | ''“Allah has ninety-nine names. Whoever memorizes them will enter Paradise.” [https://twitter.com/zaraasad_/status/1261044289217474566]'' <br> Allah Yana da sunaye guda 99. Duk wanda ya haddace su zai shiga Aljannah. | ||
Line 129: | Line 133: | ||
</html> | </html> | ||
[[File:99_Beautiful_Names_-_Spoken_Word_by_Boonaa_Mohammed.mp3|thumb|left|File:99_Beautiful_Names_-_Spoken_Word_by_Boonaa_Mohammed.mp3]] | [[File:99_Beautiful_Names_-_Spoken_Word_by_Boonaa_Mohammed.mp3|thumb|left|File:99_Beautiful_Names_-_Spoken_Word_by_Boonaa_Mohammed.mp3]] | ||
{{-}} | |||
==The Glorified Names (99 Names of Allah) - Benammi (Lyric Video)== | ==The Glorified Names (99 Names of Allah) - Benammi (Lyric Video)== | ||
< | <html> | ||
<iframe width="560" height="315" src="https://www.youtube.com/embed/03y5WE9FcO8" title="YouTube video player" frameborder="0" allow="accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture" allowfullscreen></iframe> | <iframe width="560" height="315" src="https://www.youtube.com/embed/03y5WE9FcO8" title="YouTube video player" frameborder="0" allow="accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture" allowfullscreen></iframe> | ||
</ | </html> | ||
[[File:The Glorified Names (99 Names of Allah) - Benammi (Lyric Video).mp3|thumb|left|File:The Glorified Names (99 Names of Allah) - Benammi (Lyric Video).mp3]] | [[File:The Glorified Names (99 Names of Allah) - Benammi (Lyric Video).mp3|thumb|left|File:The Glorified Names (99 Names of Allah) - Benammi (Lyric Video).mp3]] | ||
{{-}} | {{-}} | ||
==References/Links== | ==References/Links== | ||
# https://en.wikipedia.org/wiki/Names_of_God_in_Islam | |||
# https://simple.wikipedia.org/wiki/Names_of_God_in_Islam | |||
# http://www.qul.org.au/the-holy-quran/asma-ul-husna | |||
# [https://www.youtube.com/watch?v=vkAa3qYTie0 What's A Better Way To Ask Allah? | Mufti Menk] | |||
# 3:30 video of Asma ul Husna 99 Names of Allah recited nasheed-style: http://youtu.be/0UTXlpZlOEM?a | |||
# [https://www.facebook.com/almaghribworld/videos/10155107726826848/ His Majesty Live | Ammar AlShukry] | |||
# [https://www.muslim-library.com/dl/books/English_Explanation_to_the_Beautiful_and_Perfect_Names_of_Allah.pdf?utm_source=clubhouse English_Explanation_to_the_Beautiful_and_Perfect_Names_of_Allah] via https://www.clubhouse.com/room/xVlR2vBz | |||
# 99 Names Of Allah ᴴᴰ ┇ #AsmaUlHusna ┇ by Sheikh Ibraheem Menk ┇ TDR Production https://www.youtube.com/watch?v=FJSuyz-vQVo | |||
# 99 Beautiful Names - Spoken Word by Boonaa Mohammed https://youtu.be/r5fC9QlPCW8 | |||
# The Ninety Nine 99 Names of Allah - A Memorisation Tool w/Transliteration and Meanings by Sheikh Ibn Uthaymeen [https://drive.google.com/file/d/1a9uVjj4iDqUqmlXTribh-rLna97IAbJD/view?usp=sharing] (via Jamila) | |||
# The Names and Attributes of Allah [http://www.whyislam.org/god/names-and-attributes-of-allah/] | |||
# The Ninety Nine Attributes of Allah [http://www.al-islam.org/allah-the-concept-of-god-in-islam-a-selection-yasin-al-jibouri/ninety-nine-attributes-allah] | |||
# Names of Allah on http://islam.about.com/od/godallah/a/asma_husna.htm | |||
# [http://www.bbc.co.uk/schools/gcsebitesize/rs/god/islamrev2.shtml The 99 names of Allah; the ‘Most Beautiful Names’] | |||
# [https://www.youtube.com/playlist?list=PLQ02IYL5pmhEy46CBCkgZsbv-HiroN22a To Know Him is to Love Him] Yaqeen Institute YouTube Playlist Last updated on Oct 3, 2019 | |||
#:''Who is God? Why does He do the things He does? Why are we who we are? The answers to so many contemporary questions about God lie within His Attributes. Discover the beautiful mysteries of Allah and the creation through His Names and Attributes.'' | |||
# [https://youtu.be/hsD7Sq8Akyw 99 gods vs 99 names of one God | Yaqeen Institute Daily Reminders] | |||
# [https://www.facebook.com/RaziaHGuide/photos/a.429325120972011/667828450455009/ Razia Hamidi's reflections on Al-Tawab and Al-Akram] | |||
# [https://twitter.com/zaraasad_/status/1261044183588102152?s=19 A dua list using the 99 names of Allah] - May 14, 2020 Tweet (see also: [https://docs.google.com/document/d/1UMv0GEan5PSLLKgY-Vbs4vW03jCyzKuDhElidPDKags/edit#] [https://docs.google.com/document/u/0/d/1jVotvtsqbKyQjtgPVQte-1iReFORkPRcE1cAsrte8Sc/mobilebasic]) | |||
# With-Allah.com in both Hausa and English | |||
## [https://www.with-allah.com/en/category/know-allah-by-knowing-his-names-and-attributes Know Allah through His Names and Attributes] [https://www.islamkingdom.com/en/signs-of-the-names-and-attributes-of-allah-in-the-universe][https://www.islamkingdom.com/en/iman-believing-in-allah-with-allah] | |||
## [https://www.with-allah.com/ha/category/ka-san-allah-da-sunayensa-da-siffofinsa Ka San Allah Da Sunayensa Da Siffofinsa] [https://www.islamkingdom.com/ha/tasirin-sunayen-allah-a-duniya] | |||
# https://theazharis.com/products/names-of-allah-workbook - This has been made available as a physical workbook due to popular demand. Purchase your workbook now and follow along with [https://www.youtube.com/playlist?list=PLdNx3WrvdlnVGxbQtOHyJZYX0JZvpSFM4 the ‘Names of Allah’ series (YouTube playlist)]. Great resource for kids! | |||
# Relation with Allah PDF compiled by Abu Sahl Al Ansari [https://static1.squarespace.com/static/5c9e26a35df2930001c476e3/t/5cb478ed24a69448722bdc89/1555331319314/RELATION+WITH+ALLAH.pdf] | |||
# Sunayen Allah (99) Tare Da Fa’idar Kowane Suna Da Kuma Yadda Za A Yi Amfani Da Shi [https://www.hutudole.com/sunayen-allah-99-tare-da-faidar-kowane/] | |||
# Beautiful Names of Allah - Encyclopedia of Translated Islamic Terms [https://terminologyenc.com/en/browse/category/758] | |||
# 30 Heartfelt Conversations - Know Him to Invoke Him SWT 1441 2.pdf - [https://drive.google.com/file/d/1IR9U0UrrU32sCPWReAGV6EZupkHvnIXj/view Google Drive] | |||
# Reflections on the Names of Allah - Shaykh Mokhtar Maghraoui [https://soundcloud.com/shaykhmokhtarlibrary/sets/reflections-on-the-names-of] | |||
# https://www.virtualmosque.com/wp-content/uploads/names-of-Allah-seriesv2.pdf | |||
[[Category:Islam]] | [[Category:Islam]] | ||
[[Category:Quran]] | [[Category:Quran]] | ||
[[Category:Quran/59]] | [[Category:Quran/59]] | ||
<references /> | <references /> |