More actions
(10 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 3: | Line 3: | ||
[[File:99namesofAllah.jpeg|thumb|Allah has ninety-nine names. Whoever memorizes them will enter Paradise. -Bukhari 2736 [https://twitter.com/shahhtabish/status/1256148745252552705]]] | [[File:99namesofAllah.jpeg|thumb|Allah has ninety-nine names. Whoever memorizes them will enter Paradise. -Bukhari 2736 [https://twitter.com/shahhtabish/status/1256148745252552705]]] | ||
[[File:059 Hasr-Who is Allah.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah.mp3 [[Quran/59/22]], [[Quran/59/23]], [[Quran/59/24]] ]] | [[File:059 Hasr-Who is Allah.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah.mp3 [[Quran/59/22]], [[Quran/59/23]], [[Quran/59/24]] ]] | ||
[[File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu]] | [[File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu no translation.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu no translation.mp3]] | ||
<!--[[File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu.mp3|thumb|File:059 Hasr-Who is Allah Recited by Shaykh Nourin radi allahu anhu]] --> | |||
[[Category:TDL]] | [[Category:TDL]] | ||
[[File:059017-24_in_Hausa.mp3|thumb|File:059017-24_in_Hausa.mp3]] | [[File:059017-24_in_Hausa.mp3|thumb|File:059017-24_in_Hausa.mp3]] | ||
Line 21: | Line 22: | ||
# '''Al Khaaliq (الخالق)''' The Creator; Allah shi ne mai samar da komai daga babu. Abin da babu shi sai ya samar da shi ba tare da yaga samfu ba a gurin wani. Mahaliccin halitta. | # '''Al Khaaliq (الخالق)''' The Creator; Allah shi ne mai samar da komai daga babu. Abin da babu shi sai ya samar da shi ba tare da yaga samfu ba a gurin wani. Mahaliccin halitta. | ||
# '''Al Baari (البارئ)''' The Maker; Allah Albari'u mai kagen halitta, wanda bai gani a gurin kowa ba. Shi ne wanda yake ba kowane abin halitta siffarsa. Tsawo ko gajarta, kauri ko sirintaka, a tsaye ko a kife, dunƙulalle ko miƙaƙƙe, mai motsi ko sandararre. Mahalicci. | # '''Al Baari (البارئ)''' The Maker; Allah Albari'u mai kagen halitta, wanda bai gani a gurin kowa ba. Shi ne wanda yake ba kowane abin halitta siffarsa. Tsawo ko gajarta, kauri ko sirintaka, a tsaye ko a kife, dunƙulalle ko miƙaƙƙe, mai motsi ko sandararre. Mahalicci. | ||
# '''Al Musawwir (المصور)''' The Fashioner of Forms; Allah Maɗaukaki shi ne mai kayatar da siffar ababen halitta. Shi ne wanda zai suranta abu kuma ya kayatar da shi. Mai suranta mahaifa. | # '''Al Musawwir (المصور)''' The Fashioner of Forms; Allah Maɗaukaki shi ne mai kayatar da siffar ababen halitta. Shi ne wanda zai suranta abu kuma ya kayatar da shi. Mai suranta mahaifa. See: [[Quran/3/6]]. | ||
# '''Al Ghaffaar (الغفار)''' The Ever Forgiving; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake [[sutura]] [[zunubai]] na bayinSa. Kuma yake shafesu da tuba. Mai gafara. | # '''Al Ghaffaar (الغفار)''' The Ever Forgiving; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake [[sutura]] [[zunubai]] na bayinSa. Kuma yake shafesu da tuba. Mai gafara. | ||
# '''Al Qahhaar (القهار)''' The All Compelling Subduer; Allah Maɗaukaki shi ne mai rinjaye, wanda ba wanda zai iya jurewa ukubarsa. Duk wanda ya ɗorawa, bai isa yace yayi taurin kai ko yai jarunta ko dauriya akan abinda ya ɗora masa ba. Mai rinjaye. | # '''Al Qahhaar (القهار)''' The All Compelling Subduer; Allah Maɗaukaki shi ne mai rinjaye, wanda ba wanda zai iya jurewa ukubarsa. Duk wanda ya ɗorawa, bai isa yace yayi taurin kai ko yai jarunta ko dauriya akan abinda ya ɗora masa ba. Mai rinjaye. | ||
Line 38: | Line 39: | ||
# '''Al Hakam (الحكم)''' The Judge, the Arbitrator; Allah Maɗaukaki shi ne wanda hukuncinsa yake zarcewa kan komai, babu mai juyar da shi. Mai hukunci. [https://www.facebook.com/161152733904794/videos/477980990077232] | # '''Al Hakam (الحكم)''' The Judge, the Arbitrator; Allah Maɗaukaki shi ne wanda hukuncinsa yake zarcewa kan komai, babu mai juyar da shi. Mai hukunci. [https://www.facebook.com/161152733904794/videos/477980990077232] | ||
# '''Al 'Adl (العدل)''' The Utterly Just; Allah Maɗaukaki shi ne tsarkakakke ga barin zalunci ko danniya. Allah babu zalunci ko danniya a cikin lamarinSa. Mai adalci. | # '''Al 'Adl (العدل)''' The Utterly Just; Allah Maɗaukaki shi ne tsarkakakke ga barin zalunci ko danniya. Allah babu zalunci ko danniya a cikin lamarinSa. Mai adalci. | ||
# '''Al Latif (اللطيف)''' The Subtly Kind; Allah Maɗaukaki shi ne Masani da abin da dukkan abubuwan da suke ɓoye, kuma shi ne wanda yake tausasawa bayinSa ta inda ba su sani ba. Shi yake tsare musu abubuwan da zai taimakesu da mas'alarsu ta rayuwa ta inda basa zato, kuma basa tsammani, kuma Shi ne wanda yake ɓoye ƙarshen al'amura a cikin afkuwar kishiyoyinsu lokacin da suke afkuwa. Mai tausasawa. | # '''[[99 names of Allah/Al-Lateef (The Subtle)|Al Latif (اللطيف)]]''' The Subtly Kind; Allah Maɗaukaki shi ne Masani da abin da dukkan abubuwan da suke ɓoye, kuma shi ne wanda yake tausasawa bayinSa ta inda ba su sani ba. Shi yake tsare musu abubuwan da zai taimakesu da mas'alarsu ta rayuwa ta inda basa zato, kuma basa tsammani, kuma Shi ne wanda yake ɓoye ƙarshen al'amura a cikin afkuwar kishiyoyinsu lokacin da suke afkuwa. Mai tausasawa. | ||
# '''Al Khabir (الخبير)''' The All Aware; Allah Maɗaukaki shi ne wanda babu wani abu da yake iya ɓoye masa. Masanin halittarsa. | # '''Al Khabir (الخبير)''' The All Aware; Allah Maɗaukaki shi ne wanda babu wani abu da yake iya ɓoye masa. Masanin halittarsa. | ||
# '''Al Halim (الحليم)''' The Forbearing, the Indulgent; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake yin gafara, bayan kuma ya suturta. Kuma ba ya gaggawar kamu ga wanda ta saɓe shi, haka kuma baya gaggawar ukuba, sannan kuma yana kau da kai ga dukkanin kuskure da ɗan Adam zai yi, kuma yana yiwa mai yin saɓo jinkiri har sai lokacin da zai tuba. Mai juriya. | # '''Al Halim (الحليم)''' The Forbearing, the Indulgent; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake yin gafara, bayan kuma ya suturta. Kuma ba ya gaggawar kamu ga wanda ta saɓe shi, haka kuma baya gaggawar ukuba, sannan kuma yana kau da kai ga dukkanin kuskure da ɗan Adam zai yi, kuma yana yiwa mai yin saɓo jinkiri har sai lokacin da zai tuba. Mai juriya. | ||
Line 51: | Line 52: | ||
# '''Al Jalil (الجليل)''' The Majestic; Allah Subhanahu wata'ala shi ne Maɗaukaki wanda yake da girma, ya ɗaukaka a bisa abin da bai dace da shi ba. Shi ne wanda yake cikakke a [[zati|zatinsa]] da [[siffa|siffarsa]] da [[ayyuka|ayyukansa]], babu [[tawaya]] a gare shi. Mai girman girma. | # '''Al Jalil (الجليل)''' The Majestic; Allah Subhanahu wata'ala shi ne Maɗaukaki wanda yake da girma, ya ɗaukaka a bisa abin da bai dace da shi ba. Shi ne wanda yake cikakke a [[zati|zatinsa]] da [[siffa|siffarsa]] da [[ayyuka|ayyukansa]], babu [[tawaya]] a gare shi. Mai girman girma. | ||
# '''Al Karim (الكريم)''' The Bountiful, the Generous; Allah Maɗaukaki shi ne mai yawan baiwa, me madauwamiyar kyautatawa. Mai madaukakin girma. | # '''Al Karim (الكريم)''' The Bountiful, the Generous; Allah Maɗaukaki shi ne mai yawan baiwa, me madauwamiyar kyautatawa. Mai madaukakin girma. | ||
# '''Ar Raqib (الرقيب)''' The Watchful; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake kiyaye ayyukan bayinsa gaba ɗaya, me rubuta aikin da ɗan Adam yayi kafin ya mutu da bayan ya mutu. Mai tsinkayarwa. | # '''Ar Raqib (الرقيب)''' The Watchful; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake kiyaye ayyukan bayinsa gaba ɗaya, me rubuta aikin da ɗan Adam yayi kafin ya mutu da bayan ya mutu. Mai tsinkayarwa. Allah SWT is not just the one who's always watching you, but he is always watching over you as well! Ya Raqeeb! [https://youtu.be/zMFtOp7VVIY?si=3z90_o-1blQLPnp7&t=189] | ||
# '''Al Mujib (المجيب)''' The Responsive, the Answerer; Allah Maɗaukaki shi ne me amsawa wanda ya roƙe shi. Mai amsawa. | # '''Al Mujib (المجيب)''' The Responsive, the Answerer; Allah Maɗaukaki shi ne me amsawa wanda ya roƙe shi. Mai amsawa. | ||
# '''Al Wasi' (الواسع)''' The Vast, the All Encompassing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ma'anoni da sunansa da siffofinsa suke ƙunshe basu da iyaka. Mai yalwatawa. | # '''Al Wasi' (الواسع)''' The Vast, the All Encompassing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ma'anoni da sunansa da siffofinsa suke ƙunshe basu da iyaka. Mai yalwatawa. | ||
Line 64: | Line 65: | ||
# '''Al Matin (المتين)''' The Firm, the Steadfast; Allah Maɗaukakin Sarki shi ne wanda ba abinda ya gagare shi a cikin mulkinsa gaba ɗaya. Sannan halittu gabaki ɗaya ba wanda yake da tasiri akan su in ban da Shi. Matabbaci. | # '''Al Matin (المتين)''' The Firm, the Steadfast; Allah Maɗaukakin Sarki shi ne wanda ba abinda ya gagare shi a cikin mulkinsa gaba ɗaya. Sannan halittu gabaki ɗaya ba wanda yake da tasiri akan su in ban da Shi. Matabbaci. | ||
# '''[[99_names_of_Allah/Al_Wali_(The_Protective_Friend,_Helper)|Al Wali (الولي)]]''' The Protecting Friend, Patron, and Helper; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa, ta hanyar kiyaye su da tattalinsu da kuma riritasu. Shi ne yake jiɓintar lamarin masoyansa ya dinga taimakonsu, kuma ya karya musu abokan gaba. Mai jibintarwa. <small>''See [[tdl/2021-06-12]] for more.''</small> | # '''[[99_names_of_Allah/Al_Wali_(The_Protective_Friend,_Helper)|Al Wali (الولي)]]''' The Protecting Friend, Patron, and Helper; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake jiɓintar lamarin bayinsa, ta hanyar kiyaye su da tattalinsu da kuma riritasu. Shi ne yake jiɓintar lamarin masoyansa ya dinga taimakonsu, kuma ya karya musu abokan gaba. Mai jibintarwa. <small>''See [[tdl/2021-06-12]] for more.''</small> | ||
# '''Al Hamid (الحميد)''' The All Praiseworthy; Allah maɗaukaki shi ne '''abin yabo''' a kowane irin hali mutum ya kasance. Sannan shi ne wanda ya ke abin yabo ga kowa da kansa. Macancancin yabo | # '''[[99_names_of_Allah/Al-Hameed_(The_Praised)|Al Hameed]]/Hamid (الحميد)''' The All Praiseworthy; Allah maɗaukaki shi ne '''abin yabo''' a kowane irin hali mutum ya kasance. Sannan shi ne wanda ya ke abin yabo ga kowa da kansa. Macancancin yabo | ||
# '''Al Muhsi (المحصي)''' The Accounter, the Numberer of All, Knower of each and every separate thing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kewaye da sanin dukkan abinda ya ke samamme ne. Mai iyakancewa. | # '''Al Muhsi (المحصي)''' The Accounter, the Numberer of All, Knower of each and every separate thing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kewaye da sanin dukkan abinda ya ke samamme ne. Mai iyakancewa. | ||
# '''Al Mubdi (المبدئ)''' The Producer, Originator, and Initiator of all, The Beginner and Cause; Allah Maɗaukaki shi ne mai samar da kasantattu da kuma tabbatar da su bayan da ba su. Mai bayyanawa. | # '''Al Mubdi (المبدئ)''' The Producer, Originator, and Initiator of all, The Beginner and Cause; Allah Maɗaukaki shi ne mai samar da kasantattu da kuma tabbatar da su bayan da ba su. Mai bayyanawa. | ||
Line 93: | Line 94: | ||
# '''Ar Ra'uf (الرؤوف)''' The Compassionate, the All Pitying; Mai tausasawa. Allah Maɗaukaki shine yawan jinƙai me rangwame ga bayinsa. Me saurin fushi (high-tempered) a tsakaninsa da iyalinsa ko me saurin fushi a karkokin sana'o'insa ko me saurin fushi a kowane lokaci sai ya dinga karanta "YA ALLAHU YA RA'UFU" bayan sallar asuba kafin rana ta huɗo, Allah sai ya raba shi da saurin fushi. | # '''Ar Ra'uf (الرؤوف)''' The Compassionate, the All Pitying; Mai tausasawa. Allah Maɗaukaki shine yawan jinƙai me rangwame ga bayinsa. Me saurin fushi (high-tempered) a tsakaninsa da iyalinsa ko me saurin fushi a karkokin sana'o'insa ko me saurin fushi a kowane lokaci sai ya dinga karanta "YA ALLAHU YA RA'UFU" bayan sallar asuba kafin rana ta huɗo, Allah sai ya raba shi da saurin fushi. | ||
# '''Malik al Mulk (مالك الملك)''' The Owner of All Sovereignty, The King of Absolute Sovereignty ; Mamallakin mulki. Allah Maɗaukaki shine wanda yake da tasarrufi Mudliki, cikin masarautarsa gaba daya a duniya da lahira. Shi ne yake naɗa wanda yaso kuma ya tuɓe wanda yaso daga mulki. | # '''Malik al Mulk (مالك الملك)''' The Owner of All Sovereignty, The King of Absolute Sovereignty ; Mamallakin mulki. Allah Maɗaukaki shine wanda yake da tasarrufi Mudliki, cikin masarautarsa gaba daya a duniya da lahira. Shi ne yake naɗa wanda yaso kuma ya tuɓe wanda yaso daga mulki. | ||
# '''Dhu al Jalal wa al Ikram (ذو الجلال و الإكرام)''' The Lord of Majesty and Generosity; Ma'abocin girma da girmame-girmame. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kaɗaita da siffar girma da buwaya da kuma ɗaukaka. | # '''[[99 names of Allah/Dhu al Jalal wa al Ikram|Dhu al Jalal wa al Ikram]] (ذو الجلال و الإكرام)''' The Lord of Majesty and Generosity; Ma'abocin girma da girmame-girmame. Allah Maɗaukaki shine wanda ya kaɗaita da siffar girma da buwaya da kuma ɗaukaka. | ||
# '''Al Muqsit (المقسط)''' The Equitable, the Requiter; Mai adalci. Allah Maɗaukaki shine wanda yake ɗ karwa wanda aka zalumta fansa, ya karɓar masa hakkinsa daga wajen azzalumi, sannan kuma yana taimakon wanda ake raunanawa akan wadanda suke raunana shi ɗin. | # '''Al Muqsit (المقسط)''' The Equitable, the Requiter; Mai adalci. Allah Maɗaukaki shine wanda yake ɗ karwa wanda aka zalumta fansa, ya karɓar masa hakkinsa daga wajen azzalumi, sannan kuma yana taimakon wanda ake raunanawa akan wadanda suke raunana shi ɗin. | ||
# '''Al Jaami' (الجامع)''' The Gatherer, the Unifier, the Uniter; Mai tara kowa. Allah Maɗaukaki shine wanda yake haɗa jiki da rai. Kuma shine wanda yake hada bayin Allah gabaki ɗaya a filin Alƙiyama. Shine wanda yake hada zukatan masoyansa guri daya a samesu da kaunar juna. | # '''Al Jaami' (الجامع)''' The Gatherer, the Unifier, the Uniter; Mai tara kowa. Allah Maɗaukaki shine wanda yake haɗa jiki da rai. Kuma shine wanda yake hada bayin Allah gabaki ɗaya a filin Alƙiyama. Shine wanda yake hada zukatan masoyansa guri daya a samesu da kaunar juna. | ||
Line 145: | Line 146: | ||
# https://simple.wikipedia.org/wiki/Names_of_God_in_Islam | # https://simple.wikipedia.org/wiki/Names_of_God_in_Islam | ||
# http://www.qul.org.au/the-holy-quran/asma-ul-husna | # http://www.qul.org.au/the-holy-quran/asma-ul-husna | ||
# [https://www.youtube.com/watch?v=vkAa3qYTie0 What's A Better Way To Ask Allah? | Mufti Menk] | |||
# 3:30 video of Asma ul Husna 99 Names of Allah recited nasheed-style: http://youtu.be/0UTXlpZlOEM?a | # 3:30 video of Asma ul Husna 99 Names of Allah recited nasheed-style: http://youtu.be/0UTXlpZlOEM?a | ||
# [https://www.facebook.com/almaghribworld/videos/10155107726826848/ His Majesty Live | Ammar AlShukry] | # [https://www.facebook.com/almaghribworld/videos/10155107726826848/ His Majesty Live | Ammar AlShukry] | ||
Line 159: | Line 161: | ||
# [https://youtu.be/hsD7Sq8Akyw 99 gods vs 99 names of one God | Yaqeen Institute Daily Reminders] | # [https://youtu.be/hsD7Sq8Akyw 99 gods vs 99 names of one God | Yaqeen Institute Daily Reminders] | ||
# [https://www.facebook.com/RaziaHGuide/photos/a.429325120972011/667828450455009/ Razia Hamidi's reflections on Al-Tawab and Al-Akram] | # [https://www.facebook.com/RaziaHGuide/photos/a.429325120972011/667828450455009/ Razia Hamidi's reflections on Al-Tawab and Al-Akram] | ||
# [https://twitter.com/zaraasad_/status/1261044183588102152?s=19 A dua list using the 99 names of Allah] - May 14, 2020 Tweet | # [https://twitter.com/zaraasad_/status/1261044183588102152?s=19 A dua list using the 99 names of Allah] - May 14, 2020 Tweet (see also: [https://docs.google.com/document/d/1UMv0GEan5PSLLKgY-Vbs4vW03jCyzKuDhElidPDKags/edit#] [https://docs.google.com/document/u/0/d/1jVotvtsqbKyQjtgPVQte-1iReFORkPRcE1cAsrte8Sc/mobilebasic]) | ||
# With-Allah.com in both Hausa and English | # With-Allah.com in both Hausa and English | ||
## [https://www.with-allah.com/en/category/know-allah-by-knowing-his-names-and-attributes Know Allah through His Names and Attributes] [https://www.islamkingdom.com/en/signs-of-the-names-and-attributes-of-allah-in-the-universe][https://www.islamkingdom.com/en/iman-believing-in-allah-with-allah] | ## [https://www.with-allah.com/en/category/know-allah-by-knowing-his-names-and-attributes Know Allah through His Names and Attributes] [https://www.islamkingdom.com/en/signs-of-the-names-and-attributes-of-allah-in-the-universe][https://www.islamkingdom.com/en/iman-believing-in-allah-with-allah] | ||
Line 167: | Line 169: | ||
# Sunayen Allah (99) Tare Da Fa’idar Kowane Suna Da Kuma Yadda Za A Yi Amfani Da Shi [https://www.hutudole.com/sunayen-allah-99-tare-da-faidar-kowane/] | # Sunayen Allah (99) Tare Da Fa’idar Kowane Suna Da Kuma Yadda Za A Yi Amfani Da Shi [https://www.hutudole.com/sunayen-allah-99-tare-da-faidar-kowane/] | ||
# Beautiful Names of Allah - Encyclopedia of Translated Islamic Terms [https://terminologyenc.com/en/browse/category/758] | # Beautiful Names of Allah - Encyclopedia of Translated Islamic Terms [https://terminologyenc.com/en/browse/category/758] | ||
# 30 Heartfelt Conversations - Know Him to Invoke Him SWT 1441 2.pdf - [https://drive.google.com/file/d/1IR9U0UrrU32sCPWReAGV6EZupkHvnIXj/view Google Drive] | |||
# Reflections on the Names of Allah - Shaykh Mokhtar Maghraoui [https://soundcloud.com/shaykhmokhtarlibrary/sets/reflections-on-the-names-of] | # Reflections on the Names of Allah - Shaykh Mokhtar Maghraoui [https://soundcloud.com/shaykhmokhtarlibrary/sets/reflections-on-the-names-of] | ||
# https://www.virtualmosque.com/wp-content/uploads/names-of-Allah-seriesv2.pdf | |||
[[Category:Islam]] | [[Category:Islam]] |