Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:99 names of Allah: Difference between revisions

Category page
Tags: Mobile edit Mobile web edit
 
(3 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 22: Line 22:
# '''Al Khaaliq (الخالق)''' The Creator; Allah shi ne mai samar da komai daga babu. Abin da babu shi sai ya samar da shi ba tare da yaga samfu ba a gurin wani. Mahaliccin halitta.

# '''Al Baari (البارئ)''' The Maker; Allah Albari'u mai kagen halitta, wanda bai gani a gurin kowa ba. Shi ne wanda yake ba kowane abin halitta siffarsa. Tsawo ko gajarta, kauri ko sirintaka, a tsaye ko a kife, dunƙulalle ko miƙaƙƙe, mai motsi ko sandararre. Mahalicci.

# '''Al Musawwir (المصور)''' The Fashioner of Forms; Allah Maɗaukaki shi ne mai kayatar da siffar ababen halitta. Shi ne wanda zai suranta abu kuma ya kayatar da shi. Mai suranta mahaifa.
# '''Al Musawwir (المصور)''' The Fashioner of Forms; Allah Maɗaukaki shi ne mai kayatar da siffar ababen halitta. Shi ne wanda zai suranta abu kuma ya kayatar da shi. Mai suranta mahaifa. See: [[Quran/3/6]].
# '''Al Ghaffaar (الغفار)''' The Ever Forgiving; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake [[sutura]] [[zunubai]] na bayinSa. Kuma yake shafesu da tuba. Mai gafara.

# '''Al Qahhaar (القهار)''' The All Compelling Subduer; Allah Maɗaukaki shi ne mai rinjaye, wanda ba wanda zai iya jurewa ukubarsa. Duk wanda ya ɗorawa, bai isa yace yayi taurin kai ko yai jarunta ko dauriya akan abinda ya ɗora masa ba. Mai rinjaye.  

Line 52: Line 52:
# '''Al Jalil (الجليل)''' The Majestic; Allah Subhanahu wata'ala shi ne Maɗaukaki wanda yake da girma, ya ɗaukaka a bisa abin da bai dace da shi ba. Shi ne wanda yake cikakke a [[zati|zatinsa]] da [[siffa|siffarsa]] da [[ayyuka|ayyukansa]], babu [[tawaya]] a gare shi. Mai girman girma.

# '''Al Karim (الكريم)''' The Bountiful, the Generous; Allah Maɗaukaki shi ne mai yawan baiwa, me madauwamiyar kyautatawa. Mai madaukakin girma.

# '''Ar Raqib (الرقيب)''' The Watchful; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake kiyaye ayyukan bayinsa gaba ɗaya, me rubuta aikin da ɗan Adam yayi kafin ya mutu da bayan ya mutu. Mai tsinkayarwa.
# '''Ar Raqib (الرقيب)''' The Watchful; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake kiyaye ayyukan bayinsa gaba ɗaya, me rubuta aikin da ɗan Adam yayi kafin ya mutu da bayan ya mutu. Mai tsinkayarwa. Allah SWT is not just the one who's always watching you, but he is always watching over you as well! Ya Raqeeb! [https://youtu.be/zMFtOp7VVIY?si=3z90_o-1blQLPnp7&t=189]
# '''Al Mujib (المجيب)''' The Responsive, the Answerer; Allah Maɗaukaki shi ne me amsawa wanda ya roƙe shi. Mai amsawa.

# '''Al Wasi' (الواسع)''' The Vast, the All Encompassing; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ma'anoni da sunansa da siffofinsa suke ƙunshe basu da iyaka. Mai yalwatawa.

Line 146: Line 146:
# https://simple.wikipedia.org/wiki/Names_of_God_in_Islam

# http://www.qul.org.au/the-holy-quran/asma-ul-husna

# [https://www.youtube.com/watch?v=vkAa3qYTie0 What's A Better Way To Ask Allah? | Mufti Menk]
# 3:30 video of Asma ul Husna 99 Names of Allah recited nasheed-style: http://youtu.be/0UTXlpZlOEM?a

# [https://www.facebook.com/almaghribworld/videos/10155107726826848/ His Majesty Live | Ammar AlShukry]

Line 170: Line 171:
# 30 Heartfelt Conversations - Know Him to Invoke Him SWT 1441 2.pdf - [https://drive.google.com/file/d/1IR9U0UrrU32sCPWReAGV6EZupkHvnIXj/view Google Drive]

# Reflections on the Names of Allah - Shaykh Mokhtar Maghraoui [https://soundcloud.com/shaykhmokhtarlibrary/sets/reflections-on-the-names-of]

# https://www.virtualmosque.com/wp-content/uploads/names-of-Allah-seriesv2.pdf

[[Category:Islam]]
[[Category:Islam]]