Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

constant: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary

(3 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
== Adjective ==
== Adjective ==
{{adjective|more=true}}
{{adjective|more=true}}
#a [[kodayaushe]]/[[koyaushe]], [[kullum]]
#a [[kodayaushe]]/[[koyaushe]], [[kullum]], mai [[yawan]] yi ko [[tafiya]] ko [[gudana]]
#:There's '''constant''' fighting <> '''Kullum''' ana [[faɗa]]
#:There's '''constant''' fighting <> '''Kullum''' ana [[faɗa]]
# {{cx|idiomatic; without interruption}} ba ji ba gani
# {{cx|idiomatic; without interruption}} ba ji ba gani
Line 16: Line 16:
===Antonyms===
===Antonyms===
* [[variable]]
* [[variable]]
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[constant]]==
# [[constant]]. <>  [[kullum]], [[koyaushe]], [[a kai a kai]], [[kai a kai]], [[ci gaba da]], [[koyaushe]], [[ci gaba]], [[a koyaushe]].
## ''Very likely, we feel uncomfortable around a constant murmurer and try to distance ourselves from him. <> Babu shakka, ba za mu saki jiki wurin wanda koyaushe yana gunaguni ba, ba za mu ma yi kusa da shi ba.
## ''Because of declining health, Willi’s wife needed constant care for many years. <> Domin rashin lafiya, matar Willi tana bukatar a kula da ita koyaushe har shekaru da yawa.
## ''Yes, the love that Jehovah and Jesus have for us is deep and constant. <> Hakika, Jehobah da Yesu suna ƙaunarmu sosai a koyaushe.
## ''Even though our kids know what is right, doing the right thing becomes their way of life through our constant encouragement.” <> Ko da yake yaranmu sun san abin da ya dace, ƙarfafawar da muke yi musu tana taimaka musu su riƙa yin abin da ya dace a koyaushe.”
## ''(2 Timothy 3:1-5) Living among such people day in and day out, true Christians are under constant pressure to conform to this kind of mentality and lifestyle. <> (2 Timothawus 3:1-5) Da yake suna zaune ne a cikin irin waɗannan mutanen a kullum, Kiristoci na gaskiya suna cikin matsi su bi irin wannan ra’ayi da salon rayuwa.
## ''“Pay constant attention to yourself and to your teaching” by eager and constant study of the Bible, which is now available to more people than ever in forms more convenient than the scrolls.—1 Tim. <> “Ka maida hankali da kanka, da kuma koyarwarka” ta wurin yin marmari da kuma nazarin Littafi Mai Tsarki kullum, da mutane da yawa yanzu suke da shi fiye da dā kuma ya fi fatu masu rubutu sauƙin ɗauka.—1 Tim.
## ''Are we individually putting forth constant effort to gain a deeper knowledge?—Prov. <> Kowannenmu yana iya ƙoƙarinsa a kai a kai don ya samu sani mai zurfi kuwa?—Mis.
## ''As the account about Max illustrates, long-term training is necessary because cleanliness requires tireless effort and children need constant reminders. <> Kamar yadda labarin Max ya nuna, ana bukatar koyarwa na dogon lokaci saboda kasancewa da tsabta yana bukatar ƙoƙari sosai kuma yara suna bukatar a riƙa tuna musu a kai a kai.
## ''20 Fighting discouragement is a '''constant''' struggle for many Christians. <> 20 Yin yaƙi da sanyin gwiwa kokawa ce da Kiristoci da yawa za su '''ci gaba da yi'''.
## ''This love needs '''constant''' cultivation. <> Zai dace ka '''ci gaba da''' ƙarfafa wannan ƙaunar.

== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[constant]] ==
# {{cx|adjective}} [[m]] <> [[surgical]], [[happy]], [[lower]], [[believable]], [[terrific]], [[constant]];

[[Category:English lemmas]]