No edit summary |

(47 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 15: | Line 15: | ||
#* It is they who are ˹truly˺ guided by their Lord, and it is they who will be successful. | #* It is they who are ˹truly˺ guided by their Lord, and it is they who will be successful. | ||
#* ulāika ʿalā hudan min rabbihim wa-ulāika humu l-muf'liḥūn | #* ulāika ʿalā hudan min rabbihim wa-ulāika humu l-muf'liḥūn | ||
Tafsiri: | '''Tafsiri:''' | ||
Allah swt ya [[bud'e]] wannan [[Sura]] da [[harufin]] Alif da Lam da Mim. Ban da ita wannan Sura da akwai surorin Alqur'ani da dama da Allah ya bud'e su da irin wadannan haruffa. Da dama daga cikin malamai suna cewa, Allah ne kad'ai ya san abin da yake nufi da su | ''Allah swt ya [[bud'e]] wannan [[Sura]] da [[harufin]] Alif da Lam da Mim.''
Allah Almighty opened this Surah with the letters Alif, Lam and Mim.

''Ban da ita wannan Sura da akwai surorin Alqur'ani da dama da Allah ya bud'e su da irin wadannan haruffa.''
Apart from this Surah, there are many other Surahs of the Quran that Allah opened with similar letters.

''Da dama daga cikin malamai suna cewa, Allah ne kad'ai ya san abin da yake nufi da su
'' Many scholars say that only Allah knows the meaning of these disjointed letters.

''Wasu kuma sun yi qoqarin bayyana ma'anoninsu.''
Others have tried to explain their meanings.

''Amma magana mafi inganci ita ce, Allah yana nuna [[mu'ujizar]] AlQur'ani ne ta hanyar ambaton wadannan haruffa.''
But the most correct statement is that Allah is showing the [[miracle]] of the Quran by mentioning these letters.

''Domin suna tabbatar wa larabawa cewa babu wanda zai iya kawo wani abu irin Alqur'ani,''
Because they are proving to the Arabs that no one can bring anything like the Quran,

''duk kuwa da cewa haruffansa su ne haruffan da suke magana da rubutu da su.''
even though its letters are the (same) letters with which they speak and write. | |||
Allah ya [[siffanta]] wannan Alqur'ani da cewa, babu wani kokwanto a cikinsa, | Allah ya [[siffanta]] wannan Alqur'ani da cewa, babu wani kokwanto a cikinsa, | ||
Line 52: | Line 58: | ||
#Suna yin imani da gaibu. Gaibu shi ne duk abin da manzanni suka zo da shi, suka ba da labarinsa, kuma ido bai gan shi ba. Wannan ya had'a da imani da ranar lahira da abin da ta [[ƙunsa]] na hisabi da mala'iku da labarin manzanni da littafan da Allah ya saukar gabanin zuwan Manzon Allah swt. Imani da gaibu shi ne yake [[bambance]] wa tsakanin mutum mumini da kafiri, saboda yana imani da duk wani abu da Allah ya ba da labarinsa ko Manzonsa ya fad'a ko da kuwa bai gano shi da hankalinsa ba. | #Suna yin imani da gaibu. Gaibu shi ne duk abin da manzanni suka zo da shi, suka ba da labarinsa, kuma ido bai gan shi ba. Wannan ya had'a da imani da ranar lahira da abin da ta [[ƙunsa]] na hisabi da mala'iku da labarin manzanni da littafan da Allah ya saukar gabanin zuwan Manzon Allah swt. Imani da gaibu shi ne yake [[bambance]] wa tsakanin mutum mumini da kafiri, saboda yana imani da duk wani abu da Allah ya ba da labarinsa ko Manzonsa ya fad'a ko da kuwa bai gano shi da hankalinsa ba. | ||
#* ''They believe in the unseen. The unseen is everything that the messengers brought, reported, and the eye has not seen. This includes belief in the Day of Judgment and what it [[entails]], the angels, the stories of the prophets, and the books that Allah revealed before the coming of the Messenger of Allah (swt). Belief in the unseen is what [[distinguishes]] a believer from a disbeliever, because he believes in everything that Allah has reported or His Messenger has said, even if he does not understand it with his own mind.'' | #* ''They believe in the unseen. The unseen is everything that the messengers brought, reported, and the eye has not seen. This includes belief in the Day of Judgment and what it [[entails]], the angels, the stories of the prophets, and the books that Allah revealed before the coming of the Messenger of Allah (swt). Belief in the unseen is what [[distinguishes]] a believer from a disbeliever, because he believes in everything that Allah has reported or His Messenger has said, even if he does not understand it with his own mind.'' | ||
# Suna tsayar da salla, wato suna yin ta kamar yadda shari'a ta koyar da su tare da kula da lokutanta da rukunanta da wajibanta da sharuɗɗanta. | # Suna tsayar da salla, wato suna yin ta kamar yadda shari'a ta koyar da su tare da kula da [[lokutan|lokutanta]] da [[rukunai|rukunanta]] da [[wajibai|wajibanta]] da [[sharuɗɗan|sharuɗɗanta]]. | ||
#* ''They practice establish prayer, that is, they perform it as the Sharia teaches them, while taking care of its [[timings]] and its [[pillars]] (rukn [https://chatgpt.com/share/67d0b299-9598-8001-b421-4e92847641b3]), [[obligations]], and [[conditions]].'' | |||
# Suna ciyar da abin da Allah ya azurta su da shi. Sukan fitar da zakkar dukiyoyinsu, hakanan suna sadaka ta nafila da abin da Allah ya hore musu. | # Suna ciyar da abin da Allah ya azurta su da shi. Sukan fitar da zakkar dukiyoyinsu, hakanan suna sadaka ta nafila da abin da Allah ya hore musu. | ||
# Su ne waɗanda suke yin imani da Alƙur'anin da Allah ya saukar wa Annabi Muhammadu (SAW) gaba ɗaya ba tare da ware ɓangare ko sun riƙa tawilin karkatar da ma'anonin wani ɓangare na Alƙur'ani ba, kamar yadda 'yan bidi'a suke yi ga wasu ayoyin waɗanda ba sa goyon bayan bidi'o'insu da aƙidunsu. Hakanan suna yin imani da dukkan littattafan da Allah ya saukar wa manzanni da annabawan da suka gabata, har da su kansu manzannin da annabawan. | #* ''They spend what Allah has provided for them. They pay the Zakat on their wealth, and they give voluntary charity with what Allah has given them.'' --[[Talk:Quran/2/3]] | ||
# Su ne waɗanda suke yin imani da Alƙur'anin da Allah ya saukar wa Annabi Muhammadu (SAW) gaba ɗaya
''They are those who believe in the Quran that Allah revealed to the Prophet Muhammad (PBUH) in its entirety,

ba tare da ware ɓangare ko sun riƙa tawilin karkatar da ma'anonin wani ɓangare na Alƙur'ani ba,
''without excluding any part or interpreting the meanings of any part of the Quran,''

kamar yadda 'yan bidi'a suke yi ga wasu ayoyin waɗanda ba sa goyon bayan bidi'o'insu da aƙidunsu. Hakanan suna yin imani da dukkan littattafan da Allah ya saukar wa manzanni da annabawan da suka gabata, har da su kansu manzannin da annabawan. | |||
# Su ne waɗanda suka tabbatar da zuwan ranar tashin alƙiyama da abubuwan da za ta zo da su na tayar da matattu da yi musu hisabi da suka wa mutanen ƙwarai da Aljanna; masu [[miyagun]] laifuffuka kuwa a saka musu da wutar Jahannama. An ware batun imani da ranar lahira duk kuwa da cewa ya shiga cikin batun imani da gaibu, saboda a zaburar da mutane ga ayyukan alheri a kuma tsoratar da su game da munanan ayyuka. | # Su ne waɗanda suka tabbatar da zuwan ranar tashin alƙiyama da abubuwan da za ta zo da su na tayar da matattu da yi musu hisabi da suka wa mutanen ƙwarai da Aljanna; masu [[miyagun]] laifuffuka kuwa a saka musu da wutar Jahannama. An ware batun imani da ranar lahira duk kuwa da cewa ya shiga cikin batun imani da gaibu, saboda a zaburar da mutane ga ayyukan alheri a kuma tsoratar da su game da munanan ayyuka. | ||
Sannan Allah swt ya faɗi sakamakon masu waɗannan siffofi da cewa, suna kan wata shiriya mai girma daga Allah mai yi musu tarbiya ta ƙwarai. Domin babu wata shiriya da ta kai siffantuwa da waɗannan siffofi. Don haka su ne waɗannan suke da babban rabo daga Allah, wato samun yardar Allah da gidan Aljanna ranar gobe alƙiyama. | Sannan Allah swt ya faɗi sakamakon masu waɗannan siffofi da cewa, suna kan wata shiriya mai girma daga Allah mai yi musu tarbiya ta ƙwarai. Domin babu wata shiriya da ta kai siffantuwa da waɗannan siffofi. Don haka su ne waɗannan suke da babban rabo daga Allah, wato samun yardar Allah da gidan Aljanna ranar gobe alƙiyama. | ||
Line 435: | Line 443: | ||
Tafsiri: | Tafsiri: | ||
A wadannan ayoyi, Allah yana sanar da Manzonsa SAW cewa, ya umarci mala'iku da su faɗi su yi sujjada ga Annabi Adamu (AS), kuma nan take suka karɓa umarninsa suka faɗi suka yi masa sujjada, sai Iblis shi kaɗai ya nuna girman kai, ya bijire wa umarnin Allah ya ƙi yi wa Annabi Adamu sajjada. Sai Allah ya umarci Annabi Adamu da matarsa Hawwa'u da su shiga Aljanna su zauna a cikinta, ya yi musu izini da su ci komai na kayan marmari da ke cikinta a wadace, in ban da wata itaciya guda ɗaya wadda ya nuna musu ita ya ce, su nisance ta kada su ci 'ya'yanta domin idan har suka ci to sun ƙetare iyakokin da Allah ya [[gindaya]] musu. | ==== 📘 Sheikh Abubakar Mahmud Gumi: ==== | ||

Mun ce: "Ku sauka daga gare ta gaba ɗaya. To idan wata shiriya ta zo muku daga wurina, to wanda ya bi shiriya ta, to babu tsoro a kansu, kuma ba su yi baƙin ciki."

==== 📗 Dr. Aliyu Kamal Junaidu: ==== | |||

Mun ce: "Ku sauka daga gare ta gaba ɗaya. To idan wata shiriya ta zo muku daga wurina, to wanda ya bi shiriyarTa, babu tsoro a kansu, kuma ba su yi baƙin ciki."

==== 📕 Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo: ==== | |||

Mun ce: "Ku sauka daga gare ta gaba ɗaya. To idan wata shiriya ta zo muku daga wurina, to wanda ya bi shiriyarTa, babu tsoro a kansu, kuma ba za su yi baƙin ciki ba." | |||
version 2 | |||
Muka ce: "Dukkanku ku sauko daga cikinta, sannan '''idan wata shiriya ta zo muku, to wadanda suka bi shiriyata, babu wani tsoro a tare da su, kuma ba za su yi [[baƙin ciki]] ba. --[[Quran/2/38]]'''
A wadannan ayoyi, Allah yana sanar da Manzonsa SAW cewa, ya umarci mala'iku da su faɗi su yi sujjada ga Annabi Adamu (AS), kuma nan take suka karɓa umarninsa suka faɗi suka yi masa sujjada, sai Iblis shi kaɗai ya nuna girman kai, ya bijire wa umarnin Allah ya ƙi yi wa Annabi Adamu sajjada. Sai Allah ya umarci Annabi Adamu da matarsa Hawwa'u da su shiga Aljanna su zauna a cikinta, ya yi musu izini da su ci komai na kayan marmari da ke cikinta a wadace, in ban da wata itaciya guda ɗaya wadda ya nuna musu ita ya ce, su nisance ta kada su ci 'ya'yanta domin idan har suka ci to sun ƙetare iyakokin da Allah ya [[gindaya]] musu. | |||
Sai Shaiɗan ya yaudare su ta hanyar yi musu waswasi ya sa suka ci 'ya'yan wannan bishiyar, wanda a dalilin haka Allah ya fitar da su daga gidan Aljanna, ya umarce su da su dawo bayan ƙasa su zauna, wanda a nan ne ƙiyayya za ta bayyana a tsakaninsu, kuma nan ne wurin rayuwarsu, idan kuma sun mutu a cikinta ne za a binne su har zuwa lokacin tashin alƙiyama. Bayan haka kuma sai Allah ya laƙanta wa Annabi Adamu wasu kalmomi da zai faɗa Allah ya yafe masa laifinsa, sai ya faɗa shi da matarsa, kuma Allah ya karɓi tubansu domin shi ne mai yafe wa muminai duk wani laifi da za su yi su nemi ya yafe musu. | Sai Shaiɗan ya yaudare su ta hanyar yi musu waswasi ya sa suka ci 'ya'yan wannan bishiyar, wanda a dalilin haka Allah ya fitar da su daga gidan Aljanna, ya umarce su da su dawo bayan ƙasa su zauna, wanda a nan ne ƙiyayya za ta bayyana a tsakaninsu, kuma nan ne wurin rayuwarsu, idan kuma sun mutu a cikinta ne za a binne su har zuwa lokacin tashin alƙiyama. Bayan haka kuma sai Allah ya laƙanta wa Annabi Adamu wasu kalmomi da zai faɗa Allah ya yafe masa laifinsa, sai ya faɗa shi da matarsa, kuma Allah ya karɓi tubansu domin shi ne mai yafe wa muminai duk wani laifi da za su yi su nemi ya yafe musu. | ||
Line 705: | Line 724: | ||
Sai Allah ya yi masa wahayi da ya umarce su da su yanka saniya, domin su doki wannan mamaci da wani bangare daga jikinta, sai ya sake rayuwa ya faɗa musu wasu siffofi takamaimai na saniyar ba, domin yana nufin kowace iri suka yanka ta gamsar. To amma saboda tsaurin kansu da ta'annutinsu, sai suka dauki maganar Annabi Musa AS a matsayin izgili yake yi musu. Sai Annabi Musa ya nemi Allah ya tsare shi daga kasancewa cikin wawayen mutane masu yi wa mutane izgili. Duk da haka wannan bai sa Banu Isra'ila sun yanka saniyar ba, sai suka ci gaba da yi wa Annabi Musa AS tambayar ƙwaƙwa, suka ce ya roƙi Ubangijinsa ya faɗa musu wace irin saniya za su yanka? Sai Annabi Musa AS ya fada musu cewa, Allah ya ce saniyar ce wadda take tsakatsaki, ba babba ba sosai, ba kuma karama sosai ba. To duk da haka ba su wadatu sun tsaya iya nan ba, sai suka kara zaƙulo wata tambayar suka ce, Annabi Musa ya tambayo musu Ubangijinsa launin saniyar da za su yanka. Annabi Musa ya ce, Allah ya fada masa cewa saniya ce mai rawayar launi tsantsa, kuma kyakkyawa wadda kyanta yake faranta wa duk wanda ya kalle ta rai. | Sai Allah ya yi masa wahayi da ya umarce su da su yanka saniya, domin su doki wannan mamaci da wani bangare daga jikinta, sai ya sake rayuwa ya faɗa musu wasu siffofi takamaimai na saniyar ba, domin yana nufin kowace iri suka yanka ta gamsar. To amma saboda tsaurin kansu da ta'annutinsu, sai suka dauki maganar Annabi Musa AS a matsayin izgili yake yi musu. Sai Annabi Musa ya nemi Allah ya tsare shi daga kasancewa cikin wawayen mutane masu yi wa mutane izgili. Duk da haka wannan bai sa Banu Isra'ila sun yanka saniyar ba, sai suka ci gaba da yi wa Annabi Musa AS tambayar ƙwaƙwa, suka ce ya roƙi Ubangijinsa ya faɗa musu wace irin saniya za su yanka? Sai Annabi Musa AS ya fada musu cewa, Allah ya ce saniyar ce wadda take tsakatsaki, ba babba ba sosai, ba kuma karama sosai ba. To duk da haka ba su wadatu sun tsaya iya nan ba, sai suka kara zaƙulo wata tambayar suka ce, Annabi Musa ya tambayo musu Ubangijinsa launin saniyar da za su yanka. Annabi Musa ya ce, Allah ya fada masa cewa saniya ce mai rawayar launi tsantsa, kuma kyakkyawa wadda kyanta yake faranta wa duk wanda ya kalle ta rai. | ||
To maimakon Banu Isra'il su tsaya iya nan da tambayoyinsu na kwakwa, sai suka ci gaba da ce wa Annabi Musa, su fa shanu sun rikita su, har sun kasa gano wacce ake so su yanka, don haka Annabi Musa ya sake neman Ubangijinsa da ya kara fayyace masa irin saniyar da yake nufi. To amma a wannan karo, sai suka ce in Allah ya so za su gano saniyar da ake musu bayani. Daga nan Annabi Musa ya sake fada musu cewa, Allah ya fada masa cewa saniyar da ba a taba sa ta wani aiki ba na noma ko na ban ruwa ba, sannan kuma ba ta da wata naƙasa a tare da ita, kamar yadda kuma launin nata na rawaya ne tsantsa, ba tare da ya gauraya da wani launi ba. | To maimakon Banu Isra'il su tsaya iya nan da tambayoyinsu na kwakwa, sai suka ci gaba da ce wa Annabi Musa, su fa shanu sun rikita su, har sun kasa gano wacce ake so su yanka, don haka Annabi Musa ya sake neman Ubangijinsa da ya kara fayyace masa irin saniyar da yake nufi. To amma a wannan karo, sai suka ce in Allah ya so za su gano saniyar da ake musu bayani. Daga nan Annabi Musa ya sake fada musu cewa, Allah ya fada masa cewa saniyar da ba a taba sa ta wani aiki ba na noma ko na ban ruwa ba, sannan kuma ba ta da wata naƙasa a tare da ita, kamar yadda kuma launin nata na rawaya ne tsantsa, ba tare da ya gauraya da wani launi ba. To fa sai a nan ne suka ce wa Annabi Musa, yanzu suka ji ya zo da batu na gaskiya wajen tantance musu siffofin saniyar. Sai suka tafi neman ta, har suka samo ta suka yanka ta, abin da kamar ma ba za su iya yi ba. Wato sun yanka ta ba da son ransu ba ([[begrudgingly]]). Ko kuma saboda irin yadda suka riqa tambayar qwaqwa, har sun kusa su ce ma sun fasa yanka saniyar. Domin da suna da sha'awar zartar da umarnin da Allah ya yi musu, da a karon farko sun zartar, to amma sai suka tsaya tambayoyi na rashin yarda, suka tsananta, sai su ma Allah ya tsananta musu. Daga nan Allah ya umarce su da su doki wannan mamaci da wani bangare na saniyar, sai suka yi hakan, Allah kuma ya sake raya shi, ya tashi ya fad'a musu sunan wanda ya kashe shi. | ||
Wannan abu da ya faru yana cikin dalilai da Allah ya nuna wa Banu Isra'ila da sauran 'yan'Adam cewa, Allah zai iya sake tayar da matattu don yi musu hisabi a ranar gobe qiyama. Allah ya ce ya yi musu haka ne don su yi hankali, su bar aikata duk wani abu wanda zai cutar da su a wurin Allah. To amma maimakon su yi hankali su qara nutsuwa, sai zukatansu suka bushe, suka qeqashe, suka zama masu tauri kamar dutse, ko ma fiye da dutse, domin dutse duk da taurinsa, ya fi zukatan Yahudawa laushi, domin a cikin duwatsu akwai wadanda ruwa yake kwarara daga cikinsu, akwai kuma wanda yake tsagewa yana fitar da ruwa, akwai kuma wanda yake fad'owa qasa saboda tsoron Allah. | |||
Allah yana qara tsoratar da su ta hanyar fad'a musu cewa yana sane da duk abin da suke kitsawa na sab'on Allah, kuma sai ya yi musu cikakkiyar sakayya a kan aikinsu. | |||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Taurin kan Banu Isra'ila da rashin ladabinsu ga annabawansu, har ta kai sun tuhumi Annabi Musa AS da yi musu izgili ko cewa, ya yi wa Allah ƙarya ya jingina masa abin da bai faɗa ba ya ce ya faɗi. | |||
# Girman kan Banu Isra'ila da rashin karɓar umarnin Allah a karon farko, sai bayan an sha daga da su. Kuma dubi yadda suka kasa cewa: 'Ka roƙa mana Allah", sai dai su ce: "Ka roƙa mana Ubangijinka." Me zai hana su su ce: "Ubangijinmu"? Ba komai wannan yake nunawa ba, sai girman kai da nuna tawaye. | |||
# Tambayar ƙwaƙwa marar amfani tana iya sa a faɗa cikin tsanani. Domin tun farko da sun yanka kowace irin saniya, da ta gamsar, to amma sai suka tsananta tambaya, sai Allah ya ƙara tsananta musu. | |||
# Yi wa mutane izgili yana daga cikin ɗabi'a ta wawayen mutane marasa tunani, shi ya sa Annabi Musa AS ya nemi Allah ya kiyaye shi daga faɗawa cikin wannan ɗabi'a. | |||
# Sandararrun halittu na Allah, kamar duwatsu da makamantansu, duk suna jin tsoron Allah, saboda sun san girmansa da ɗaukakarsa. | |||
== Baqara 75-82 == | |||
# Yanzu (ku muminai) kwa sa ran su amince da ku, alhalin wata ƙungiya daga cikinsu suna sauraron maganar Allah sannan su jirkita ta bayan sun fahimce ta alhalin kuwa suna sane? --[[Quran/2/75]] | |||
# Kuma idan suka haɗu da waɗanda suka yi imani sai su ce: "Mun yi imani", amma kuma idan sashinsu ya keɓance da sashi sai su ce: "Yanzu kwa riƙa faɗa musu abin da Allah Ya yi muku buɗi da shi don su kafa muku hujja da shi a wurin Ubangijinku? Shin ba za ku hankalta ba?" --[[Quran/2/76]] | |||
# Shin ko ba su san Allah Yana sane da abin da suke ɓoyewa da abin da suke bayyanawa ba? --[[Quran/2/77]] (see also [[Quran/67/13|67:13]] [https://chatgpt.com/share/67d75535-8f50-8001-84a8-93c100b2e9b4], [[Quran/64/4|64:4]] [https://chatgpt.com/share/67d8e9b9-8cf8-8001-9d57-1c5a205665c7]) | |||
# Kuma daga cikinsu akwai jahilai waɗanda ba su san Littafi ba sai burace-burace, kuma zato kawai suke yi. --[[Quran/2/78]] | |||
# To tsananin azaba ya tabbata ga waɗanda suke rubuta littafi da hannayensu sannan su ce: "Wannan daga Allah yake", don su musanya shi da wani ɗan kuɗi kaɗan. To tsananin azaba ya tabbata a gare su saboda abin da suka kasance suna tsuwurwuta. --[[Quran/2/79]] | |||
# Kuma suka ce: "Wuta ba za ta shafe mu ba sai cikin wasu 'yan kwanaki ƙididdigaggu." Ka ce: "Shin kun yi wani alƙawari ne da Allah, don haka Allah ba zai saɓa alƙawarinsa ba? Ko kuma kuna faɗar abin da ba ku da ilimi ne kuna jingina wa Allah?" --[[Quran/2/80]] | |||
# E! Wanda duk ya aikata mummunan aiki kuma laifuffukansa suka kewaye shi, to waɗannan su ne 'yan wuta, su masu dawwama ne a cikinta. --[[Quran/2/81]] | |||
# Waɗanda kuma suka yi imani kuma suka yi ayyuka na ƙwarai, to waɗannan 'yan Aljanna ne, kuma su masu dawwama ne a cikinta. --[[Quran/2/82]] | |||
Tafsiri: | |||
Bayan Allah ya ba da labarin yanayin da zukatan Banu Isra'ila suka zama, yadda suka taurare kamar duwatsu ko ma fiye da duwatsu, sai ya dawo kan muminai a waɗannan ayoyi yana faɗa musu cewa, su fitar da rai game da imanin wadannan mutane, domin babu wata alama da ta nuna suna shirye da karbar shiriya. Hasali ma malamansu ma wadanda suke karanta musu Attaura da abin da yake cikinta na maganar Allah, suna canja ta, suna gurbata ta, bayan kuwa sun fahimce ta, sai suka canza ma'anoninta zuwa wata ma'ana daban da za ta yi daidai da son ransu. | |||
Sai kuma Allah ya fadi mummunan hali na wasu Yahudawa, wadanda suka yafa rigar munafinci a jikinsu. Wato duk lokacin da suka hadu da Annabi SAW da sahabbansa, sai su ce: "Ai mu muminai ne", amma idan sun koma cikin 'yan uwansu Yahudu, sai sauran Yahudawan da ba su yafa rigar munafinci ba, su rika zargin wadancan munafukan Yahudawan, suna ce musu: "Me ya sa za ku rika fada wa Musulmi abin da Allah ya sanar da mu a Attaura na siffofin Annabi ko labarin irin azabar da Allah ya saukar wa kakanninmu saboda kangararsu ko kuma abin da ya sanar da mu na cewa, akwai Annabin da zai bayyana mai siffofi iri kaza da kaza? Domin fa yin haka ai wata hujja ce kuke ba su da za su kafa mana ita gobe kiyama a gaban Allah cewa mun san gaskiya, kawai mun ki yin imani ne da gangan. Wannan abu da kuke yi rashin hankali ne." Sai Allah ya ce, Yahudawa suna irin wadannan maganganu da 'yan uwansu a boye, kamar ba su san Allah ya san duk abin da suke bayyanawa, da abin da suke boyewa ba, shi a wurinsa babu wani bambanci tsakanin abin da suke bayyanawa, da abin da suke boyewa a zukatansu. | |||
Sannan Allah SWT ya bayyana cewa, Yahudawa ba dukkansu ne suke da ilimi ba; a cikinsu akwai ma wadanda ba su iya ko rubutu da karatu ba, don haka ba ma sa iya karanta littafin Attaura; abin da kawai suka sani shi ne tatsuniyoyi da shaci-fadi, kamar ganin da suke yi cewa babu wanda zai shiga Aljanna sai su, ko su ba za a sa su a wuta ba sai na 'yan kwanaki kadan, da ire-iren wadannan tatsuniyoyi marasa kan-gado. Allah ya ce babu komai na ilimi a tare da irin wadannan Yahudawa, in ban da zato da kame-kame. Kamar yadda ya fada a Suratun Nisa'i, aya 157. | |||
Sannan kuma sai Allah SWT ya bayyana wani kason na Yahudawa, wadanda su ne miyagun malamansu, wadanda babu Allah a zukatansu, sai neman abin duniya kawai, don haka sai su rika canza littafin Attaura, suna kuma rubuta wasu qarairayi da hannuwansu, amma sai su ce maganar Allah ce. To wadannan miyagun malaman za su gamu da azaba mai tsanani saboda karyar da suka rika yi wa Allah SWT domin su ci haram da ita, don haka sakamakon mai muni ne kwarai da gaske a lahira. | |||
Daga nan kuma sai Allah ya ambaci aqidar da ta ja wadannan miyagun malaman suka rika yi wa Allah karya don cin dukiyar mabiyansu, ta cewa, wai wuta a lahira ba za ta ci su ba, sai cikin wasu 'yan kwanaki kadan, daga nan sai a fitar da su, don haka ba su da wata babbar matsala a lahira komai suka aikata a nan duniya. Sai Allah ya umarci Annabi SAW da ya mayar musu da martani, ya tambaye su, ko suna da wata yarjejeniya da suka yi tsakaninsu da Allah SWT a kan hakan, wadda za ta tabbatar da abin da suke da'awa? Idan suna da ita, to shi ke nan suna da hujja a hannunsu, domin Allah ba ya karya alkawari. Idan kuwa babu wannan yarjejeniyar, to saboda me za su rika fadar karya suna jingina wa Allah? | |||
Sannan sai Allah ya karyata waccan magana tasu ta cewa, su ba za a sanya su a wuta ba, sai na wanin dan takaitaccen lokaci, ya ce, ba haka ne ba, hukuncin Allah shi ne, duk wanda ya aikata laifi, kamar irin hada Allah da wani ko yi masa karya, har zunubansa suka dabaibaye shi ta ko'ina, ya kuma mutu a kai bai tuba ba, to zai shiga wuta ne ya kuma zauna cikinta har abada babu fita. Su kuma wadanda suka ba da gaskiya da Allah, suka yi kyawawan ayyuka, to wadannan 'yan Aljanna ne masu zama a cikinta har abada babu fita. | |||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Allah SWT yana lallashin Annabinsa SAW da nuna masa kada ya damu da irin halin Yahudu, saboda su mutane ne masu taurin kai, zai yi wahala su yi imani. | |||
# Canza ma'anonin ayoyin Allah SWT bayan fahintarsu ya fi matukar muni, fiye da wanda zai canza ma'anar saboda rashin fahinta, domin jahili ana iya yi masa uzuri da jahilcinsa, sabanin wanda ya sani amma ya karkace. | |||
# Ya kamata ga mutum ya zama mai lura da hankaltar abubuwa, ya zama yana tunani game da duk abin da zai aikata, ko zai fada, kafin ya kai ga aikatawa ko ya fada. | |||
# Abu ne mai matukar muni mutum ya zauna ba tare da yana fahintar littafin Allah ba, sai dai bibiyar tatsuniyoyi da maganganu marasa tushe, ko kuma ya zama mai karatun littafin Allah, amma ba tare da neman sanin ma'anoninsa ba, sai tilawarsa kadai. | |||
# Imani da fatar baki kadai ba zai shigar da mutum Aljanna ba, sai idan ya hada da kudurin zuciya da ayyuka na kwarai, wannan shi ne ya sa munafukai ba zaa su shiga Aljanna ba. | |||
# Yana daga cikin miyagun dabi'u na Yahudawa, karya da ha'inci da yin baki-biyu. | |||
# Yana daga cikin siffofin Allah, kasancewarsa mai gaskiya kuma ba mai saba alkawari ba. Wannan yana nuna cikar ikonsa da kuma cikakkiyar gaskiyarsa. Saboda gazawa, ko kuma qarya suna daga cikin dalilan saba alkawari. Allah kuwa ya tsarikaka daga gare su. | |||
== Baqara 83-86 == | |||
# Kuma ka tuna lokacin da Muka ɗauki alƙawari daga Banu Isra'ila cewa, ba za ku bauta wa kowa ba sai Allah, kuma za ku kyautata wa iyaye da makusanta da marayu da miskinai, kuma ku riƙa yi wa mutane kyakkyawar magana, kuma ku tsai da sallah, kuma ku ba da zakka, sannan sai kuka ba da baya sai 'yan kaɗan daga cikinku, alhalin kuna masu bijirewa. --[[Quran/2/83]] | |||
# Kuma ku tuna lokacin da muka ɗauki alƙawari da ku cewa, ba za ku zubar da jinanenku ba, kuma ba za ku fitar da junanku daga gidajenku ba, sannan kuka tabbatar da hakan, alhalin kuna masu shaida. --[[Quran/2/84]] | |||
# Sannan sai ga ku, ku ɗin nan kuna kashe junanku, kuma kuna fitar da wata ƙungiya daga cikinku daga gidajensu, kuma kuna taimaka wa juna wajen cutar da su ta hanyar laifi da zalunci. Idan kuma sun zo muku suna kamammun yaƙi sai ku fanshe su, alhali fitar da su haramun ne a gare ku. Yanzu kwa riƙa yin imani da sashen Littafi kuma ku riƙa kafircewa da wani sashen? To ba komai ne sakamakon wanda yake aikata haka daga cikinku ba face wani wulaƙanci a rayuwar duniya, kuma ranar alƙiyama a mayar da su zuwa ga mafi tsananin azaba, kuma Allah ba rafkananne ba ne game da abin da kuke aikatawa. --[[Quran/2/85]] | |||
# Waɗannan su ne waɗanda suka musanya rayuwar duniya da ta lahira, kuma ba za a sassauta musu azaba ba, kuma ba za a taimaka musu ba. --[[Quran/2/86]] | |||
Tafsiri: | |||
A wadannan ayoyi Allah yana tuna wa Banu Isra'ila wani ƙaƙƙarfan alƙawari da ya yi da su na cewa, kada su bauta wa kowa sai shi kaɗai, ba tare da sun yi shirka da komai ba, kuma su kyautata wa iyayensu ta duk hanyoyin kyautatawa, hakanan su taimaka wa marayu, wato yaran da suka rasa iyayensu maza kuma ba su balaga ba, mazansu da matansu. Sannan ya umarce su da su zamo masu faɗa wa mutane maganganu masu daɗi, wanda hakan ya ƙunshi yi musu nasiha da wa'azi ta hanyar da ta dace, ya ƙunshi yafiya da afuwa da sauransu. Kamar yadda ya umarce su da su tsayar da salla tare da kula da hukunce-hukuncenta, su kuma fitar da zakkar dukiyoyinsu su ba wa talakawa. To amma duk bayan wannan alkawari mai karfi da ya yi da su, sai ya zamana 'yan kadan ne daga cikinsu suka cika wannan alkawari. | |||
Bayan wancan alkawarin, ya sake tuna musu wani alkawarin na daban da ya yi da su, wanda shi ne ya hana su su rika kashe junansu ko kuma wasu daga cikinsu su rika korar wasu daga gidajensu haka kawai, ba tare da wani laifi ba, kuma suka amince da wannan alkawari, suka ba da shaida a kansa, ba su musa ba ko kadan. To amma kuma sai ga shi daga baya sun zo suna fada da junansu, har suna kashe juna, wasu daga cikinsu suna korar 'yan uwansu Yahudawa daga gidajensu ba gaira ba dalili, har ta kai ga suna taimaka wa wasu a kan cutar 'yan uwansu, saboda tsabar aikata laifi da ta'addanci irin nasu. | |||
Wata sabuwar kuma ita ce, bayan wannan kashe-kashe da suke yi a junansu da korar junansu daga gidajensu, sai kuma ga shi idan wasu daga cikin 'yan uwansu Yahudawa sun fada hannayen abokan gabarsu a matsayin fursunonin yaki, sai kuma su zo suna fansar su da dukiyoyinsu, tare da cewa tun farko Allah ya hana su korar 'yan uwan nasu daga gidajensu, ya hana su su taimaka wa wasu makiyansa a kan yakar 'yan uwansu, amma ba su hana daga aikata hakan ba. Shi ne a nan Allah SWT yake zargin su da irin wannan danyen aikin nasu. Yaya za su ba da gaskiya da wani hukunci na Attaura, wanda shi ne fansar 'yan uwansu daga hannayen makiyansu, amma kuma su kafirce wa wasu hukunce-hukuncen, wadanda su ne (suka) hana kashe-kashe a junansu da fitar da juna daga gidajensu?! | |||
Sannan sai Allah SWT ya fadi sakamakon duk mai aikata irin wadannan ayyuka da cewa, yana tare da taɓewa a nan duniya, kuma ranar lahira zai gamu da matsananciyar azaba, domin duk irin abin da suke aikatawa Allah yana sane da shi, babu abin da yake ɓuya a gare shi. | |||
Sannan Allah SWT ya nuna mana irin wadannan Yahudawa su ne wadanda suka yi musanyar rayuwar duniya da ta lahira, a dalilin kafirce wa shari'ar Allah da suka yi, don haka ba za a taɓa sassauta musu azaba ba ranar gobe ƙiyama, kuma babu wani mai kawo musu ɗauki ya ƙwace su daga azabar Allah. | |||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Girman haƙƙin iyaye, sannan haƙƙin da yake bi masa shi ne haƙƙin dangi da 'yan uwa na kusa, sannan hakkin maraya, wanda saboda ƙanƙantarsa da tsananin bukatarsa ga wanda zai kula shi, shi ne ya sa aka fara ambaton sa kafin a ambaci mabuƙaci, saboda shi mabukaci babba ne, zai iya kula da kansa ta hanyar aikin karfi, sabanin maraya. | |||
# Duk wata al'umma da addini ɗaya ya haɗa ta, to tamkar jiki guda ne, shi ya sa a nan Allah ya ce, "Kada ku riƙa zubar da jininku, kuma kada ku riƙa fitar da kawunanku daga gidajenku." | |||
# Ba ya halatta ga muminai su ƙulla yarjejeniya da wasu wadda ta ƙunshi warware yarjejeniyarsu da Allah ko ta ci karo da wata maslaha ta al'ummar Musulmi da sunan kare kai ko haɓaka tattalin arziki. | |||
== Baqara 87-90 == | |||
# Kuma hakika Mun ba wa Musa Littafi, kuma Muka biyo bayansa da manzanni, kuma Mun bai wa Isa ɗan Maryam hujjoji bayyanannu, kuma Mun ƙarfafe shi da Ruhi mai tsarki. Ashe yanzu duk sa'adda wani manzo ya zo muku da abin da zukatanku ba sa so, sai ku yi girman kai, don haka sai ku ƙaryata wasu, kuma ku kashe wasu? --[[Quran/2/87]] | |||
# Suka ce kuma: "Zukatanmu rufaffu ne." A'a ba haka ba ne, Allah dai Ya la'ane su ne saboda kafircinsu, don haka kaɗan ne waɗanda suke yin imani. --[[Quran/2/88]] | |||
# Yayin da kuma wani littafi ya zo musu daga Allah, yana mai gaskata abin da yake tare da su, alhali kuma a da sun kasance suna addu'ar neman nasara a kan wadanda suka kafirta (mushrikai). To yayin da abin da suka sani ya zo musu sai suka kafirce masa. Don haka la'anar Allah ta tabbata a kan kafirai. --[[Quran/2/89]] | |||
# Tir da wadannan abu da suka sayar da kawunansu da shi, wato suka kafirce wa abin da Allah Ya saukar, don hassadar cewa, (don me) Allah zai saukar da falalarsa ga wanda Ya ga dama daga bayinsa, sai suka wayi gari da fushin Allah a kan wani fushin. Kuma azaba ta wulakanci ta tabbata ga kafirai. --[[Quran/2/90]] | |||
Tafsiri: | |||
A wadannan ayoyi, Allah SWT yana fada mana cewa, ya ba wa Annabi Musa AS littafin Attaura, sannan a bayansa ya ci gaba da aiko wasu manzannin zuwa ga al'ummar Banu Isra'ila, wadanda suka ci gaba da aiki da shari'ar Annabi Musa AS, har zuwa lokacin da ya aiko Annabi Isa AS, ya kuma bayyana gaskiyarsa ta hanyar ba shi mu'ujizoji daban-daban, kamar tayar da matattu, da warkar da marasa lafiya da izinin Allah, hakanan ya karfafa shi da Mala'ika Jibrilu AS wanda ya rika taimaka masa. | |||
Sannan Allah ya nuna mana kyamar irin ta'annutin da Banu Isra'ila suka rika yi wa annabawa da ya aika musu. Wato duk sa'adda wasu manzanni suka zo musu da hukunce-hukuncen da suka saɓa wa soye-soyen zukatansu, sai su ji cewa wadannan manzanni suna matsa musu ne, kuma sun rena musu wayo, don haka sai girman kansu ya ingiza su, sai su karyata wasu daga cikin wadannan manzannin, wasu kuma ma su kashe su. Sai kuma sai suka rika fadar wata karyar cewa, wai su abin da ya hana su su yi imani shi ne, zukatansu a rufe suke rif, don haka ba sa iya fahintar wani abu da manzanninsu suke fada mus. Sai Allah ya karyata su, ya nuna abin da suke inkari ba haka yake ba; kafircinsu ne kawai ya jawo Allah ya la'ance su, ya nisantar da su daga rahamarsa, sakamakon abin da suka zaba na bijire wa koyarwar manzanninsu da annabawansu. Saboda haka sai ya kasance 'yan kadan ne a cikinsu suka ba da gaskiya, ko kuma abin da suka yi imani da shi kadan ne kwarai. | |||
Sai Allah SWT ya ba mu labarin wani hali na Yahudawa tun sa'adda wani fada ya barke tsakaninsu da Larabawa mutanen Madina masu yin shirka, sukan ce musu: "Akwai wani Annabi da za a aiko nan ba da jimawa ba; idan ya bayyana za mu bi shi, mu hada karfi da shi, mu yi muku irin kisan da aka yi wa Adawa da Samudawa." Wato suna nufin kisan ƙare-dangi. Su Yahudawa a zatonsu Annabin zai bayyana ne daga cikinsu, sai kuma ya bayyana daga cikin Larabawa kuma Quraishawa, abokan fadansu. | |||
Yayin da Annabi Muhammad SAW ya zo da littafin Alkur'ani, wanda yake gaskata abin da Annabi Musa da sauran annabawa suka zo da shi na Tauhidi, kuma Banu Isra'ila suka gane shi ne Annabin da suke fadar zai bayyana, suka kuma fahimci gaskiyar da ya zo da ita, to maimakon su yi imani kamar yadda suka kasance suna shelantawa, sai kawai suka kafirce masa, a dalilin haka sai Allah SWT ya la'ance su, ya nisantar da su daga rahamarsa. Wannan kuma shi ne sakamakon kowane kafiri a duniya. | |||
Sannan Allah SWT ya yi tir da irin wannan mugun zabi da Yahudawa suka yi wa kawunansu, wato suka zabi su kafirce wa Annabin da suka san gaskiyarsa, suka zabar wa kawunansu shiga wutar Jahannama, ba don wani abu ba, sai don kawai tsabar hassada da kabilanci da suke yi wa Larabawa, wai don me Allah SWT zai aiko da Annabi a cikinsu ba a cikin Banu Isra'ila ba, tare da cewa sun san shi Allah SWT yana bayar da falalarsa ne ga wanda ya ga dama daga cikin bayinsa bau mai iya hana shi. Wannan ne ya sa Yahudawa suka cancanci wani fushi daga Allah (SWT) a kan fushin da suka cancanta a baya na laifukan da suka rika tabkawa. Don haka ne duk wadanda za su bijire wa sakon Annabi Muhammadu SAW a kowane zamani ne to suna da wata azaba mai wulakantarwa. | |||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Annabawan da suka zo daga cikin Banu Isra'ila bayan Annabi Musa AS sun rika aiki ne da shari'arsa. | |||
# Daga cikin ayyukan mala'iku akwai karfafar manzannin Allah. | |||
# Asali zukatan 'yan'adam a bude suke, gaskiya na iya shigar su, kafircin dan'adam ne yake musabbabin Allah ya la'ance shi, sai ya kulle masa kofofin shirya. | |||
# Annabya falala ce daga Allah SWT da yake bayar da ita ga wanda ya zaba. | |||
== Baqara 91-93 == | |||
# Idan aka ce da su: "Ku yi imani da abin da Allah Ya saukar", sai su ce: "Mu muna yin imani ne da abin da aka saukar mana". Kuma suna kafircewa da duk wani abu da ba shi ba, alhalin shi gaskiya ne, kuma mai gaskata abin da ke tare da su ne. To ka ce: "Me ya sa a da kuke kashe annabawan Allah idan kun kasance muminai?" --[[Quran/2/91]] | |||
# Hakika Musa ya zo muka da hujjoji bayyanannu, sannan kuka bauta wa dan maraƙi bayansa alhalin kuna azzalumai. --[[Quran/2/92]] | |||
# Kuma ku tuna lokacin da Muka dauki alkawari da ku, Muka kuma daga dutsen Ɗuri a kanku, Muka ce: "Ku riƙi abin da muka ba ku da karfi, kuma ku saurara". Sai suka ce: "Mun ji kuma mun saɓa". Kuma aka sanya musu tsananin son bautar dan maraƙi a zukatansu saboda kafircinsu. Ka ce: "Tir da abin da imaninku yake umartar ku da shi, idan har kun kasance muminai." --[[Quran/2/93]] | |||
Tafsiri: | |||
A nan Allah SWT ya bayyana mana yadda Banu Isra'ila suke iqrarin cewa, su sun yi imani ne da Attaura kawai, kuma ta wadatar da su, ba sa bukatar sai sun yi imani da Alkur'ani. To shi ne a nan Allah yake karyata su, yana bayyana cewa, hatta ita ma Attaurar ba wani cikakken imani suka yi da ita ba. Duk da cewa shi Alkur'ani Allah ya saukar da shi ne bayan Attaura, kuma yana gaskata abin da yake cikin Attaura na Tauhidi da rukunnan imani. Wannan magana tasu tubka da warwara ce, domin duk wanda ya karyata Alkur'ani, to ya karyata sauran littattafan ma gaba daya. | |||
Sannan sai Allah ya umarci Annabinsa Muhammad SAW da ya tambaye su, idan har da gaske suke sun yi imani da Attaura, me ya sa suke kashe annabawan Allah wadanda su ma suna gaskata abin da yake cikinta? Kuma a cikin Attaura an haramta kashe kowane Annabi. | |||
A karshe sai Allah ya nuna a fili cewa, karya suke yi, ba su yi imani da Attaurar ba, domin tun farko da Annabi Musa ya zo musu da hujjoji bayyanannu masu tabbatar da gaskiyar annabcinsa, sai suka koma suna bautar dan maraqi lokacin da ya tafi ganawa da Ubangijinsa saboda qetare iyaka da zalunci. | |||
Sannan Allah SWT ya sake tuna wa Banu Isra'ila labarin lokacin da ya dauki alkawarin mai karfi a wurinsu, har ya daga dutsen D'uri a samansu, kamar ya rufto ya fado musu, domin a tsoratasu a kan dole su yi aiki da umarnin da aka ba su na cewa lalle su rike Attaura gamgam da himma da nashadi, kuma su saurari maganar Allah, sauraro na karba da mika wuya, amma sai suka amsa wa Allah SWT da cewa, sun ji da kunnuwansu, amma kuma sun sab'a da ayyukansu. Son bautar dan maraqi ya riga ya ratsa zukatansu, sun kwankwad'e shi da gaske, kamar yadda mai jin qishirwa yake kwankwad'ar ruwa idan ya samu, har ya ratsa ko'ina a jikinsa. | |||
Bayanan da suka gabata sun tabbatar da cewa, imanin Yahudawa na jabu ne, tun da bai hana su kashe annabawan Allah ba, bai hana su bautar dan maraqi ba, bai kuma hana su bijire wa umarnin Ubangijinsu ba. Don haka sai Allah ya yi tir da wannan imani nasu, ya tabbatar da cewa, imani na qwarai shi yake sanya mai shi ya aikata alheri ya kuma kauce wa sharri. | |||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Qaryar Yahudu wajen da'awar sun yi imani da Attaura, alhalin suna sab'a mata a fili da ayyukansu. | |||
# Wajibi ne ga mumini ya karbi shari'ar Allah da karfi da nishadi, ba da kasala ba. | |||
# Wajibi ne mutum ya karbi gaskiya daga bakin duk wanda ya fad'e ta. | |||
== Baqara 94-96 == | |||
# Ka ce: "Idan gidan lahira ya kasance kebantacce a gare ku a wurin Allah ku kadai ban da sauran mutane, to ku yi burin mutuwa idan har ku masu gaskiya ne." --[[Quran/2/94]] | |||
# Ba za su tab'a burin mutuwa ba har abada, saboda abin da hannayensu suka aikata. Kuma Allah Masani ne ga azzalumai. --[[Quran/2/95]] | |||
# Kuma za ka same su sun fi kowa kwad'ayin tsawon rai, fiye ma da wadanda suka yi shirka. Kowane d'ayansu yana burin ina ma za a raya shi shekara dubu. Kuma Allah Mai ganin abin da suka kasance suna aikatawa ne. --[[Quran/2/96]] | |||
Tafsiri: | |||
A nan Allah yana fada wa Annabinsa cewa, idan Yahudawan Madina suna da'awar cewa, don su kadai Allah (SWT) ya tanadi ni'imar gidan Aljanna a lahira, ban da sauran mutane, to ga wata hanya da za a bi a gane mai gaskiya, ita ce su hadu su yi addu'ar tsinuwa, wato su roqi Allah ya halaka maqaryaci daga cikinsu. Allah SWT ya nuna cewa, sam-sam Yahudawa ba za su tab'a karb'ar wannan kira nasa ba, saboda suna sane da irin laifuffukan da suka tabka na kafirce wa Annabi da boye gaskiya, kuma suna sane da cewa hanyar haduwa da mummunan sakamakon miyagun ayyukansu ita ce mutuwa; da zarar sun mutu, to sun fada cikin abin qi ke nan har abada. Wannan kadai ya isa ya hana su son mutuwa. To amma fa kada su manta da cewa, Allah yana sane da duk wani azzalimi mai keta dokarsa a bayan qasa, kuma komai dadewa sai Allah ya damqe shi ya nuna masa sakamakonsa. | |||
Daga nan sai Allah ya tabbatar da cewa, ai babu wani jinsi na mutane da yake gudun mutuwa irin jinsin Bayahude, domin ya san abin da yake jiran sa a lahira na azaba, don haka za ka ga kowane dayansu yana son ya yi tsawon rai a duniya, ta yadda soyayyarsu da rayuwa a nan duniya, har ta zarce ta mushrikai wadanda ma ba su yi imani da akwai ranar lahira ba, ballantana har su yarda da cewa akwai wani sakamako da zai biyo baya. Ai shi Bayahude burinsa shi ne ya rayu shekara dubu a duniya, to amma ya manta cewa, ko da an ba shi tsawon rai irin wannan, ba zai hana shi mutuwa ba, kuma da zarar ya mutu wuta ce makomarsa. Allah kuma yana ganin duk abin da suke aikatawa na miyagun ayyuka, ba abin da yake buya a gare shi kuma zai yi musu sakayya a kansu daya bayan daya. | |||
'''Daga waɗannan ayoyi za mu fahimci abubuwa kamar haka:''' | |||
# Tsawon rai idan ya kasance cikin sab'on Allah ne, to ba shi da wani amfani ga mutum. Don haka ka roka wa wanda kake kauna jinkiri mai amfani, kamar yadda ya zo cikin addu'o'in da Annabi SAW ya koyar da al'ummarsa: | |||
#* "Ya Allah ka raya ni matukar rayuwa ce mafi alheri a gare ni, ka kuma karbi raina idan mutuwar ce ta fi alheri a gare ni." | |||
#* "O Allah! Keep me alive as long as life is better for me, and let me die if death is better for me.' " [[https://sunnah.com/bukhari:5671 Bukhari #5671] da Muslim #2680] | |||
# Yahudawa sun fi kowa son rayuwa a duniya, saboda yadda suka fitar da qauna daga ni'imar lahira. | |||
# Allah ya nuna mana su Yahudawa da masu halaye irin nasu, suna sha'awar rayuwar duniya ce ko ma wace iri, kuma ba ruwansu da kyanta ko rashin kyanta, sabanin Musulmi; shi yakan yin fatan rayuwa ce mai albarka a gare shi da al'ummarsa. | |||
== Baqara 97-101 == | |||
# Ka ce: "Duk wanda ya kasance maqiyi ne ga Mala'ika Jibrilu, to lalle shi ne ya saukar da shi (Alkur'ani) a kan zuciyarka da izinin Allah yana mai gaskata abin da ya gabace shi (na littattafai), kuma shiriya ne da bushara ga muminai." --[[Quran/2/97]] | |||
# Duk wanda ya kasance maqiyi ne ga Allah da mala'ikunsa da manzanninsa da Jibrilu da Mika'ilu, to lalle Allah maqiyin kafirai ne. --[[Quran/2/98]] | |||
# Kuma haqiqa Mun saukar maka da ayoyi bayyanannu, babu kuma mai kafirce musu sai fasiqai. --[[Quran/2/99]] | |||
# Yanzu ashe duk sa'adda suka qulla wani alqawari sai wani b'angare daga cikinsu ya yi watsi da shi?! Bari! Yawancinsu ba sa yin imani. --[[Quran/2/100]] | |||
# Yayin da wani manzo daga Allah ya zo musu yana mai gaskata abin da yake tare da su (na Littafin Attaura), sai wani b'angare daga cikinsu suka jefar da littafin Allah a bayansu kamar ba su san komai ba. --[[Quran/2/101]] | |||
Tafsiri: | |||
Imamut Tirmizi #3117 da Imam Ahmad #2483 sun ruwaito hadisi daga Abdullahi dan Abbas rA ya ce: "Yahudawa sun zo wurin Manzon Allah SAW suka ce masa: "Ya Baban Alqasim, mun zo ne mu yi maka tambaya a kan abubuwa guda biyar, idan ka ba mu amsarsu, to mun fahinci kai Annabi ne, kuma za mu bi ka. Sai Annabi SAW ya kafa musu shaida da Allah, kamar yadda Annabi Yakubu AS ya yi da 'ya'yansa, lokacin da suka ce: "Allah ne wakili bisa duk abin da za mu fada." Sai Annabi SAW ya ce: "To ku yi tambayoyinku." Sai suka ce: "Ka fada mana mece ce alamar annabi?" Sai ya ce: "Alamarsa ita ce, idanuwansa za su yi barci, amma zuciyarsa ba za ta yi ba." Sai suka ce: "To ka fada mana mene ne ya sa mace wani lokaci ta haifi 'ya mace, wani lokaci kuma ta haifi ɗa namiji?" Sai ya ce: "Idan ruwan 'ya mace ya rinjayi ruwan ɗa namiji, to sai ta haifi 'ya mace, idan kuwa namijin ne ya rinjayi na matar , sai ta haifi ɗa namiji." Sai suka ce: "To faɗa mana, wane irin abinci ne Isra'ilu (Ya'aƙub) ya haramta wa kansa?" Sai ya ce: "Ya yi fama da cutar ciwon kwankwaso da kafafu (Sciatica), bai samu wani magani da ya yi masa amfani ba, sai nonon abu kaza da abu kaza. (Imam Ahmad ya ce wasu sun ce nonon rakumi ne ya samu). Daga lokacin sai ya haramta wa kansa cin namansu." Sai suka ce: "Ka yi gaskiya." | |||
Sannan kuma su ka ce: "To fada mana mene ne wannan tsawar da muke ji?" Sai ya ce: "Wannan mala'ika ne da Allah ya wakilta shi don ya kula da girgije, yana dauke da wani takobi na wuta a hannunsa, yana kora wannan girgije da shi har zuwa inda Allah ya umarce shi." Sai suka ce: "To, shi kuma wannan karar da ake ji ta mece ce?" Sai ya ce: "Muryarsa (Mala'ikan) ce." Sai suka ce, "Ka yi gaskiya." | |||
Sannan kuma suka ce masa: "To yanzu saura tambaya daya ta rage, idan ka amsa mana ita, to za mu yi maka mubaya'a, domin babu wani annabi face yana da wani mala'ika da yake kawo masa labarai. To ka fada mana kai wane ne mala'ikanka?" Sai ya ce: "Jibrilu ne (AS)." Cikin mamaki, sai suka ce: "Jibrilu? Ai wannan shi ne wanda yake saukowa da yaqi da kashe-kashe da azaba, ai wannan maqiyinmu ne! Da dai ka ce mana mala'ika ne wanda yake saukar da rahama da tsaro da ruwan sama, da abin ya yi kyau." Sai Allah SWT ya saukar da wadannan ayoyi (watau aya 97-99). | |||
Allah ya ce wa Annabinsa SAW ya fada wa wadannan Yahudawa cewa, duk wanda yake gaba da Mala'ika Jibrilu, to ya sani cewa, shi Jibrilu yana saukar wa Annabi Alqur'ani ne da umarnin Allah, ba a gaban kansa yake yi ba, don haka ba shi suke nuna wa qiyayya ba, Allah ne da ya aiko shi suke nuna wa kiyayya. Sannan kuma Alkur'ani da yake saukar masa, koyarwar cikinsa tana daidai da abin da ya zo a littattafan annabawan da suka gabace shi, kamar Attaura. Wannan kuwa babban dalili ne da yake nuna gaskiyarsa, sannan shi Alkur'ani babbar bushara ce ga muminai ta irin abin da Allah ya tanadar musu na ni'ima mai d'orewar. | |||
Sannan Allah ya ci gaba da fada musu cewa, duk wanda yake qin Allah ko yake qin wani mala'ika, ko Mala'ika Jibrilu, Mika'ilu ko yake gaba da wani manzo daga cikin manzannin Allah, to wannan kafiri ne, kuma Allah zai dauke shi a matsayin abokin gabarsa, domin Allah ba ya son kowane irin kafiri. Shi ya sa ya zo a hadisi qudsi inda Allah yake cewa: "Duk wanda ya yi gaba da wani masoyina, to lalle ina yi masa shelar yaqi." [Bukhari #6502] | |||
Abdurrahman dan Abu Laila ya ruwaito cewa, wani Bayahude ya gamu da Sayyidina Umar AS sai ya ce masa: "Jibrilun nan da Annabinku yake ta fada fa makiyinmu ne." Sai Umar AS ya mayar masa da martani da cewa: "Wanda duk ya kasance maqiyin Allah da mala'ikunsa da manzanninsa... (har zuwa qarshen ayar)." Ya ce: "Sai wannan ayar ta sauka." [Duba Tafsirin Ibnu Abi Hatim 1:182, da Fathul Bari na Ibnu Hajar 8:16]. | |||
Sannan Allah ya ci gaba da fada wa Annabinsa cewa, ya saukar masa da ayoyi bayyanannu, masu nuna gaskiyar annabcinsa, babu wanda yake ja da su sai wanda ba mumini ba. Allah kuma ya fada masa cewa, Yahudawa wasu mutane ne marasa alqawari; duk sa'adda suka d'aukar wa Allah alkawarin za su yi aiki da Attaura da abin da ta qunsa na shari'a, to sai an samu wasu daga cikinsu sun warware alkawarin nan sun yi jifa da shi, ba komai ya jawo haka ba, sai domin yawancinsu ba masu imani ba ne, domin da suna da imani na gaskiya, to da sun kiyaye alkawari, ba su karya shi ba. | |||
Daga cikin ire-iren karya alkawarin da suka yi shi ne, lokacin da Allah ya aiko Annabinsa SAW ya zo kuma kamar yadda Allah ya siffanta musu shi a cikin littattafansu, kuma ya yi alkawari da su a kan za su bi shi idan ya bayyana, to sai ga shi yanzu yawancinsu sun yi watsi da wannan alkawarin, sun yi jifa da littafin Attaura can bayansu, kamar ba su tab'a sanin wani abu ba dangane da wannan Annabi da siffofinsa. | |||
== Baqara 102-103 == | |||
# Sai suka bi abin da sheɗanu suke karantawa a (zamani) mulkin Sulaimanu; kuma Sulaimanu bai kafirta ba, sai dai sheɗanun su ne suka kafirta suna koya wa mutane tsafi da abin da aka saukar wa mala'iku biyu, Haruta da Maruta, a garin Babila. Kuma ba sa koya wa wani (tsafin) har sai sun faɗa masa cewa: "Mu fa jarraba ce, don haka kada ka kafirta." Sai (mutane) suka riƙa koyo daga wajensu su biyu abin da suke raba tsakanin miji da matarsa da she. Kuma ba za su iya cutar da wani da shi ba sai da izinin Allah. Sai su koyi abin da zai cutar da su kuma ba zai amfane su ba. Kuma haƙiƙa sun san cewa, duk wanda ya zaɓi (sihiri) ba shi da wani rabo a lahira. Kuma tir da abin da suka sayar da kawunansu da shi, da a ce sun san (haƙiƙanin makomarsu). --[[Quran/2/102]] | |||
# Da a ce su sun yi imani kuma sun yi taƙawa, haƙiƙa da sakamakon (da za su samu) daga Allah shi ne mafi alheri, da a ce sun sani. --[[Quran/2/103]] | |||
Tafsiri: | |||
A nan Allah ya ci gaba da ba da labarin halin da Yahudawa suka tsinci kansu a ciki, bayan sun yi watsi da littafin Allah da [[koyarwar]] annabawansu, sai suka rungumi koyarwar shaidanu a madadin haka, wanda sakamakon haka shi ne duk wanda ya bar koyarwar annabawa da ilimi mai amfani, to lalle a madadinsa sai ya rungumi wani ilimi marar kyau mai cutarwa. | |||
pg108 | |||
[[Category:Quran]] | [[Category:Quran]] | ||
[[Category:Quran/2]] | [[Category:Quran/2]] | ||
[[Category:Rijiyar Lemo]] | [[Category:Rijiyar Lemo]] |