No edit summary |
|||
(One intermediate revision by the same user not shown) | |||
Line 443: | Line 443: | ||
Tafsiri: | Tafsiri: | ||
A wadannan ayoyi, Allah yana sanar da Manzonsa SAW cewa, ya umarci mala'iku da su faɗi su yi sujjada ga Annabi Adamu (AS), kuma nan take suka karɓa umarninsa suka faɗi suka yi masa sujjada, sai Iblis shi kaɗai ya nuna girman kai, ya bijire wa umarnin Allah ya ƙi yi wa Annabi Adamu sajjada. Sai Allah ya umarci Annabi Adamu da matarsa Hawwa'u da su shiga Aljanna su zauna a cikinta, ya yi musu izini da su ci komai na kayan marmari da ke cikinta a wadace, in ban da wata itaciya guda ɗaya wadda ya nuna musu ita ya ce, su nisance ta kada su ci 'ya'yanta domin idan har suka ci to sun ƙetare iyakokin da Allah ya [[gindaya]] musu. | ==== 📘 Sheikh Abubakar Mahmud Gumi: ==== | ||
<blockquote>Mun ce: "Ku sauka daga gare ta gaba ɗaya. To idan wata shiriya ta zo muku daga wurina, to wanda ya bi shiriya ta, to babu tsoro a kansu, kuma ba su yi baƙin ciki."</blockquote> | |||
==== 📗 Dr. Aliyu Kamal Junaidu: ==== | |||
<blockquote>Mun ce: "Ku sauka daga gare ta gaba ɗaya. To idan wata shiriya ta zo muku daga wurina, to wanda ya bi shiriyarTa, babu tsoro a kansu, kuma ba su yi baƙin ciki."</blockquote> | |||
==== 📕 Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo: ==== | |||
<blockquote>Mun ce: "Ku sauka daga gare ta gaba ɗaya. To idan wata shiriya ta zo muku daga wurina, to wanda ya bi shiriyarTa, babu tsoro a kansu, kuma ba za su yi baƙin ciki ba." | |||
version 2 | |||
Muka ce: "Dukkanku ku sauko daga cikinta, sannan '''idan wata shiriya ta zo muku, to wadanda suka bi shiriyata, babu wani tsoro a tare da su, kuma ba za su yi [[baƙin ciki]] ba. --[[Quran/2/38]]'''</blockquote>A wadannan ayoyi, Allah yana sanar da Manzonsa SAW cewa, ya umarci mala'iku da su faɗi su yi sujjada ga Annabi Adamu (AS), kuma nan take suka karɓa umarninsa suka faɗi suka yi masa sujjada, sai Iblis shi kaɗai ya nuna girman kai, ya bijire wa umarnin Allah ya ƙi yi wa Annabi Adamu sajjada. Sai Allah ya umarci Annabi Adamu da matarsa Hawwa'u da su shiga Aljanna su zauna a cikinta, ya yi musu izini da su ci komai na kayan marmari da ke cikinta a wadace, in ban da wata itaciya guda ɗaya wadda ya nuna musu ita ya ce, su nisance ta kada su ci 'ya'yanta domin idan har suka ci to sun ƙetare iyakokin da Allah ya [[gindaya]] musu. | |||
Sai Shaiɗan ya yaudare su ta hanyar yi musu waswasi ya sa suka ci 'ya'yan wannan bishiyar, wanda a dalilin haka Allah ya fitar da su daga gidan Aljanna, ya umarce su da su dawo bayan ƙasa su zauna, wanda a nan ne ƙiyayya za ta bayyana a tsakaninsu, kuma nan ne wurin rayuwarsu, idan kuma sun mutu a cikinta ne za a binne su har zuwa lokacin tashin alƙiyama. Bayan haka kuma sai Allah ya laƙanta wa Annabi Adamu wasu kalmomi da zai faɗa Allah ya yafe masa laifinsa, sai ya faɗa shi da matarsa, kuma Allah ya karɓi tubansu domin shi ne mai yafe wa muminai duk wani laifi da za su yi su nemi ya yafe musu. | Sai Shaiɗan ya yaudare su ta hanyar yi musu waswasi ya sa suka ci 'ya'yan wannan bishiyar, wanda a dalilin haka Allah ya fitar da su daga gidan Aljanna, ya umarce su da su dawo bayan ƙasa su zauna, wanda a nan ne ƙiyayya za ta bayyana a tsakaninsu, kuma nan ne wurin rayuwarsu, idan kuma sun mutu a cikinta ne za a binne su har zuwa lokacin tashin alƙiyama. Bayan haka kuma sai Allah ya laƙanta wa Annabi Adamu wasu kalmomi da zai faɗa Allah ya yafe masa laifinsa, sai ya faɗa shi da matarsa, kuma Allah ya karɓi tubansu domin shi ne mai yafe wa muminai duk wani laifi da za su yi su nemi ya yafe musu. |