Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

a'a: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(4 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
ā'ā̀
ā'ā̀
# [[no]], [[nope]] {{antonyms|E|e|i|I}}
# [[no]], [[nope]], [[not]], [[nay]] <> harafi mai bayyana rashin yarda ko korewa wajen ba da amsar faruwar wani abu. {{antonyms|E|e|i|I}}
#:''An ɗauke ruwa? ... '''A'a''' ba a ɗauke ba.'' <> Has the water been turned off? ... '''No''' it has not.
# kalmar da ake amfani da ita don hana aikata wani abu.
#:'' '''A'a''' kada ma ka fara zuwa gidansa.'' <> '''No'''! You better not even think about going to his house.
# nuna mamaki tare da yarda ko rashin yarda. <> expression used to show support or lack of support.
 
[[Category:Hausa lemmas]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 16:11, 17 May 2025

ā'ā̀

  1. no, nope, not, nay <> harafi mai bayyana rashin yarda ko korewa wajen ba da amsar faruwar wani abu.
    • Antonyms: E, e, i and I
    An ɗauke ruwa? ... A'a ba a ɗauke ba. <> Has the water been turned off? ... No it has not.
  2. kalmar da ake amfani da ita don hana aikata wani abu.
    A'a kada ma ka fara zuwa gidansa. <> No! You better not even think about going to his house.
  3. nuna mamaki tare da yarda ko rashin yarda. <> expression used to show support or lack of support.