More actions
No edit summary |
|||
(8 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
[[no]], [[nope]] | ā'ā̀ | ||
# [[no]], [[nope]], [[not]], [[nay]] <> harafi mai bayyana rashin yarda ko korewa wajen ba da amsar faruwar wani abu. {{antonyms|E|e|i|I}} | |||
#:''An ɗauke ruwa? ... '''A'a''' ba a ɗauke ba.'' <> Has the water been turned off? ... '''No''' it has not. | |||
# kalmar da ake amfani da ita don hana aikata wani abu. | |||
#:'' '''A'a''' kada ma ka fara zuwa gidansa.'' <> '''No'''! You better not even think about going to his house. | |||
# nuna mamaki tare da yarda ko rashin yarda. <> expression used to show support or lack of support. | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 16:11, 17 May 2025
ā'ā̀
- no, nope, not, nay <> harafi mai bayyana rashin yarda ko korewa wajen ba da amsar faruwar wani abu.
- An ɗauke ruwa? ... A'a ba a ɗauke ba. <> Has the water been turned off? ... No it has not.
- kalmar da ake amfani da ita don hana aikata wani abu.
- A'a kada ma ka fara zuwa gidansa. <> No! You better not even think about going to his house.
- nuna mamaki tare da yarda ko rashin yarda. <> expression used to show support or lack of support.