Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/106 why our Universe exists: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(7 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 7: Line 7:
|-
|-
|1
|1
|[[scientists|Scientists]] in a race to [[discover]] why our Universe exists [https://www.bbc.com/news/articles/cjwvgevjjl6o]
|[[scientists|Scientists]] in a race to [[discover]] [[why]] our [[universe|Universe]] exists [https://www.bbc.com/news/articles/cjwvgevjjl6o]
|Masana kimiyya na [[fafutukar]] binciko dalilin samuwar sammai da ƙassai [https://www.bbc.com/hausa/articles/cz0ddmx12p9o]
|[[masana kimiyya|Masana kimiyya]] na [[fafutukar]] [[binciko]] [[dalilin]] samuwar sammai da ƙassai [https://www.bbc.com/hausa/articles/cz0ddmx12p9o]
| <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
| <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|-
|2
|2
|A vast [[cavern]] in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles
|A [[vast]] [[cavern]] in South Dakota [[shielded]] from the outside world will [[house]] sensitive [[equipment]] to [[detect]] tiny [[changes]] in sub-[[atomic]] [[particles]]
|Maka-makan [[koguna]] da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra
|Maka-makan [[koguna]] da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo [[kariya]] daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a [[ajiye]] [[na'urorin]] da za su [[gano]] [[sauye-sauyen]] da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra
| <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
| <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|-
|3
|3
|Inside a laboratory nestled above the mist of the forests of South Dakota,  
|Inside a [[laboratory]] nestled above the mist of the forests of South Dakota,  
|A cikin wani ɗakin bincike da ke jihar South Dakota ta ƙasar Amurka,
|A cikin wani [[ɗakin bincike]] da ke jihar South Dakota ta ƙasar Amurka,
| <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
| <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|-
|4
|4
|scientists are searching for the answer to one of science's biggest questions:  
|scientists are [[searching]] for the answer to one of science's biggest questions:  
|masana kimiyya sun duƙufa wajen samo amsar ɗaya daga cikin manyan abubuwan da suka shige wa ɗan'adam duhu:  
|masana kimiyya sun [[duƙufa]] wajen [[samo]] amsar ɗaya daga cikin manyan abubuwan da suka shige wa ɗan'adam duhu:  
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|-
|5
|5
|why does our Universe exist?
|why does our Universe [[exist]]?
|mene ne ya sa sarari da duniyarmu suka samu?
|mene ne ya sa sarari da duniyarmu suka samu?
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|6
|They are in a race for the answer with a separate team of [[Japanese]] scientists – who are [[several]] years [[ahead]].
|Waɗannan masana na [[rige-rigen]] gano wannan amsa ne da wasu [[gungun]] masana kimiyya na ƙasar [[Japan]] - waɗanda suka fara irin wannan bincike shekaru [[da dama]] da suka [[gabata]].
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|7
|The current [[theory]] of how the [[universe|Universe]] came into being can't explain the existence of the [[planets]], [[stars]] and [[galaxies]] we see around us.
|Ilimin da ake da shi a yanzu kan yadda sararin subhana ya samu ya [[gaza]] yin [[gamsasshen]] bayani kan yadda aka samar da [[duniyoyi]] da [[taurari]] da [[falaki]] da muke da su.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|8
|Both [[teams]] are building detectors that study a sub-atomic particle called a neutrino in the hope of finding answers.
|Amma yanzu [[tawagogin]] biyu na masana kimiyya na samar da wata na'ura wadda za ta tantance ƙananan abubuwan da suka gaza girman [[ƙwayar zarra]] waɗanda ake kira 'neutrino' a turance, da fatan cewa za su samo amsoshin waɗannan abubuwa da suka shige wa ɗan'adam duhu.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|9
|The US-[[led]] international [[collaboration]] is hoping the answer lies deep underground, in the aptly [[named]] Deep Underground Neutrino Experiment (Dune).
|Yanzu tawagar biyu ƙarƙashin [[jagorancin]] Amurka na [[ƙoƙarin]] [[haɗa kai]] domin samo [[amsar]] da ake tunanin tana cikin waɗannan ƙananan ƙwayoyin zarra na Neutrino, binciken da aka yi wa [[laƙabi]] da Deep Underground Neutrino Experiment (Dune).
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|10
|The scientists will travel 1,500 [[metres]] below the surface into three vast underground caverns. Such is the scale that construction crews and their [[bulldozers]] seem like small plastic toys by comparison.
|Masana kimiyyar za su shiga wasu manya-manyan kogo guda uku masu zurfin [[mita]] 1,500 a ƙarƙashin ƙasa. Idan mutum ya gani zai hangi manyan motocin haƙa kogon tamkar ƙananan motocin roba na wasan yara.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|11
|The science director of this facility, Dr Jaret Heise [[describes]] the giant caves [[as]] "cathedrals to science".
|Shugaban wannan cibiyar binciken, Dr Jaret Heise ya [[bayyana]] kogon uku [[a matsayin]] "wuraren halwar bincike".
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|12
|Dr Heise has been involved in the construction of these [[caverns]] at the Sanford [[underground|Underground]] Research Facility (Surf) for [[nearly]] ten years.
|Dr Heise ya kasance cikin masu jagorantar haƙa waɗannan [[kogo]] na [[ƙarƙashin ƙasa]] tsawon [[kimanin]] shekara 10 da suka gabata.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|13
|They seal Dune off from the [[noise]] and [[radiation]] from the world above. Now, Dune is now ready for the next [[stage]].
|Kogunan za su kange cibiyar binciken daga duk wata [[hayaniya]] da ƙarfin lantarki da ke cikin iska da ke sahwagi a sararin duniya. A yanzu cibiyar binciken ta kai wani [[mataki]].
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|14
|"We are [[poised]] to build the detector that will change our [[understanding]] of the Universe with [[instruments]] that will be deployed by a collaboration of more than 1,400 scientists from 35 countries who are eager to answer the question of why we exist," he says.
|Heise ya ce "mun ci [[alwashin]] gina cibiyar bincike da za ta sauya [[masanaiyar]] da muke da ita kan falaki ta hanyar amfani da wasu [[na'urori]], waɗanda masana kimiyya fiye da 1,400 daga ƙasashe 35 za su yi amfani da su domin amsa tambayar: dalilin da ya sa aka halicce mu."
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|15
|When the Universe was created two kinds of particles were created: [[matter]] – from which stars, planets and everything around us are made – and, in equal amounts, antimatter, matter's exact opposite.
|A lokacin da sarari da duniya za su samu, abubuwa biyu ne suka [[wanzu]]: wato [[ɓurɓushi]] - wanda daga gare shi ne duniyoyi da taurari da kuma duk abin da muke amfani da shi suka samu - sai kuma akasinsu, shi ma gwargwadon yawan ɓurɓushin da suka samar da duniyoyi da taurari.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|16
|[[theoretically|Theoretically]] the two should have [[neutralize|cancelled each other out]], leaving nothing but a big burst of energy. And yet, here we – as matter – are.
|A [[kimiyyance]] ya kamata waɗannan abubuwa biyu su ga bayan juna, wanda hakan zai haifar da yanayi na 'babu'. To amma abin mamaki shi ne sai ga mu mun wanzu.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|17
|Scientists believe that the answer to understanding why matter won – and we exist – lies in studying a particle called the neutrino and its antimatter opposite, the anti-neutrino.
|Masana kimiyya na ganin cewa sirrin gane dalilin da ya sa abubuwan da suka samar da duniyoyi suka yi galaba - har ɗan'adam ya wanzu - na cikin binciken da za a yi kan ƙwayoyin zarra na neutrino da kuma kishiyarta, wato anti-neutrino.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|18
|They will be firing beams of both kinds of particles from deep underground in Illinois to the detectors at South Dakota, 800 [[miles]] away.
|Masanan za su riƙa haska wani haske ƙunshe da ƙwayoyin zarran daga cibiyar binciƙe da ke can cikin ƙarƙashin ƙasa a Illinois zuwa ga na'urorin da za su ɗanfara da su a jihar South Dakota, wadda ke da nisan mil 800.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|19
|Dune is an international collaboration, involving 1,400 scientists from thirty countries. Among them is Dr Kate Shaw from Sussex University, who told me that the [[discoveries]] in store will be "[[transformative]]" to our understanding of the Universe and humanity's view of itself.
|Wannan bincike haɗin gwiwa ne na masana kimiyya 1,400 daga ƙasashe 30. Cikin su akwai Dr Kate Shaw daga Jami'ar Sussex a Birtaniya wadda ta shaida wa BBC cewa [[sakamakon]] da za a samu zai sauya fahimtarmu game da sammai da ƙassai da kuma ilimin ɗan'adam game da su.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|20
|"It is really exciting that we are here now with the technology, with the engineering, with the computer software skills to really be able to attack these big questions," she said.
|Ta ce: "Abin sha'awa ne yadda a yanzu muke da fasaha da ƙirƙire-kirƙire da kuma ilimin kwamfuta da za mu yi koƙarin warware wannan ilimi da ke a duhu."
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|-
|21
|Half a world away, Japanese scientists are using shining golden globes to search for the same answers.
|A can ɗaya ɓarin na duniya, masana kimiyya na ƙasar Japan na amfani da wasu ƙway-ƙwayan wuta masu ƙyalli na launin zinare wajen gano wannan ilimi.
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki>
|}
|}

[[Category:BBCHausa Verticals]]
[[Category:BBCHausa Verticals]]