Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:Glosbe/todo/e: Difference between revisions

Category page
Created page with "Category:TODO [17-08-16 22:42:19:623 EDT] Logging output too large. Truncating output. ==Category:GlosbeGlosbe's example sentences of [[explains]..."

Line 364: Line 364:
## ''Peter writes: “You wives, be in subjection to your own husbands, in order that, if any are not obedient to the word, they may be won without a word through the conduct of their wives, because of having been eyewitnesses of your chaste conduct together with deep respect.”—1 Peter 3:1, 2. <> Bitrus ya rubuta: “Ku matan aure, ku yi biyayya ga mazanku, don ko waɗansunsu ba su bi maganar Allah ba, halin matansu yā shawo kansu, ba tare da wata magana ba, don ganin tsarkakakken halinku da kuma ladabinku.”—1 Bitrus 3:1, 2.

## ''The apostle Peter wrote: “You wives, be in subjection to your own hu

[17-08-16 22:49:54:811 EDT]
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[EU]]==
# [[EU]]. <>  [[ƙasashen]].
## ''For most EU member states, it is still unacceptable for one of their peers to gain greater influence and take the lead.” <> Ga yawancin ƙasashen ƙungiyar, ba abin yarda ba ne ɗaya daga cikinsu ya sami rinjaya mai ƙarfi kuma ya karɓi shugabanci.”
[17-08-16 22:49:59:244 EDT]
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[English]]==
# [[English]]. <>  [[English Bible]], [[English]], [[Hausa]], [[Turanci]], [[ana]], [[fassara]], [[fassararsu]], [[na Turanci]].
## ''What can help us to resist the world’s efforts to ‘squeeze us into its own mould’?—Romans 12:2, The New Testament in Modern English, by J. <> Menene zai taimake mu mu yi tsayayya da ƙoƙarin da duniyar nan take yi don “ta mulmula mu yadda take so”?—Romawa 12:2, The New Testament in Modern English na J.
## ''Some Mexican brothers and sisters also began to help with the preaching work in the English language. <> Wasu ’yan’uwa ’yan Mexico su ma sun soma taimako da aikin wa’azi a Turanci.
## ''Right from the start, I realized that it would be difficult for me to learn English. <> Daga farko na san cewa ba zai kasance da sauƙi na koyi Turanci ba.
## ''I should explain that most Nepalese people in Hong Kong tend to be ignored or even despised because they speak little English or Chinese and because their customs are different. <> Ba a ɗaukan yawancin mutanen Nepal da ke Hong Kong da daraja don ba su iya Turanci ko yaren Caina ba sosai. Ƙari ga haka, ana rena su don al’adunsu dabam ne.
## ''(Acts 25:11) Appropriately, then, The New English Bible says that Stephen “called out” to Jesus. <> (Ayyukan Manzanni 25:11) Litafi Mai-Tsarki ya fassara shi daidai da ya ce Istifanas ya yi “kira” ga Yesu.
## ''13 What has been the effect of this revised English New World Translation? <> 13 Mene ne ’yan’uwa suka ce game da sabon juyin New World Translation na Turanci?
## ''English (es17-E) <> Hausa (es17-HA)
## ''In the beginning, it was a challenge for their daughter Britanny to be part of a small English-language congregation with few other young people. <> Da farko, ya yi wa ’yarsu Britanny wuya ta kasance cikin ikilisiyar Turanci da babu matasa da yawa.
## ''12:10, Today’s English Version; read Matthew 7:12.) <> 12:10, Today’s English Version; karanta Matta 7:12.)
## ''Hans drove them from the train station to Bethel, where he turned them over to a rather resolute elderly sister who spoke no English. <> Ya ɗauko su da mota daga tashar jirgin ƙasa zuwa Bethel, inda ya bar su da wata ’yar’uwa tsohuwa da ba ta iya Turanci ba.
## ''The 19th-century English scholar Charles Bridges noted: “Surround the intractable metal beneath and above; not only putting it over the fire, but heaping coals of fire upon it. <> Masanin Turanci na ƙarni na goma sha tara, Charles Bridges ya ce: “Ana kewaye ƙarfen ta wajen zuba garwashin wuta a kansa da kuma a ƙarƙashinsa.
## ''19 As time passed, it became evident that the English edition of the New World Translation needed to be updated to reflect changes in the English language. <> 19 Da shigewar lokaci, ya zama wajibi a sabonta fassarar New World Translation na Turanci don a daidaita shi da Turanci na zamani.
## ''Heed Solomon’s advice: “Know where you are headed.”—Proverbs 4:26, Contemporary English Version. <> Ka bi shawarar Sulemanu: “Ka daidaita tafarkin ƙafafunka.”—Misalai 4:26.
## ''(Daniel 9:20-23; The New English Bible) In the prophecy of Ezekiel, Jehovah referred to Daniel as a righteous man. <> (Daniel 9:20-23) Cikin annabcin Ezekiel, Jehovah ya ce Daniel adali ne.
## ''Thus, Today’s English Version pointedly renders this verse: “Don’t build your house and establish a home until your fields are ready, and you are sure that you can earn a living.” <> Saboda haka, Littafi Mai Tsarki ya fassara wannan ayar kai tsaye cewa: “Kada ka gina gidanka ka kafa shi, sai ka gyara gonakinka, ka tabbata za ka sami abin zaman gari.”
## ''Every day, we studied English for at least an hour. <> A kowace rana, mukan yi aƙalla sa’a guda muna koyon Turanci.
## ''‘Why move to preach in an English-language territory? <> ‘Me ya sa za ku ƙaura zuwa yankin da ake Turanci?
## ''(Proverbs 17:1, Contemporary English Version) The Bible tells a husband to treat his wife with honor, or respect. <> (Misalai 17:1) Saboda a sami zaman lafiya, Littafi Mai Tsarki ya gaya wa maigida ya daraja ko kuma ya girmama matarsa.
## ''Its original edition (printed in 1640) contains the Psalms, translated from Hebrew into the English of that day. <> Wannan Littafin yana ɗauke da sunan Allah. An soma buga shi a shekara ta 1640, kuma ana kiran shi Bay Psalm Book.
## ''The New English Bible here reads: “Love . . . does not gloat over other men’s sins.” <> The New English Bible a nan ya ce: “Ƙauna . . . ba ta farin ciki domin zunubin wani mutum.”
## ''Many in the Germany Bethel family were happy to have Americans in their midst with whom they could now practice speaking English. <> Mutane da yawa a iyalin Bethel da ke Jamus sun yi farin ciki sosai sa’ad da ’yan’uwan suka isa, domin za su koya musu Turanci.
## ''That set a pattern for many subsequent translations, English and non-English. w15 12/15 2:3-5 <> Kuma hakan ya sa mafassara da yawa na Turanci da kuma wasu yaruka suka cire sunan Allah daga fassararsu. w15 12/15 2:3-5
## ''(1 Timothy 2:9, The New English Bible) Not surprisingly, in the book of Revelation, “bright, clean, fine linen” is said to represent the righteous acts of ones whom God considers holy. <> (1 Timothawus 2:9; LMT) Ba abin mamaki ba ne, a littafi Ru’ya ta Yohanna, “linen mai-labshi, mai-walƙiya, mai-tsabta” yana wakiltan ayyuka masu adalci da Allah ya ɗauke su masu tsarki.
## ''(James 3:13, The New English Bible) The way Jesus conducted himself gave “practical proof” that he was governed by divine wisdom. <> (Yakub 3:13, The New English Bible) Yadda Yesu ya bi dabi’a ya ba da “ainihin tabbacin haka” cewa hikima ta Allah ce take ja-gorarsa.
## ''“The fear of Jehovah is the start of wisdom [“the first step to wisdom,” The New English Bible],” says Proverbs 9:10. <> “Tsoron Ubangiji mafarin hikima ne [“takun farko ga hikima,” The New English Bible],” in ji Misalai 9:10.
[17-08-16 22:49:59:419 EDT]
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[European]]==
# [[European]]. <>  [[European]], [[Turai]], [[Turawa]], [[na Turai]], [[yancin]], [[ƙasashen Turai]].
## ''In the second half of the 15th century Europeans began to trade along the west coast of Africa, and by 1867 between 7,000,000 and 10,000,000 Africans had been shipped as slaves to the New World.” <> A cikin rabin ƙarni na 15, Turawa suka fara kasuwanci a bakin tekun Afirka ta yamma, kuma a shekara ta 1867 an tura mutanen Afirka misalin 7,000,000 zuwa 10,000,000 zuwa bauta a Sabuwar Duniya.”
## ''(Acts 28:22) The fact is, the European Court of Human Rights has recognized Jehovah’s Witnesses as a religion, not a sect. <> (Ayukan Manzanni 28:22) Hakika, Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam sun fahimci cewa Shaidun Jehobah addini ne ba ɗarika ba.
## ''Eastern European nations brought further pressure on Jehovah’s people. <> Al’umman Gabashin Turai suka ƙara matsa ma mutanen Jehovah.
## ''In a recent year, nearly 40 percent of all those baptized at the district conventions in one Western European country had come from another land. <> A cikin wata shekarar da ta shige, kusan kashi 40 na dukan waɗanda suka yi baftisma a wani taron gunduma a Yammancin Turai, sun zo ne daga wata ƙasa.
## ''Over 1,800 trucks from various European countries pass through this city daily <> Sama da tireloli 1,800 daga ƙasashe dabam-dabam na Turai suna wucewa ta wannan birnin kullum
## ''Voltaire became part of a European rationalist movement known as the Enlightenment. <> Voltaire ya shiga ƙungiyar mutane masu tunani na Turai da ake kira Ilimi.
## ''I was privileged to work with him and was later asked to oversee translation work into ten Eastern European languages. <> Daga baya, aka ce na yi ja-gora a aikin fassara littattafai a cikin harsuna guda goma a ƙasashen Turai da ke Gabas.
## ''For example, the International Herald Tribune made this observation about the European Union: “Rivalry and mistrust remain basic patterns of European politics. <> Alal misali, International Herald Tribune ya lura da haka game da Ƙungiyar Haɗin Kan Turai: “Gāba da rashin yarda su suka mamaye siyasar Turai.
## ''Many students recalled having prepared clothing shipments and CARE packages for their European brothers after World War II. <> Ɗalibai da yawa sun tuna yadda suke shirya tufafi da kuma kayayyaki daga ƙungiyar ba da agaji da za su aika wa ’yan’uwansu da ke Turai bayan Yaƙin Duniya na biyu.
## ''To establish that the Moscow ban was unlawful, in December 2004 our lawyers sought relief from the European Court of Human Rights. <> Shaidun Jehobah suna son su nuna cewa hanin da aka yi ga aikinsu na wa’azi a Moscow ya saɓa wa dokar. Saboda haka, a watan Disamba 2004, lauyoyinmu sun kai ƙara a Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam.
## ''In time, the American colonies, supposedly founded on Christian principles, joined and then eventually outpaced their European counterparts in establishing their own evangelical missions throughout the world. <> A kwana a tashi, ’yan mallaka na Amirka, sun kafa ƙa’ida ta Kirista, suka sha kan ’yan mishan na Turai suka kafa nasu mishan a dukan duniya.
## ''(Psalm 133:1-3) In one European land, a 17-year-old Catholic girl wrote to the branch office of Jehovah’s Witnesses to express her admiration for them. <> (Zabura 133:1-3) A wata ƙasar Turai, wata yarinya mai shekara 17 mai zuwan cocin Katolika ta rubuta wa ofishin reshe na Shaidun Jehobah don ta furta yadda take sha’awar su.
## ''For example, few Western Europeans are churchgoers, although most say that they believe in God. <> Alal misali, mutane kalilan ne a Yammacin Turai suke zuwa coci a kai a kai, ko da yawanci suna cewa sun gaskata da Allah.
## ''In some European countries, one-parent families make up close to 20 percent of all households. <> A wasu ƙasashen Turai, iyalan gwauraye sun kai kusan kashi 20 na dukan iyalai.
## ''Some experts claim that “by 2010, 66 million fewer people [will be alive] in the 23 countries with the most severe [AIDS] epidemics.”—“Confronting AIDS: Evidence From the Developing World,” a report of the European Commission and the World Bank. <> Wasu gwanaye sun yi da’awar cewa “a shekara ta 2010, raguwar mutane miliyan 66 kawai [za su rayu] a ƙasashe 23 da suke da annoba mafi tsanani na [ƙanjamau].”—“Confronting AIDS: Evidence From the Developing World,” rahoton European Commission da Kuma Bankin Duniya.
## ''In view of these trends, Walls says that an urgent question is “how African, Asian, Latin American, North American and European Christians can live together in the same church, authentically expressing the same faith.” <> Domin waɗannan halaye, Walls ya ce batu na gaggawa shi ne “yadda Kiristoci a Afirka, Asiya, Latin American, da Amirka ta Arewa da kuma Turai za su iya zama tare a coci ɗaya, suna imani ɗaya.”
## ''This European Recovery Program, known as the Marshall Plan, was considered a success. <> An ce wannan tsarin na European Recovery Program, wanda aka sani da sunan nan Marshall Plan, ya yi nasara.
## ''The Grand Chamber—the highest level of the European Court—ruled that “opposition to military service, where it is motivated by a serious and insurmountable conflict,” ought to be guaranteed by the European Convention. <> Hukuma mafi iko a Kotun Turai, wato, Grand Chamber ta yanke hukunci cewa ya kamata kwamitin ya tsara dokar ’yancin ƙin shiga soja saboda dalilai na addini.
## ''For more than four hundred years, a steady stream of devout European missionaries closely followed the advancing flood of colonial expansion into Africa, Asia, the Pacific, and South America. <> Fiye da shekaru ɗari huɗu, ’yan mishan na Turai da suka ba da kansu sun ci gaba da yaɗuwa zuwa yankuna da suka mallaka, kamar Afirka, Asiya, Pacific, da Amirka ta Kudu.
## ''“In 1999, only 2 to 4 percent of people I surveyed in two Eastern European capitals reported ever being approached by Latter-day Saints or ‘Mormon’ missionaries. <> “A shekara ta 1999, a cikin bincike da na yi a babban birane biyu na Gabashin Turai, mutane kashi biyu zuwa huɗu ne kawai suka ce masu wa’azi ’yan cocin ‘Mormon’ sun taɓa zuwa wajensu.
## ''Hence, the branch had told prospective pioneers that the field in Britain had no more room and urged them to serve in other European countries. <> Saboda haka, ofishin ya gaya wa majagaba a Britaniya cewa babu isashen yankuna yin wa’azi a ƙasar, don haka su je su yi hidima a wasu ƙasashen Turai.
## ''EUROPE: “The extent of the problem [corruption in Europe] is breathtaking,” according to <strong class="k
[17-08-16 22:49:59:863 EDT]

[17-08-16 22:50:00:362 EDT]
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[Union]]==
# [[Union]]. <>  [[Haɗin]], [[Idan baka kula da abokiyar aurenka yadda ya kamata ba, zai yi wuya ta yarda cewa kana riƙe wa’adin aurenka.]], [[Kristi]], [[Rasha]], [[Union]], [[aure]], [[auren]], [[cikina]], [[cikinsa]], [[dangantakar]], [[gami]], [[haife]], [[haɗin]], [[jima’i]], [[magamin kamalta]], [[magamin]].
## ''Rather, his inspired counsel assists couples to face the realities of married life and to make their union permanent. <> Maimakon hakan, hurarren gargaɗinsa yana taimaka wa ma’aurata su fahimci abin da zai faru bayan sun yi aure kuma su zauna a auren.
## ''“As you have accepted Christ Jesus the Lord,” Paul wrote, “go on walking in union with him, rooted and being built up in him and being stabilized in the faith, just as you were taught, overflowing with faith in thanksgiving.”—Colossians 2:6, 7. <> “Tun da shi ke kuka karɓi Kristi Yesu Ubangiji,” in ji Bulus, “sai ku yi tafiya a cikinsa hakanan, dasassu, ginannu kuma cikinsa, kafaffu cikin bangaskiyarku, kamar yadda aka koya maku, kuna yalwata cikin godiya.”—Kolossiyawa 2:6, 7.
## ''5 The apostle Paul wrote: “Children, be obedient to your parents in union with the Lord, for this is righteous: ‘Honor your father and your mother’; which is the first command with a promise: ‘That it may go well with you and you may endure a long time on the earth.’ <> 5 Manzo Bulus ya rubuta: “Ku ’ya’ya, ku yi biyayya da waɗanda suka haife ku cikin Ubangiji: gama wannan daidai ne. Ka girmama ubanka da uwarka (ita ce doka ta fari tare da wa’adi), domin ka sami alheri, ka yi tsawon rai kuma cikin ƙasan.
## ''8 When two Christians marry in a way that is legal and recognized, that union is binding in God’s eyes. <> 8 Sa’ad da Kiristoci suka yi aure a bisa doka, wannan dangantakar ta zama na dindindin a gaban Allah.
## ''Or perhaps since Shealtiel died without having a child, Pedaiah performed brother-in-law marriage, and Zerubbabel was the firstborn of that union.—Deuteronomy 25:5-10. <> Ko kuwa wataƙila da yake Sheyaltiyel ya mutu bai haihu ba, Fedaiya ya auri matar Sheyaltiyel, kuma suka haifi Zarubabel.—Maimaitawar Shari’a 25:5-10.
## ''(1 Corinthians 16:14) Indeed, love is “a perfect bond of union.” <> (1 Korinthiyawa 16:14) Hakika, ƙauna “ce magamin kamalta.”
## ''2 Within some 270 days, the original cell that was created within the mother as a result of her union with the father grows into a baby made up of trillions of cells. <> 2 A cikin kwanaki 270, ƙwayar halitta da ke cikin uwar saboda saduwa da ta yi da uban ta girma ta zama jariri da ƙwayoyin halitta biliyoyi.
## ''Moreover, I attempted to legalize our union, but my companion refused to do so. <> Ƙari ga haka, na yi ƙoƙari mu yi aure, amma abokina ya ƙi.
## ''For example, the International Herald Tribune made this observation about the European Union: “Rivalry and mistrust remain basic patterns of European politics. <> Alal misali, International Herald Tribune ya lura da haka game da Ƙungiyar Haɗin Kan Turai: “Gāba da rashin yarda su suka mamaye siyasar Turai.
## ''11:7-14—What is signified by Zechariah’s cutting up a staff called “Pleasantness” and another called “Union”? <> 11:7-14—Mecece sandar da ake kira “Alheri” da kuma wanda ake kira “Maɗaura” da Zakariya ya raba take nufi?
## ''So by drawing attention to the sexual union of “the sons of the true God” who materialized and took “the daughters of men,” the account clearly refers to something unprecedented, abnormal. <> Saboda haka, da labarin ya ce “ya’yan Allah” da suka canja kamaninsu kuma suka ɗauki “yan mata na mutane” suka yi jima’i da su, yana nuna sarai cewa abin da suka yi bai dace ba.
## ''11. (a) What does the marital union bring together? <> 11. (a) Waɗanne abubuwa ne aure ya ƙunsa?
## ''Meanwhile, during the second world war, Hungary joined Germany against the Soviet Union, and in the fall of 1942, Ádám was drafted for military service. <> Ana nan a lokacin yaƙin duniya na biyu, Hungary ta ba wa Jamus haɗin gwiwa su yaƙi Rasha, kuma a ƙarshen shekara ta 1942, aka tilasta Ádám cikin hidimar soja.
## ''“What happens,” says Brenda Mitchell, president of the Teacher’s Union in New Orleans, “is that once the accusation is made, the teacher’s reputation is tarnished.” <> In ji Brenda Mitchell, shugabar Ƙungiyar Malamai a New Orleans, “Idan an kai karan malamin, an riga an ɓata sunan sa.”
## ''Yet, a Christian need not feel guilty if, despite the Christian’s sincere effort to preserve the union, an unbelieving mate refuses to remain with the believer. <> Idan ta yi iya ƙoƙarinta don kada auren ya mutu amma mijinta bai yarda ba kada ta ji cewa tana da laifi.
## ''First John 2:6 states: “He that says he remains in union with [God] is under obligation himself also to go on walking just as that one [Christ] walked.” <> Yahaya na farko 2:6 ta ce: “Kowa ya ce yana zaune cikinsa [Allah], ya kamata shi kansa ma ya yi irin zaman da shi [Kristi] ya yi.”
## ''Just as the branch cannot bear fruit of itself unless it remains in the vine, in the same way neither can you, unless you remain in union with me. <> Kamar yadda reshe ba ya iya bada ’ya’ya don kansa ba, sai dai yana zaune cikin kuringar anab; hakanan kuwa ku ba ku iya ba, sai dai kuna zaune cikina.
## ''(Ephesians 4:20-24; Isaiah 11:6-9) Of great importance in this fruitage is love, “a perfect bond of union.”—Colossians 3:14. <> (Afisawa 4:20-24; Ishaya 11:6-9) Wannan ɗiya ta ƙauna tana da muhimmanci ƙwarai, “magamin kamalta.”—Kolossiyawa 3:14.
## ''And love “is a perfect bond of union.” <> Kuma ƙauna “ita ce magamin kamilta.”
## ''The transportation department began meeting delegates who were arriving from many parts of the Soviet Union and taking them to their quarters. <> Sa’ad da baƙin suka soma isowa daga ƙasashen Soviet Union, ’yan’uwa a sashen da ke kula da jigilar masu zuwa taron sun tafi tarban su don su kai su masaukai.
## ''If you invested little or no time in maintaining your marriage, your mate may find it difficult to believe that you are committed to the union. <> Idan baka kula da abokiyar aurenka yadda ya kamata ba, zai yi wuya ta yarda cewa kana riƙe wa’adin aurenka.
## ''If the dead are not raised up, ‘we are still in our sins,’ and those dead in union with Christ have perished. <> Idan ba za a ta da matattu ba, ‘ashe har yanzu muna cikin zunubanmu,’ kuma waɗanda suka mutu domin Kristi sun halaka ke nan.
## ''“Those who are dead in union with Christ will rise first.”—1 THESSALONIANS 4:16. <> “Matattun da ke cikin Kristi za su fara tashi.”—1 TASSALUNIKAWA 4:16.
## ''(Ephesians 1:22, 23; Colossians 1:18) The Cambridge Bible for Schools and Colleges states that this metaphor “suggests not only vital union</stron
[17-08-16 22:50:00:571 EDT]
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[Europeans]]==
# [[Europeans]]. <>  [[European]], [[Turai]], [[Turawa]], [[na Turai]], [[yancin]], [[ƙasashen Turai]].
## ''In the second half of the 15th century Europeans began to trade along the west coast of Africa, and by 1867 between 7,000,000 and 10,000,000 Africans had been shipped as slaves to the New World.” <> A cikin rabin ƙarni na 15, Turawa suka fara kasuwanci a bakin tekun Afirka ta yamma, kuma a shekara ta 1867 an tura mutanen Afirka misalin 7,000,000 zuwa 10,000,000 zuwa bauta a Sabuwar Duniya.”
## ''(Acts 28:22) The fact is, the European Court of Human Rights has recognized Jehovah’s Witnesses as a religion, not a sect. <> (Ayukan Manzanni 28:22) Hakika, Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam sun fahimci cewa Shaidun Jehobah addini ne ba ɗarika ba.
## ''Eastern European nations brought further pressure on Jehovah’s people. <> Al’umman Gabashin Turai suka ƙara matsa ma mutanen Jehovah.
## ''In a recent year, nearly 40 percent of all those baptized at the district conventions in one Western European country had come from another land. <> A cikin wata shekarar da ta shige, kusan kashi 40 na dukan waɗanda suka yi baftisma a wani taron gunduma a Yammancin Turai, sun zo ne daga wata ƙasa.
## ''Over 1,800 trucks from various European countries pass through this city daily <> Sama da tireloli 1,800 daga ƙasashe dabam-dabam na Turai suna wucewa ta wannan birnin kullum
## ''Voltaire became part of a European rationalist movement known as the Enlightenment. <> Voltaire ya shiga ƙungiyar mutane masu tunani na Turai da ake kira Ilimi.
## ''I was privileged to work with him and was later asked to oversee translation work into ten Eastern European languages. <> Daga baya, aka ce na yi ja-gora a aikin fassara littattafai a cikin harsuna guda goma a ƙasashen Turai da ke Gabas.
## ''For example, the International Herald Tribune made this observation about the European Union: “Rivalry and mistrust remain basic patterns of European politics. <> Alal misali, International Herald Tribune ya lura da haka game da Ƙungiyar Haɗin Kan Turai: “Gāba da rashin yarda su suka mamaye siyasar Turai.
## ''Many students recalled having prepared clothing shipments and CARE packages for their European brothers after World War II. <> Ɗalibai da yawa sun tuna yadda suke shirya tufafi da kuma kayayyaki daga ƙungiyar ba da agaji da za su aika wa ’yan’uwansu da ke Turai bayan Yaƙin Duniya na biyu.
## ''To establish that the Moscow ban was unlawful, in December 2004 our lawyers sought relief from the European Court of Human Rights. <> Shaidun Jehobah suna son su nuna cewa hanin da aka yi ga aikinsu na wa’azi a Moscow ya saɓa wa dokar. Saboda haka, a watan Disamba 2004, lauyoyinmu sun kai ƙara a Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam.
## ''In time, the American colonies, supposedly founded on Christian principles, joined and then eventually outpaced their European counterparts in establishing their own evangelical missions throughout the world. <> A kwana a tashi, ’yan mallaka na Amirka, sun kafa ƙa’ida ta Kirista, suka sha kan ’yan mishan na Turai suka kafa nasu mishan a dukan duniya.
## ''(Psalm 133:1-3) In one European land, a 17-year-old Catholic girl wrote to the branch office of Jehovah’s Witnesses to express her admiration for them. <> (Zabura 133:1-3) A wata ƙasar Turai, wata yarinya mai shekara 17 mai zuwan cocin Katolika ta rubuta wa ofishin reshe na Shaidun Jehobah don ta furta yadda take sha’awar su.
## ''For example, few Western Europeans are churchgoers, although most say that they believe in God. <> Alal misali, mutane kalilan ne a Yammacin Turai suke zuwa coci a kai a kai, ko da yawanci suna cewa sun gaskata da Allah.
## ''In some European countries, one-parent families make up close to 20 percent of all households. <> A wasu ƙasashen Turai, iyalan gwauraye sun kai kusan kashi 20 na dukan iyalai.
## ''Some experts claim that “by 2010, 66 million fewer people [will be alive] in the 23 countries with the most severe [AIDS] epidemics.”—“Confronting AIDS: Evidence From the Developing World,” a report of the European Commission and the World Bank. <> Wasu gwanaye sun yi da’awar cewa “a shekara ta 2010, raguwar mutane miliyan 66 kawai [za su rayu] a ƙasashe 23 da suke da annoba mafi tsanani na [ƙanjamau].”—“Confronting AIDS: Evidence From the Developing World,” rahoton European Commission da Kuma Bankin Duniya.
## ''In view of these trends, Walls says that an urgent question is “how African, Asian, Latin American, North American and European Christians can live together in the same church, authentically expressing the same faith.” <> Domin waɗannan halaye, Walls ya ce batu na gaggawa shi ne “yadda Kiristoci a Afirka, Asiya, Latin American, da Amirka ta Arewa da kuma Turai za su iya zama tare a coci ɗaya, suna imani ɗaya.”
## ''This European Recovery Program, known as the Marshall Plan, was considered a success. <> An ce wannan tsarin na European Recovery Program, wanda aka sani da sunan nan Marshall Plan, ya yi nasara.
## ''The Grand Chamber—the highest level of the European Court—ruled that “opposition to military service, where it is motivated by a serious and insurmountable conflict,” ought to be guaranteed by the European Convention. <> Hukuma mafi iko a Kotun Turai, wato, Grand Chamber ta yanke hukunci cewa ya kamata kwamitin ya tsara dokar ’yancin ƙin shiga soja saboda dalilai na addini.
## ''For more than four hundred years, a steady stream of devout European missionaries closely followed the advancing flood of colonial expansion into Africa, Asia, the Pacific, and South America. <> Fiye da shekaru ɗari huɗu, ’yan mishan na Turai da suka ba da kansu sun ci gaba da yaɗuwa zuwa yankuna da suka mallaka, kamar Afirka, Asiya, Pacific, da Amirka ta Kudu.
## ''“In 1999, only 2 to 4 percent of people I surveyed in two Eastern European capitals reported ever being approached by Latter-day Saints or ‘Mormon’ missionaries. <> “A shekara ta 1999, a cikin bincike da na yi a babban birane biyu na Gabashin Turai, mutane kashi biyu zuwa huɗu ne kawai suka ce masu wa’azi ’yan cocin ‘Mormon’ sun taɓa zuwa wajensu.
## ''Hence, the branch had told prospective pioneers that the field in Britain had no more room and urged them to serve in other European countries. <> Saboda haka, ofishin ya gaya wa majagaba a Britaniya cewa babu isashen yankuna yin wa’azi a ƙasar, don haka su je su yi hidima a wasu ƙasashen Turai.
## ''EUROPE: “The extent of the problem [corruption in Europe] is breathtaking,” according to <strong class=