(One intermediate revision by the same user not shown) | |||
Line 233: | Line 233: | ||
==Glossary== | ==Glossary== | ||
{| class="wikitable" | |||
! Hausa | |||
! Hausa Meaning | |||
! English Meaning | |||
|- | |||
| Gini da bulo toka. | |||
| Salon magana cikin hasa ne; ana nufin takarar yin wani abin da ba za ya ƙarko ba. | |||
| This is a saying in Hausa, meaning to start something that will not last or something that will fail for sure (literarily means building with blocks/bricks made of mud) | |||
|- | |||
| Ja lizame. | |||
| A ja gora. A nan ana nufin a sa bisa hanya mai kyau kuma tsauta lokacin da an kauce daga hanyar mai kyau. | |||
| This is an expression that means to guide or advice. | |||
|- | |||
| Kowa ya zo yana wayyo Allah. | |||
| Kowa ya zo yana kukan matsala ɗaya. A nan shi mai magana ya jawo hankalin mutane ga su ɗauki mataki kafin a yi ɓana wadda za ta sa su ce inda mun sani. | |||
| This is a Hausa saying which means everybody would be complaining. | |||
|- | |||
| Kowa zai iya tashi ya nuƙushe wanda ya ga dama. | |||
| Kowa zai iya yin abin da yake so bisa sauran mutane. Manufar wannan cikin hirar ita ce: a shiga cikin wani hali na mulkin ruɗu. | |||
| People would do whatever they want. The meaning of the sentence in this context is: without law and order, there will be anarchy. | |||
|- | |||
| Su yi abin da sun ga dama. | |||
| Su yi yadda suke so. | |||
| They do as they wish. People do what they want to do regardless of how others think or feel. | |||
|} | |||
==Notes== | ==Notes== | ||
Line 241: | Line 264: | ||
|- | |- | ||
|An yi mulkin soja da dama a Nijeriya bayan da ƙasar ta sami yancin kanta cikin shekara ta 1960. | |An yi mulkin soja da dama a Nijeriya bayan da ƙasar ta sami yancin kanta cikin shekara ta 1960. | ||
Zaɓen watan Afrilu ya zama na farko inda aka juya mulkin ta hanya jefa ƙuri'a tun wannan lokacin | Zaɓen watan Afrilu ya zama na farko inda aka juya mulkin ta hanya jefa ƙuri'a tun wannan lokacin | ||
samun yancin.Shugaban ƙasar yo so ya sake tsarin mulkin ƙasar domin ya samu tsayawa ga mulkin ƙarin wasu shekaru huɗu. Wannan niyya tashi ta samu rashin goyo bayan jama'a da kuma majalisar dattijai wadda ba ta goyin bayan shirin dokar gyaran ba a shekara ta 2006. | samun yancin. | ||
|Nigeria has seen a succession of military regimes for decades after independence in 1960. April's polls would be the first transfer of power from an elected leader to another since then. The outgoing President faced resistance to his attempt to make changes to the constitution in order to get to stay in office for a third term. The amendment bill was rejected by the Senate in 2006. | |||
Shugaban ƙasar yo so ya sake tsarin mulkin ƙasar domin ya samu tsayawa ga mulkin ƙarin wasu shekaru huɗu. | |||
Wannan niyya tashi ta samu rashin goyo bayan jama'a da kuma majalisar dattijai wadda ba ta goyin bayan shirin dokar gyaran ba a shekara ta 2006. | |||
|Nigeria has seen a succession of military regimes for decades after independence in 1960. | |||
April's polls would be the first transfer of power from an elected leader to another since then. | |||
The outgoing President faced resistance to his attempt to make changes to the constitution in order to get to stay in office for a third term. | |||
The amendment bill was rejected by the Senate in 2006. | |||
|} | |} | ||