Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

u462: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
Tags: Mobile edit Mobile web edit
 
(4 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 2: Line 2:
<html><img align=right src="https://lh4.googleusercontent.com/pB7gNbVsDupjUCx_jyPGGO5Z4xdyCxqyXw_cARHVLDeoO0BoFFPHPO3jYi3sLQoKcXntE5kLE2UwwnmhTzEBxZfp7FHXt1hKGX7HwcTkYdY1v5TSNVOsEHPi7W6-lLnDr3nABIkOyw5dempOTQ"/></html>
<html><img align=right src="https://lh4.googleusercontent.com/pB7gNbVsDupjUCx_jyPGGO5Z4xdyCxqyXw_cARHVLDeoO0BoFFPHPO3jYi3sLQoKcXntE5kLE2UwwnmhTzEBxZfp7FHXt1hKGX7HwcTkYdY1v5TSNVOsEHPi7W6-lLnDr3nABIkOyw5dempOTQ"/></html>


[[ubaka]] (uubakâa) d-d k'ubaka.
[[Ubale]] ( lŽbaalô d-d    Uba.
 
Ubale ( lŽbâale) d-d    Uba.
 
[[Ubandi]] ( llbandl) d-d    Uba.
 
[[ubanni]] (Obânnii,jam.) dubi uba.
 
[[uda]] (uudi sn., nj/mc.,jam, uudoodi ko uudoojii ko ăudiawaa) (i) wađansu im tumaki manya masu launi biyu, (ii) Fulanin daji masu yawo da tumaki.
 
[[udashe]] (uudashëe) d-d    hudashe.
 
[[udawa]] (Oudâawaa,jam.) dubi uda.
 
[[udodi]] (uudoodii,jam.) dubi uda.
 
[[udoji]] (uudoojii,jam.) dubi uda.
 
[[uf!]] (ut? m-r.) kalmar da ake fada wajen wasa, musamman na katantanwa da nufin kifewa.
 
[[ufe]] (uufëe, fi) tsere.
 
[[uffan]] (umn, sn., nj.) wani abu ko komai, mis:ban ce da shi— ba; watau ban ce masa komai ba.
 
[[ujila]] ( ujilmsn., mc.)(i) garaje ko gaggawa, (ii) naci ujira (ujiraa, sn., mc.) daya bisa goman kayan gado da ake bai wa baitulmali, d-d    ushira ko ushiri.
 
[[uku]] (ukzž, sn., mc.) (i) kidayar da ke zuwa bayan biyu a tsarin lissafi; ana cewa: (faya; biyu; 2, --- ). (ii) masifa ko ukuba; mis: ya watau ya sa kansa cikin masifa. (iii) , watau sunan wata irin caca. (iv) da d-d    aska uku da ake a fuska, d-d    ukku.
 
ukku (ukklż) d-d    uku.
 
ukuba (Okuubâa) d-d    ukuba.
 
ulle (Lblle) d-d    mage.
 
ulu (uullż, sn., nj.) zare mai launi iri-iri mai harza na wul da ake saka hula ko rigar sanyi da shi, d-d    siliya.
 
umara (uumaraa) d-d    kokara.
 
Umara ( Uumaraa) d-d    Umra.
 
umarce (żumžrcee) dubi umarta.
 
umarci ( l}umârcł) dubiumarta.
 
umarni (l)umžmii, sn., nj.) sawa a Yi abu, d-d     umurni.


Ubale ( lŽbaalô d-dUba..
Ubale ( lŽbâale) d-dUba. Ubandi ( llbandl) d-dUba. ubanni (Obânnii,jam.) dubiuba.
uda (uudi sn., nj/mc.,jam, uudoodi ko uudoojii ko ăudiawaa) (i) wađansu im tumaki manya
masu launi biyu, (ii) Fulanin daji masu yawo da tumaki.
udashe (uudashëe) d-dhudashe.
(Oudâawaa,jam.) dubi uda. udodi (uudoodii,jam.) dubi uda. udoji (uudoojii,jam.) dubiuda.
un (ut? m-r.) kalmar da ake fada wajen wasa, musamman na katantanwa da nufin kifewa. ufe (uufëe, fi) tsere.
uffan (umn, sn., nj.)wani abu ko komai, mis:ban ce da shi— ba; watau ban ce masa komai ba. ujila ( ujilmsn., mc.)(i) garaje ko gaggawa, (ii) naci ujira (ujiraa, sn., mc.) daya bisa goman kayan gado da ake bai wa baitulmali, d-dushira ko ushiri.
uku (ukzž, sn., mc.) (i) kidayar da ke zuwa bayan biyu a tsarin lissafi; ana cewa: (faya; biyu; 2, --- ). (ii) masifa ko ukuba; mis: ya watau ya sa kansa cikin masifa. (iii) , watau sunan wata irin caca. (iv) da d-daska uku da ake a fuska, d-dukku. ukku (ukklż) d-duku. ukuba (Okuubâa) d-dukuba. ulle (Lblle) d-dmage.
ulu (uullż, sn., nj.)zare mai launi iri-iri mai harza na wul da ake saka hula ko rigar sanyi da shi, d-d siliya.
umara (uumaraa) d-dkokara. Umara ( Uumaraa) d-dUmra. umarce (żumžrcee) dubiumarta. umarci ( l}umârcł) dubiumarta.
umarni (l)umžmii, sn., nj.) sawa a Yi abu, d-d umurni.
umarta (Ilumartža, ce, ci, fi.) sa mutum ya Yi abu.
umarta (Ilumartža, ce, ci, fi.) sa mutum ya Yi abu.
Umaru (tjumanż, sn., nj.) sunan mutum na yanka; ana Yi masa lakabi da Sanda ko Faruku.
Umaru (tjumanż, sn., nj.) sunan mutum na yanka; ana Yi masa lakabi da Sanda ko Faruku.
umbola ( Omboolâa, sn., mc.)zagin mutum ta hanyar nuna masa tafin hannu da bubbuđa yatsu biyar, dddakuwa ko ambola.
 
umbululluki (Ombululllżkil) d-dmakiyaya.
umbola ( Omboolâa, sn., mc.) zagin mutum ta hanyar nuna masa tafin hannu da bubbuđa yatsu biyar, dddakuwa ko ambola.
umbululluki ( Ombulullôkh) d-dbululluki.
 
Umbutawa ( Umbutaawaa, sa, nj.,jam.)wata kabila a kasar Ningi. k-m., Tukura da Bako duk-. ne umfana (Omfaanâa) d-damfana. umfani (l)mfaânil) d-d amfani. Umma ( tJmma) d-dUwa. umma (ummâa) d-daľuma.
umbululluki (Ombululllżkil) d-d    makiyaya.
 
umbululluki ( Ombulullôkh) d-d    bululluki.
 
Umbutawa ( Umbutaawaa, sa, nj.,jam.) wata kabila a kasar Ningi. k-m., Tukura da Bako duk-. ne  
 
umfana (Omfaanâa) d-d    amfana.  
 
umfani (l)mfaânil) d-d     amfani.  
 
Umma ( tJmma) d-d    Uwa.  
 
umma (ummâa) d-d    aľuma.
 
ummuľaba'isi (umrnb/'âbaa 'isi, sn., nj/mc) dalili ko musabbabin faruwar wani mugun abu.
ummuľaba'isi (umrnb/'âbaa 'isi, sn., nj/mc) dalili ko musabbabin faruwar wani mugun abu.
umra ( umraa, sn„ mc.) karamin aikin Hajji wanda ba a Yi masa hawan Arfa; akan Yi shi a kowane lokacin shekara ko kuma tare da aikin Haji..
 
[[Category:TODO]]
umra ( umraa, sn„ mc.) karamin aikin Hajji wanda ba a Yi masa hawan Arfa; akan Yi shi a kowane lokacin shekara ko kuma tare da aikin Haji.
umumi (l}muumii, sn., tij.) (i) gaba cfaya, (ii) haduwar ra'ayi umurni (l}mornil) d-dumarni.
 
unduruttu  sn., nj.) wani irin tarkon kamun kifi.  
umumi (l}muumii, sn., tij.) (i) gaba cfaya, (ii) haduwar ra'ayi
ungo (ungo, har,)kalmar da ake amfani da ita wajen mika wa wani wani abu, d-dkar6i ko amshi ko rika ds ungozoma (l}ngoozôomi, .m., mc.) (jam., ingoôzôomai ko ungoozoomoomii) mace wadda take taimaka wa mata wajen haihuwa da binne mabiyiya da yanke cibiya, d-dmakar6iya ko sarbuwa ko ar-biki.
 
umurni (l}mornil) d-d    umarni.
 
unduruttu  sn., nj.) wani irin tarkon kamun kifi.
 
ungo (ungo, har,) kalmar da ake amfani da ita wajen mika wa wani wani abu, d-d    kar6i ko amshi ko rika ds  
 
ungozoma (l}ngoozôomi, .m., mc.) (jam., ingoôzôomai ko ungoozoomoomii) mace wadda take taimaka wa mata wajen haihuwa da binne mabiyiya da yanke cibiya, d-d    makar6iya ko sarbuwa ko ar-biki.
ungozomai ( Ongôozôomai,jam.) dubiungozoma. ungozomomi (ungoozoomoomii, jam.) dubi ungozoma.
ungozomai ( Ongôozôomai,jam.) dubiungozoma. ungozomomi (ungoozoomoomii, jam.) dubi ungozoma.
ungududu ( inguduudl}) d-dingidido. ungulai (bngblai,jam.) dubiungulu. ungulaye ( ongblâayee,jam.) dubi ungulu.
ungududu ( inguduudl}) d-d    ingidido. ungulai (bngblai,jam.) dubiungulu. ungulaye ( ongblâayee,jam.) dubi ungulu.
ungulu (Ongł}lu, sn., mc., jam., ingilai ko ingălâayee) (i) wata bakar tsuntsuwa babba dangin mikiya mai cin kazanta, musamman kashi da mushe. (ii) motar asibiti ta đaukarmatattu. (ii) karuwa; kir., ba kazarkowa ba, d-dangulu. ungurduga ( ongurdżgaa, sn., mc.) dubiungurdugi. ungurdugai (lingordbgai,jam.) dubiungurdugi.
ungulu (Ongł}lu, sn., mc., jam., ingilai ko ingălâayee) (i) wata bakar tsuntsuwa babba dangin mikiya mai cin kazanta, musamman kashi da mushe. (ii) motar asibiti ta đaukarmatattu. (ii) karuwa; kir., ba kazarkowa ba, d-d    angulu. ungurduga ( ongurdżgaa, sn., mc.) dubiungurdugi. ungurdugai (lingordbgai,jam.) dubiungurdugi.
ungurdugi (l}ngurdôgii, sn., nj/mc., ingurdăgaa jam., ingirdigai) gurgu mai rarrafe, d-d guddugi ko giddigi.
ungurdugi (l}ngurdôgii, sn., nj/mc., ingurdăgaa jam., ingirdigai) gurgu mai rarrafe, d-d     guddugi ko giddigi.
ungurnu (Ongżrnu, sn., mc.) wata kanwa kakkarfa da akan jika a sha don maganin ciwon ciki d.s.
ungurnu (Ongżrnu, sn., mc.) wata kanwa kakkarfa da akan jika a sha don maganin ciwon ciki d.s.
unguwa (l}nguwaa, sn„ mc.,jam., unguwooyii ko ăngăwânnii) wani sashe na gari don gudanar da mulkin garin a cikin sauki, d-d anguwa ko ungwa.
unguwa (l}nguwaa, sn„ mc.,jam., unguwooyii ko ăngăwânnii) wani sashe na gari don gudanar da mulkin garin a cikin sauki, d-d     anguwa ko ungwa.
unguwanni ( Ongl)vvânnii, jam.) dubiunguwa. unguwoyi (unguwooyii,jam.) dubiunguwa. ungwa @ngwaa) d-dunguwa. uni (unii) d-dwuni . urince (urincee) dubiurinta.
unguwanni ( Ongl)vvânnii, jam.) dubiunguwa. unguwoyi (unguwooyii,jam.) dubiunguwa. ungwa @ngwaa) d-d    unguwa. uni (unii) d-d    wuni . urince (urincee) dubiurinta.
urinta (urintaa, ce, uzurta.
urinta (urintaa, ce, uzurta.
 
[[Category:TODO]]


462
462