Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:Muslims: Difference between revisions

Discussion page of Muslims
m Quick edit
m Quick edit

(3 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 7: Line 7:
##''They believe that Jews, '''[[Muslims]]''', and others “may be as likely to enter heaven [as Christians are],” says a report in The New York Times. ''
Sun gaskata cewa Yahudawa, '''[[Musulmai]]''', da wasu “ƙila za su samu zuwa sama [kamar yadda Kiristoci za su yi],” in ji wani rahoto daga cikin The New York Times. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They believe that Jews, '''[[Muslims]]''', and others “may be as likely to enter heaven [as Christians are],” says a report in The New York Times. ''
Sun gaskata cewa Yahudawa, '''[[Musulmai]]''', da wasu “ƙila za su samu zuwa sama [kamar yadda Kiristoci za su yi],” in ji wani rahoto daga cikin The New York Times. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''In 1947 the Indian subcontinent was home to some 400 million people—about a fifth of humanity—mainly Hindus, '''[[Muslims]]''', and Sikhs. ''
A shekara ta 1947 Indiya ƙasa ce ta mutane miliyan 400, da suka ƙunshi Hindu, '''[[Musulmai]]''', da Sikhawa kashi biyar na dukan ’yan adam. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''In 1947 the Indian subcontinent was home to some 400 million people—about a fifth of humanity—mainly Hindus, '''[[Muslims]]''', and Sikhs. ''
A shekara ta 1947 Indiya ƙasa ce ta mutane miliyan 400, da suka ƙunshi Hindu, '''[[Musulmai]]''', da Sikhawa kashi biyar na dukan ’yan adam. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Reliable answers to these and other perplexing questions can be found in God’s Word, the Bible, and they would be “richness
##''Reliable answers to these and other perplexing questions can be found in God’s Word, the Bible, and they would be “richness,” indeed, not only for Catholics or Protestants but also for Buddhists, Hindus, '''[[Muslims]]''', Shintoists, even atheists and agnostics. ''
Tabbatattun amsoshi ga waɗannan da kuma wasu tambayoyi masu ba da mamaki za a same su cikin Kalmar Allah, Littafi Mai Tsarki, kuma za su kasance “arziki” ne da gaske, ba kawai ga Katolikawa da ’yan Farostatan ba amma kuma ga ’yan Buddha, ’yan Hindu, '''[[Musulmai]]''', ’yan Shinto, har da masu musun wanzuwar Allah, da ’yan mulhidi. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''For '''[[Muslims]]''', use the brochure Real Faith—Your Key to a Happy Life, section 3. ''
Don '''[[Musulmai]]''', ku yi amfani da ƙasidar nan Cikakken Imani—Zai Sa Ka Yi Farin Ciki a Rayuwa, sashe na 3. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''No wonder this faithful man is highly respected by Christians, Jews, and '''[[Muslims]]''' alike! ''
Shi ya sa Kiristoci da Yahudawa da kuma '''[[Musulmai]]''' suna girmama shi sosai! [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The employer may give a gift to all employees—Jews, '''[[Muslims]]''', or others—regardless of whether they celebrate Christmas or not. ''
Shugaban aikin yana iya ba dukan ma’aikatansa kyauta, har da Yahudawa, '''[[Musulmai]]''', da sauransu, ko suna Kirsimati ko ba sa yi. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Followers of nearly all major religions—Christians, Hindus, Jews, '''[[Muslims]]''', and others—believe in the existence of an immortal soul, which is said to survive the death of the body and live on in the spirit realm. ''
Kusan dukan addinai kamar Kiristoci da Hindu da Yahudawa da '''[[Musulmai]]''' da dai sauransu sun yi imani da hakan. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Designed to appeal to '''[[Muslims]]''' who live in an environment where they may feel free to study the Bible ''
An wallafa ta don '''[[Musulmai]]''' waɗanda suke zama a yankin da za su samu ’yanci yin nazarin Littafi Mai Tsarki [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''And the principal of an Islamic college in Strathfield, Australia, recently wrote to a newspaper: “Like all '''[[Muslims]]''', I believe [that] Jesus will return and establish the true Kingdom of God.” ''
Kuma wani shugaban makarantar Musulinci a Strathfield ta Austireliya ya rubuta ba da daɗewa ba a jarida: “Kamar sauran '''[[Musulmai]]''', ni ma na gaskata cewa Yesu zai dawo ya kafa Mulkin Allah na gaskiya.” [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''We have only to mention the Crusades, which pitted so-called Christians against '''[[Muslims]]'''; the Catholic Inquisition in Spain and Latin America; Europe’s Thirty Years’ War between Protestants and Catholics; and the bloodiest of them all, the two world wars of our century, both of which started in the realm of Christendom. ''
Za mu yi la’akari da Jihadi kaɗai cikinsu, da waɗanda suke kiran kansu Kiristoci suka yi da '''[[Musulmai]]'''; Zamanun Tsanantawa na Katolik a Spain da kuma Amirka ta Latin; Yaƙin da aka yi a Turai na Shekara Talatin, tsakanin ‘yan Protestant da kuma Katolikawa; kuma mafi muni duka, shine yaƙin duniya guda biyu na wannan ƙarnin namu, duka sun soma ta wurin Kiristendom ne. [https://glosbe.com/en/ha/Muslims?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved Wed Mar 06 2019 09:27:12 GMT-0500 (EST) via [https://script.google.com/d/MmuOFBkQK9P5Em26p8AdEffof1oxjCliv/edit?mid=ACjPJvE8nKBvM94XBYvfpKC8GJ0mvPQY2-3fQyOMjxgGsFWrmVmGaVHkVKxECzWB1Nnm06qP8YDk6ewym4HgBreKQICXJG2q22cC3qlS3Zwh1bO_JeYy4rzN0W8YPUpTc_glNt0e9DdW8Q4&uiv=2]