More actions
m Quick edit |
m Quick edit |

(4 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 15: | Line 15: | ||
##''Being granted free '''[[access]]''' to the “Hearer of prayer” is a truly remarkable privilege. ''
Da yake an ba mu ’'''[[yancin kusantar]]''' “mai-jin addu’a” wannan baiwa ce mai girma. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''Being granted free '''[[access]]''' to the “Hearer of prayer” is a truly remarkable privilege. ''
Da yake an ba mu ’'''[[yancin kusantar]]''' “mai-jin addu’a” wannan baiwa ce mai girma. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The United States calls on all parties to allow aid workers safe and unhindered '''[[access]]''' to help communities in need. ''
Amurka tana kira ga duk ɓangarin da ke cikin waɗannan rikice-rikicen da su ba masu aikin agaji damar '''[[isa]]''' wurin al’ummar da ke bukatar taimako cikin kwanciyar hankali kuma ba tare da an yi musu katsalandan ba. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''The United States calls on all parties to allow aid workers safe and unhindered '''[[access]]''' to help communities in need. ''
Amurka tana kira ga duk ɓangarin da ke cikin waɗannan rikice-rikicen da su ba masu aikin agaji damar '''[[isa]]''' wurin al’ummar da ke bukatar taimako cikin kwanciyar hankali kuma ba tare da an yi musu katsalandan ba. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''However, you can remain spiritually strong whether you have '''[[access]]''' to our Web site or not. ''
Duk da haka, za ka iya kasancewa da dangantaka mai kyau da Jehobah ko da ba ka shiga dandalinmu. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false# | ##''However, you can remain spiritually strong whether you have '''[[access]]''' to our Web site or not. ''
Duk da haka, za ka iya kasancewa da dangantaka mai kyau da Jehobah ko da ba ka shiga dandalinmu. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Ken relates, “It took time to get used to living in a location where you may not have '''[[access]]''' to warm water, electricity, or telephone service for days.” ''
Ken ya ce, “Ya ɗauke mu dogon lokaci kafin mu saba zama a inda ba za mu samu ruwa mai ɗumi ba, wutan lantarki, ko kuma daman yin waya na kwanaki.” [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''If you have '''[[access]]''' to the Internet, we encourage you to get acquainted with jw.org. ''
Idan kuna '''[[shiga]]''' Intane, muna ƙarfafa ku ku shiga dandalin jw.org. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''We have '''[[access]]''' to him from any place we may be and at any time we may choose. ''
Muna '''[[iya]]''' yi masa magana a ko’ina muke kuma a kowane lokaci da muke so. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Today tens of millions of Africans – across sub-Saharan Africa – have '''[[access]]''' to electricity in part because of commitments from more than 140 private-sector partners. ''
A yau miliyoyin mutanen Afrika – a fadin yankin sahara – sun samu wutar lantarki saboda yunkurin da kamfanoni masu zaman kan su sama da 140 suka yi wajen tabbatar da haka. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''If you do not have ready '''[[access]]''' to the Internet, explain how the person can use jw.org to find the answer himself.—Go to “Bible Teachings/Bible Questions Answered” or “About Us/Frequently Asked Questions.” ''
Idan ba ku da waya ko kuma wata ƙaramar '''[[na’ura]]''' mai Intane, ku bayyana wa mutumin yadda zai iya samun amsar tambayar da kansa a dandalin jw.org.—Ku danna “Abubuwan da Aka Koyar Daga Littafi Mai Tsarki/Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki” ko kuma “Game da Shaidun Jehobah/Tambayoyin da Ake Yawan Yi.” [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'''''[[Access]]''' to the Internet has presented many with a challenge in this regard. ''
'''[[Intane]]''' yana sa mutane da yawa su fuskanci wannan ƙalubalen. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''We have '''[[access]]''' to what help if we find it difficult to open our hearts to our heavenly Father? ''
Idan yana mana wuya mu bayyana wa Jehobah ainihin abin da ke damunmu a addu’a, mene ne zai taimaka mana? [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''15 After his rebellion, Satan still had '''[[access]]''' to the heavenly courts, as indicated in the book of Job. ''
15 Bayan ya yi tawaye, Shaiɗan yana '''[[iya]]''' zuwan sama, yadda littafin Ayuba ya nuna. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The answer is stored in a database that any translator can easily '''[[access]]'''. ''
Ana saka amsar a wurin da dukan mafassara za su iya ganinta a duk lokacin '''[[da]]''' suke so. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''How happy we are that we have '''[[access]]''' to Bible literature in some 600 languages. ''
Muna farin ciki cewa ƙungiyar Jehobah ta wallafa littattafai '''[[da]]''' ke bayyana Littafi Mai Tsarki cikin kusan harsuna 600. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Even those who have no '''[[access]]''' to the Bible can still learn much about the true God by observing the things he has made.—Romans 1:20. ''
Waɗanda ba su da Littafi Mai Tsarki har ila za su '''[[iya]]''' koyan abubuwa masu yawa game da Allah ta wajen lura da abubuwan da ya halitta.—Romawa 1:20. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''In addition, our Web site, jw.org, is now available to the more than 2.7 billion people worldwide who '''[[access]]''' the Internet. ''
Ƙari ga haka, sama da mutane biliyan biyu da miliyan ɗari bakwai da ke amfani da Intane za su '''[[iya shiga]]''' dandalinmu na jw.org. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved Thu Mar 07 2019 03:40:38 GMT-0500 (EST) via [https://script.google.com/d/MmuOFBkQK9P5Em26p8AdEffof1oxjCliv/edit?mid=ACjPJvE8nKBvM94XBYvfpKC8GJ0mvPQY2-3fQyOMjxgGsFWrmVmGaVHkVKxECzWB1Nnm06qP8YDk6ewym4HgBreKQICXJG2q22cC3qlS3Zwh1bO_JeYy4rzN0W8YPUpTc_glNt0e9DdW8Q4&uiv=2] |