More actions
Created page with "==Noun== {{suna|dafi|none}} mCategory:Masculine gender Hausa nouns # venom, poison. <> wani ruwa da kan fito daga haƙ..." Tags: Mobile edit Mobile web edit |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |

(6 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 4: | Line 4: | ||
# [[venom]], [[poison]]. <> wani ruwa da kan fito daga haƙoran maciji yayin da ya sari mutum. | # [[venom]], [[poison]]. <> wani ruwa da kan fito daga haƙoran maciji yayin da ya sari mutum. | ||
# a lethal [[tranquilizer]]. <> maganin da akan saka a kibiya don kashe dabba. {{syn|guba}} | # a lethal [[tranquilizer]]. <> maganin da akan saka a kibiya don kashe dabba. {{syn|guba}} | ||
===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[dafi]]=== | |||
# [[dafi]]. <> [[secretes poison]], [[person]], [[naphtha]], [[poisonous]], [[poisonous]], [[poisonous snakes]], [[poisonous]], [[lethal]], [[poisonous]], [[poisoning]], [[poisonous snake]], [[poisoning]]. | |||
## ''Kashegari za ka ji kamar maciji mai dafi ne ya sare ka. <> At its end it bites just like a serpent, and it secretes poison just like a viper. | |||
## ''Muddin mutane sun amince da su, suna kawo ƙiyayya, dafi, da ra’ayoyi masu haɗari—sau da yawa da sakamako na bala’i, yadda tarihi na ƙarni na 20 ya nuna.—Misalai 6:16-19. <> Once people accept them, they produce some very jaundiced, poisonous, and dangerous beliefs—often with disastrous consequences, as the history of the 20th century has shown.—Proverbs 6:16-19. | |||
## ''Saboda haka Jehobah ya aika da waɗannan macizai masu dafi su yi musu horo. <> So Jehovah sends these poisonous snakes to punish the Israelites. | |||
## ''Sai Jehovah ya sa macizai masu dafi su yi musu horo. <> Jehovah sends poisonous serpents to punish them. | |||
## ''(Karin Magana 23:31-33) Yin maye na kama ne da saran maciji mai dafi, yana jawo rashin lafiya, yana ɗimauce hankali, har da fita hayyaci. <> (Proverbs 23:31-33) Excessive drinking bites like a poisonous serpent, causing sickness, mental confusion, even unconsciousness. | |||
## ''3. Menene mutanen suka ce Musa ya yi bayan Jehobah ya tura majizai masu dafi su yi musu horo? <> What do the people ask Moses to do after Jehovah sends poisonous snakes to punish them? | |||
## ''Jariri ma zai yi wasa kusa da maciji mai dafi kuma ba zai yi masa kome ba.’ <> Even a baby will not be harmed if it plays near a poisonous snake.’ | |||
## ''DAFI na abinci bai da daɗi ko kaɗan. <> FOOD poisoning is very unpleasant. | |||
## ''Amma daina cin abinci gabaki ɗaya domin guje wa dafi na abinci ba shawarar kirki ba ce. <> But to give up food entirely so as to avoid the risk of food poisoning is not a realistic option. | |||
## ''Wanda dafi na abinci yake damunsa yana bukatar ya mai da hankali da irin abinci da yake ci. <> A person who repeatedly experiences it needs to be more careful in his eating habits. | |||
## ''A lokacin da aka rubuta Littafi Mai Tsarki, sojoji suna amfani da kibiya da aka yi da kyauro da ƙananan ƙarafa da aka jika da dafi. <> In Bible times, soldiers used darts made out of hollow reeds having small iron receptacles that could be filled with burning naphtha. | |||
## ''Gwanaye sun kammala cewa likitar ya ziyarci Robert a gidansa, kuma ba da sanin Robert da iyalinsa ba, likitar ya yi masa allurar dafi. <> The authorities concluded that the doctor had visited Robert in his home and, unbeknownst to Robert and his family, had given him a lethal injection. | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 16:08, 11 March 2019
Noun
Jam'i |
m
- venom, poison. <> wani ruwa da kan fito daga haƙoran maciji yayin da ya sari mutum.
- a lethal tranquilizer. <> maganin da akan saka a kibiya don kashe dabba.
- Synonym: guba
Glosbe's example sentences of dafi
- dafi. <> secretes poison, person, naphtha, poisonous, poisonous, poisonous snakes, poisonous, lethal, poisonous, poisoning, poisonous snake, poisoning.
- Kashegari za ka ji kamar maciji mai dafi ne ya sare ka. <> At its end it bites just like a serpent, and it secretes poison just like a viper.
- Muddin mutane sun amince da su, suna kawo ƙiyayya, dafi, da ra’ayoyi masu haɗari—sau da yawa da sakamako na bala’i, yadda tarihi na ƙarni na 20 ya nuna.—Misalai 6:16-19. <> Once people accept them, they produce some very jaundiced, poisonous, and dangerous beliefs—often with disastrous consequences, as the history of the 20th century has shown.—Proverbs 6:16-19.
- Saboda haka Jehobah ya aika da waɗannan macizai masu dafi su yi musu horo. <> So Jehovah sends these poisonous snakes to punish the Israelites.
- Sai Jehovah ya sa macizai masu dafi su yi musu horo. <> Jehovah sends poisonous serpents to punish them.
- (Karin Magana 23:31-33) Yin maye na kama ne da saran maciji mai dafi, yana jawo rashin lafiya, yana ɗimauce hankali, har da fita hayyaci. <> (Proverbs 23:31-33) Excessive drinking bites like a poisonous serpent, causing sickness, mental confusion, even unconsciousness.
- 3. Menene mutanen suka ce Musa ya yi bayan Jehobah ya tura majizai masu dafi su yi musu horo? <> What do the people ask Moses to do after Jehovah sends poisonous snakes to punish them?
- Jariri ma zai yi wasa kusa da maciji mai dafi kuma ba zai yi masa kome ba.’ <> Even a baby will not be harmed if it plays near a poisonous snake.’
- DAFI na abinci bai da daɗi ko kaɗan. <> FOOD poisoning is very unpleasant.
- Amma daina cin abinci gabaki ɗaya domin guje wa dafi na abinci ba shawarar kirki ba ce. <> But to give up food entirely so as to avoid the risk of food poisoning is not a realistic option.
- Wanda dafi na abinci yake damunsa yana bukatar ya mai da hankali da irin abinci da yake ci. <> A person who repeatedly experiences it needs to be more careful in his eating habits.
- A lokacin da aka rubuta Littafi Mai Tsarki, sojoji suna amfani da kibiya da aka yi da kyauro da ƙananan ƙarafa da aka jika da dafi. <> In Bible times, soldiers used darts made out of hollow reeds having small iron receptacles that could be filled with burning naphtha.
- Gwanaye sun kammala cewa likitar ya ziyarci Robert a gidansa, kuma ba da sanin Robert da iyalinsa ba, likitar ya yi masa allurar dafi. <> The authorities concluded that the doctor had visited Robert in his home and, unbeknownst to Robert and his family, had given him a lethal injection.