Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kisa: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Suna == {{suna|kisa|kashe-kashe}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # haddasa salwantar rai; kisan-kai, kisan g..."
 
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
(7 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
== Suna ==
== Suna ==
{{suna|kisa|kashe-kashe}}
{{suna|kisa|kashe-kashe}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
{{noun|murder}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ''Verbal noun of [[kashe]]''
# [[haddasa]] salwantar rai; [[kisan-kai]], [[kisan gilla]], watau haddasa mutuwar wani <> [[murder]], [[kill]]ing, [[homocide]]  
# [[haddasa]] salwantar rai; [[kisan-kai]], [[kisan gilla]], watau haddasa mutuwar wani <> [[murder]], [[kill]]ing, [[homocide]]  
# '''kisan''' [[aure]] - ɗaukan matakan mutuwar aure <> [[divorce]], death or end of a marital relationship
# '''kisan''' [[aure]] - ɗaukan matakan mutuwar aure <> [[divorce]], death or end of a marital relationship
# '''kisan''' [[raɓa]] - tsumburarriyar [[tunkiya]] ko [[akuya]].
# '''kisan''' [[raɓa]] - tsumburarriyar [[tunkiya]] ko [[akuya]].
#kisan goro - sabawa da cin goro.
# '''kisan''' goro - sabawa da cin goro.
# [[kisan daɓe]] - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> [[overstaying your welcome]], wear out one's welcome
# [[kisan daɓe]] - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> [[overstaying your welcome]], wear out one's welcome
# [[kisan mummuƙe]] - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki.
# [[kisan mummuƙe]] - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki.
=== Related ===
* [[capital punishment]] (hukuncin '''kisa''')
<!--begin google translation-->
==  [[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[kisa]] ==
[[To]] [[death]], [[death]].
# {{cx|noun}} [[execution]] <> [[kisa]]; [[assassination]] <> [[kisan]] [[gilla]], [[kisa]];
# {{cx|verb}} [[assassinate]] <> [[kisa]];
[[Category:Google Translations]]
<!--end google translation-->
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 18:36, 11 March 2019

Suna

Tilo
kisa

Jam'i
kashe-kashe

Singular
murder

Plural
murders

m | Verbal noun of kashe

  1. haddasa salwantar rai; kisan-kai, kisan gilla, watau haddasa mutuwar wani <> murder, killing, homocide
  2. kisan aure - ɗaukan matakan mutuwar aure <> divorce, death or end of a marital relationship
  3. kisan raɓa - tsumburarriyar tunkiya ko akuya.
  4. kisan goro - sabawa da cin goro.
  5. kisan daɓe - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> overstaying your welcome, wear out one's welcome
  6. kisan mummuƙe - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki.

Related

Google translation of kisa

To death, death.

  1. (noun) execution <> kisa; assassination <> kisan gilla, kisa;
  2. (verb) assassinate <> kisa;