Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

saɓe: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:19750)
 
(One intermediate revision by one other user not shown)
Line 8: Line 8:
# [[rataya]] [[gatari]] [[ko]] [[wani]] [[abu]] [[a]] [[kafaɗa]].
# [[rataya]] [[gatari]] [[ko]] [[wani]] [[abu]] [[a]] [[kafaɗa]].
# [[sacewar]] [[kumburi]].
# [[sacewar]] [[kumburi]].
===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[saɓe]]===
# [[saɓe]]. <>  [[far]], [[sunset]].
## ''“Kamar nisan gabas da yamma, hakanan ya kawar da <strong class="keyword">saɓe</strong> saɓenmu, ya nisantadda su.” <> “As far off as the sunrise is from the <strong class="keyword">sunset</strong>, so far off from us he has put our transgressions.”
## ''9 Dauda ya yi amfani da wani furci ya kwatanta gafartawa ta Jehovah: “Kamar nisan gabas da yamma, hakanan ya kawar da <strong class="keyword">saɓe</strong> saɓenmu, ya nisantadda su.” <> 9 David used another vivid expression to describe Jehovah’s forgiveness: “As far as the east is from the west, so <strong class="keyword">far</strong> has He removed our transgressions from us.”
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 10:54, 14 March 2019

Verb

  1. The past tense of saɓa.
  2. watsa 'ya'yan wuri a caca.
  3. jinginar da kayan mutum a wajen caca.
  4. kaɗa auduga da baka don ta warware.
  5. rage ƙiba ko rame. <> losing weight, becoming skinny.
  6. tattare hannun riga da jefa shi a kafaɗa. <> gathering and folding up one's shirt and tossing it over their shoulders.
  7. rataya gatari ko wani abu a kafaɗa.
  8. sacewar kumburi.

Glosbe's example sentences of saɓe

  1. saɓe. <> far, sunset.
    1. “Kamar nisan gabas da yamma, hakanan ya kawar da saɓe saɓenmu, ya nisantadda su.” <> “As far off as the sunrise is from the sunset, so far off from us he has put our transgressions.”
    2. 9 Dauda ya yi amfani da wani furci ya kwatanta gafartawa ta Jehovah: “Kamar nisan gabas da yamma, hakanan ya kawar da saɓe saɓenmu, ya nisantadda su.” <> 9 David used another vivid expression to describe Jehovah’s forgiveness: “As far as the east is from the west, so far has He removed our transgressions from us.”