Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zaitun: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "olive"

m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:30083)

(2 intermediate revisions by one other user not shown)
Line 1: Line 1:
[[olive]]

===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[zaitun]]===
# [[zaitun]]. <> [[olive tree]], [[olive]], [[olives]].
## ''21:43) Somawa da naɗa Karniliyus, ɗan Al’umma na farko da ya zama Kirista a shekara ta 36 A.Z., an ba waɗanda ba Yahudawa ba ne zarafin shigowa cikin wannan itacen zaitun na alama.—A. M. 10:44-48. <> 21:43) Starting with the anointing of Cornelius—the first uncircumcised Gentile convert—in 36 C.E., the opportunity was opened up to uncircumcised non-Jews to be grafted onto this symbolic olive tree.—Acts 10:44-48. |  [[olive]]
## ''Annabi Habakkuk ya furta irin wannan tabbaci da kyau sa’ad da ya rubuta: “Ko itacen ɓaure ba ya yi fure ba, ba kuwa ’ya’ya a cikin kuringar anab ba; wahalar zaitun ta zama banza, gonaki ba su bada abinci ba: Ko da tumaki ba su ribbababanya a garkensu ba, ba a iske kuma shanu a dangwalinsu ba; duk da haka zan yi murna cikin Ubangiji; zan yi murna a cikin Allah mai-cetona.”—Hab. <> The prophet Habakkuk expressed such conviction beautifully when he wrote: “Although the fig tree itself may not blossom, and there may be no yield on the vines; the work of the olive tree may actually turn out a failure, and the terraces themselves may actually produce no food; the flock may actually be severed from the pen, and there may be no herd in the enclosures; yet, as for me, I will exult in Jehovah himself; I will be joyful in the God of my salvation.”—Hab. |  [[olive tree]]
## ''Habakkuk yana da hali da ya kamata mu yi koyi da shi, don ya ce: “Gama ko da shi ke itacen ɓaure ba za ya yi fure ba, ba kuwa ’ya’ya a cikin kuringar anab ba; wahalar zaitun ta zama banza, gonaki ba su bada abinci ba: ko da za a raba tumaki da wurin zamansu, ba a iske shanu a dangwalinsu ba; duk da haka zan yi murna cikin Ubangiji; zan yi murna a cikin Allah mai-cetona.” <> Habakkuk had an exemplary attitude, for he said: “Although the fig tree itself may not blossom, and there may be no yield on the vines; the work of the olive tree may actually turn out a failure, and the terraces themselves may actually produce no food; the flock may actually be severed from the pen, and there may be no herd in the enclosures; yet, as for me, I will exult in Jehovah himself; I will be joyful in the God of my salvation.” |  [[olive]]
## ''Mutanensa da aka maido za su sami daraja “kamar itacen zaitun,” kuma za su bi hanyoyin Allah. <> His restored people would have dignity “like that of the olive tree,” and they would walk in God’s ways. |  [[olive]]
## ''11:21) Wannan itacen zaitun da ake nomewa yana wakiltar cikar nufin Allah game da alkawarin da aka yi da Ibrahim. <> 11:21) This cultivated olive tree represents the fulfillment of God’s purpose with regard to the Abrahamic covenant. |  [[olive]]
## ''Idan aka yi ruwan sama bayan fāri mai tsawo, kututturen bishiyar zaitun zai iya sake tsirowa kuma “ya yi rassa” <> When rainfall breaks a severe drought, a dry olive stump can spring back to life with shoots rising from its roots, producing “branches like a new plant” |  [[olive]]
## ''Itacen Zaitun na Alama <> The Symbolic Olive Tree |  [[The Symbolic Olive Tree]]
## ''Mene ne yake nufi cewa “dutsen zaitun” ya rabu a tsakiya? <> In what sense does “the Mount of Olives” split? |  [[Olives]]
## ''Littafin nan Life in Biblical Israel ya ce: Abincin da ake ci da rana ba mai nauyi ba ne, ya haɗa da burodi, hatsi, zaitun, da ’ya’yan ɓaure.” <> The book Life in Biblical Israel says: “The midday meal was light, composed of bread, grain, olives, and figs.” |  [[olives]]
## ''8, 9. (a) Waɗanne abubuwa huɗu masu muhimmanci ne za su taimaka mana mu fahimci kwatanci na itacen zaitun? <> 8, 9. (a) What four basic facts will help us understand the illustration of the olive tree? |  [[olive]]
## ''Ɗaya daga cikin kalmomin da aka samo daga wannan fi’ilin ita ce she’men, wadda suna ce, kuma sau da yawa ana fassara ta ‘mai,’ wadda ta haɗa da “man zaitun.” <> One of the words most commonly derived from this verb is the noun sheʹmen, which is often translated “oil,” including in the expression “olive oil.” |  [[olive]]
## ''Mene ne Jehobah ya cim ma kamar yadda aka kwatanta da itacen zaitun na alama? <> What does Jehovah accomplish as illustrated by the symbolic olive tree? |  [[olive]]
## ''Bayan haka Yesu ya hau Dutsen Zaitun, sai waɗannan manzanni huɗu suka fara yi masa tambayoyi. <> After that Jesus came up to the Mount of Olives, and then these four apostles started asking him questions. |  [[Olives]]
## ''Saboda haka, Hushai ya je ya sami Dauda a Dutsen Zaitun.—2 Sama’ila 15:30, 32. <> So Hushai went to the Mount of Olives to meet David.—2 Samuel 15:30, 32. |  [[Olives]]
## ''Ganyen zaitun da kurciyar ta kai wa Nuhu ma ƙila daga wani ɗan ganye da ya toho ne bayan rigyawar. <> The olive leaf carried to Noah by the dove could also have been taken from a fairly young sprout that came up after the floodwaters had abated. |  [[olive]]
## ''Mai yiwuwa ya koya wa Yesu ire-iren itatuwa da ya yi amfani da su kamar su ɓaure da ceɗiya da kuma zaitun. <> He likely taught Jesus the differences between the varieties of wood that he used—the sycamore fig, oak, or olive, for example. |  [[olive]]
## ''A Romawa sura ta 11, manzo Bulus ya yi maganar itacen zaitun na alama. <> In Romans chapter 11, the apostle Paul speaks of a symbolic olive tree. |  [[olive]]
## ''Domin zai kasance abin da bai dace ba a kawo reshen itacen zaitun na jeji a ɗaura a kan na gida, amma, wasu manoma sun yi hakan a ƙarni na farko. <> Well, it would seem unusual, even unnatural, to graft a wild branch onto a cultivated tree; yet, that is what some farmers did in the first century. |  [[graft]]
## ''Jehobah yana kama da saiwar, Yesu kuma rassa na itacen zaitun na alama. <> Jehovah is like the root and Jesus like the trunk of this symbolic olive tree. |  [[olive]]
## ''Alal misali, an ce wasu itatuwan zaitun a wuraren Bahar Maliya sun yi rayuwa na shekaru dubu ɗaya zuwa dubu biyu. <> For instance, some olive trees in the Mediterranean region are said to be from one to two thousand years old. |  [[olive]]
## ''(Yohanna 21:9-13) Ko da yake a nan kaɗai ne Linjila ta ambata abincin safiya, amma mutanen sun saba karyawa da abinci kamar su burodi ’ya’yan itace da zaitun. <> (John 21:9-13) Although this is the only mention in the Gospels of a breakfast meal, it was common for people to begin their day with a meal of bread, nuts, and raisins or olives. |  [[olives]]
## ''Da farko, tun da yake ba su da zarafin kasancewa a wannan alkawari na musamman, suna kama da rassan zaitun na jeji. <> Originally, they were like wild olive branches, not having a
[[Category:Hausa lemmas]]