More actions
Created page with "# You may get a cold, or your stomach may ache.<>Wataƙila mura ya dame ka, ko kuma ka yi ciwon ciki. # Because of my old injuries, my body and feet sometimes ache, especially..." |
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:2923) Tag: Replaced |

(2 intermediate revisions by one other user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
# You may get a cold, or your stomach may ache.<>Wataƙila mura ya dame ka, ko kuma ka yi ciwon ciki. | |||
# Because of my old injuries, my body and feet sometimes ache, especially after I share in the preaching work.<>Saboda raunin da na ji dā, jikina da kuma ƙafafuna sukan yi mini ciwo a wasu lokuta, musamman ma idan na fita wa’azi. | ==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[ache]] [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]== | ||
# “My legs often ache terribly,” she says, “but I do not let that stop me.”<>Ta ce, “sau da yawa ƙafafuna suna ciwo sosai, amma ba na barin wannan ya hana ni.” | # Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[ache]]: | ||
# Although Sabina’s legs ache from the morning’s work, she goes on to her second job at her sister’s store.<>Ko da yake ƙafafuwan Sabina suna yi mata ciwo domin aikin safiyar da ta yi, za ta wuce ne zuwa aiki na biyu da take yi a shagon ’yar’uwarta. | ##''You have no '''[[aches]]''' or pains.''
Ba ka '''[[jin ciwo]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

# As a result of caring for him, my neck, shoulders, and arms ache, and I am an outpatient at an orthopedic hospital.<>A sakamakon kula da shi, wuya na, kafaɗa na, da hannaye na suna mini ciwo, kuma ni ma ina zuwa asibitin ƙashi kullum. | ##''(Zechariah 2:8) When others hurt us, his heart '''[[aches]]''' with ours.''
(Zakariya 2:8) Saboda haka, yana damunsa idan mutane suka ci '''[[mutuncinmu]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''In the meantime, we are assured that our loving Father will help us to endure the burden of our '''[[aches]]''' and pains because ‘he cares for us.’''
Amma a yanzu, muna da tabbaci cewa Ubanmu mai ƙauna zai taimake mu mu jimre '''[[azabobi]]''' da matsalolinmu domin ‘yana kula da mu.’ [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Wisely, he chose to serve God, even though his flesh '''[[ached]]''' for nicotine.''
Ya yanke shawara cewa zai bauta wa Allah ko da yake ya yi masa wuya '''[[ainun]]''' ya daina shan taba. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Initially our backs and ribs '''[[ached]]''' because we slept on the ground, but during the night we got used to it.''
A dā bayanmu da haƙarƙarinmu '''[[suna yi]]''' mana '''[[ciwo]]''' domin barcin da muke yi a ƙasa, amma daddare sai jikin ya daina ciwo domin mun riga mun saba. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Thoughtful words from one who manifests godly wisdom can mend an '''[[aching]]''' heart and restore relationships.''
Kalamai masu tsari daga mutum mai hikima ta Allah zai iya warkar da zuciya mai '''[[ciwo]]''' kuma ya gyara dangantaka. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''“At times, my legs are '''[[aching]]''', but,” Karen adds with a big smile, “I’ve conducted as many as 18 Bible studies.''
Cike da murmushi ta ce: “A wasu lokatai '''[[ƙafafuna suna mini zafi]]''', amma, na yi nazarin Littafi Mai Tsarki da ɗalibai goma sha takwas. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''You may get a cold, or your stomach may '''[[ache]]'''.''
Wataƙila mura ya dame ka, ko kuma ka '''[[yi]]''' ciwon ciki. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Studies indicate that those who volunteer to help others have been found to suffer from fewer '''[[aches]]''' and pains and less depression.''
Bincike ya nuna cewa mutanen da suke ba da kansu don su taimaka wa wasu ba sa cika rashin lafiya ko kuma baƙin ciki. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Because of my old injuries, my body and feet sometimes '''[[ache]]''', especially after I share in the preaching work.''
Saboda raunin da na ji dā, jikina da kuma '''[[ƙafafuna]]''' sukan '''[[yi mini ciwo]]''' a wasu lokuta, musamman ma idan na fita wa’azi. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''NOAH straightened his back and stretched his '''[[aching]]''' muscles.''
NUHU ya tashi tsaye don ya '''[[miƙe]]''' jikinsa. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''“My legs often '''[[ache]]''' terribly,” she says, “but I do not let that stop me.”''
Ta ce, “sau da yawa '''[[ƙafafuna suna ciwo]]''' sosai, amma ba na barin wannan ya hana ni.” [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''And any '''[[aches]]''' and pains were forgotten in the morning as we viewed the unspoiled valleys with clouds creeping lazily up their sides and the magnificent snowcapped peaks in the distance.''
Mun mance '''[[ciwon]]''' da '''[[jikinmu]]''' yake yi sa’ad da muka tashi da safe kuma muka ga kwari mai kyau ga gajimare na zagayawa a hankali da kuma tuddai da ƙanƙara ya rufe kansu daga nesa. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Although Sabina’s legs '''[[ache]]''' from the morning’s work, she goes on to her second job at her sister’s store.''
Ko da yake ƙafafuwan Sabina suna yi mata '''[[ciwo]]''' domin aikin safiyar da ta yi, za ta wuce ne zuwa aiki na biyu da take yi a shagon ’yar’uwarta. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''What a thorn this was in his '''[[aching]]''' flesh!''
Lalle wannan ƙaya ce cikin jikinsa da ke '''[[ciwo]]'''! [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''As a result of caring for him, my neck, shoulders, and arms '''[[ache]]''', and I am an outpatient at an orthopedic hospital.''
A sakamakon kula da shi, wuya na, kafaɗa na, da hannaye na '''[[suna mini ciwo]]''', kuma ni ma ina zuwa asibitin ƙashi kullum. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''And he doesn’t want you to have any of the '''[[aches]]''' and pains that people suffer today.''
Kuma ba ya so ka yi '''[[ciwo]]''' da mutane suke yi a yau. [https://glosbe.com/en/ha/ache?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved August 22, 2020, 8:38 am via glosbe (pid: 2923) |