More actions
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:6039) |
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:26062) |

(4 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[ƙyama]] [https://glosbe.com/en | ==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[ƙyama]] [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]== | ||
# Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[ƙyama]]: | # Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[ƙyama]]: | ||
##'' | ##''Suna tsammanin za su iya yin haɗin bauta, su faranta wa Baal rai ta bukukuwansu masu ban '''[[ƙyama]]''' kuma har ila su nemi tagomashin Jehobah Allah.''
They thought that they could have it both ways —that they could appease Baal with their '''[[revolting]]''' rituals and still ask favors of Jehovah God. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Sa’ad da Yuƙub ya ji abin da yayansa suka yi, sai ya ce musu: “Kun wahalshe ni, da kun sa in zama abin '''[[ƙyama]]''' a cikin mazaunan ƙasan, . . . za su tar mani, su buga ni: zan hallaka kuwa, da ni da gidana.”''
When Jacob learned of his sons’ actions, he rebuked them, saying: “You have brought ostracism upon me in making me a stench to the inhabitants of the land, . . . and they will certainly gather together against me and assault me and I must be annihilated, I and my house.” [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Matsayinsa a hadayar rayukan miliyoyi a kan goyon bayan limamai a yaƙe-yaƙe, abin '''[[ƙyama]]''' ne ƙwarai!''
And her role in the sacrificing of millions of lives on the altar of clergy-supported warfare is '''[[disgusting]]''' indeed! [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Ana iya fassara ‘'''[[ƙyama]]'''’ ta zama “mugun ƙiyayya.”''
“'''[[Abhor]]'''” can be translated “hate exceedingly.” [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Bayan ya taɓa shi, cutar da ta sa ya zama abin '''[[ƙyama]]''' ta rabu da shi!''
Following that one touch, the disease that had made him an '''[[outcast]]''' was gone! [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Ko da yake sun keɓe kansu ga Allah na gaskiya, Isra’ilawa sun “zo Baal-peor, suka keɓe kansu ga abin nan mai-ban '''[[ƙyama]]'''.”''
Though dedicated to the true God, Israelites “went in to Baal of Peor, and they proceeded to dedicate themselves to the '''[[shameful thing]]'''.” [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Game da Isra’ilawa, waɗanda “suka ba shi haushi da allolinsu abin '''[[ƙyama]]''',” Allah ya ce: “Zan ɓoye fuskata a gare su.”''
Regarding Israel, who “angered him with abominable '''[[idols]]''',” God foretold: “I will hide my face from them.” [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''ABIN DA KALMAR ALLAH TA CE: “Mashiririci abin '''[[ƙyama]]''' ne ga Ubangiji: Amma asirinsa yana tare da masu-adalci.”''
WHAT THE BIBLE SAYS: “Jehovah '''[[detests]]''' a devious person, but His close friendship is with the upright.” [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Sa’ad da wannan yaƙin ya ƙare, mutane a ko’ina za su fahimci cewa lalle yaƙi abin '''[[ƙyama]]''' ne marar kan gado.''
When that battle is over, people everywhere will view war as incomprehensible and '''[[repulsive]]'''. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Allah ya kira su “al’amuransu na ban '''[[ƙyama]]'''” da kuma ‘gumaka.’''
God calls them “'''[[disgusting things]]'''” and “dungy idols.” [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Dukan waɗannan mata da maza sun san abin da Allah yake '''[[ƙyama]]''', kuma suna tunani da kuma aikata abubuwa cikin jituwa da haka.''
All such men and women know what God '''[[hates]]''', and they think and act accordingly. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Ka ɗauke su kamar yadda Jehobah yake ɗaukansu—abin “'''[[ƙyama]]'''.”—Kubawar Shari’a 27:15.''
By all means, come to view them as Jehovah does —as something “'''[[detestable]]'''.” —Deuteronomy 27:15. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Saboda haka, tsoron Allah yana rinjayar ɓangarori biyu na rayuwarmu: halinmu ga Allah da kuma halinmu ga ayyuka da yake '''[[ƙyama]]'''.''
Thus, fear of God influences two important aspects of our lives: our attitude toward God and our attitude toward conduct that he '''[[hates]]'''. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Sa’ad da wannan yaƙin ya ƙare, mutane a ko’ina za su fahimci cewa lalle yaƙi abin '''[[ƙyama]]''' ne marar kan gado''
When Armageddon is over, people everywhere will view war as '''[[incomprehensible]]''' and repulsive [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Hakika, tunanin cin amanar Jehobah ta wajen bauta wa gunki tana da ban '''[[ƙyama]]''' ga Kiristoci na gaskiya.''
Indeed, the very thought of betraying Jehovah by worshipping an idol is '''[[repulsive]]''' to a true Christian. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''9 Ka gwada abubuwan da mutane suke '''[[ƙyama]]''' a tsakanin shekara ta 1940 zuwa 1959 da waɗanda ke faruwa yau a wajajen aiki da nishaɗi da wasanni da kuma ado da tufa.''
9 Think about the contrast between what was found shocking in the 1940’s or 1950’s and what is taking place today in the workplace, in the field of entertainment, in sports, and in fashion. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Da waɗannan kalaman, Yesu yana nuna cewa dole ne Kirista ya fuskanci tsanani, '''[[ƙyama]]''', har ma da mutuwa, tun da shi ba na duniya ba ne.''
By this expression, Jesus showed that a Christian must be prepared to accept persecution, '''[[contempt]]''', or even death, since he is no part of the world. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Ko idan ma Siman da “gidansa yana bakin teku” ba ya kusa da wurin jimansa, Siman yana ‘kasuwanci da ake '''[[ƙyama]]''' da yake rage darajar duk wanda yake yin sa,’ in ji Farrar.—Ayukan Manzanni 10:6.''
Even if Simon’s “house by the sea” was not adjacent to his tannery, Simon was engaged in ‘a trade that was looked on with '''[[disgust]]''' and thus tended to lower the self-respect of all who undertook it,’ says Farrar.—Acts 10:6. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Taɓa fata da gawayen dabbobi dabam dabam da ake amfani da su a wannan kasuwanci, da kayayyaki da yake bukata, ya sa ba shi da tsarki kuma da ban '''[[ƙyama]]''' a idanun wanda ya nace wa doka.”''
The daily contact with the hides and carcases of various animals necessitated by this trade, and the materials which it requires, rendered it impure and '''[[disgusting]]''' in the eyes of all rigid legalists.” [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Gama wanda ya aika waɗannan al’amura duka abin '''[[ƙyama]]''' ne ga Ubangiji [Jehovah].” —Kubawar Shari’a 18: 10-12.''
For everybody doing these things is something '''[[detestable]]''' to Jehovah.”—Deuteronomy 18:10-12. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Wane irin alhaki na “abubuwa masu-ban '''[[ƙyama]]'''” ne “Babila Babba” take da shi?''
“Babylon the Great” is responsible for what sort of “'''[[disgusting]]''' things”? [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''11 Mun kuma sani cewa waɗanda suke da hannu cikin kowanne irin sihiri—duba, maita, ko kuma ƙoƙarin yin magana da matattu—abin '''[[ƙyama]]''' ne ga Jehovah.''
11 We are also aware that those who indulge in any form of spiritism —practicing divination, employing witchcraft, or trying to communicate with the dead— are '''[[detestable]]''' to Jehovah. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'''''[[ | ##''Jehobah ya bayyana wa annabi Ezekiel cewa ana yin abin ban '''[[ƙyama]]''' a ɓoye, ya ce: “Ya ɗan mutum, ko ka ga abin da dattiɓan gidan Isra’ila su ke yi a cikin duhu?''
Jehovah revealed to the prophet Ezekiel that '''[[detestable]]''' things were being done in private, saying: “Have you seen, O son of man, what the elderly ones of the house of Israel are doing in the darkness, each one in the inner rooms of his showpiece? [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Sa’ad da muke nazarin Littafi Mai Tsarki, muna koyan abin da Jehobah yake ƙauna da kuma abin da yake '''[[ƙyama]]'''.''
As we study the Bible, we learn what Jehovah loves and what he '''[[hates]]'''. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(Misalai 4:18) A shekarun baya bayan nan, an ƙarfafa mu mu sake dubawa da fahimta mai zurfi—a cikinsu da—tsara da ba za ta wuce ba kafin ƙarshe ya zo, almara ta tumaki da awaki, abin '''[[ƙyama]]''' da kuma lokacin da za ta tsaya a wuri mai tsarki, sabon alkawari, sake kamani, da kuma wahayin haikali na littafin Ezekiel.''
(Proverbs 4:18) In recent years, we have been encouraged to look again with deeper understanding at —among other things— the generation that will not pass away before the end comes, the parable of the sheep and the goats, the '''[[disgusting thing]]''' and when it will stand in a holy place, the new covenant, the transfiguration, and the temple vision of the book of Ezekiel. [https://glosbe.com/ha/en/%C6%99yama?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved August | Retrieved August 29, 2020, 5:35 pm via glosbe (pid: 26062) |