Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:conclusion: Difference between revisions

Discussion page of conclusion
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:19667)
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:14732)

(One intermediate revision by one other user not shown)
Line 2: Line 2:
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[conclusion]] [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]==

# Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[conclusion]]:

##''7 Have scientists come to their '''[[conclusions]]''' because facts and evidence point that way?''
7 Masana kimiyya sun '''[[kammala]]''' ne domin tabbaci ya nuna hakan? [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Rather than give Jesus the benefit of the doubt, they jumped to a wrong '''[[conclusion]]''' and turned their backs on him.''
Maimakon su amince da Yesu sa’ad da ba su fahimci abin da ya faɗa ba, sai suka '''[[kammala yadda]]''' bai dace ba kuma suka ƙi shi. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Even more important, a well-educated Christian is better able to read the Bible with understanding, reason on problems and come to sound '''[[conclusions]]''', and teach Bible truths in a clear and persuasive way.''
Abu mafi muhimmanci shi ne, Kirista da ke da ilimi sosai zai iya karanta Littafi Mai Tsarki da fahimi, banda wata matsala, ya amince, kuma '''[[ya]]''' koyar da gaskiyar Littafi Mai Tsarki sosai don ya motsa zuciyar mutane. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Why do we reach that '''[[conclusion]]'''?''
Me ya sa muka faɗi '''[[haka]]'''? [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Rather than seeking to win arguments, it is best to pose questions that make people think and reach their own '''[[conclusions]]'''.”''
Maimakon yin jayayya, zai fi kyau mu yi tambayoyin da za su sa mutane su yi tunani kuma su tsai da '''[[shawara]]''' da kansu.” [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''After they considered all available Scriptural evidence, they made a record of their '''[[conclusions]]'''.''
Bayan sun yi nazarin dukan tabbaci na Nassi da ake da su, sai su rubuta yadda suka '''[[kammala]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The sower instructed his workers to let the wheat and the weeds grow together until harvesttime, at “the '''[[conclusion]]''' of the system of things.”''
Mashukin ya umurci ma’aikatansa su bar alkamar da zawan su yi girma tare har sai lokacin kaka, a “'''[[matuƙar]]''' zamani.” [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''19 Near its '''[[conclusion]]''', the reprinted answer on pages 29-31 says: “Does the fact that opinions and conscientious decisions may differ mean that the issue is inconsequential?''
19 Kusan ƙarshensa, '''[[amsar]]''' da aka buga a fitar Hasumiyar Tsaro na 15 ga Yuni 2004, ta ce: “Gaskiyar cewa ra’ayi da kuma shawarar da ta dace tana iya bambantawa, wannan na nufin cewa batun bai da muhimmanci ne? [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''14 In the new world, we will have reason to reflect on the fact that all the foretold events associated with the '''[[conclusion]]''' of the system of things did indeed take place.''
14 A sabuwar duniya, za mu tuna da yadda duk abubuwan da aka annabta game da '''[[ƙarshen]]''' wannan zamani suka faru. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''What enabled Peter to conclude that he could now preach to Gentiles, and what further '''[[conclusions]]''' did he likely draw?''
Menene ya taimaki Bitrus ya kammala cewa zai iya yi wa mutane na Al’umma wa’azi, waɗanne ƙarin '''[[kammalawa]]''' mai yiwuwa ya yi? [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Though David could discern only a small part of the immensity of the universe, he drew the right '''[[conclusion]]''' —God merits our respect and adoration.''
Ko da yake ya fahimci kaɗan ne kawai daga cikin girman sararin samaniya, Dauda ya fahimci '''[[amsar]]''' da ta dace, wato Allah ne ya cancanci biyayyarmu da kuma girmamawa. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''10 In some cases, single Christians have come to the '''[[conclusion]]''' that an uneven yoking would be better than the loneliness they currently feel.''
10 A wasu yanayi, Kiristoci marasa aure sukan '''[[kammala]]''' cewa karkiya marar dacewa ta fi irin kewa da suke ji a yau. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''In this imaginary scenario, what happened in a restaurant, and what '''[[conclusions]]''' did Tom quickly draw?''
A wannan misalin, mene ne ya faru a gidan cin abinci, mene ne Tanko ya '''[[kammala]]''' a zuciyarsa? [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''8 Would you not agree with the '''[[conclusion]]''' the apostle Paul came to?''
8 Ba za ka yarda da '''[[yadda]]''' manzo Bulus ya '''[[kammala]]''' ba? [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''2 We do well to keep this lesson in mind when it comes to reaching '''[[conclusions]]''' about Jehovah God.''
2 Ya kamata mu tuna wannan darasin sa’ad da muke magana '''[[game]]''' da Jehobah Allah. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''If it were possible to conduct such an examination, we would reach the same '''[[conclusion]]''' as did Joshua —Jehovah’s promises never fail to come true. —1 Kings 8:56; Isaiah 55:10, 11.''
Da zai yiwu a yi irin wannan binciken, za mu '''[[faɗi]]''' ainihin abin da Joshua ya ce, wato, babu alkawuran Jehobah da ba sa cika.—1 Sarakuna 8:56; Ishaya 55:10, 11. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''8. (a) What else, described at Matthew 13:24-30, 36-43, did Jesus associate with the '''[[conclusion]]''' of the system of things?''
8. (a) Menene kuma da aka kwatanta a Matta 13:24-30, 36-43 da Yesu ya haɗa shi da '''[[ƙarshen]]''' zamani? [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Line 24: Line 17:
##''“Until the '''[[Conclusion]]''' of the System of Things”''
“Har '''[[Matuƙar]]''' Zamani” [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''When asked about the sign of his presence “and of the '''[[conclusion]]''' of the system of things,” Jesus replied: “Nation will rise against nation and kingdom against kingdom, and there will be food shortages and earthquakes . . . and because of the increasing of lawlessness the love of the greater number will cool off.”''
Sa’ad da aka tambaye shi game da alamar zuwansa da “'''[[cikar]]''' zamani,” Yesu ya ce: “Al’umma za ta tasa ma al’umma, mulki kuma za ya tasa ma mulki: za a yi yunwa da rayerayen duniya . . . saboda yawaita da mugunta za ta yi kuma, ƙaunar yawancin mutane za ta yi sanyi.” [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Then we read: “Mary began to preserve all these sayings, drawing '''[[conclusions]]''' in her heart.”''
Sai muka karanta: “Maryamu ta kiyayadda waɗannan al’amura, tana bimbini da su a cikin '''[[zuciyatta]]'''.” [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Raise it at the '''[[conclusion]]''' of the initial conversation, and make definite arrangements to return.''
Ka ta da tambayar a '''[[ƙarshen]]''' tattaunawarku ta farko, kuma ka tabbatar da cewa ka koma. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Congregation Bible Study: (30 min.) ia '''[[Conclusion]]''' ¶1-13''
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia '''[[Kammalawa]]''' sakin layi na 1-13 [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Lest we draw the wrong '''[[conclusion]]''', we do well to note some helpful details.''
Kafin mu '''[[kammala]]''' yadda bai dace ba, yana da kyau mu bincika wasu abubuwa cikin labarin. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Clearly, we are now living in “the '''[[conclusion]]''' of the system of things” —a limited period of time leading up to and including the destruction of this wicked system.''
A bayyane yake cewa yanzu muna rayuwa a “'''[[cikar]]''' zamani,” wato wani gajeren lokaci da zai kai ga halakar wannan mugun zamanin. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(6) What '''[[conclusion]]''' have many experts reached regarding the benefits of transfusion alternatives?''
(6) Game da fa’idodin abubuwan taimako maimakon '''[[ƙarin]]''' jini, gwanaye da yawa sun ga cewa yana taimakawa wajen kula da majiyyata kuma yana rage tsadar jinya. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The prophecy at Matthew 24:3, 7, 14 or 2 Timothy 3:1-5 might help them to see the bigger picture and the meaning of the conditions they are enduring, namely, that we are living in the '''[[conclusion]]''' of the old system of things.''
Annabcin nan a Matta 24:3, 7, 14 ko kuma 2 Timothawus 3:1-5 zai iya taimake su su fahimta yanayin sosai da ma’anar yanayi da suke jimrewa, musamman, cewa muna zama a '''[[ƙarshen]]''' tsohon zamani. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''For example, some families have found it practical to discuss the text for the day or to read a portion of the Bible at the '''[[conclusion]]''' of a family meal.''
Alal misali, wasu iyalai sun ga ya fi musu kyau su tattauna nassin yini ko su karanta Littafi Mai Tsarki lokacin da iyalin '''[[suka]]''' gama cin abinci. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Talk based on the Your Life tract, from paragraph 10 to the '''[[conclusion]]'''.''
Jawabi bisa ga bayanin da ke cikin warƙar nan Matasa—Me Za Ku Yi da Rayuwarku?, daga sakin layi na 10 zuwa sakin layi na '''[[ƙarshe]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''6 We might ask: Could not “the '''[[conclusion]]''' of the system of things” refer to a future time when world conditions will become even worse?''
6 Za mu iya yin tunani cewa “'''[[cikar]]''' zamani” yana nufin wani lokaci a nan gaba da yanayin duniya zai ƙara taɓarɓarewa. [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''It says: “Since World War II, the fulfillment of Jesus’ prophecy for ‘the '''[[conclusion]]''' of the system of things’ is largely due to the role that the ‘great crowd’ of ‘other sheep’ carry out. . . .''
Ya ce: “Tun daga Yaƙin Duniya na II, cikar annabcin Yesu na ‘'''[[cikar]]''' zamani’ yawanci domin aikin da ‘taro mai girma’ na ‘waɗansu tumaki’ suka yi ne. . . . [https://glosbe.com/en/ha/conclusion?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved September 1, 2020, 11:45 pm via glosbe (pid: 19667)
Retrieved September 2, 2020, 12:32 pm via glosbe (pid: 14732)