More actions
Line 9: | Line 9: | ||
[[File:Classe primaire.jpg|thumb|A teacher teaching a class <> Malamar da ke '''koya''' darasi a aji.]] | [[File:Classe primaire.jpg|thumb|A teacher teaching a class <> Malamar da ke '''koya''' darasi a aji.]] | ||
# karantar ko nuna yadda ake yin abu. <> to [[educate]], [[demonstrate]], teach. {{syn|koyar da}} | # karantar ko nuna yadda ake yin abu. <> to [[educate]], [[demonstrate]], teach. {{syn|koyar da}} | ||
# | ##''Baba na ne ya '''koya''' mana yadda ake tuƙa mota.'' <> Our dad '''[[taught]]''' us how to drive. | ||
##''This is how we should '''educate''' our children about the Islamic values that govern the society.'' <> Hakanan ya zama waji bi a '''[[koyawa]]''' yara dabi’u da al’adu irin na addinin Musulunci saboda su rayu rayuwa mai nagarta a cikin al’umma. --[[parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany%27s_An_Example_For_Mankind/yara|An example for Mankind]] | |||
{{-}} | {{-}} | ||
Latest revision as of 01:13, 28 November 2021
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |

- neman sanin wani abu. <> seeking knowledge, gaining an education.
Verb 2
Plain form |
Third person singular |
Simple past |
Past participle |
Present participle |

- karantar ko nuna yadda ake yin abu. <> to educate, demonstrate, teach.
- Synonym: koyar da
- Baba na ne ya koya mana yadda ake tuƙa mota. <> Our dad taught us how to drive.
- This is how we should educate our children about the Islamic values that govern the society. <> Hakanan ya zama waji bi a koyawa yara dabi’u da al’adu irin na addinin Musulunci saboda su rayu rayuwa mai nagarta a cikin al’umma. --An example for Mankind
Noun
f
- jar ƙasa da mata kan shafa a fuska don kwalliya.
- Synonym: kowa
Bargery's definition of koya
koya.
I. [ko/ya"].
1. {v.tr.2c; only plus dat.}. Teach. e.g. ya/ k. mini karatu, he taught me to read.
2. {n.f.; pl. ko/yo/yi/}.
(a) Various kinds of red earth and red coloured stones used in making red ink, in staining the heads of cotton-spindles, and for smearing on the face.
(b) Red ink. (= (Kats.) kwaya.)
II. [ko/+ya"] {4d koya I.1}.
III. [ko/"ya/+].
1. {v.tr.1a}. Learn. (Vide koyo.) (Cf. makoyi.)
2. {n.f.; 4e koya III.1}.