Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

goge: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 3: Line 3:
#: ''No amount of '''brushing''' your teeth will get rid of it – [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Duk yadda ka '''wanke''' bakinka ba za ka iya raba shi da warinta ba, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Babu irin '''goge''' hakoran da za ka yi ya kawar da shi – [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''

# to [[delete]], [[erase]].
# to [[delete]], [[erase]].
# to [[iron]] <> [[guga]].
#: '''''Iron''' these pants for me'' <> [[goge|'''gṑgē''']] minì wàndon nàn

==Noun==
==Noun==

Latest revision as of 09:20, 30 November 2021

Verb

  1. (brushing) wanke, goga (brush).
    No amount of brushing your teeth will get rid of it – [1] <> Duk yadda ka wanke bakinka ba za ka iya raba shi da warinta ba, [2] = Babu irin goge hakoran da za ka yi ya kawar da shi – [3]
  2. to delete, erase.
  3. to iron <> guga.
    Iron these pants for me <> gṑgē minì wàndon nàn

Noun

Tilo
goge

Jam'i
goguna

m

goge musical instrument
  1. wani abin kiɗa da akan rufa ƙoƙo da tantani a giciya icen da aka ɗaura wa izgar doki. <> a large one-string bowed musical instrument.
  2. tawadar zuge.
  3. gogen damo
    1. wata irin bishiya mai yin ƙaro.
    2. wani irin ɗan kunne mai sha kamar na goge.

Noun 2

Tilo
goge

Jam'i
babu (none)

m

  1. tarawa da yarinya ƙanƙanuwa marasa ƙofa ta hanyar goga mata azzakari a matuncinta.