More actions
Created page with "How do anointed Christians '''undergo''' “a new birth to a living hope,” and what is that hope? Ta yaya Jehobah ya ba Kiristoci shafaffu ‘'''maya''' haihuwarmu bisa beg..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Ta yaya Jehobah ya ba Kiristoci shafaffu ‘'''maya''' haihuwarmu bisa bege mai rai,’ kuma mene ne wannan begen? | Ta yaya Jehobah ya ba Kiristoci shafaffu ‘'''maya''' haihuwarmu bisa bege mai rai,’ kuma mene ne wannan begen? | ||

Some had to '''undergo''' major changes. | Some had to '''undergo''' major changes. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Wasu sun yi '''canji''' na musamman. | Wasu sun yi '''canji''' na musamman. | ||

How did David’s life '''undergo''' change? | How did David’s life '''undergo''' change? | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Waɗanne canje-canje Dauda ya '''fuskanta a''' rayuwarsa? | Waɗanne canje-canje Dauda ya '''fuskanta a''' rayuwarsa? | ||

If we rely on Jehovah when we '''undergo''' trials, what benefits can come to us? | If we rely on Jehovah when we '''undergo''' trials, what benefits can come to us? | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Idan mun dogara ga Jehovah yayin da muke '''cikin''' gwaji, waɗanne fa’idodi za mu samu? | Idan mun dogara ga Jehovah yayin da muke '''cikin''' gwaji, waɗanne fa’idodi za mu samu? | ||

We may not fully understand why Jehovah allows us to '''undergo''' a particular trial. | We may not fully understand why Jehovah allows us to '''undergo''' a particular trial. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Mai yiwuwa ba za mu fahimci abin da ya sa Jehobah ya ƙyale mu muna '''wahalar''' wani gwaji ba. | Mai yiwuwa ba za mu fahimci abin da ya sa Jehobah ya ƙyale mu muna '''wahalar''' wani gwaji ba. | ||

All who desire divine approval today must exercise similar faith, dedicate themselves to Jehovah God, and '''undergo''' Christian baptism in symbol of an unreserved dedication to the Most High God. | All who desire divine approval today must exercise similar faith, dedicate themselves to Jehovah God, and '''undergo''' Christian baptism in symbol of an unreserved dedication to the Most High God. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Dole ne dukan waɗanda suke son samun amincewar Allah a yau su kasance da irin wannan bangaskiyar, su keɓe kansu ga Jehovah Allah, kuma su yi baftisma ta Kirista alamar keɓe kai babu ragi ga Allah Mafi Girma. | Dole ne dukan waɗanda suke son samun amincewar Allah a yau su kasance da irin wannan bangaskiyar, su keɓe kansu ga Jehovah Allah, kuma su yi baftisma ta Kirista alamar keɓe kai babu ragi ga Allah Mafi Girma. | ||

On the day of Pentecost 33 C.E., what baptism did Peter urge his listeners to '''undergo'''? | On the day of Pentecost 33 C.E., what baptism did Peter urge his listeners to '''undergo'''? | ||
Line 39: | Line 39: | ||
A ranar Fentakos na shekara ta 33 A.Z., wane baftisma ne Bitrus ya umurci masu sauraronsa su '''yi'''? | A ranar Fentakos na shekara ta 33 A.Z., wane baftisma ne Bitrus ya umurci masu sauraronsa su '''yi'''? | ||

When our fellow believers '''undergo''' trials, face persecution, or are imprisoned, let us pray for them and do all we can to help them. —Prov. | When our fellow believers '''undergo''' trials, face persecution, or are imprisoned, let us pray for them and do all we can to help them. —Prov. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Sa’ad da ’yan’uwanmu masu bi suke fuskantar '''gwaji''', tsanantawa, ko kuma an jefa su a kurkuku, bari mu yi addu’a dominsu kuma mu yi iyakar ƙoƙarinmu mu taimake su.—Mis. | Sa’ad da ’yan’uwanmu masu bi suke fuskantar '''gwaji''', tsanantawa, ko kuma an jefa su a kurkuku, bari mu yi addu’a dominsu kuma mu yi iyakar ƙoƙarinmu mu taimake su.—Mis. | ||

(b) What training must the body '''undergo''' in order to mature and become physically adept? | (b) What training must the body '''undergo''' in order to mature and become physically adept? | ||
Line 51: | Line 51: | ||
(b) Wace wāsawa ce dole a '''yi''' wa jiki domin ta manyanta ta zama ƙwararre? | (b) Wace wāsawa ce dole a '''yi''' wa jiki domin ta manyanta ta zama ƙwararre? | ||

Some who appear amiable and kind under normal circumstances seem to '''undergo''' a personality change when money is at stake, transforming themselves into obnoxious and hostile characters. | Some who appear amiable and kind under normal circumstances seem to '''undergo''' a personality change when money is at stake, transforming themselves into obnoxious and hostile characters. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Waɗansu da suke yi kamar su masu fara’a ne kuma suna da kirki '''suna''' canja halayensu idan zancen kuɗi ya taso, sai su canja halayensu zuwa masu faɗace-faɗace. | Waɗansu da suke yi kamar su masu fara’a ne kuma suna da kirki '''suna''' canja halayensu idan zancen kuɗi ya taso, sai su canja halayensu zuwa masu faɗace-faɗace. | ||

18. (a) What dramatic change for the worse did Saul '''undergo'''? | 18. (a) What dramatic change for the worse did Saul '''undergo'''? | ||
Line 63: | Line 63: | ||
18. (a) Wane irin canji marar kyau ne Saul ya yi? | 18. (a) Wane irin canji marar kyau ne Saul ya yi? | ||

That too must '''undergo''' a dramatic reversal. | That too must '''undergo''' a dramatic reversal. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Shi '''ma''' zai juya. | Shi '''ma''' zai juya. | ||

(Daniel 2:44; Ecclesiastes 8:9) During this coming day of judgment, all those who “do not obey the good news about our Lord Jesus . . . will '''undergo''' the judicial punishment of everlasting destruction.” —2 Thessalonians 1:8, 9; Zephaniah 1:14-18. | (Daniel 2:44; Ecclesiastes 8:9) During this coming day of judgment, all those who “do not obey the good news about our Lord Jesus . . . will '''undergo''' the judicial punishment of everlasting destruction.” —2 Thessalonians 1:8, 9; Zephaniah 1:14-18. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
(Daniel 2:44; Mai Wa’azi 8:9) A wannan lokaci mai zuwa na hukunci, dukan waɗanda suka “ƙi yin biyayya da bisharar Ubangijinmu Yesu . . . za su '''sha''', madawwamiyar halaka.”—2 Tassalunikawa 1:8, 9; Zephaniah 1:14-18. | (Daniel 2:44; Mai Wa’azi 8:9) A wannan lokaci mai zuwa na hukunci, dukan waɗanda suka “ƙi yin biyayya da bisharar Ubangijinmu Yesu . . . za su '''sha''', madawwamiyar halaka.”—2 Tassalunikawa 1:8, 9; Zephaniah 1:14-18. | ||

3 When Charlemagne and Vladimir I forced people to '''undergo''' baptism, those rulers were acting out of harmony with God’s Word. | 3 When Charlemagne and Vladimir I forced people to '''undergo''' baptism, those rulers were acting out of harmony with God’s Word. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
3 Sa’ad da Charlemagne da Vladimir na I suka tilasta wa mutane su yi '''baftisma''', abin da waɗannan sarakuna suka yi bai jitu ba da Kalmar Allah. | 3 Sa’ad da Charlemagne da Vladimir na I suka tilasta wa mutane su yi '''baftisma''', abin da waɗannan sarakuna suka yi bai jitu ba da Kalmar Allah. | ||

Loving parents will allow their child to '''undergo''' hardships if they know that this will bring long-term benefits. | Loving parents will allow their child to '''undergo''' hardships if they know that this will bring long-term benefits. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Iyaye masu ƙauna za su ƙyale yaransu su '''fuskanci''' wahala idan sun san cewa hakan zai kawo musu amfanin da zai daɗe. | Iyaye masu ƙauna za su ƙyale yaransu su '''fuskanci''' wahala idan sun san cewa hakan zai kawo musu amfanin da zai daɗe. | ||

He allowed them to '''undergo''' this trial, just as he permits all Christians to face trials of various sorts. | He allowed them to '''undergo''' this trial, just as he permits all Christians to face trials of various sorts. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Ya bari sun '''fuskanci''' tsanantawa, kamar yadda yake barin dukan Kiristoci su fuskanci matsaloli dabam-dabam. | Ya bari sun '''fuskanci''' tsanantawa, kamar yadda yake barin dukan Kiristoci su fuskanci matsaloli dabam-dabam. | ||

Just as a loving father will allow his child to '''undergo''' a painful operation if he knows it will bring lasting benefits, so Jehovah has allowed humans to experience the temporary existence of evil on earth. | Just as a loving father will allow his child to '''undergo''' a painful operation if he knows it will bring lasting benefits, so Jehovah has allowed humans to experience the temporary existence of evil on earth. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Kamar yadda uba mai ƙauna zai bari a yi wa '''ɗansa''' aiki mai zafi idan ya san zai amfana dindindin, haka Jehovah ya bar mutane su wahala na ɗan lokaci daga mugunta a duniya. | Kamar yadda uba mai ƙauna zai bari a yi wa '''ɗansa''' aiki mai zafi idan ya san zai amfana dindindin, haka Jehovah ya bar mutane su wahala na ɗan lokaci daga mugunta a duniya. | ||

For example, anyone who touched a human corpse was required to '''undergo''' purification. | For example, anyone who touched a human corpse was required to '''undergo''' purification. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Alal misali, duk wanda ya taɓa gawa yana bukatar ya '''tsarkake''' kansa. | Alal misali, duk wanda ya taɓa gawa yana bukatar ya '''tsarkake''' kansa. | ||

This no doubt fortified Jesus for the suffering he was going to '''undergo'''. | This no doubt fortified Jesus for the suffering he was going to '''undergo'''. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Hakan ya ƙarfafa Yesu don ya iya jimre wahalar da zai sha ba da daɗewa ba. | Hakan ya ƙarfafa Yesu don ya iya jimre wahalar da zai sha ba da daɗewa ba. | ||

The time has come for the fulfillment of his words to his disciples: “The Son of man must '''undergo''' many sufferings and be rejected by the older men and chief priests and scribes, and be killed, and on the third day be raised up.” —Luke 9:22, 44. | The time has come for the fulfillment of his words to his disciples: “The Son of man must '''undergo''' many sufferings and be rejected by the older men and chief priests and scribes, and be killed, and on the third day be raised up.” —Luke 9:22, 44. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Lokaci ya yi da kalmominsa ga almajiransa za su cika: “Ya ce, Dole sai Ɗan mutum ya sha wahalar abu dayawa; datiɓai da manyan malamai da marubuta su ƙi shi, a kashe shi, rana ta uku kuma a tashe shi.”—Luka 9:22, 44. | Lokaci ya yi da kalmominsa ga almajiransa za su cika: “Ya ce, Dole sai Ɗan mutum ya sha wahalar abu dayawa; datiɓai da manyan malamai da marubuta su ƙi shi, a kashe shi, rana ta uku kuma a tashe shi.”—Luka 9:22, 44. | ||

However, even these anointed Christians, or “sons of Levi,” needed to '''undergo''' cleansing. | However, even these anointed Christians, or “sons of Levi,” needed to '''undergo''' cleansing. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
Amma, su ma waɗannan shafaffun Kiristoci ko kuma “’ya’yan Levi,” '''suna''' bukatan '''a''' tsabtacce su. | Amma, su ma waɗannan shafaffun Kiristoci ko kuma “’ya’yan Levi,” '''suna''' bukatan '''a''' tsabtacce su. | ||

Anointed Christians '''undergo''' “a new birth to a living hope” | Anointed Christians '''undergo''' “a new birth to a living hope” | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Kiristoci shafaffu '''suna''' ‘'''maya''' haihuwa zuwa bege mai-rai’ | Kiristoci shafaffu '''suna''' ‘'''maya''' haihuwa zuwa bege mai-rai’ | ||

13 One reason to '''undergo''' baptism is that Jesus commissioned his followers to “make disciples . . . , baptizing them.” | 13 One reason to '''undergo''' baptism is that Jesus commissioned his followers to “make disciples . . . , baptizing them.” | ||
Line 135: | Line 135: | ||
13 Dalili ɗaya da zai sa mutum ya yi '''baftisma''' shi ne cewa Yesu ya umurci mabiyansa su yi ‘almajirai . . . , suna yi musu baftisma.’ | 13 Dalili ɗaya da zai sa mutum ya yi '''baftisma''' shi ne cewa Yesu ya umurci mabiyansa su yi ‘almajirai . . . , suna yi musu baftisma.’ | ||

7 As Bible prophecies '''undergo''' fulfillment, our understanding of the Scriptures is refined. | 7 As Bible prophecies '''undergo''' fulfillment, our understanding of the Scriptures is refined. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
7 Yayin da '''annabce'''-annabcen Littafi Mai Tsarki ke cika, muna ƙara fahimtar Nassosi. | 7 Yayin da '''annabce'''-annabcen Littafi Mai Tsarki ke cika, muna ƙara fahimtar Nassosi. | ||

To underline that those baptized with water and spirit would '''undergo''' a remarkable change. | To underline that those baptized with water and spirit would '''undergo''' a remarkable change. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Ka tuna cewa waɗanda suka yi baftisma da ruwa da kuma ruhu za su '''yi''' canji ƙwari da gaske. | Ka tuna cewa waɗanda suka yi baftisma da ruwa da kuma ruhu za su '''yi''' canji ƙwari da gaske. | ||

0 | 0 | ||