Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:turn: Difference between revisions

Discussion page of turn
Created page with "(Isaiah 9:6, 7) The dying patriarch Jacob prophesied about this future ruler, saying: “The scepter will not '''turn''' aside from Judah, neither the commander’s staff from..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
(Ishaya 9:6, 7) Da yake so ya mutu Yakubu uban iyali ya yi annabci game da wannan sarki na nan gaba, yana cewa: “Kandirin ba za ya '''rabu''' da Yahuda ba, Sandar mai-mulki kuma daga tsakanin sawayensa, har Shiloh ya zo; zuwa gareshi kuma biyayyar al’ummai za ta nufa.”—Farawa 49:10.

jw2019

18 It is instructive to compare how Jehovah reacted with how Jonah reacted to this '''turn''' of events.

Line 9: Line 9:
18 Gwada yadda Jehovah ya ji da yadda Yunana ya ji game da wannan '''canji zai''' koyar da mu.

We need to '''turn''' to God for protection.

Line 15: Line 15:
Muna bukatar mu '''je''' wurin Allah don kāriya.
Muna bukatar mu '''je''' wurin Allah don kāriya.

jw2019

2 Whether we think about the atom or '''turn''' our attention to the vast universe, we are impressed by Jehovah’s awesome power.

Line 21: Line 21:
2 Ko mun yi tunani a kan atam ko kuma mun '''juya''' hankalinmu ga sararin samaniya mara iyaka, iko mai ban mamaki na Jehovah yana burge mu.

Habakkuk had an exemplary attitude, for he said: “Although the fig tree itself may not blossom, and there may be no yield on the vines; the work of the olive tree may actually '''turn''' out a failure, and the terraces themselves may actually produce no food; the flock may actually be severed from the pen, and there may be no herd in the enclosures; yet, as for me, I will exult in Jehovah himself; I will be joyful in the God of my salvation.”

Line 27: Line 27:
Habakkuk yana da hali da ya kamata mu yi koyi da shi, don ya ce: “Gama ko da shi ke itacen ɓaure ba za ya yi fure ba, ba kuwa ’ya’ya a cikin kuringar anab ba; wahalar zaitun ta '''zama''' banza, gonaki ba su bada abinci ba: ko da za a raba tumaki da wurin zamansu, ba a iske shanu a dangwalinsu ba; duk da haka zan yi murna cikin Ubangiji; zan yi murna a cikin Allah mai-cetona.”

In the mid-1980’s, what '''turn''' of events took place in Zaire?

Line 33: Line 33:
Tsakanin shekara ta 1984 da 1986, yaya abubuwa suka '''canja wa''' bayin Jehobah a ƙasar Zaire ba zato ba tsammani?

Sending money to the governments of poor countries may start another cycle: Aid is easy to steal, so it can lead to corruption, and corruption, in '''turn''', can lead to more poverty.

Line 39: Line 39:
Aika kuɗi zuwa ga gwamnatin ƙasashe marar arziki yana kuma jawo waɗannan abubuwa: Kuɗin da aka ba da don taimakon agaji yana da sauƙin sacewa, saboda haka yakan kai ga rashawa, kuma rashawa, '''yakan''' kai ga ƙarin talauci.

Even if most or all of them were true worshippers, God’s direction through Moses was that a king of Israel should “not multiply wives for himself, that his heart may not '''turn''' aside.”

Line 45: Line 45:
Ko da yawanci ko kuma dukansu suna bauta wa Jehobah, amma Allah ya umurci Musa cewa kada sarki a Isra’ila ya “auri mata da yawa don kada zuciyarsa ta '''karkace'''.”

God thus went on to warn that the unbelievers “will '''turn''' your son from following me, and they will certainly serve other gods.”

Line 51: Line 51:
Shi ya sa Allah ya gargaɗi mutanensa cewa al’umman za su iya “'''juyarda''' ɗanka '''ga barin''' bina, domin su bauta wa waɗansu alloli.”

This wholesome fear, in '''turn''', gave him outstanding courage, as was demonstrated immediately after Jezebel murdered Jehovah’s prophets.

Line 57: Line 57:
Wannan tsoron ya '''sa ya''' kasance da gaba gaɗi na musamman kamar yadda ya nuna nan da nan bayan Jezebel ta kashe annabawan Jehobah.

Do not become upset and '''turn''' to doing evil. —Ps.

Line 63: Line 63:
Kada ka yi fushi, '''wannan''' ba ya kome '''sai''' mugunta.—Zab.

'''Turn''' the page and let’s see.
'''Turn''' the page and let’s see.
Line 69: Line 69:
'''Ka juya''' zuwa shafi na gaba.
'''Ka juya''' zuwa shafi na gaba.

jw2019

'''Turn''' from your burning anger and feel regret over the evil against your people.

Line 75: Line 75:
Ka '''juyo ga barin''' zafin fushinka, ka tuba ga barin wannan mugunta bisa mutanenka.

Since you appreciate it when you receive commendation, should you not, in '''turn''', do your best to give commendation to others? —Read Matthew 7:12.

Line 81: Line 81:
Tun da kana jin daɗi idan aka yabe ka, bai kamata ba ne ka yi iya ƙoƙarinka ka yabi wasu?—Karanta Matta 7:12.

In '''turn''', such faith can give you a joyful outlook and fill you with courage to speak about your hope.

Line 87: Line 87:
Irin wannan bangaskiya za ta sa ka yi farin ciki kuma ta sa ka kasance da gaba gaɗin yin magana game da begenka.

Job refused to '''turn''' his back on Jehovah, even when he did not understand why things had suddenly gone wrong.

Line 93: Line 93:
Ayuba ya ƙi ya '''juya''' wa Jehobah baya, duk da cewa bai fahimci dalilin da ya sa abubuwa suka same shi ba.

His first miracle was to '''turn''' water into wine, and on two occasions he fed multitudes with a few loaves and fish.

Line 99: Line 99:
Mu’ujizansa na farko shi ne mai da '''ruwa''' zuwa anab, kuma sau biyu ya ciyar da mutane masu yawa da gurasa da kuma kifi kaɗan.

10. (a) Explain what it means to '''turn''' away from what is bad. (b) What is involved in doing what is good?

Line 105: Line 105:
10. (a) Ka bayyana abin da '''guje''' wa mugunta ke nufi? (b) Menene yin nagarta ya ƙunsa?

['''Turn''' to lesson 2 and point out the subheadings.]

Line 111: Line 111:
['''Ka buɗe''' darasi na 2 kuma ka nuna masa ƙananan jigon.]

This, in '''turn''', contributes to our happiness.

Line 117: Line 117:
Wannan '''zai''' sa mu yi farin ciki.
Wannan '''zai''' sa mu yi farin ciki.

jw2019

Jehovah warned him that he was heading for trouble and advised him to “'''turn''' to doing good.”

Line 123: Line 123:
Jehovah ya yi masa gargaɗi cewa zai shiga masifa idan “ba '''ya''' kyauta ba.”

As a member of “the division of Abijah,” Zechariah was then serving his '''turn''' at the temple.

Line 129: Line 129:
Tun da yana cikin “ƙungiyar Abaija,” Zakariya a lokacin yana hidima tasa a haikali.

How did her move '''turn''' out?
How did her move '''turn''' out?
Line 135: Line 135:
Shin haƙarta ya cim '''ma ruwa''' ne?
Shin haƙarta ya cim '''ma ruwa''' ne?

jw2019

Why did Jesus '''turn''' down one man’s request?

Line 141: Line 141:
Me ya sa Yesu ya '''ƙi''' roƙon wani mutum?
Me ya sa Yesu ya '''ƙi''' roƙon wani mutum?

jw2019

(James 1:2, 3) Similarly, Romans 5:3-5 informs us: “Let us exult while in tribulations, since we know that tribulation produces endurance; endurance, in '''turn''', an approved condition; the approved condition, in '''turn''', hope, and the hope does not lead to disappointment.”

Line 147: Line 147:
(Yaƙub 1:2, 3) Hakan nan ma, Romawa 5:3-5 sun ce: “Mu yi farinciki kuma cikin ƙuncinmu: muna sane ƙunci yana faradda haƙuri; haƙuri kuma, gwadawa; '''gwadawa''' kuma, bege: bege kuma ba ya kunyatarwa.”

0
0

Latest revision as of 12:20, 6 December 2021

(Isaiah 9:6, 7) The dying patriarch Jacob prophesied about this future ruler, saying: “The scepter will not turn aside from Judah, neither the commander’s staff from between his feet, until Shiloh comes; and to him the obedience of the peoples will belong.” —Genesis 49:10.

(Ishaya 9:6, 7) Da yake so ya mutu Yakubu uban iyali ya yi annabci game da wannan sarki na nan gaba, yana cewa: “Kandirin ba za ya rabu da Yahuda ba, Sandar mai-mulki kuma daga tsakanin sawayensa, har Shiloh ya zo; zuwa gareshi kuma biyayyar al’ummai za ta nufa.”—Farawa 49:10.

18 It is instructive to compare how Jehovah reacted with how Jonah reacted to this turn of events.

18 Gwada yadda Jehovah ya ji da yadda Yunana ya ji game da wannan canji zai koyar da mu.

We need to turn to God for protection.

Muna bukatar mu je wurin Allah don kāriya.

2 Whether we think about the atom or turn our attention to the vast universe, we are impressed by Jehovah’s awesome power.

2 Ko mun yi tunani a kan atam ko kuma mun juya hankalinmu ga sararin samaniya mara iyaka, iko mai ban mamaki na Jehovah yana burge mu.

Habakkuk had an exemplary attitude, for he said: “Although the fig tree itself may not blossom, and there may be no yield on the vines; the work of the olive tree may actually turn out a failure, and the terraces themselves may actually produce no food; the flock may actually be severed from the pen, and there may be no herd in the enclosures; yet, as for me, I will exult in Jehovah himself; I will be joyful in the God of my salvation.”

Habakkuk yana da hali da ya kamata mu yi koyi da shi, don ya ce: “Gama ko da shi ke itacen ɓaure ba za ya yi fure ba, ba kuwa ’ya’ya a cikin kuringar anab ba; wahalar zaitun ta zama banza, gonaki ba su bada abinci ba: ko da za a raba tumaki da wurin zamansu, ba a iske shanu a dangwalinsu ba; duk da haka zan yi murna cikin Ubangiji; zan yi murna a cikin Allah mai-cetona.”

In the mid-1980’s, what turn of events took place in Zaire?

Tsakanin shekara ta 1984 da 1986, yaya abubuwa suka canja wa bayin Jehobah a ƙasar Zaire ba zato ba tsammani?

Sending money to the governments of poor countries may start another cycle: Aid is easy to steal, so it can lead to corruption, and corruption, in turn, can lead to more poverty.

Aika kuɗi zuwa ga gwamnatin ƙasashe marar arziki yana kuma jawo waɗannan abubuwa: Kuɗin da aka ba da don taimakon agaji yana da sauƙin sacewa, saboda haka yakan kai ga rashawa, kuma rashawa, yakan kai ga ƙarin talauci.

Even if most or all of them were true worshippers, God’s direction through Moses was that a king of Israel should “not multiply wives for himself, that his heart may not turn aside.”

Ko da yawanci ko kuma dukansu suna bauta wa Jehobah, amma Allah ya umurci Musa cewa kada sarki a Isra’ila ya “auri mata da yawa don kada zuciyarsa ta karkace.”

God thus went on to warn that the unbelievers “will turn your son from following me, and they will certainly serve other gods.”

Shi ya sa Allah ya gargaɗi mutanensa cewa al’umman za su iya “juyarda ɗanka ga barin bina, domin su bauta wa waɗansu alloli.”

This wholesome fear, in turn, gave him outstanding courage, as was demonstrated immediately after Jezebel murdered Jehovah’s prophets.

Wannan tsoron ya sa ya kasance da gaba gaɗi na musamman kamar yadda ya nuna nan da nan bayan Jezebel ta kashe annabawan Jehobah.

Do not become upset and turn to doing evil. —Ps.

Kada ka yi fushi, wannan ba ya kome sai mugunta.—Zab.

Turn the page and let’s see.

Ka juya zuwa shafi na gaba.

Turn from your burning anger and feel regret over the evil against your people.

Ka juyo ga barin zafin fushinka, ka tuba ga barin wannan mugunta bisa mutanenka.

Since you appreciate it when you receive commendation, should you not, in turn, do your best to give commendation to others? —Read Matthew 7:12.

Tun da kana jin daɗi idan aka yabe ka, bai kamata ba ne ka yi iya ƙoƙarinka ka yabi wasu?—Karanta Matta 7:12.

In turn, such faith can give you a joyful outlook and fill you with courage to speak about your hope.

Irin wannan bangaskiya za ta sa ka yi farin ciki kuma ta sa ka kasance da gaba gaɗin yin magana game da begenka.

Job refused to turn his back on Jehovah, even when he did not understand why things had suddenly gone wrong.

Ayuba ya ƙi ya juya wa Jehobah baya, duk da cewa bai fahimci dalilin da ya sa abubuwa suka same shi ba.

His first miracle was to turn water into wine, and on two occasions he fed multitudes with a few loaves and fish.

Mu’ujizansa na farko shi ne mai da ruwa zuwa anab, kuma sau biyu ya ciyar da mutane masu yawa da gurasa da kuma kifi kaɗan.

10. (a) Explain what it means to turn away from what is bad. (b) What is involved in doing what is good?

10. (a) Ka bayyana abin da guje wa mugunta ke nufi? (b) Menene yin nagarta ya ƙunsa?

[Turn to lesson 2 and point out the subheadings.]

[Ka buɗe darasi na 2 kuma ka nuna masa ƙananan jigon.]

This, in turn, contributes to our happiness.

Wannan zai sa mu yi farin ciki.

Jehovah warned him that he was heading for trouble and advised him to “turn to doing good.”

Jehovah ya yi masa gargaɗi cewa zai shiga masifa idan “ba ya kyauta ba.”

As a member of “the division of Abijah,” Zechariah was then serving his turn at the temple.

Tun da yana cikin “ƙungiyar Abaija,” Zakariya a lokacin yana hidima tasa a haikali.

How did her move turn out?

Shin haƙarta ya cim ma ruwa ne?

Why did Jesus turn down one man’s request?

Me ya sa Yesu ya ƙi roƙon wani mutum?

(James 1:2, 3) Similarly, Romans 5:3-5 informs us: “Let us exult while in tribulations, since we know that tribulation produces endurance; endurance, in turn, an approved condition; the approved condition, in turn, hope, and the hope does not lead to disappointment.”

(Yaƙub 1:2, 3) Hakan nan ma, Romawa 5:3-5 sun ce: “Mu yi farinciki kuma cikin ƙuncinmu: muna sane ƙunci yana faradda haƙuri; haƙuri kuma, gwadawa; gwadawa kuma, bege: bege kuma ba ya kunyatarwa.”

0