Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:descent: Difference between revisions

Discussion page of descent
Created page with "The kings of the northern kingdom were not of the Davidic line of '''descent''', whereas those of Judah were. Sarakunan Yahuda sun '''fito''' daga zuriyar Dauda ne amma sarak..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Sarakunan Yahuda sun '''fito''' daga zuriyar Dauda ne amma sarakunan masarautar arewa ba su fito daga zuriyarsa ba.

jw2019

Some 350 years after the Flood, a man who proves to be very special to God is born in the line of '''descent''' of Noah’s son Shem.

Line 9: Line 9:
Shekaru 350 bayan Rigyawar, an haifi mutum da Allah yake so sosai a '''zuriyar''' ɗan Nuhu, Shem.

After listing the sons of Ishmael, the sons of Abraham’s concubine Keturah, and the sons of Esau, the account focuses on the line of '''descent''' of the 12 sons of Israel. —1 Chronicles 2:1.

Line 15: Line 15:
Bayan ya gama lissafa ’ya’yan Isma’ilu, ’ya’yan ƙwarƙwarar Ibrahim, Ketura, da kuma ’ya’yan Isuwa, labarin ya mai da hankali '''ne''' a kan ’ya’ya 12 na Isra’ila.—1 Tarihi 2:1.

9:6-8) So physical '''descent''' from Abraham was not a rigid requirement for the fulfillment of Jehovah’s purpose regarding the seed.

Line 21: Line 21:
9:6-8) Saboda haka, Jehobah ba ya bukatar cewa dole ne waɗanda za su zama sashe na zuriyar su kasance ’ya’ya na zahiri na Ibrahim.

Insight on the Scriptures states: “These women may have been prostitutes, not in a commercial sense, but women who had committed fornication, either Jewish women or, quite possibly, women of foreign '''descent'''.” —Published by Jehovah’s Witnesses.

Line 27: Line 27:
Insight on the Scriptures ya ce: “Wadannan matan karuwai ne, ba kamar kilakawa ba, amma mata ne da suka yi fasikanci, ko matan Yahudawa, ko kuma watakila, mata baki.”—Shaidun Jehovah '''ne''' suka buga.

The covenant made with Abraham indicated that the promised One would come through Abraham’s line of '''descent'''.

Line 33: Line 33:
Alkawarin da ya yi da Ibrahim ya nuna cewa Wanda aka yi alkawarinsa zai fito ne daga '''zuriyar''' Ibrahim.

When Sukhi, who is of Indian '''descent''', learned that much help was needed to reach Punjabi people living in the Philippines, she decided to go and help.

Line 39: Line 39:
Sukhi '''’'''yar ƙasar Indiya ce, kuma sa’ad da ta ji cewa ana bukatar ƙarin masu shela da za su yi wa masu yaren Punjabi da ke zama a ƙasar Filifin wa’azi, sai ta yanke shawarar zuwa yin hidima a wurin.

How did Jehovah use his spirit to protect individuals in the line of '''descent''' leading up to the Seed?

Line 45: Line 45:
Ta yaya Jehobah ya yi amfani da ruhunsa don ya kāre mutanen da za su kai ga zuwan Zuriyar?

(b) How did Jehovah progressively narrow down the line of '''descent''' to the promised Seed?

Line 51: Line 51:
(b) Ta yaya Jehovah da kadan kadan ya bayyana '''zuriyar''' Da na alkawarin?

Since the Law forbade intermarrying with pagans and participation in false worship, it was designed to prevent Abraham’s line of '''descent''' from being contaminated. —Ex.

Line 57: Line 57:
Tun da Dokar ta hana auren arna da kuma saka hannu a bautar ƙarya, hakan ya nuna cewa an tsara Dokar don ta hana '''gurɓacewar zuriyar''' Ibrahim.—Fit.

10:5-10) Undoubtedly, most of those Christians of Jewish '''descent''' adjusted their thinking and moved ahead spiritually.

Line 63: Line 63:
10:5-10) Babu shakka, waɗannan Kiristoci Yahudawa sun bukaci su daidaita '''tunaninsu''' don su ci gaba da ƙarfafa dangantakarsu da Jehobah.

(Genesis 22:15-18) However, the line leading to the Seed would depend, not on fleshly '''descent''', but on God’s choice.

Line 69: Line 69:
(Farawa 22:15-18) Amma, iyalin da Ɗan zai fito zai dangana a kan zaɓen Allah '''ne''', ba wata zuriya ta jiki ba ce.

Consequently, what can we conclude about the line of '''descent''' leading to Jesus, the Messiah?

Line 75: Line 75:
Don haka, me za mu iya cewa game da '''zuriyar''' da Almasihun ya fito daga ciki?

My parents were of German '''descent'''.

Line 81: Line 81:
Iyaye na ’yan '''Jamus ne'''.
Iyaye na ’yan '''Jamus ne'''.

jw2019

5 Jehovah used his spirit to protect individuals in the line of '''descent''' leading up to the Seed.

Line 87: Line 87:
5 Jehobah ya yi amfani da ruhunsa don kāre mutanen da za su kai ga zuwan Zuriyar.

In his book The '''Descent''' of Man, Charles Darwin described a number of body organs as “useless.”

Line 93: Line 93:
Charles Darwin a cikin wani littafinsa mai suna The '''Descent''' of Man, ya ce wasu abubuwan da ke cikin jikinmu “marasa amfani” ne.

That Adversary no doubt wanted nothing more than to destroy or corrupt Abraham’s line of '''descent''' and thus frustrate God’s purpose.

Line 99: Line 99:
Wannan Maƙiyin babu shakka yana so ya halaka ko kuma ya ɓata '''zuriyar''' Ibrahim kuma ta hakan ya hana ƙudurin Jehobah cika.

At times the line of '''descent''' to Jesus was through the firstborn son, but not always.

Line 105: Line 105:
'''Zuriyar''' da Yesu ya fito daga ciki ta ƙunshi ’yan fari da waɗanda ba ’yan fari ba.