Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:doomed: Difference between revisions

Discussion page of doomed
Created page with "The psalmist says that the nations mutter an empty thing, meaning that their purpose is empty and '''doomed''' to failure Marubucin zabura ya ce al’ummai za su riƙa gunagu..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Tags: Mobile edit Mobile web edit

Line 3: Line 3:
Marubucin zabura ya ce al’ummai za su riƙa gunagunin banza kuma hakan yana nufin cewa ba za su yi '''nasara''' ba

jw2019

This is empty because their purpose is '''doomed''' to failure.

Line 9: Line 9:
Wannan al’amarin wofi ne saboda '''ba za''' su '''ci nasara''' ba.

Are all such individuals '''doomed''' to a life of unhappiness?

Line 15: Line 15:
Dukan waɗannan '''ba za''' su '''yi''' rayuwa ta farin ciki ba ke nan?

This may explain Jesus’ warning about the urgency of fleeing a '''doomed''' city: “Let the man on the housetop not come down to take the goods out of his house.” —Matthew 24:17.

Line 21: Line 21:
Mai yiwuwa hakan ne ya sa a lokacin da Yesu yake gargaɗar da mabiyansa game da gudun gaggawa da za su yi kafin '''halakar''' birnin, ya ce: “Wanda yake a kan bene kada ya sauko garin shi kwashe kayan da ke cikin gidansa.”—Matta 24:17.

(Psalm 10:17) When he urged Lot and his family to leave the '''doomed''' city of Sodom, Lot “kept lingering.”

Line 27: Line 27:
(Zabura 10:17) Lokacin da ya aririci Lot da iyalinsa su bar birnin Sodom da ke fuskantar '''halaka''', Lot ya “yi nauwa.”

It is their purpose that is empty; it is futile and '''doomed''' to failure.

Line 33: Line 33:
Nufinsu ne abin banza, kuma ba '''zai''' yi '''nasara''' ba.

(Revelation 12:9; 2 Corinthians 4:4; 11:3) The apostle Paul warned that many religious people would, sadly, be “'''doomed''' to perish” because they would be deceived by Satan, who would “produce miracles and wonders calculated to deceive.”

Line 39: Line 39:
(Ru’ya ta Yohanna 12:9; 2 Korinthiyawa 4:4; 11:3) Manzo Bulus ya yi kashedi cewa mutanen addinai da yawa za su ‘'''halaka'''’ domin Shaiɗan zai ruɗe su, wanda zai yi ‘mu’ujizai da abubuwa masu girma don ruɗu.’

The end result is that even though you and I hadn’t done anything wrong —we hadn’t even been born when Adam and Eve sinned— they '''doomed''' us and all their future offspring and ours to a life of imperfection and sin that would end in death.

Line 45: Line 45:
Sa’ad da Adamu da Hawwa’u suka yi zunubi, ba a haife mu ba tukun balle ma a ce mun '''yi''' wani laifi. Amma zunubinsu ya jawo wa dukanmu ajizanci da kuma zunubi, waɗanda ke kai ga mutuwa.

Knowing that, in time, Roman soldiers would besiege the '''doomed''' city of Jerusalem, preventing flight, Jesus lovingly warned his disciples: “When you see Jerusalem surrounded by encamped armies, then know that the desolating of her has drawn near.”

Line 51: Line 51:
Sanin cewa da shigewar lokaci, sojojin Roma za su zagaye Urushalima da za a '''halaka''' kuma su hana kowa fita, Yesu cikin ƙauna ya yi wa almajiransa gargaɗi: “Sa’anda kuka ga Urushalima tana kewaye da dāgar yaƙi, sa’annan ku sani rushewarta ta kusa.”

Even so, you are not '''doomed''' to a life of misery.

Line 57: Line 57:
Amma, hakan ba ya nufin an '''ƙaddara''' cewa za ka yi baƙin ciki a rayuwa.

But we need not feel powerless or '''doomed''' to defeat.

Line 63: Line 63:
Amma ba ma bukatar mu ji cewa ba mu da '''begen''' yin nasara.

So stated one Christian woman who felt that her bad experiences as a child '''doomed''' her to failure.

Line 69: Line 69:
In ji wata mata Kirista wadda take jin cewa abubuwan da ta aikata sa’ad da take ƙarama '''za''' su '''sa''' ta yi laifi.

8 In modern times, sincere students of the Bible have learned from the inspired Scriptures that this system is '''doomed''' to destruction.

Line 75: Line 75:
8 A zamanin yau, ɗaliban Littafi Mai Tsarki sun koya daga huraren Nassosi cewa wannan zamani ya kai a '''halaka'''.

10 Satan is '''doomed''' to failure, however, because this is “the Lord’s day,” and nothing can prevent Jesus from ‘completing his conquest.’

Line 81: Line 81:
10 Shaiɗan ba '''zai''' yi '''nasara''' ba, domin wannan “ranar Ubangiji” ce, kuma ba abin da zai hana Yesu “yin nasara.”

Are such children '''doomed''' to fail?
Are such children '''doomed''' to fail?
Line 87: Line 87:
Shin waɗannan yaran '''za''' su iya yin '''nasara''' a rayuwarsu kuwa?

4 However, Satan’s scheme to thwart Jehovah’s purpose was '''doomed''' to failure.

Line 93: Line 93:
4 Duk da haka, ƙullin Shaiɗan na wargaza nufin Allah ba '''zai''' yi '''nasara''' ba.

Even worse was Ahab’s reaction to Jehovah’s warning that the campaign to recover Ramoth-gilead was '''doomed''' to failure.

Line 99: Line 99:
Mafi muni ma abin da Ahab ya yi ne game da gargaɗin Jehovah cewa maido da Ramoth-gilead ba '''zai''' yi '''nasara''' ba.

(John 15:20) This does not mean, however, that you are '''doomed''' to a life of ridicule and rejection.

Line 105: Line 105:
(Yohanna 15:20) Amma wannan ba ya nufin cewa an '''ƙaddara''' maka ba’a da ƙiyayya ba.

When Rahab realized that Jericho was '''doomed''', she told the two Israelite spies that the city was paralyzed with fear of the advancing Israelites.

Line 111: Line 111:
Sa’ad da Rahab ta fahimci cewa '''za''' a '''halaka''' Yariko, ta gaya wa ’yan leƙen asiri na Isra’ila cewa mutanen birnin suna jin tsoron Isra’ilawa.

(Revelation 17:17) Babylon the Great, the world empire of false religion, is '''doomed''' to destruction.

Line 117: Line 117:
(Ru’ya ta Yohanna 17:17) An kusa halaka Babila Babba, wato, daular duniya na addinin ƙarya.

Was Isaiah '''doomed''' to failure?
Was Isaiah '''doomed''' to failure?
Line 123: Line 123:
Ishaya '''zai ci nasara''' ne?
Ishaya '''zai ci nasara''' ne?

jw2019

“Babylon the Great” is '''doomed''' to destruction

Line 129: Line 129:
“Babila Babba” za ta '''halaka''' nan '''ba''' da '''daɗewa ba'''

They urged him and his family to flee from the '''doomed''' cities.

Line 135: Line 135:
Waɗannan mala’ikun sun gaya ma Lutu da iyalinsa su fita da '''sauri''' daga '''waɗannan''' biranen.

No matter what you may have experienced in this wicked world, you are not a helpless victim; neither are you '''doomed''' to failure.

Line 141: Line 141:
Ko menene ka taɓa fuskanta a wannan muguwar duniya, ba zaka kaɗaita ba, kuma ba '''za''' ka kasa ba.

Are the poor '''doomed''' to stay in the clutches of poverty forever?

Line 147: Line 147:
'''Matalauta za''' su kasance cikin talauci ne har abada?

0
0