Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:beasts: Difference between revisions

Discussion page of beasts
Created page with "Similarly, Psalm 8:6-8 says: “Everything you [God] have put under his [man’s] feet: small cattle and oxen, all of them, and also the '''beasts''' of the open field, the bi..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Tags: Mobile edit Mobile web edit

Line 3: Line 3:
Haka kuma Zabura 8:6-8 ta ce: “[Allah ya] sa abu duka ƙarƙashin sawayensa [mutum]: Dukan tumaki da shanu, i, har da '''namomin jeji''': Tsuntsayen sama, da kifin teku.”

jw2019

He was well-aware that sheep, if left to themselves, easily get lost and become prey for robbers or wild '''beasts'''.

Line 9: Line 9:
Ya san cewa tumaki, idan aka ƙyale su ba makiyayi, babu wuya za su ɓata, ɓarayi su sace su ko kuma '''namun''' daji su cinye su.

Regarding the beast of Revelation 13:1, 2, The Interpreter’s Dictionary of the Bible points out that it “combines in itself the joint characteristics of the four '''beasts''' of Daniel’s vision . . .

Line 15: Line 15:
Game da bisan na Ru’ya ta Yohanna 13:1, 2 littafin nan The Interpreter’s Dictionary of the Bible ya ce “an haɗa dukan halayen '''bisashe''' huɗu na wahayin Daniel . . .

And four huge '''beasts''' were coming up out of the sea, each one being different from the others.”

Line 21: Line 21:
Manyan '''bisashe''' guda huɗu kuma suka taso daga cikin teku, kamarsu dabam dabam.”

Speaking figuratively of the enemies of Jehovah’s people as wild '''beasts''', David asked God to rebuke them, or to keep in check their power to do harm.

Line 27: Line 27:
A alamance ne yake kiran abokan gaban mutanen Jehobah '''naman''' jeji, Dauda yana roƙon Allah ne ya tsauta musu, ko kuma ya rage ƙarfinsu na yin lahani.

Neither on the way home from their exile in Babylon nor in their restored land did the Israelites need to fear wild '''beasts''' or beastlike men. —Ezr 8:21, 22

Line 33: Line 33:
Isra’ilawa ba su ji tsoron '''namomin''' daji ko mugayen mutane sa’ad da suke dawowa daga bauta a Babila ko kuma sa’ad da suke ƙasarsu ba.—Ezr 8:21, 22

He protected them from enemies and from the wild '''beasts''' that had overrun their land for decades.

Line 39: Line 39:
Ya kāre su daga abokan gaba da kuma '''namun''' daji da suka mamaye kasar na shekaru da yawa.

(Daniel 7:2-7) Daniel tells us that these '''beasts''' represent “kings,” or political kingdoms, that rule in succession over vast empires. —Daniel 7:17, 23.

Line 45: Line 45:
(Daniel 7:2-7) Daniel ya gaya mana cewa waɗannan '''bisashe''' suna wakiltan “sarakuna,” ko kuma mulkokin siyasa, da suka yi mulki bi da bi a manyan dauloli.—Daniel 7:17, 23.

Isaiah 35:9 states: “No lion will prove to be there, and the rapacious sort of wild '''beasts''' will not come up on it,” that is, “the Way of Holiness.”

Line 51: Line 51:
Ishaya 35:9 ta ce: “Ba za a tarasda zaki a wurin ba, ba kuwa '''naman''' jeji mai-zafin rai da za ya hau ta kanta ba,” wato, “Hanyar tsarki.”

IS IT possible that God used evolution to make men from '''beasts'''?

Line 57: Line 57:
ZAI YIWU a ce Allah ya halicci mutane ne daga '''dabbobi'''?

As he watched over the sheep, David could observe Jehovah’s magnificent creative works: the starry heavens, “the '''beasts''' of the open field,” and “the birds of heaven.”

Line 63: Line 63:
Da yake kula da tumakin, Dauda ya samu zarafin lura da ayyukan halittu masu ban al’ajabi da Jehobah ya yi, wato, sararin samaniya, da “'''namomin jeji''',” da kuma “tsuntsayen sama.”

Why did I send him out into an area abounding with wild '''beasts'''?’ —Genesis 37:33-35.

Line 69: Line 69:
Don me na aikad da shi a yankin da ke kewaye da '''bisashe''' haka?’—Farawa 37:33-35.

(Daniel 7:1-8, 15) What remarkable '''beasts'''!

Line 75: Line 75:
(Daniel 7:1-8, 15) Lallai kuwa '''bisashe''' masu girma!

No, they are not yet perfect, but they could hardly be described as ferocious lions or rapacious wild '''beasts'''.

Line 81: Line 81:
Ko da yake ba kamiltattu ba ne, duk da haka, ba a kiransu zakuna ko mugayen '''namomin''' daji.

THE '''BEASTS''' COME TO THEIR END
THE '''BEASTS''' COME TO THEIR END
Line 87: Line 87:
AN HALAKA '''DABBOBIN'''
AN HALAKA '''DABBOBIN'''

jw2019

The book of Revelation depicts political powers as wild '''beasts''' to whom the Devil has given “great authority.”

Line 93: Line 93:
Littafin Ru’ya ta Yohanna ya kwatanta ikon ’yan siyasa a matsayin '''bisashen''' da Iblis ya ba “iko mai girma.”

The shepherd boy David rescued his flock from wild '''beasts''', including a lion and a bear.

Line 99: Line 99:
Dauda, yaro makiyayi ya ceci garkensa daga '''namomin''' jeji, har da zaki da kuma bear.

Daniel beholds four huge '''beasts''' that portray a succession of world powers from his day to ours.

Line 105: Line 105:
Daniel ya ga manyan '''dabbobi''' guda huɗu waɗanda suke wakiltar ƙasashen duniya masu iko tun daga zamaninsa zuwa namu.

David humbly credited Jehovah for his victories over wild '''beasts'''

Line 111: Line 111:
Dauda ya ɗaukaka Jehobah don zaki da '''bear''' da ya kashe

(Colossians 3:12) The Bible likens this transformation to the change of vicious wild '''beasts''' —wolf, leopard, lion, bear, and cobra— to peaceful domestic animals —lamb, kid, calf, and cow.

Line 117: Line 117:
(Kolossiyawa 3:12) Littafi Mai Tsarki ya kwatanta wannan canjin da canjuwar '''dabbar''' daji—kirkice, damisa, zaki, da kuma kumurci—zuwa dabba ta gida kamar su—ɗan rago, ɗan akuya, ɗan maraƙi, da kuma saniya.

Figuratively speaking, people who are violent and aggressive in action and speech are compared to wild '''beasts'''.

Line 123: Line 123:
A alamance, ana kwatanta mugayen mutane waɗanda suke yin maganganun banza da '''dabbobi'''.

<nowiki>*</nowiki> Through them, Jehovah promised a land restored and repopulated, fertile, protected from wild '''beasts''' and enemy attack.

Line 129: Line 129:
<nowiki>*</nowiki> Ta bakinsu, Jehovah ya yi alkawarin za a gyara kasar kuma ta cika da mutane, ta zama mai albarka, kuma a kāre ta daga '''namun''' daji da kuma farmakin abokan gaba.

To endure in God’s service, we too need strength from the Maker of these powerful '''beasts''', who imparts power to us. —Philippians 4:13.

Line 135: Line 135:
Don mu jimre a hidimar Allah, mu ma muna bukatar ƙarfi daga Mahaliccin waɗannan '''dabbobi''' masu ƙarfi, wanda yake ƙarfafa mu.—Filibbiyawa 4:13.

To allow one’s daughter to marry one of them would be worse than exposing her to wild '''beasts'''.

Line 141: Line 141:
Mutum ya kyale ’yarsa ta auri dayansu ya fi ya ba da ita ga mugun '''dabba'''.

Four '''beasts''' out of the sea (Dan.
Four '''beasts''' out of the sea (Dan.
Line 147: Line 147:
'''Dabbobi''' huɗu da suka fito daga teku (Dan.