Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:foundations: Difference between revisions

Discussion page of foundations
Created page with "Hebrews 11:10 says of Abram: “He was awaiting the city having real '''foundations''', the builder and maker of which city is God.” Littafin Ibraniyawa 11:10 ya ce Ibrahim..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Littafin Ibraniyawa 11:10 ya ce Ibrahim yana jiran “birnin da ke da '''tussa''', wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

jw2019

These are the very '''foundations''' on which human society rests —law, order, and justice.

Line 9: Line 9:
Ainihin '''tushe''' ne na rayuwar mutane wato, doka, ka’ida, da kuma shari’a.

22 That young couple certainly started their marriage off on the best of '''foundations'''.

Line 15: Line 15:
22 Wannan ma’auratan sun soma '''aurensu''' da kyau.
22 Wannan ma’auratan sun soma '''aurensu''' da kyau.

jw2019

14 Paul described Abraham as an alien resident and a tent dweller who was “awaiting the city having real '''foundations''', the builder and maker of which city is God.”

Line 21: Line 21:
14 Bulus ya ce Ibrahim ya yi baƙunci kuma yana zama cikin alfarwa yana “jiran birnin nan mai '''tushe''', wanda mai fasarta shi, mai gina shi kuma, Allah ne.”

16 The Bible says that Abraham “was awaiting the city having real '''foundations''', whose designer and builder is God.”

Line 27: Line 27:
16 Littafi Mai Tsarki ya ce Ibrahim “yana tsumayen birnin da ke da '''tussa''', wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

That young couple certainly started their marriage off on the best of '''foundations'''.

Line 33: Line 33:
Waɗannan ma’auratan sun gina aurensu a kan '''tushe''' mai '''kwari'''.

During the night, an earthquake shook the '''foundations''' of the jail and opened all the doors.

Line 39: Line 39:
Da dare ya yi, sai girgizar ƙasa ta auku kuma ƙofar kurkukun ta buɗe.

The Bible states: “[God] has established the earth on its '''foundations'''; it will not be moved from its place forever and ever.”

Line 45: Line 45:
Littafi Mai Tsarki ya ce: “[Allah] ya kafa '''tussan''' duniya, domin kada ta jijjigu har abada.”

2 Isaiah was also awed by what he heard —singing so powerful that it shook the temple to its very '''foundations'''.

Line 51: Line 51:
2 Ishaya kuma ya cika da tsoro domin abin da ya ji—waka mai karfi ta cika haikali har sai da '''tushen''' ya girgiza.

French sociologist Edgar Morin stated: “All the '''foundations''' upon which morals are based —God, nature, homeland, history, reason— have lost their unquestionable nature. . . .

Line 57: Line 57:
Edgar Morin wani ɗan faransa mai ilimin halayen zaman jama’a ya ce: “Duka '''tushen''' ɗabi’u, wato, Allah, yanayi, ƙasa, tarihi, da kuma tunani, ba su da muhimmanci kuma. . . .

Injustices cause “the '''foundations''' of the earth” to totter.

Line 63: Line 63:
Rashin gaskiya ta sa “'''tussan''' duniya” su girgiza.

Abel, Enoch, Noah, Abraham, and others like them believed in the resurrection of the dead and looked forward to life on earth under God’s Kingdom, “the city having real '''foundations'''.”

Line 69: Line 69:
Habila da Anuhu da Nuhu da Ibrahim da kuma wasu kamar su sun ba da gaskiya cewa Allah zai ta da matattu kuma sun yi ɗokin yin rayuwa a duniya a ƙarƙashin Mulkin Allah, wato “birnin da ke da '''tussa'''.”

God’s Word foretells that the governments and all their dependent organizations will be rocked from their '''foundations'''.

Line 75: Line 75:
Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa za a halaka gwamnatoci da dukan ƙungiyoyin da ba sa goyon bayan '''Mulkin''' Allah.

Nevertheless, “he was awaiting the city having real '''foundations''',” states the Bible.

Line 81: Line 81:
Duk da haka, yana jiran “birnin da ke da '''tussa''',” in ji Littafi Mai Tsarki.

We can only imagine the joy and satisfaction that he experienced as his Father “prepared the heavens” and “established the '''foundations''' of the earth.”

Line 87: Line 87:
Hakika, ya yi farin ciki sosai sa’ad da Allah ya “shirya sammai” da “'''tussan''' duniya.”

They did not attach themselves to any of the city-kingdoms in the land because they were looking for something better —“the city having real '''foundations''', the builder and maker of which city is God.”

Line 93: Line 93:
Ba su sa kansu cikin wani birnin mulki cikin ƙasar ba domin suna zuba ido ga abin da ya fi kyau—“birnin nan mai '''tushe''', wanda mai fasarta shi, mai gina shi kuma, Allah ne.”

God’s Word tells us that Abraham “was awaiting the city having real '''foundations''', the builder and maker of which city is God.”

Line 99: Line 99:
Littafi Mai Tsarki ya ce Ibrahim yana jiran “birnin da ke da '''tussa''', wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

11:3 —What '''foundations''' are torn down?

Line 105: Line 105:
11:3—Waɗanne '''tushe''' ne aka rushe?
11:3—Waɗanne '''tushe''' ne aka rushe?

jw2019

Yet, he could now envision “the city having real '''foundations''',” a righteous government over mankind.

Line 111: Line 111:
Duk da haka, yanzu yana iya hangar “birni da ke da '''tussa''',” gwamnatin adalci bisa mutane.

Latest revision as of 06:36, 22 February 2022

Hebrews 11:10 says of Abram: “He was awaiting the city having real foundations, the builder and maker of which city is God.”

Littafin Ibraniyawa 11:10 ya ce Ibrahim yana jiran “birnin da ke da tussa, wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

These are the very foundations on which human society rests —law, order, and justice.

Ainihin tushe ne na rayuwar mutane wato, doka, ka’ida, da kuma shari’a.

22 That young couple certainly started their marriage off on the best of foundations.

22 Wannan ma’auratan sun soma aurensu da kyau.

14 Paul described Abraham as an alien resident and a tent dweller who was “awaiting the city having real foundations, the builder and maker of which city is God.”

14 Bulus ya ce Ibrahim ya yi baƙunci kuma yana zama cikin alfarwa yana “jiran birnin nan mai tushe, wanda mai fasarta shi, mai gina shi kuma, Allah ne.”

16 The Bible says that Abraham “was awaiting the city having real foundations, whose designer and builder is God.”

16 Littafi Mai Tsarki ya ce Ibrahim “yana tsumayen birnin da ke da tussa, wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

That young couple certainly started their marriage off on the best of foundations.

Waɗannan ma’auratan sun gina aurensu a kan tushe mai kwari.

During the night, an earthquake shook the foundations of the jail and opened all the doors.

Da dare ya yi, sai girgizar ƙasa ta auku kuma ƙofar kurkukun ta buɗe.

The Bible states: “[God] has established the earth on its foundations; it will not be moved from its place forever and ever.”

Littafi Mai Tsarki ya ce: “[Allah] ya kafa tussan duniya, domin kada ta jijjigu har abada.”

2 Isaiah was also awed by what he heard —singing so powerful that it shook the temple to its very foundations.

2 Ishaya kuma ya cika da tsoro domin abin da ya ji—waka mai karfi ta cika haikali har sai da tushen ya girgiza.

French sociologist Edgar Morin stated: “All the foundations upon which morals are based —God, nature, homeland, history, reason— have lost their unquestionable nature. . . .

Edgar Morin wani ɗan faransa mai ilimin halayen zaman jama’a ya ce: “Duka tushen ɗabi’u, wato, Allah, yanayi, ƙasa, tarihi, da kuma tunani, ba su da muhimmanci kuma. . . .

Injustices cause “the foundations of the earth” to totter.

Rashin gaskiya ta sa “tussan duniya” su girgiza.

Abel, Enoch, Noah, Abraham, and others like them believed in the resurrection of the dead and looked forward to life on earth under God’s Kingdom, “the city having real foundations.”

Habila da Anuhu da Nuhu da Ibrahim da kuma wasu kamar su sun ba da gaskiya cewa Allah zai ta da matattu kuma sun yi ɗokin yin rayuwa a duniya a ƙarƙashin Mulkin Allah, wato “birnin da ke da tussa.”

God’s Word foretells that the governments and all their dependent organizations will be rocked from their foundations.

Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa za a halaka gwamnatoci da dukan ƙungiyoyin da ba sa goyon bayan Mulkin Allah.

Nevertheless, “he was awaiting the city having real foundations,” states the Bible.

Duk da haka, yana jiran “birnin da ke da tussa,” in ji Littafi Mai Tsarki.

We can only imagine the joy and satisfaction that he experienced as his Father “prepared the heavens” and “established the foundations of the earth.”

Hakika, ya yi farin ciki sosai sa’ad da Allah ya “shirya sammai” da “tussan duniya.”

They did not attach themselves to any of the city-kingdoms in the land because they were looking for something better —“the city having real foundations, the builder and maker of which city is God.”

Ba su sa kansu cikin wani birnin mulki cikin ƙasar ba domin suna zuba ido ga abin da ya fi kyau—“birnin nan mai tushe, wanda mai fasarta shi, mai gina shi kuma, Allah ne.”

God’s Word tells us that Abraham “was awaiting the city having real foundations, the builder and maker of which city is God.”

Littafi Mai Tsarki ya ce Ibrahim yana jiran “birnin da ke da tussa, wanda mai-sifansa da mai-aikinsa Allah ne.”

11:3 —What foundations are torn down?

11:3—Waɗanne tushe ne aka rushe?

Yet, he could now envision “the city having real foundations,” a righteous government over mankind.

Duk da haka, yanzu yana iya hangar “birni da ke da tussa,” gwamnatin adalci bisa mutane.