Created page with "== VOA Hausa Safe [https://www.voahausa.com/a/6592996.html] == Host: [https://www.voahausa.com/author/hafiz-baballe/$oiyr Muhammad Hafiz Baballe] (intro), Sarfilu Hashim Gumel..." |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
# Yaƙi da hauhawar farashin kayayyaki, ya sa 'yan Zimbabwe na ƙirga yatsun su na ƙafa yayin da suke fafutukar/fafitikar sayen abinci ga iyalansu. Wata jita-jita ta yanar gizo da ta ɓarke a ƙasar cewa: mutane masu tsananin buƙata suna sayar da yatsunsu a biya su kuɗi. Rahoton na ƙarya ya haɗu sosai, har mataimakin ministan yaɗa labaran ƙasar, Paradza [https://www.politifact.com/factchecks/2022/jun/07/facebook-posts/cash-toes-zimbabwe-no-rumors-started-joke/], ya ziyarci masu sayar da kayayyaki akan tituna a tsakiyar birnin Harare, a farkon wannan watan don ƙaryata wannan jitajita. Ɗaya bayan ɗaya, 'yan kasuwar sun cire takalmansu domin nuna cewa suna da yatsun su goma bakiɗaya... yayin da kafafen yaɗa labarai na ƙasar Zimbabwe suka yi na binciken ta hoton bidiyo. | # Yaƙi da hauhawar farashin kayayyaki, ya sa 'yan Zimbabwe na ƙirga yatsun su na ƙafa yayin da suke fafutukar/fafitikar sayen abinci ga iyalansu. Wata jita-jita ta yanar gizo da ta ɓarke a ƙasar cewa: mutane masu tsananin buƙata suna sayar da yatsunsu a biya su kuɗi. Rahoton na ƙarya ya haɗu sosai, har mataimakin ministan yaɗa labaran ƙasar, Paradza [https://www.politifact.com/factchecks/2022/jun/07/facebook-posts/cash-toes-zimbabwe-no-rumors-started-joke/], ya ziyarci masu sayar da kayayyaki akan tituna a tsakiyar birnin Harare, a farkon wannan watan don ƙaryata wannan jitajita. Ɗaya bayan ɗaya, 'yan kasuwar sun cire takalmansu domin nuna cewa suna da yatsun su goma bakiɗaya... yayin da kafafen yaɗa labarai na ƙasar Zimbabwe suka yi na binciken ta hoton bidiyo. | ||
# Shugaban Amurka Joe Biden ya ce gwamnatinsa na yin duk mai yiyuwa wajen ganin an shawo kan hahawar farashin kayayyaki. | # Shugaban Amurka Joe Biden ya ce gwamnatinsa na yin duk mai yiyuwa wajen ganin an shawo kan hahawar farashin kayayyaki. | ||
[[Category:Hausa Radio]] | |||
[[Category:VOA Hausa]] |