More actions
Tags: Mobile edit Mobile web edit |
|||
(2 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
[https://islambestblog.wordpress.com/2019/05/17/40-hadith/ 40 Hadiths in English] <> [https://islambestblog.wordpress.com/2017/09/15/arbauna-hadisi/?preview=true Hadisai 40 da Hausa] | |||
# About [https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Nawawi Imam Nawawi]'s [https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Nawawi%27s_Forty_Hadith 40 Hadith] and https://40hadithnawawi.com/posts/the-project/ | # About [https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Nawawi Imam Nawawi]'s [https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Nawawi%27s_Forty_Hadith 40 Hadith] and https://40hadithnawawi.com/posts/the-project/ | ||
# 40 Hadith class with Imam M.S Adly https://www.clubhouse.com/room/xXQvDdlg | # 40 Hadith class with Imam M.S Adly https://www.clubhouse.com/room/xXQvDdlg | ||
# The concept of compiling "40 Hadiths" as told by Sh. Arsalan Haque [https://www.youtube.com/watch?v=hEAlK-eC-o8] | |||
# [https://www.youtube.com/playlist?list=PL2cRrM0z6v7fe2Qp9RWl_ZaY5JNoPY0JQ Arba'una Hadith Sheikh Ja'afar Mahmud Adam YouTube Playlist] | # [https://www.youtube.com/playlist?list=PL2cRrM0z6v7fe2Qp9RWl_ZaY5JNoPY0JQ Arba'una Hadith Sheikh Ja'afar Mahmud Adam YouTube Playlist] | ||
<html> | <html> | ||
Line 1,226: | Line 1,227: | ||
Ka kasance a duniya tamkar baqo ko kuma wanda yake kan hanya. ɗan Umar (R.A) ya kasance yana cewa: Idan kayi yammaci kar ka jira safiya, idan kuma ka wayi gari to kar ka jira yammaci, ka riqi aikin alheri lokacin lafiyarka saboda lokacin rashin lafiyarka, ka riqi aikin alheri lokacin rayuwarka, saboda ka amfana lokacin mutuwarka, Bukhariy ne ya ruwaitoshi [lamba:6416]. | Ka kasance a duniya tamkar baqo ko kuma wanda yake kan hanya. ɗan Umar (R.A) ya kasance yana cewa: Idan kayi yammaci kar ka jira safiya, idan kuma ka wayi gari to kar ka jira yammaci, ka riqi aikin alheri lokacin lafiyarka saboda lokacin rashin lafiyarka, ka riqi aikin alheri lokacin rayuwarka, saboda ka amfana lokacin mutuwarka, Bukhariy ne ya ruwaitoshi [lamba:6416]. | ||
|} | |||
== [[40 Hadiths/41|Hadith 41 <> Hadisi na 41]] == | |||
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/41|Hadith 41]]</nowiki> of <nowiki>[[:Category:40_Hadiths#Hadith_41_.3C.3E_Hadisi_na_41|40]]</nowiki><nowiki></small></nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||
!# | |||
! Hadith 41 | |||
! Hadisi na [[arba'in da ɗaya]] | |||
|- | |||
|1 | |||
| | |||
On the authority of Abu Muhammad Abdullah bin ’Amr bin al-’Aas (may Allah be pleased with him) who said: | |||
The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, “None of you [truly] believes until his desires are subservient to that which I have brought.” [Imam an-Nawawi says:] We have related it in Kitab al-Hujjah with a saheeh chain of narrators. | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:41] | |||
| | |||
An ruwaito daga Abu Muhammadu; wato Abdullahi ɗan Amru ɗan Aas Allah ya yarda da su yace: | |||
Manzon Allah ﷺََ yace: “ɗayanku ba ya zama mumini har sai son zuciyarsa tana biyayya ga abinda nazo dashi. Hadisine ne ingatacce, mai kyau mun ruwaito shi a cikin littafin Hujja da isnadi ingantacce. | |||
|} | |||
== [[40 Hadiths/42|Hadith 42 <> Hadisi na 42]] == | |||
<nowiki><small> --[[40 Hadiths/42|Hadith 42]]</nowiki> of <nowiki>[[:Category:40_Hadiths#Hadith_42_.3C.3E_Hadisi_na_42|40]]</nowiki><nowiki></small></nowiki> | |||
{| class="wikitable sortable mw-collapsible" | |||
!# | |||
! Hadith 42 | |||
! Hadisi na [[arba'in da biyu]] | |||
|- | |||
|1 | |||
| | |||
On the authority of Anas (may Allah be pleased with him) who said: | |||
I heard the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) say, “Allah the Almighty has said: ‘O Son of Adam, as long as you invoke Me and ask of Me, I shall forgive you for what you have done, and I shall not mind. O Son of Adam, were your sins to reach the clouds of the sky and you then asked forgiveness from Me, I would forgive you. O Son of Adam, were you to come to Me with sins nearly as great as the Earth, and were you then to face Me, ascribing no partner to Me, I would bring you forgiveness nearly as great as it [too].’ ” It was related by at-Tirmidhi, who said that it was a hasan hadeeth. | |||
[https://sunnah.com/nawawi40:42] | |||
| | |||
An ruwaito daga Anas ɗan Malik Allah ya yarda da shi yace: | |||
Na ji Manzon Allah ﷺََ yana cewa: Allah maɗaukakin sarki yana cewa: Ya kai ɗan Adam! Lallai ba zaka bautamin ba kuma ka sanya rai game da rahamata face nagafarta maka ba tare da nadamu ba. Ya kai ɗan Adam! da ace zunubanka za su cika sashen sama gabaɗaya sannan sai ka nemi gafarata sai in gafarta maka. Ya kai ɗan Adam! da ace zaka zomin da cikin qasa gabaɗaya zunubi ne sannan sai kagamu da ni ba tare da ka haɗani da kowa ba ni kuma zan kawo maka gafara cikin qasa. Tirmizi ne ya ruwaito shi [lamba:3540], Yace: hadisi ne mai kyau, ingantacce. | |||
|} | |} | ||