More actions
(4 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 19: | Line 19: | ||
{{also|linkedin}} | {{also|linkedin}} | ||
=== | === '''VT3''' === | ||
# ''Be the person with the jar of kimchi on the plane.'' <> Ka kasance kai ne da kwalbar kimchi a jirgi. | |||
# ''Be stinky. Stand out. Stick out from a crowd.'' <> Kasance na daban. Kada ka zama ɗaya da kowa. | |||
=== VT2 === | |||
# ''Good girl! I'm Albert, and she is Mia.'' <> Yarinyar kirki! Ni ne Albert, ita ce Mia. | |||
# ''Our most popular Short is a Short of Mia traveling the world on my shoulder.'' <> Fitaccen Gajeren Bidiyonmu na Mia ne, inda take yawon duniya kan kafaɗata. | |||
# ''It starts very strong with a shot of Mia watching through a plane's window.'' <> Ya fara ne da hoton Mia tana leƙe ta tagar jirgin sama. | |||
# ''And it keeps a very high level of [[engagement]].'' <> Kuma ya ɗauki hankulan mutane da yawa. | |||
#''Because the shots change very fast at the pace of the music'' <> Saboda hotunan suna canzawa da sauri a tare da kiɗan da | |||
#''viewers often watch more than a hundred percent in the form of a [[loop]].'' <> masu kallo ke ta kalla har sama da kashi ɗari a nau'in [[maɗauki|<s>maɗauki</s>]] maimaici. | |||
#''Going [[viral]] is a great feeling, and I found myself updating YouTube Studio'' <> Samun [[yaɗuwa]] abu ne mai daɗi, kuma na samu kaina wanda yake ta sabunta YouTube Studio | |||
#''every five seconds to see how the view rate was trending.'' <> a kowane daƙiƙai biyar don ganin yadda yawan ganin yake bunƙasa. | |||
#''After two years of doing this, I've learned that virality is a [[vanity]] [[metric]]'' <> Bayan shekaru biyu da yin haka, na koyi cewa yaɗuwa ma'aunin [[son kai]] ne | |||
#''and it's a lot more productive to focus our attention on the execution KPIs'' <> kuma ya fi idan muka mayar da hankalinmu kan tabbatar da KPIs | |||
#''like view-through rate, watch time, shareability, likeability of a video'' <> kamar [[ƙimar]] kallo, lokacin kallo, yuwuwar yaɗawa, jinjina na bidiyo | |||
#''instead of performance KPIs like [[views]] or [[impressions]].'' <> a maimakon ƙimanta sakamakon KPIs kamar adadin kallo ko [[gane-gane]]. | |||
#''Shifting the focus from [[performance]] to [[execution]]'' <> Mayar da hankalin daga [[ƙimanta|<s>ƙimanta</s>]] [[sakamako]] zuwa [[aiwatarwa]] | |||
#''allowed me to [[produce]] better videos that ultimately lead to better performance.'' <> ya ba ni damar [[samar da]] bidiyoyi da ke kan gaba wurin samun ƙima. | |||
#''Going viral, it's not going to make or break your channel; [[consistency]] will.'' <> Yaɗuwa kuwa, ba zai karya kokafa tasharka ba, daidaito ne zai yi. | |||
# | |||
=== VT1 === | |||
# https://youtubetranscript.com/?v=JAnfY49k6Iw | # https://youtubetranscript.com/?v=JAnfY49k6Iw | ||
# https://docs.google.com/spreadsheets/d/1r0fynw5KLt8SikmnaCEBAgm50FE_imQN8YbLZZ2sI68/edit?usp=sharing | # https://docs.google.com/spreadsheets/d/1r0fynw5KLt8SikmnaCEBAgm50FE_imQN8YbLZZ2sI68/edit?usp=sharing |