More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
(9 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 5: | Line 5: | ||
</big> | </big> | ||
Huwa allathee anzala AAalayka alkitaba minhu ayatun muhkamatun hunna | Huwa allathee anzala AAalayka alkitaba minhu ayatun muhkamatun hunna ummul kitabi waokharu mutashabihatun faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu ibtighaa alfitnati wabtighaata/weelihi wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allahuwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina wama yaththakkaruilla oloo al-albab | ||
— Transliteration | — Transliteration | ||
Line 26: | Line 26: | ||
— Hausa Translation(Abubakar Gumi) | — Hausa Translation(Abubakar Gumi) | ||
Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, a cikin shi akwai ayoyi mara gewaye-gewaye – wanda sune makakafan ainihin littafin – da kuma wasu ayoyi masu yawan ma’na ko ayoyi masu kama da juna. Wanda suke da shakka a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma’na don su birkita da tawilin shi. Babu wanda ya san sahihin tawilin shi sai ALLAH da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.” Sai wanda suke da hankali ne kawai zasu kula. | Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, a cikin shi akwai ayoyi mara [[gewaye]]-gewaye – wanda sune makakafan ainihin littafin – da kuma wasu ayoyi masu yawan ma’na ko ayoyi masu kama da juna. Wanda suke da shakka a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma’na don su birkita da tawilin shi. Babu wanda ya san sahihin tawilin shi sai ALLAH da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.” Sai wanda suke da hankali ne kawai zasu kula. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
[https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | ||
Shi ne Wanda ya saukar maka da Littafi, a cikinsa akwai ayoyi masu [[bayyanannun]] [[hukunce-hukunce]], su ne asalin Littafin, akwai kuma waɗansu masu [[rikitarwa]]; to amma waɗanda suke da karkata a zukatansu sai su riƙa bin masu [[rikitarwar]] a cikinsu don neman fitina da kuma neman sanin haƙiƙanin fassararsa sai Allah. Kuma masu zurfi cikin ilimi kuma suna cewa: "Mun yi imani da shi, dukkaninsa daga wurin Ubangijinmu yake." Kuma ba mai wa'azantuwa sai masu hankali. --[[Rijiyar Lemo]] | |||
==Segmented== | |||
# Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu | # Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu | ||
# He is the One Who has revealed to you ˹O Prophet˺ the Book, | # He is the One Who has revealed to you ˹O Prophet˺ the Book, | ||
Line 39: | Line 42: | ||
# Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, | # Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, | ||
# Shi ne ya saukar maka da Littafi, | # Shi ne ya saukar maka da Littafi, | ||
# Shi ne Wanda ya saukar maka da Littafi, | |||
# minhu ayatun muhkamatun | # minhu ayatun muhkamatun | ||
Line 44: | Line 48: | ||
# in it are verses [that are] [[precise]] - | # in it are verses [that are] [[precise]] - | ||
# daga cikinsa akwai ãyõyi [[bayyanannu]], | # daga cikinsa akwai ãyõyi [[bayyanannu]], | ||
# a cikin shi akwai ayoyi mara gewaye-gewaye – | # a cikin shi akwai ayoyi mara [[gewaye-gewaye]] – | ||
# cikinsa akwai Ayoyi masu ma’anoni tsayayyu, | # cikinsa akwai Ayoyi masu [[ma'anoni|ma’anoni]] [[tsayayyu]], | ||
# a cikinsa akwai ayoyi masu [[bayyanannun]] [[hukunce-hukunce]], | |||
# hunna ummul kitabi | |||
# they are the foundation of the Book | |||
# they are the [[foundation]] of the Book | |||
# su ne [[mafi yawan]] Littãfin, | |||
# wanda sune [[makakafan]] [[ainihin]] littafin | |||
# su ne [[ginshikin]] Littafi, | |||
# su ne asalin Littafin, | |||
# waokharu mutashabihatun | |||
# while others are [[elusive]]. | |||
# and others [[unspecific]]. | |||
# da wasu mãsu kamã da jũna. | |||
# da kuma wasu ayoyi masu yawan ma'ana ko ayoyi masu kama da juna. | |||
# kuma akwai waɗansu masu [[ma'anoni]] iri-iri. | |||
# akwai kuma waɗansu masu [[rikitarwa]]; | |||
# faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu | |||
# Those with [[deviant]] hearts follow the elusive verses | |||
# As for those in whose hearts is [[deviation]] [from truth], they will follow that of it which is unspecific, | |||
# To, amma waɗanda yake a cikin zukãtansu akwai [[karkata]] sai suna bin abin da yake da kamã da jũna daga gare shi, | |||
# Wanda suke da [[shakka]] a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma'ana | |||
# Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri, | |||
# to amma waɗanda suke da karkata a zukatansu sai su riƙa bin masu [[rikitarwar]] a cikinsu | |||
# ibtighaa alfitnati wabtighaa ta/weelihi | |||
# [[seeking]] ˹to spread˺ [[doubt]] through their ˹false˺ [[interpretations]]— | |||
# seeking [[discord]] and seeking an [[interpretation]] [suitable to them]. | |||
# dõmin [[neman|nẽman]] yin fitina da tãwĩlinsa. | |||
# don su [[birkita]] da [[tawilin]] shi. | |||
# don neman [[fitina]], da neman yi masa [[tawili]], | |||
# don neman fitina da kuma neman sanin | |||
# wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allah | |||
# but none [[grasps]] their ˹full˺ meaning except Allah. | |||
# And no one knows its [true] interpretation except Allāh. | |||
# Kuma bãbu wanda ya san tãwĩlinsa fãce Allah. | |||
# Babu wanda ya san [[sahihin]] tawilin shi sai ALLAH | |||
# alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah. | |||
# haƙiƙanin fassararsa sai Allah. | |||
# huwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina | |||
# As for those well-grounded in knowledge, they say, “We believe in this ˹Quran˺—it is all from our Lord.” | |||
# But those firm in knowledge say, "We believe in it. All [of it] is from our Lord." | |||
# Kuma [[matabbata]] a cikin ilmi sunã cẽwa: "Mun yi ĩmãni da Shi; dukkansa daga wurin Ubangijinmu yake." | |||
# da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.” | |||
# Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’ | |||
# Kuma masu zurfi cikin ilimi kuma suna cewa: "Mun yi imani da shi, dukkaninsa daga wurin Ubangijinmu yake." | |||
# wama yaththakkaruilla oloo al-albab | |||
# But none will be mindful ˹of this˺ except people of [[reason]]. | |||
# And no one will be reminded except those of understanding. | |||
# Kuma bãbu mai tunãni fãce ma'abũta hankula. | |||
# Sai wanda suke da [[hankali]] ne kawai zasu kula. | |||
# Ba kowa ke lura ba, sai masu [[hankula]]. | |||
# Kuma ba mai [[wa'azantuwa]] sai masu hankali. | |||
==3:7 Audio== | ==3:7 Audio== | ||
Line 52: | Line 113: | ||
</html> | </html> | ||
==3:7 Word by word== | ==3:7 Word by word== | ||
[[Category:Quran/3]] |