More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
(8 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 32: | Line 32: | ||
Shi ne ya saukar maka da Littafi, cikinsa akwai Ayoyi masu ma’anoni tsayayyu, su ne ginshikin Littafi, kuma akwai waɗansu masu ma'anoni iri-iri. Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri, don neman fitina, da neman yi masa tawili, alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah. Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’ Ba kowa ke lura ba, sai masu hankula. | Shi ne ya saukar maka da Littafi, cikinsa akwai Ayoyi masu ma’anoni tsayayyu, su ne ginshikin Littafi, kuma akwai waɗansu masu ma'anoni iri-iri. Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri, don neman fitina, da neman yi masa tawili, alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah. Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’ Ba kowa ke lura ba, sai masu hankula. | ||
[https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | ||
Shi ne Wanda ya saukar maka da Littafi, a cikinsa akwai ayoyi masu [[bayyanannun]] [[hukunce-hukunce]], su ne asalin Littafin, akwai kuma waɗansu masu [[rikitarwa]]; to amma waɗanda suke da karkata a zukatansu sai su riƙa bin masu [[rikitarwar]] a cikinsu don neman fitina da kuma neman sanin haƙiƙanin fassararsa sai Allah. Kuma masu zurfi cikin ilimi kuma suna cewa: "Mun yi imani da shi, dukkaninsa daga wurin Ubangijinmu yake." Kuma ba mai wa'azantuwa sai masu hankali. --[[Rijiyar Lemo]] | |||
==Segmented== | ==Segmented== | ||
# Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu | # Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu | ||
Line 39: | Line 42: | ||
# Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, | # Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka, | ||
# Shi ne ya saukar maka da Littafi, | # Shi ne ya saukar maka da Littafi, | ||
# Shi ne Wanda ya saukar maka da Littafi, | |||
# minhu ayatun muhkamatun | # minhu ayatun muhkamatun | ||
Line 46: | Line 50: | ||
# a cikin shi akwai ayoyi mara [[gewaye-gewaye]] – | # a cikin shi akwai ayoyi mara [[gewaye-gewaye]] – | ||
# cikinsa akwai Ayoyi masu [[ma'anoni|ma’anoni]] [[tsayayyu]], | # cikinsa akwai Ayoyi masu [[ma'anoni|ma’anoni]] [[tsayayyu]], | ||
# a cikinsa akwai ayoyi masu [[bayyanannun]] [[hukunce-hukunce]], | |||
# hunna ummul kitabi | # hunna ummul kitabi | ||
Line 53: | Line 58: | ||
# wanda sune [[makakafan]] [[ainihin]] littafin | # wanda sune [[makakafan]] [[ainihin]] littafin | ||
# su ne [[ginshikin]] Littafi, | # su ne [[ginshikin]] Littafi, | ||
# su ne asalin Littafin, | |||
# waokharu mutashabihatun | |||
# while others are [[elusive]]. | |||
# and others [[unspecific]]. | |||
# da wasu mãsu kamã da jũna. | |||
# da kuma wasu ayoyi masu yawan ma'ana ko ayoyi masu kama da juna. | |||
# kuma akwai waɗansu masu [[ma'anoni]] iri-iri. | |||
# akwai kuma waɗansu masu [[rikitarwa]]; | |||
# faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu | |||
# Those with [[deviant]] hearts follow the elusive verses | |||
# As for those in whose hearts is [[deviation]] [from truth], they will follow that of it which is unspecific, | |||
# To, amma waɗanda yake a cikin zukãtansu akwai [[karkata]] sai suna bin abin da yake da kamã da jũna daga gare shi, | |||
# Wanda suke da [[shakka]] a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma'ana | |||
# Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri, | |||
# to amma waɗanda suke da karkata a zukatansu sai su riƙa bin masu [[rikitarwar]] a cikinsu | |||
# ibtighaa alfitnati wabtighaa ta/weelihi | |||
# [[seeking]] ˹to spread˺ [[doubt]] through their ˹false˺ [[interpretations]]— | |||
# seeking [[discord]] and seeking an [[interpretation]] [suitable to them]. | |||
# dõmin [[neman|nẽman]] yin fitina da tãwĩlinsa. | |||
# don su [[birkita]] da [[tawilin]] shi. | |||
# don neman [[fitina]], da neman yi masa [[tawili]], | |||
# don neman fitina da kuma neman sanin | |||
# wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allah | |||
# but none [[grasps]] their ˹full˺ meaning except Allah. | |||
# And no one knows its [true] interpretation except Allāh. | |||
# Kuma bãbu wanda ya san tãwĩlinsa fãce Allah. | |||
# Babu wanda ya san [[sahihin]] tawilin shi sai ALLAH | |||
# alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah. | |||
# haƙiƙanin fassararsa sai Allah. | |||
# huwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina | |||
# As for those well-grounded in knowledge, they say, “We believe in this ˹Quran˺—it is all from our Lord.” | |||
# But those firm in knowledge say, "We believe in it. All [of it] is from our Lord." | |||
# Kuma [[matabbata]] a cikin ilmi sunã cẽwa: "Mun yi ĩmãni da Shi; dukkansa daga wurin Ubangijinmu yake." | |||
# da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.” | |||
# Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’ | |||
# Kuma masu zurfi cikin ilimi kuma suna cewa: "Mun yi imani da shi, dukkaninsa daga wurin Ubangijinmu yake." | |||
# wama yaththakkaruilla oloo al-albab | |||
# But none will be mindful ˹of this˺ except people of [[reason]]. | |||
# And no one will be reminded except those of understanding. | |||
# Kuma bãbu mai tunãni fãce ma'abũta hankula. | |||
# Sai wanda suke da [[hankali]] ne kawai zasu kula. | |||
# Ba kowa ke lura ba, sai masu [[hankula]]. | |||
# Kuma ba mai [[wa'azantuwa]] sai masu hankali. | |||
==3:7 Audio== | ==3:7 Audio== | ||
Line 59: | Line 113: | ||
</html> | </html> | ||
==3:7 Word by word== | ==3:7 Word by word== | ||
[[Category:Quran/3]] |