Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/7: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(2 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 34: Line 34:

Shi ne Wanda ya saukar maka da Littafi, a cikinsa akwai ayoyi masu [[bayyanannun]] [[hukunce-hukunce]], su ne asalin Littafin, akwai kuma waɗansu masu [[rikitarwa]]; to amma waɗanda suke da karkata a zukatansu sai su riƙa bin masu [[rikitarwar]]  
Shi ne Wanda ya saukar maka da Littafi, a cikinsa akwai ayoyi masu [[bayyanannun]] [[hukunce-hukunce]], su ne asalin Littafin, akwai kuma waɗansu masu [[rikitarwa]]; to amma waɗanda suke da karkata a zukatansu sai su riƙa bin masu [[rikitarwar]] a cikinsu don neman fitina da kuma neman sanin haƙiƙanin fassararsa sai Allah. Kuma masu zurfi cikin ilimi kuma suna cewa: "Mun yi imani da shi, dukkaninsa daga wurin Ubangijinmu yake." Kuma ba mai wa'azantuwa sai masu hankali. --[[Rijiyar Lemo]]  
==Segmented==
==Segmented==
# Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu
# Huwa allathee anzala AAalayka alkitabaminhu
Line 42: Line 42:
# Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka,
# Shi ne wanda Ya saukar da wannan littafi gare ka,
# Shi ne ya saukar maka da Littafi,
# Shi ne ya saukar maka da Littafi,
# Shi ne Wanda ya saukar maka da Littafi,

# minhu ayatun muhkamatun
# minhu ayatun muhkamatun
Line 49: Line 50:
# a cikin shi akwai ayoyi mara [[gewaye-gewaye]] –  
# a cikin shi akwai ayoyi mara [[gewaye-gewaye]] –  
# cikinsa akwai Ayoyi masu [[ma'anoni|ma’anoni]] [[tsayayyu]],  
# cikinsa akwai Ayoyi masu [[ma'anoni|ma’anoni]] [[tsayayyu]],  
# a cikinsa akwai ayoyi masu [[bayyanannun]] [[hukunce-hukunce]],

# hunna ummul kitabi
# hunna ummul kitabi
Line 56: Line 58:
# wanda sune [[makakafan]] [[ainihin]] littafin  
# wanda sune [[makakafan]] [[ainihin]] littafin  
# su ne [[ginshikin]] Littafi,
# su ne [[ginshikin]] Littafi,
# su ne asalin Littafin,

# waokharu mutashabihatun
# waokharu mutashabihatun
Line 63: Line 66:
# da kuma wasu ayoyi masu yawan ma'ana ko ayoyi masu kama da juna.
# da kuma wasu ayoyi masu yawan ma'ana ko ayoyi masu kama da juna.
# kuma akwai waɗansu masu [[ma'anoni]] iri-iri.
# kuma akwai waɗansu masu [[ma'anoni]] iri-iri.
# akwai kuma waɗansu masu [[rikitarwa]];

# faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu
# faammaallatheena fee quloobihim zayghun fayattabiAAoona matashabaha minhu
Line 70: Line 74:
# Wanda suke da [[shakka]] a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma'ana
# Wanda suke da [[shakka]] a zukatansu suna bin ayoyi masu yawan ma'ana
# Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri,
# Amma waɗanda ke da karkata cikin zukatansu, suna bin abin da ke da ma'ana iri-iri,
# to amma waɗanda suke da karkata a zukatansu sai su riƙa bin masu [[rikitarwar]] a cikinsu

# ibtighaa alfitnati wabtighaa ta/weelihi
# ibtighaa alfitnati wabtighaa ta/weelihi
Line 77: Line 82:
# don su [[birkita]] da [[tawilin]] shi.  
# don su [[birkita]] da [[tawilin]] shi.  
# don neman [[fitina]], da neman yi masa [[tawili]],  
# don neman [[fitina]], da neman yi masa [[tawili]],  
# don neman fitina da kuma neman sanin

# wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allah
# wama yaAAlamu ta/weelahu illa Allah
Line 84: Line 90:
# Babu wanda ya san [[sahihin]] tawilin shi sai ALLAH  
# Babu wanda ya san [[sahihin]] tawilin shi sai ALLAH  
# alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah.
# alhali ba wanda ya san fassara tasa ta haƙiƙa, sai Allah.
# haƙiƙanin fassararsa sai Allah.

# huwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina  
# huwarrasikhoona fee alAAilmi yaqooloona amannabihi kullun min AAindi rabbina  
Line 91: Line 98:
# da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.”
# da wadanda suke da zurfin ilmi. Suna cewa: “Munyi imani da wannan – dukkan shi daga wurin Ubangiji mu yake.”
# Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’
# Kuma masu zurfin ilimi cewa suke, ‘Mun ba da gaskiya da shi, dukkaninsa daga Ubangijinmu yake.’
# Kuma masu zurfi cikin ilimi kuma suna cewa: "Mun yi imani da shi, dukkaninsa daga wurin Ubangijinmu yake."

# wama yaththakkaruilla oloo al-albab
# wama yaththakkaruilla oloo al-albab
Line 98: Line 106:
# Sai wanda suke da [[hankali]] ne kawai zasu kula.
# Sai wanda suke da [[hankali]] ne kawai zasu kula.
# Ba kowa ke lura ba, sai masu [[hankula]].
# Ba kowa ke lura ba, sai masu [[hankula]].
# Kuma ba mai [[wa'azantuwa]] sai masu hankali.

==3:7 Audio==
==3:7 Audio==
Line 104: Line 113:
</html>
</html>
==3:7 Word by word==
==3:7 Word by word==
[[Category:Quran/3]]