More actions
Tags: Mobile edit Mobile web edit |
|||
(3 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
==[[yi]]== | |||
# [[ya]]. | |||
== Verb == | == Verb == | ||
#to [[do]], [[done]] | #to [[do]] or [[perform]], [[done]]. <> [[aikata]]. | ||
#[[made]] | #[[made]] | ||
# [[kai]], ko [[isa]], ko [[daidai]]; <> [[is]] [[equivalent]], [[equals]], comes to. | |||
#: ''ya '''yi''' Naira uku.'' | |||
# dosa ko nufi; {{syn|yiwo}} | |||
#: ''ya '''yi''' yamma'' | |||
# [[ƙoƙarta]]; <> [[try]], [[attempt]] to | |||
#: ''sun '''yi''' su karya mu sun kasa | |||
# [[faru]], ko [[zo]], ko [[zama]]; <> the arrival of something. | |||
## ''duhu ya yi'' | |||
## ''lokacin cin abinci ya yi, watau ya zo. | |||
# [[gina]] ko [[naɗa]] <> [[establish]], [[construct]], bring about. | |||
#: ''ya '''yi''' gari'' (watau ya gina gari) | |||
==Noun== | |||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# [[aikatawa]] <> [[work]], [[function]], [[operate]]. | |||
#: ''agogonsa ba ya '''yi''' (watau ba ya aiki). <> his watch doesn't '''function'''.'' | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |