Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

al'ada: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "culture"
 
No edit summary
 
(6 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
[[culture]]
== Suna / Noun ==
{{suna|al'ada|al'adu}}
{{noun|culture}}
àl'ādā̀ <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# [[culture]], [[ritual]], [[custom]], [[tradition]] <> hanyar rayuwar [[al'umma]]. [[al'ada|Al'ada]] [[hali]]n [[rayuwa]]r mutane ko yadda mutane ke gudanar da hanyoyin rayuwarsu. Ita wannan kalma ta al'ada, kalmar [[Larabci]] ce.
# [[jini]]n [[haila]]. <> [[menstrual]] [[blood]].
# wani irin hali daban na mutum <> a unique characteristic or identity, a person's [[ritual]].
# [[magani]] ko tsafi <> [[medicine]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 19:36, 17 July 2019

Suna / Noun

Tilo
al'ada

Jam'i
al'adu

Singular
culture

Plural
cultures

àl'ādā̀ f

  1. culture, ritual, custom, tradition <> hanyar rayuwar al'umma. Al'ada halin rayuwar mutane ko yadda mutane ke gudanar da hanyoyin rayuwarsu. Ita wannan kalma ta al'ada, kalmar Larabci ce.
  2. jinin haila. <> menstrual blood.
  3. wani irin hali daban na mutum <> a unique characteristic or identity, a person's ritual.
  4. magani ko tsafi <> medicine