More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
(15 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
== Suna == | == Suna == | ||
{{suna|doro|doraye}} | |||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# ɗan tudun baya tsakanin | # ɗan tudun baya tsakanin kafaɗu har ya sa mutum ya ɗan ranƙwafa in yana tafiya. Wani tozo da ke fitowa a bayan mutum a sakamakon wata cuta <> Bent posture of back. {{syn|ƙusumbi}} | ||
#tsirin baya irin na | #tsirin baya irin na [[raƙumi]] ko zabo. <> a [[hump]] like a [[camel]]'s hump-back | ||
#:'''Doron''' | #:'''''Doron''' raƙumi duk tozo ne.'' | ||
#gadon baya | #gadon baya; shimfiɗar da ake ɗorawa sirdi bayan an ɗaura shi {{syn|jalala}} | ||
# | # '''Doron''' magana = haƙiƙanin yadda maganar take <> the fact of the matter; the reality or truth, what it is actually | ||
#: Ana yin '''doro''' a rufin | #ranƙwafar da abu don samansa ya yi bayan zabo. | ||
# Magana: '''Doron''' mage = tanadin yadda za a gocewa yadda aka yi yardajjeniya da. | #: ''Ana yin '''doro''' a rufin ɗaki don kada ruwan sama ya taru.'' | ||
#: Ya yi maka doron mage. | # Magana: '''Doron''' mage = tanadin yadda za a gocewa yadda aka yi yardajjeniya da; watau kauce wa abu ko ƙin ba da amsar tambaya. <> [[deflecting]], [[deviating]] from the original topic | ||
#: ''Ya yi maka '''doron''' mage.'' | |||
# '''Doron''' wuya = dokin wuya. | # '''Doron''' wuya = dokin wuya. | ||
# '''Doron''' ludayi = ludayin du wanda wutsiyarsa ta takura a | # '''Doron''' ludayi = ludayin du wanda wutsiyarsa ta takura a lanƙwashe. | ||
# '''Doron''' hanya = [[tsakiya]]r [[hanya]] <> the [[middle]] of the [[road]], the middle [[path]] | |||
# [[labbati]] | |||
# '''Doron''' [[ƙasa]] = surface, on top of, on the face of the [[earth]] | |||
#: ''Mune mu ka sanya abinda ya ke kan '''doron kasa''' <> We have made that which is '''on the (surface of the)''' earth'' (Quran 18:7) | |||
#: '' Gyaren da ya mayar da kan ruwa kamar '''doron kasa''' [http://www.bbc.com/hausa/vert_earth/2016/01/160106_vert_earth_forget_walking_on_water_this_insect_jumps_on_it] <> Forget walking on water, this pygmy mole cricket insect jumps '''on it'''. [http://www.bbc.co.uk/earth/story/20160106-forget-walking-on-water-the-pygmy-mole-cricket-jumps-on-it] '' | |||
== Suna 2 == | |||
{{suna|doro|none}} | |||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# wani irin wasa na hauri da ƙafa {{syn|mangare}} | |||
[[Category:TODO]] | [[Category:TODO]] | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 16:17, 11 March 2019
Suna
m
- ɗan tudun baya tsakanin kafaɗu har ya sa mutum ya ɗan ranƙwafa in yana tafiya. Wani tozo da ke fitowa a bayan mutum a sakamakon wata cuta <> Bent posture of back.
- Synonym: ƙusumbi
- tsirin baya irin na raƙumi ko zabo. <> a hump like a camel's hump-back
- Doron raƙumi duk tozo ne.
- gadon baya; shimfiɗar da ake ɗorawa sirdi bayan an ɗaura shi
- Synonym: jalala
- Doron magana = haƙiƙanin yadda maganar take <> the fact of the matter; the reality or truth, what it is actually
- ranƙwafar da abu don samansa ya yi bayan zabo.
- Ana yin doro a rufin ɗaki don kada ruwan sama ya taru.
- Magana: Doron mage = tanadin yadda za a gocewa yadda aka yi yardajjeniya da; watau kauce wa abu ko ƙin ba da amsar tambaya. <> deflecting, deviating from the original topic
- Ya yi maka doron mage.
- Doron wuya = dokin wuya.
- Doron ludayi = ludayin du wanda wutsiyarsa ta takura a lanƙwashe.
- Doron hanya = tsakiyar hanya <> the middle of the road, the middle path
- labbati
- Doron ƙasa = surface, on top of, on the face of the earth
Suna 2
Jam'i |
f
- wani irin wasa na hauri da ƙafa
- Synonym: mangare