Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wadata: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
(One intermediate revision by the same user not shown)
Line 12: Line 12:
# Be [[contented]]. <> wadatar da.
# Be [[contented]]. <> wadatar da.
#: ''Wasu na cewa bude iyakoki domin abinci ya '''wadata''' shi ne mafi a'ala yayinda wasu kuma na ganin cigaba da rufe iyakokin shi ne zai sa manoman kasar su tashi su '''wadatar da''' kasar da shinkafa da sauran cimaka. [http://www.voahausa.com/a/3380283.html]''
#: ''Wasu na cewa bude iyakoki domin abinci ya '''wadata''' shi ne mafi a'ala yayinda wasu kuma na ganin cigaba da rufe iyakokin shi ne zai sa manoman kasar su tashi su '''wadatar da''' kasar da shinkafa da sauran cimaka. [http://www.voahausa.com/a/3380283.html]''
<!--begin google translation-->
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[wadaci]] ==
[[Labor]], [[meets]].
<!--end google translation-->
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 21:02, 11 March 2019

Noun

f

  1. isasshen samu. yalwa arziki <> wealth, sufficiency

Verb

wadata | wadace | wadaci | wadatu

  1. enrich, be sufficient or enough for someone, suffice.
    Gidan ya wadace mu. <> The house is adequate for us.
    Kamfanin man Najeriya NNPC yace yana da isasshen man da zai wadaci kasar. <> The Nigerian Oil company NNPC says that there is enough oil to suffice the country.
  2. Become wealthy, self-sufficient, complacent.
    Mutumin da ke ganin ya wadatu da kansa, mai girman kai ba ya ɗaukar alhakin wata gazawa ko matsala. Domin shi a wurinsa a duk lokacin da wata matsala ta faru to fa laifin wani ne amma ba nashi ba. [1] <> The complacent and the arrogant do not accept personal responsibility. For them, failure is someone else's fault. [2]
  3. Be contented. <> wadatar da.
    Wasu na cewa bude iyakoki domin abinci ya wadata shi ne mafi a'ala yayinda wasu kuma na ganin cigaba da rufe iyakokin shi ne zai sa manoman kasar su tashi su wadatar da kasar da shinkafa da sauran cimaka. [3]


Google translation of wadaci

Labor, meets.