Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/IRIB Hausa Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
 
(3 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
== IRIB Hausa Tafsir ɗin Suratul Kahf ==

[[Category:Quran]]
[[Category:Quran]]
[[Category:Quran/18]]
[[Category:IRIB_Hausa_Tafsir]]
<html>
<html>
<iframe width="100%" height="20" scrolling="no" frameborder="no" src="https://w.soundcloud.com/player/?url=https%3A//api.soundcloud.com/tracks/254962851%3Fsecret_token%3Ds-KfFbp&amp;color=ff5500&amp;inverse=false&amp;auto_play=false&amp;show_user=true"></iframe>

Line 448: Line 450:
وَاضْرِبْ لَهُم مَّثَلاً رَّجُلَيْنِ جَعَلْنَا لِأَحَدِهِمَا جَنَّتَيْنِ مِنْ أَعْنَابٍ وَحَفَفْنَاهُمَا بِنَخْلٍ وَجَعَلْنَا بَيْنَهُمَا زَرْعاً{32} كِلْتَا الْجَنَّتَيْنِ آتَتْ أُكُلَهَا وَلَمْ تَظْلِمْ مِنْهُ شَيْئاً وَفَجَّرْنَا خِلَالَهُمَا نَهَراً{33}

"Kuma ka buga musu misãli da wadansu maza biyu. Mun sanya wa dayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka kẽwayesu da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin)."
"Kuma ka buga musu misãli da wadansu [[maza]] biyu. Mun sanya wa dayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka [[kewaye|kẽwayesu]] da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin)."
"Kõwace gõna daga biyun, tã bãyar da amfãninta, kuma ba ta yi zãluncin kõme ba daga gare shi. Kuma Muka bubbugar da koramu a tsakãninsu.
"Kõwace gõna daga biyun, tã bãyar da amfãninta, kuma ba ta yi zãluncin kõme ba daga gare shi. Kuma Muka bubbugar da [[koramu]] a tsakãninsu.

Wadannan ayoyi da wasu masu biyo musu suna bayanin wani misali ne da Allah ya kawo domin shiryar da mutane, misalin dai na bangarorin alumma ne guda biyu. Na farko masu dukiya ne wadanda Allah ya yi wa arziki mai yawa amma maimakon su bauta masa su yi godiya sai girman kai ya same su har su ka kafirce wa Allah. Bangare na biyun kuma matalauta ne wadanda a ko da yaushe masu dukiyar suna musu izgili suna wulakantasu sun acewa sub a komai ba ne, alhali kuwa matalautan nan sun kai matsayi mai girma na imani kuma sun zabi kyautata aikin lahira bisa ga neman duniya.
Wadannan ayoyi da wasu masu biyo musu suna bayanin wani misali ne da Allah ya kawo domin shiryar da mutane, misalin dai na [[bangarorin]] alumma ne guda biyu. Na farko masu dukiya ne wadanda Allah ya yi wa arziki mai yawa amma maimakon su bauta masa su yi godiya sai [[girman kai]] ya same su har su ka [[kafirce]] wa Allah. Bangare na biyun kuma [[matalauta]] ne wadanda a ko da yaushe masu dukiyar suna musu [[izgili]] suna wulakantasu sun ... a komai ba ne, alhali kuwa [[matalautan]] nan sun kai matsayi mai girma na imani kuma sun zabi kyautata aikin lahira bisa ga neman duniya.

Darusa:
Darusa:
Line 457: Line 459:
1-Ruwa da kasa da rana da itatuwa da dukkakn abin da ake shukawa daga Allah suke gudana.

2-Fifikon da mutane suke das hi wajen mallakar dcukiya da sauran abubuwan da wani ya fi wani da su kamar karfi da lafiya da basira, dukkan wannan hikima ce ta Allah, kuma bai kamata wannan fifiko ya sa mai dukiya ya yin girmanm kai ko talaka yanke kauna ba.
2-Fifikon da mutane suke da shi wajen mallakar dukiya da sauran abubuwan da wani ya fi wani da su kamar karfi da lafiya da basira, dukkan wannan hikima ce ta Allah, kuma bai kamata wannan fifiko ya sa mai dukiya ya yin girman kai ko [[talaka]] yanke kauna ba.

Yanzu kuma sai mu saurari aya ta 34 da ta 35:

Line 819: Line 821:
Sai a saurari karatun aya ta 83 da 84 da 85 a cikin suratul kahfi kamar:

وَيَسْأَلُونَكَ عَن ذِي الْقَرْنَيْنِ قُلْ سَأَتْلُو عَلَيْكُم مِّنْهُ ذِكْراً{83} إِنَّا مَكَّنَّا لَهُ فِي الْأَرْضِ وَآتَيْنَاهُ مِن كُلِّ شَيْءٍ سَبَباً{84} فَأَتْبَعَ سَبَباً{85}

83- Kuma suna tambayar ka daga zulkarnaini, ka ce: "Zan karanta muku ambato daga gare shi."  

84- Lalle ne Mũ Mun bã shi mulki a cikin kasa kuma Muka bã shi daga kõwane abu, hanya (zuwa ga murãdinsa).  

85- Sai ya bi hanya.
85- Sai ya bi hanya.
A shirye-shiryenmu da suka gabata mun kawo labarin abubuwan da suka wakana da Ashabul kahfi da kuma wadanda suka wakana tsakanin Annabi Musa Da Hidre (AS) kuma yanzu kuma za mu dubu a cikin kimanin ayoyi sha biyar a cikin labarin Zulkarnain kamar haka: har ila yau kamar yadda muka bayyana a farkon wannan sura mushrikan makka bayan sun yi shawara da Yahudawan Madina sun kwada ma'aikin Allah kan abubuwa guda uku da ke da dangantaka da tarihi domin ganin irin amsar da zai bayar.Daga cikin tambayoyinsu akwai labarin abin da ya wakana da Zulkarnai saboda haka wadannan ayoyi da farko ke farawa da cewa: ya kai ma'aikin Allah suna tambayarka dangane da zulkarnain ka amsa masu da cewa: sai ku saurara da bude kunnuwanku ku ji dangane da shi.Shi Zulkarnain mutum ne da Allah ya ba shi wadata da ilimi domin ya amfana abubuwa na dabi'a da amfanuwa ta hanyoyi da dama kuma ya yi amfani da wannan dama da kudura da Allah ya ba shi wajan yin hidima ga al'umma. Kuma me ya sa ake kiransa da zulkarnain ,an kawo labarai masu yawa daga cikinsu akwai cewa yana daure kashin kansa gida biyu tamkar kaho wasu kuma na cewa abin nufi da karnai gabaci da yammaci saboda yana yawaita bulaguro a tsakanin yammaci da gabaci kuma yana da mulki a kansu saboda haka ake kiransa da Zulkarnain.

A cikin wannan aya za mu iya daukan darasin abubuwa guda uku akalla:

Na farko:samara da ilimi da kere-kere ta hanyar amfani da dabi'a daya daga cikin ni'imomin da Allah ya ba wa wasu daga cikin bayunsa ne.
# Na farko:samara da ilimi da kere-kere ta hanyar amfani da dabi'a daya daga cikin ni'imomin da Allah ya ba wa wasu daga cikin bayunsa ne.
Na biyu:Masaniya kan tarihin mutanan da suka gabata zai kara mana kwarewa da daukan darasi a rayuwa.
# Na biyu:Masaniya kan tarihin mutanan da suka gabata zai kara mana kwarewa da daukan darasi a rayuwa.
Na uku: Tsarin da wannan duniya ke tafiya a kansa ,tsari ne na sababi da abin da ke haddasa shi kuma duk wani abu yana da sababi da dole a gano da saninsa.
# Na uku: Tsarin da wannan duniya ke tafiya a kansa ,tsari ne na sababi da abin da ke haddasa shi kuma duk wani abu yana da sababi da dole a gano da saninsa.
 
Sai a saurari karatun aya ta 86 da 87 da 88 a cikin suratul kahfi kamar:

حَتَّى إِذَا بَلَغَ مَغْرِبَ الشَّمْسِ وَجَدَهَا تَغْرُبُ فِي عَيْنٍ حَمِئَةٍ وَوَجَدَ عِندَهَا قَوْماً قُلْنَا يَا ذَا الْقَرْنَيْنِ إِمَّا أَن تُعَذِّبَ وَإِمَّا أَن تَتَّخِذَ فِيهِمْ حُسْناً{86} قَالَ أَمَّا مَن ظَلَمَ فَسَوْفَ نُعَذِّبُهُ ثُمَّ يُرَدُّ إِلَى رَبِّهِ فَيُعَذِّبُهُ عَذَاباً نُّكْراً{87} وَأَمَّا مَنْ آمَنَ وَعَمِلَ صَالِحاً فَلَهُ جَزَاء الْحُسْنَى وَسَنَقُولُ لَهُ مِنْ أَمْرِنَا يُسْراً{88}

86- Har a lõkacin da ya isa ga mafãdar rãnã, kuma ya sãme ta tanã bacẽwa a cikin wani ruwa mai bakar lãkã, kuma ya sãmi wadansu mutãne a wurinta. Muka ce: "Yã Zulkarnaini imma dai ka azabtar kuma imma ka riki kyautatãwa a cikinsu."  

87- Ya ce: "Amma wanda ya yi zãlunci, to zã mu azabta shi, sa'an nan a mayar da shi zuwa ga Ubangijinsa, sai kuma Ya yi masa azãba, azãba abar kyãma."  

88-"Kuma amma wanda ya yi ĩmãni kuma ya aikata aikin kwarai to, zã mu yi sakamako a gare shi (watau kyauta) mai kyau, kuma zã mu gaya masa sauki daga umurninmu."

Karkashin wannan ayar Zulkarnain a ci gaba da bulaguron da ya ke yi ya isa ga wani yankin a kusa da gabar ruwa daidai lokacin rana za ta fada ,mutanan da ke rayuwa a wannan yankin akwai masu aikin alheri akwai masu aikata banna.Shi Zulkarnain mutuman kirki ne kuma ma'aikin Allah Ne (AS) sai Allah ya Umarce shi da ya sakawa mutanan kirki daga cikinsu tun a wannan duniya da dandana jin dadin rayuwa a wannan duniya su kuma mabantawa ya dandana masu azaba a wannan duniya kan aikin da suka aikata. Duk da cewa azabtarwa wani lamari ne da ya kebanta da Allah da kuma guri na musamman wato lahira Amma Allah madaukakin sarki ya bawa Zulkarnain wannan dama karkashin ilimin gaibi da sanin ayyukan da kowa ya boye a cikin tunani da zukatansa saboda haka tun a wannan duniya ya san mutanan kirki da kuma mabantana kuma zai sakawa kowa daidai da aikinsa na alheri ko lalata kafin su tafi lahira.

Line 844: Line 855:
Sai a saurari karatun ayoyi na (89) zuwa (91) a cikin surat Kahfi

ثُمَّ أَتْبَعَ سَبَباً{89} حَتَّى إِذَا بَلَغَ مَطْلِعَ الشَّمْسِ وَجَدَهَا تَطْلُعُ عَلَى قَوْمٍ لَّمْ نَجْعَل لَّهُم مِّن دُونِهَا سِتْراً{90} كَذَلِكَ وَقَدْ أَحَطْنَا بِمَا لَدَيْهِ خُبْراً{91}

89 - Sa'an nan kuma ya bi hanya.
89 - Sa'an nan kuma ya bi hanya.
90 - Har a lõkacin da ya isa ga mafitar rãnã, ya sãme ta tanã fita a kan wadansu mutãne (wadanda) ba Mu sanya musu wata kãriya ba daga barinta.

91 - Kamar wancan alhãli kuwa Mun kẽwaye da jarrabãwa ga abin da ke gunsa.

A cikin shirin da ya gabata an ambaci cewa, Zulkarnaini daya ne daga cikin bayin Allah da Allah ya ba shi ilimi na musamman daga gare shi, ya yi tafiya zuwa yammacin duniya domin tsayar da tsari na adalci a tsakanin mutane da suke rayuwa a yankuna daban-daban na duniya. Daga nan kuma sai ya yi wata doguwar tafiya zuwa gabacin duniya mahudar rana, inda ya samu wasu mutane da suke rayuwa a cikin rana, ba su da gidaje, ba su ma da tufafi a jikinsu.

Alkur’ani mai tsarki yana yin bayani kan yanayin da Zulkarnaini ya samu mutane a wannan wuri, da kuma yanayin yadda suka kasance suna rayuwa, amma kur’ani mai tsarki bai yi bayani kan abin da Zulkarnaini ya yi a wurin ba.

Darussan da za a iya dauka daga wadannan ayoyi masu albarka:

1 – Bayin Allah a koda yaushe burinsu shi ne su ga sun taimaki wanda yake cikin halin bukata, tare da yada adalci a tsakanin mutane.

2 – Jagororin al’umma wajibi ne su shiga cikin mutane domin su san irin matsalolin da mutane suke fama da su, domin sanin hanyoyin da za su warware ma mutane matsalolinsu gwagwadon iko.

Sai a saurari karatun ayoyi na (92) zuwa (94) a cikin surat Kahfi

ثُمَّ أَتْبَعَ سَبَباً{92} حَتَّى إِذَا بَلَغَ بَيْنَ السَّدَّيْنِ وَجَدَ مِن دُونِهِمَا قَوْماً لَّا يَكَادُونَ يَفْقَهُونَ قَوْلاً{93} قَالُوا يَا ذَا الْقَرْنَيْنِ إِنَّ يَأْجُوجَ وَمَأْجُوجَ مُفْسِدُونَ فِي الْأَرْضِ فَهَلْ نَجْعَلُ لَكَ خَرْجاً عَلَى أَن تَجْعَلَ بَيْنَنَا وَبَيْنَهُمْ سَدّاً{94}

92 - Sa'an nan kuma ya bi hanya.
92 - Sa'an nan kuma ya bi hanya.
93 - Har a lõkacin da ya isa a tsakãnin duwãtsu biyu, ya sãmi wadansu mutãne daga gabãninsu. Ba su yi kusa su fahimci magana ba.

94 - Suka ce: "Yã Zulkarnaini! Lalle ne Yãjũja da Majũja mãsu barna ne a cikin kasa. To, ko zã mu sanya harãji sabõda kai, a kan ka sanya wata katanga a tsakãninmu da tsakãninsu?"

Ya ci gaba da tafiya har zuwa lokacin da ya isa wani yanki a tsakanin wasu manyan tsaunuka guda biyu, ya samu wasu mutane a wurin wadanda ba su fahimtar wani yare, to amma da ilhami na Allah ta hanyar isharori suka sheda ma Zulkarnain cewa akwai wasu jama’a biyu wato yajuju da majuju, wadanda suke yin barna a bayan kasa, kuma suna cutar da su cutarwa, saboda haka suna son ya gina musu wata babbar katanga ta karfe da za ta kange su daga yajuju da majuju, kuma duk abin da yake bukata na lada ko taimakonsu wajen gudanar da wannan aiki a shirye suke su yi.

Alkur’ani mai tsarki yana bayyana yanayin rayuwar wadannan mutane da cewa ba su da ci gaba irin na wancan lokacin, domin kuwa ba su san yadda za su yi magana ba sai dai ta wasu hanyoyi kawai na ishara, kuma suna rayuwa ne a tsakanin wasu manyan tsaunuka biyu, wato ba su da labarin duniya balanta sanin abin da ke wakana a cikinta, amma Zulkarnaini bai yi watsi da bukatar su ba, domin kuwa shi mutum ne mai kaskantar da kansa ga Allah, kuma ba ya ya yi ma mutane girman kai komai irin yanayin da suke ciki.

Wani abun mamaki shi ne, yadda suka amince da Zulkarnain daga ganinsa, duk kuwa da cewa ba su san shi ba, bilhasali ma jama’ar da suka sani masu cutar da su ne, wato yajuju da majuju, amma da ganinsa suka sakankance kan cewa shi ba azzalumi ba ne, kuma ya yi kama da masu taimako wadanda ake zalunta, shi yasa ba su wata-wata ba sai suka gabatar masa da matsalolinsu, kuma suka bukaci taimako daga gare shi.

Zulkarnain ya gina musu wanna katanga kamar yadda suka bukata kamar yadda za a ji a cikin bayanin ayoyi na gaba. Wannan ya nuna muhimmancin tsaro a cikin al’umma, a duk lokacin da wat aal’umma take fuskantar barazana ta tsaro, to wajibi ne kan jagorori da mutane suke mayar da lamurransu gare su mike tsaye domin ganin al’umma ta kubuta daga irin wannan baraza, domin kuwa alokacin da mutane suka kwanciyar hankali saboda rashin tsaro, to sun rasa wani babban bangare na rayuwarsu, domin kuwa babu wani abu da za su iya yi cikin kwanciyar hankali, kenan mafi yawan abubuwan da suke yi sai an tawaya a cikinsu saboda rashin tabbas kan rayuwarsu da lafiyarsu.

Duk da cewa Zulkarnain ba shi kadai ya gudanar da wannan aiki ba, sai da taimakon jama’a, wanda hakan ke nuni da cewa a koda yaushe ana bukatar hannun mutane wajen ci gaban lamarinsu da kyautatar rayuwarsu.

Line 868: Line 890:
2 – Bukatuwa zuwa tsaro tana kan gaba a kan akasarin bukatu na rayuwar zamantakewar jama’a.

Da wannan ne muka kawo karshen shirin namu na wannan lokaci, sai idan Allah ya kai mu a shiri na gaba za mu ci gaba daga inda muka tsaya, amma kafin wannan lokacin, a madadin wadanda suka hada mana sautin shirin, nake yi muku fatan alkhairi, sai saduwa ta gaba, wassalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuh.

=== Suratul Kahfi, Aya Ta 95-101 (Kashi Na 517) ===